Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • Bello Turji, kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu jihohin Arewa maso Yamma ya ce duk abubuwan da suke yi na kashe-kashen mutane, ’yan sa-kai ne suka koya musu.

Комментарии • 310

  • @IbrahimLawal-x9v
    @IbrahimLawal-x9v 17 дней назад +2

    Allah ya tsine mak turji da duk Wanda yake goyamaka baya

  • @salisuaminualolo9643
    @salisuaminualolo9643 Год назад +27

    Gaskiya nageriya Munci baya
    Dubi yadda dan ta,addake
    Magana kamar Yana gidansu
    A social media Allah wadaran
    Gwamnatin Nigeria tir

    • @MahmudAbdulKarim-cd3hn
      @MahmudAbdulKarim-cd3hn 6 месяцев назад +4

      Ya kakeso ayi
      Kai turji yanada gaskiya nml ❤❤❤❤

    • @naimaabba1024
      @naimaabba1024 6 месяцев назад +1

      Wlh fa abin bakinciki

    • @naimaabba1024
      @naimaabba1024 6 месяцев назад +2

      Wai mutanan da ake nema sune ake hira dasu haka

    • @KamalBinSaeedAdam
      @KamalBinSaeedAdam 17 дней назад

      Hnmm Allah Ubangiji ya kyauta 😭🙏

  • @abbakwara4939
    @abbakwara4939 Месяц назад

    oga Sir Ahamadu Bello turji. premier..!! ALLAH yasiryeka wani abun balaifinkabane.! ansakane

  • @abdulbasi6320
    @abdulbasi6320 Год назад +4

    Allah yashiryeku yaganar daku gaskiya turji

  • @MdMd-fw7mv
    @MdMd-fw7mv Месяц назад +3

    Allah yamaka abin da yagadama Amma fa a kwai.zuwa kabari ko yau ko gone ko yanzu ko anjima Kuma aza barkabari tana kanku insha Allah Allah zaimana sa kaiya daku .ranar da babu Kalmar ayihakuri ko nakiyaye no babu saboda anbamu dama sosai aduniya Dan haka koranar kiyama Allah karya.hadamu.daku😭😭😭😭

  • @NahantchiDjibo
    @NahantchiDjibo Месяц назад +5

    Bello turji lallé kana da gaskiya amma dai asa Santa yafi ko❤

  • @habibuohabou1684
    @habibuohabou1684 Месяц назад +4

    Bello turji ouban en isska

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 4 месяца назад +2

    Dan wawa wallahi karya kae ba bahillacin gaskine ba domin fulani ba asansu da wannan ba

  • @salisumusalkasiyuni3832
    @salisumusalkasiyuni3832 Год назад +2

    Allah ya shirye mu Shirin na addi nin Muslimci Aminnnnn

  • @jabirudanyaro194
    @jabirudanyaro194 18 дней назад

    Gaskiya dayace kuma daga kinta se bata. Allah karka kamamu da aikin wawayen cikinmu na da dana yanzu

  • @AbduMusa
    @AbduMusa Год назад +15

    Turji gaskiya yake faɗa kuma babu wata gaskiya da ta wuce wannan

  • @virginben29
    @virginben29 3 месяца назад +3

    To be honest, this man speak volumes...his answer's are epic and he's truly a Fulani revolutionary 's ... unfortunately disinformation will not make indomie children will not understand,he is speaking a deeper war destroying the fabric of our existence as Nigerians 😢😢😢

  • @ibrahimmusaaliyumaigida9320
    @ibrahimmusaaliyumaigida9320 7 месяцев назад +7

    Allah yashirya Ku Idan masu shiryuwa ne idan basu shuryuwu bane Allah ya wulakanta ku

  • @ibrahimebwa
    @ibrahimebwa Месяц назад

    Kawu Bello, ayi hakuri a bar ma Allah komai.
    Dun Allah, ka bama mutanin ka hakuri, Allah ne gatan ku.

