Gwamnatin Nigeria Allah ya'isa bamu yafeba Kuma insha'Allahu duk Wanda keda hannu wajan kashe sarkin Gobir. Muna rokon Allah yasa suyi mutuwar kwando. Allah y wulakantasu ka tarwatsasu ka hanasu zaman lfy d kwanciyar hankali. Allah y gafartawa sarkin Gobir.
Allah ya sakawa malam murtala asada da alkhairi, Allah ya kare gaban ka da bayan ka, wallahi a yanzu samun malamai irin ka basu da yawa. Allah ya karama jin tsoron sa da iklasi . Amin ya hayyu ya qayyum
Yahayyu ya Qayyum ya Zuljalalu wal ikiram kacigaba da tsarewa wannan BA wannan Ka murtalah asada duk malaman da suke jarimai irinka🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇳🇬🇳🇬🇳🇬💪💪💪💪😪😪😪😭😭😢😥😰
Allah yaqara kareka malam yaqarama lafiya da fadin gaskiya wlh malan duk wannan abun da kafada gaskiya ne Allah ya isammuna yatona musu asiri Kuma duk Wanda adda sahannu acikin wannan ta addanci ya Allah ka karayashi har abada🤲🤲
Gaskiyane malam Allah y Kara tsareka dg sharrin azzaliman geamnatin Nigeria
Malam murtalar bello gurzo namijin lambda ya na biu sai Malam Idris Abdul Aziz Allah ya karawa malamna basira ameeeeeen ❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲
Allah shiyima jagora mlm insha allah sai kaga bayansu Allah kare mana mutun tuncinku dakai Da ire iranka dan albarkar annabi sallalahualiahi wasallam
Jazakallahu kairan
Malam 🤲🤲🤲
Masha Allah Murtala Bello Asada mutum ne mai gaskiya idan cliki na da gaskiya wuka ba ta huda shi Allahu Akbar wannan mutum Allah na tareda kai
Gwamnatin Nigeria Allah ya'isa bamu yafeba Kuma insha'Allahu duk Wanda keda hannu wajan kashe sarkin Gobir. Muna rokon Allah yasa suyi mutuwar kwando. Allah y wulakantasu ka tarwatsasu ka hanasu zaman lfy d kwanciyar hankali.
Allah y gafartawa sarkin Gobir.
Allah ya sakawa malam murtala asada da alkhairi, Allah ya kare gaban ka da bayan ka,
wallahi a yanzu samun malamai irin ka basu da yawa. Allah ya karama jin tsoron sa da iklasi . Amin ya hayyu ya qayyum
Amen
Yahayyu ya Qayyum ya Zuljalalu wal ikiram kacigaba da tsarewa wannan BA wannan Ka murtalah asada duk malaman da suke jarimai irinka🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇳🇬🇳🇬🇳🇬💪💪💪💪😪😪😪😭😭😢😥😰
Allah akbar malan gaskiya ne wanan se yanzo nigane wlh mln❤❤😢
Allah Sa Mu Dace.Amma lamarin Nan Sai Adu,a kawai
Allah yaqara kareka malam yaqarama lafiya da fadin gaskiya wlh malan duk wannan abun da kafada gaskiya ne Allah ya isammuna yatona musu asiri Kuma duk Wanda adda sahannu acikin wannan ta addanci ya Allah ka karayashi har abada🤲🤲
Allah Tabaraka Wata'ala Ya Kara Tsare daga dukkan sharrin masu sharri Allah ya kara tsare mana kai ya malam
Allah ya saka alhayre mallm ❤❤❤
Ameen ya allah mlm allah yatona asirin turruzzon birni😅 allah y kara lpy d nisan kwana mlm
Ameen ya Allah. Jazakallahu khair mallam.
Allah ya Kara maka Lafiya, Allah ya tsare ka Da Shirin Miyagon mutani.
Amen amen. Allah yakar'be.addu'a
Allah ka kawo mana sauki a Arewacin Najeriya,🤲
Allah Ya tsareka Malam.Allah Ka kawo muna dauki daga wurinka amin.
Kai yan arewa kugane wannan abin arewa kawai aka hadama wannan alamarin domin ymmacin najeriya anayin wannan tashin hankalin kokuma anayinshi kuduncin najeriya kwai arewa aka hadama wannan alamri yan arewa kufahimci wannan kwamin yan arewa allah yasa kugane amin
A good and sincerest analysis.