  • @assoumanealtoibrahim1101
    @assoumanealtoibrahim1101 8 месяцев назад +1

    Allah ya chiryé ku yin uwan ''' Dan Allah a zan yima fulani

  • @ImranaAminumamaye
    @ImranaAminumamaye 24 дня назад

    Allah kayima abunda kakeyi ❤lokacine Allah yabaka rana kashan ya garinka

  • @MahmudAbdulKarim-cd3hn
    @MahmudAbdulKarim-cd3hn 6 месяцев назад

    Bello turji iqon allah mahasadan ka fadawan ka

  • @WahabSuleiman-n4r
    @WahabSuleiman-n4r 9 месяцев назад +1

    Allah ykiyaye Allah y tsare

  • @abbaslawal2651
    @abbaslawal2651 15 дней назад

    Karya kuke, Wlh ku naffara, yan sakai ramuwa sukozoyii

  • @MahmudAbdulKarim-cd3hn
    @MahmudAbdulKarim-cd3hn 6 месяцев назад +1

    Yayi oga bello turji

  • @UsmanAbdullahi-b7o
    @UsmanAbdullahi-b7o 3 дня назад

    Allah kabamu zaman lapiya a nigeria

  • @AbdulmumeenSalisu
    @AbdulmumeenSalisu Год назад +4

    Allah yacerya

  • @MusaBaba-n9w
    @MusaBaba-n9w 13 дней назад

    Allah ya shirya da mou

  • @harunamamanharunamaman7653
    @harunamamanharunamaman7653 Год назад +2

    yayi turji

  • @hassaneoubaabdoulahi5087
    @hassaneoubaabdoulahi5087 Год назад +2

    Merci pour votre réponse

  • @abdulkadiralkasim5441
    @abdulkadiralkasim5441 3 месяца назад +2

    Allah yKauta

  • @Alkutubiyya
    @Alkutubiyya 8 месяцев назад +9

    In Allah ya yarda turji saika shabakar wahalar da sai kaci uwarka

    • @Akhileefe
      @Akhileefe 7 месяцев назад +1

      Oop😊o o oo+9

    • @Akhileefe
      @Akhileefe 7 месяцев назад

      😊moWnj
      M
      P 6:45

  • @ShafaatuJamel
    @ShafaatuJamel 28 дней назад

    Ubangiji Allah kashiga alamuranmu Allah kasa muyi kyakykyawan karshe Allah kasa mutuwa tazamo hutu agaremu 😭😭😭🙏🙏ya Allah wanna lokacin Allah kabamu wucewa lpy anhana talaka sakat anhana shi abinci anhana zaman lpy akasarmu

  • @bilyaminunura892
    @bilyaminunura892 Год назад +2

    Allah staremu dasharin ku

  • @abdoulayeharouna5904
    @abdoulayeharouna5904 Год назад +3

    Allah ya karé tchiyayé ka bello turji kanada gaskia ❤

  • @ErttTufu
    @ErttTufu 4 месяца назад +1

    Turji sharia ta mayu ko inkaga Ana azabtar da mutumin kauye a sharia mayene Allah ka rabamu da haihuwar asara

  • @FatimaMohammed-s6n
    @FatimaMohammed-s6n 4 месяца назад +1

    Allah ya tonamuku asiri ameen😢😢😢

  • @shamsuddeenyusuf7192
    @shamsuddeenyusuf7192 Год назад +7

    Banza matsiyaci shekau ma yamutu banza Dan wahala kazami kawai

  • @allassanibrahim8557
    @allassanibrahim8557 2 года назад +2

    Allah yasa mougane GASKIYA DOUWADAKEYIN BADEDEBA ALLH YA SHIRYEMOU

  • @MKD853
    @MKD853 Месяц назад +1

    Allah ya kyauta😢😢

  • @hassanaabubakryahaya8823
    @hassanaabubakryahaya8823 13 дней назад

    Ah kasamu goyonbayan gwamnati aidole kaika video

  • @aminumusasalisu7021
    @aminumusasalisu7021 Год назад +4

    Allah ya kawo mana zaman lafiya a Nigeria da sauran kasashe.

  • @kasimabdullahi4058
    @kasimabdullahi4058 2 года назад +2

    Allah ya tsenemuku filanin banza kun taho daga mahaukacendajinkuba sanunkada zalince mugun ery danbanza qungiyar miyatti Allah ma saiallah yatonamuku assiry mugun ery

    • @shehirkbauchi3054
      @shehirkbauchi3054 2 года назад +1

      haba kaikuwa mlm wallahi bakowani bafula Tani bane haka

    • @sirajnur2482
      @sirajnur2482 4 месяца назад

      Ka Gani, tun rubutun ka ma Yana nuna Kai jahili ne! Maimakon ka Kalli maganar shi, ko za Ka iya gane Hanyar maslaha, Amma sai zage zage kake Yi na shirme! Fulani nawa suka Yi mulkin Nigeria ?