Allah ya kareka ya karamaka lafiya
Don alfarmar manzon Allah
S A W
Allah ka isar Muna wannan zalunci
Allah ya kare mana kai mallam
Malam Allah yakareka Allah yasaka da Alkhairi
Allah shi kareka da kariyatai,kuma yasa kagama lafiya da duniya,yastarema ahalinka da malamanka.
Allah ya shige magaba
Ameen ya Allah
Lo😊@@auwalyusif2018
❤@@auwalyusif2018
Malam Allah yasakama da alkhairi....yasa Aljannah Firdausi tazama makoma agareka
Ameen, Allah ya kareka daga sharrin maqiya
Allah ubangiji yakareka,su kuma ya tona masu asiri🙏
S a w amine 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
Allah ya kareka daga sharro makiyi daga duk India suke. WAllahu ya simuka mina nas
Ameen ya rabi 🤲
MLN DUN ALLAH AFARA QUNUTI MASALLAYYA DUN ALLAH
Amin ya hayyu ya Qayyum
May GOD Almighty protect you and your family
GOD PROMISED never failed
Allah ya isarwa sarkin gobir
Inalillahi Allah yatsareka yakare ka da kariyarsa amin
Gasikiya ne Masha Allah 😢😢😢😢
Allah yakare mana malam
Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin zalunci na azzaliman gwamnatin Tinubu d makarrabansa.
Allah ya TSAre malam yakawo karshen yanta adda
Ma sha Allah
Allah ya tsareka malam M. B
Ameen thuma ameen malam allah yasaka da alheri
Allah ya kare ka. Allah ya jikan Sarkin Gobir-Ameen.
Allah yayimana maganin azzalumai
Allah yakera tonamasu asire
Allah yakare mana malam daga sharri' Yan ta adda da GWABNATI
Allah yatsare ka malam daga sharrin masu sharri
Amen
ALLAH YA KARE KA.
YA TONA MUSU ASIRI!
❤❤❤❤ allha yaqara lfy malam
Ameeeeen thumma Ameeeeen 👏
Ameen thumma amin
Allah,ya,tsaremanakai,mallam
ALLAH katsaremana ku malam mu
Masha Allah
Allah ya mana maganin duk wani Azzalumi ya tona Asirinsu
Wlh gaskiya ne karyane ba,aso ayaki Yan,ta,addah meye nabada sanarwa zaka kama mutum duk sun gudu wlh
Ameen ya allah
Wannan haraka wace irice Abu kamar drama.Allah ya sawwaka.dadin harakar duniya zaa gamu gaban Allah
ALLAH ya kewta !
Allah ya karemu daga axxalumai..
Allah Ya karemu daga sharrin su Dan Alfarmar Shugaba
Amine
Amin ya hayyu ya kayyum
Gaskiyane malam
Ameen yarabbi
Allah ya Yi ma Albarka
Allah ya jikansa da gafara
Allah shiyima albarka malan
Duk Nigeria malam Murtala shikadaine na gaskiya sauran mayaudara mayaudara ne
Ameen ya Hayyu ya Qayyum
Ameen thuma ameen 🤲🤲🤲
Allah ya biyaka Malam ameeeeeen
Allah yatsare gaba da bayanka malam
Allahu akbar
Ameen mallam
Allah ya kare mana malam
Allah y mana maganin masifa
Allah yasa kagama lafiya, yaqara tsareka.
Allah yakarama lapia da Nisan kwana
Ameen ya Allah
Wan nan gaskine Malam Allah ya kareka Malam a kwai Allah ya madakata zamusame shi
Allah yabaka kariya malan daga azzalumai
Allah ya Kara fahinta
Ubangiji Allah yaqara MA Lafiya malan murtala
Allah katoni asirinsi ameen thumma ameen
Allah yakarama basira malan
Allah karemuna kai mlm
Allah ya tsaremana kai
Allah ya tsareka da yardarsa
Allah. Yakare. Mana. Kai
😊😊😊😊😊😊😊
Malam Allah ya saka da alkhairi
Malam ka riqe Allah ka huta, Allah ya qara kare mana kai
Amin
Allah ya saka mlm
Ameen allah ya kare
Allah ya saka maka da alheri
Allah ya kare ka daga sarrin masu sarri
Amen
Ameen ya Allah
Allah kareka malam duk mainiya sharing akanka yakomamai
Allah ya kara lfy
Allah ya jikansa