  • @hauwausman5690
    @hauwausman5690 3 месяца назад

    Allah ubangiji yashiryamu

  • @abdullahialiyu219
    @abdullahialiyu219 18 дней назад

    Allah ya kiyaye darajar Annabi da algorani

  • @magajisaiduabdullahi1814
    @magajisaiduabdullahi1814 9 месяцев назад +4

    Shege turji🤣🤣🤣
    Ashe yana da Baki haka 😮😮😮
    Hmm!!

  • @nuruddeendmusa9443
    @nuruddeendmusa9443 Месяц назад +1

    Waikuma Yan jaridune suke Hira dashi, tir wlhy

  • @YahayaLawan-e4q
    @YahayaLawan-e4q Месяц назад

    Allah yasau wake Na Nigeria Tala lace

  • @ibrahimahmadpress9766
    @ibrahimahmadpress9766 Год назад

    Hmm
    rayuwa kenan

  • @usmansale9994
    @usmansale9994 Год назад +1

    shuga bannin Nigeria sune basa son Azauna kafiya wallahi Alamar Bello turji bashida girman kai bawai natabeshiba
    Newhall inzajitau sayin mu mutalajawa
    Adainatura yanjarida suna wasa dahan kalinmu Bello turji baya boyeboye gaskiyar kawai yakefur tawa shidakan sayace su sukashemu sojoji sujashemu yansakai sukashemu yan bokoharam yabatafura sukashemu sukashemu dumu talakawan Ake kashewa Kota ina Don Allah Aitai maka Anemi sulhu Abarmu murayu muma kamar wasukasa sanmana

  • @AbdulhadiAlkasim-oj9dh
    @AbdulhadiAlkasim-oj9dh 4 месяца назад

    Wallahi
    Wallahi
    Wallahi
    Maganarshi
    Akwai gaskiya aciki

  • @SundayElisha-i1j
    @SundayElisha-i1j 8 месяцев назад

    Hmm ya Allah make us to understand

  • @ibrahimmuhammad3493
    @ibrahimmuhammad3493 Год назад +3

    ALLAH ya isa
    ALLAH kayi mana maganin duk makiyin zaman lafiya akasar mu baki daya

  • @MustaphaUsman-kl6jd
    @MustaphaUsman-kl6jd 2 месяца назад

    Allah ya shir yaka

  • @MariamSaliu-o5f
    @MariamSaliu-o5f 16 дней назад

    Bello dan alhah kahi ankuri

  • @MustaphaBahausa
    @MustaphaBahausa 16 дней назад

    Gaskiya durji abidaka keyayeyawa

  • @dattigarbaaliyu
    @dattigarbaaliyu Месяц назад +1

    Maganar gaskiya yake faɗa wallahi, da dadewa Sarakuna da Yan sanda suka maida Fulani saniyar tatsa.
    An dade ana zaluntar Fulani a kasar nan, ba ilimi, ba ruwan sha, ba kulawa ko kaɗan, hatta a cikin Mu talakawa Muna zaluntar Fulani, a Kasuwanni farashin da ake saidawa Fulani kaya daban da na sauran jama'a.
    Abi Shawarar shi a gwada a gani, In Sha Allah za'a samu sauki.
    😢😢😢

  • @MinalKafinallah
    @MinalKafinallah Месяц назад

    Wlh duniya Babu amana 😭kan ku amshi mulki se kunyi rantsuwa Amma da kun samu mulki se San xuciya wlh shugabanni kuji tsoran allah Dan jarida yana magana da turji kuce baka San komai ba 😭😭Allah baya sa6an aiki😢

  • @yusufismail7387
    @yusufismail7387 Месяц назад +1

    Ikon Allah Dan jarida zai iyaganin turji Amma jami,an tsaro basusan inda turji yake bah

  • @zayyanusuleiman7293
    @zayyanusuleiman7293 2 года назад +1

    Ya allah kayi mana mafita
    Ka kawo mana zaman lpy

  • @AbdulkaderHalada
    @AbdulkaderHalada 5 месяцев назад +1

    Allah yanesantamu daku

  • @YahayyaSanusi-z4i
    @YahayyaSanusi-z4i Месяц назад

    Allah ya sauwake 😢

  • @nasirsaani7544
    @nasirsaani7544 2 года назад

    turji Allah yatonamaka asiri

  • @Salmanudayyabu
    @Salmanudayyabu 7 месяцев назад

    Allah kaimana kyau

  • @MusaIbrahim-i8l
    @MusaIbrahim-i8l 2 месяца назад

    Yayi❤🎉

  • @MahamadouSamailla
    @MahamadouSamailla Месяц назад +1

    Allah yasa mougane

  • @auwalamman
    @auwalamman 10 месяцев назад +1

    Alah ya chirye su

  • @hassanharuna6604
    @hassanharuna6604 Месяц назад

    Allah zaiyimana maganinku insha Allah

  • @Elhusseinmodel
    @Elhusseinmodel Год назад

    Allah ya kiyaye

  • @LukmanUsmankatsinamkd
    @LukmanUsmankatsinamkd 3 месяца назад +1

    Allah ya zaunar da kasarmu lfy

  • @ABDULFATAHUMATO
    @ABDULFATAHUMATO 5 месяцев назад

    Allah ya shiryar da kai

  • @PkaroSilas
    @PkaroSilas 12 дней назад

    🎉 good boy 😮🎉

  • @malikiibrahim8020
    @malikiibrahim8020 Год назад +1

    Allah yamanta dakai yawula kantaka turji

  • @aichatouidemoussa8486
    @aichatouidemoussa8486 Год назад

    Allah ya ka mana Zaman lapya.amman ban ga layfin Ku bah.ana kashe mutanen su basu ji basu gani ba dole ne taadanci zayi yawa.wasu dole ke SASU dan Kare rayukan du.

  • @baraoumalansaley6685
    @baraoumalansaley6685 Год назад

    Kai dai turji badan albarkaneba Allah ya issa duk wandakakache kajitsoran Allah wallahi

  • @MunzaliIsah-f1g
    @MunzaliIsah-f1g Месяц назад

    Ok Masha Allah

  • @HarisuUmar-yj6kh
    @HarisuUmar-yj6kh 6 месяцев назад

    Allah shiryemu bakidaya

  • @desturberboy
    @desturberboy Месяц назад +1

    hhh wai yana nada sarki

  • @MohammedBalafarmer
    @MohammedBalafarmer 4 месяца назад

    Allah ya shiri su

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 11 месяцев назад +2

    zaka gane shayi ruwane
    kowa yatashi yakare kansa
    tako wanne hali shine amsa

  • @MoussaBenali-x9x
    @MoussaBenali-x9x Месяц назад

    Wata buru uba sai nageriya ana yiwa Dan ta Adda tambayoyi kamar Jami in tsaro

  • @HamzashehuMustapha
    @HamzashehuMustapha 6 месяцев назад

    Good observation

  • @nanalibyana9344
    @nanalibyana9344 2 года назад +1

    Gaskiya ne turji 🙏🙏

  • @hajiyahauwasaudiyya3585
    @hajiyahauwasaudiyya3585 2 года назад +2

    turji allah mana maganan ku

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 4 месяца назад

    Allah yakawo karshenka

  • @AbdullahiIsah-fr4mx
    @AbdullahiIsah-fr4mx 11 месяцев назад

    Thanks

  • @MuhammedhassanHaddabi
    @MuhammedhassanHaddabi 5 месяцев назад

    Wallahi mutuminnan yana da
    gaskiya

  • @hadjiaaishayahyamossimaiga121
    @hadjiaaishayahyamossimaiga121 Месяц назад

    Hmmmm 😂😂😂😂 Allah ya tona asirin ku

  • @mazidouchaibou
    @mazidouchaibou Год назад

    To ya allah ka chiryada wanana mutun amine

  • @DjamilouKabirou-rg6xp
    @DjamilouKabirou-rg6xp 6 месяцев назад

    ❤gaskiyane❤

  • @BassidiDembele-jy9fq
    @BassidiDembele-jy9fq Год назад

    Tranquillement

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Месяц назад +1

    DANJARIDA.KAJISTORON.ALLHAN.DAYAHALICEKA.KANA.DAUREWA.YANTA.ADA.GINDI.AKWAI.RANAR.TONON.ASIRI

  • @محمدأوليحيىآدم
    @محمدأوليحيىآدم Год назад +3

    Muna buķatar Christopher anan shida bataliyarsa 😂😂😂.

  • @mallammallam7180
    @mallammallam7180 2 года назад

    Allah ya isa

  • @zabairoubabansumaiyatv5119
    @zabairoubabansumaiyatv5119 2 года назад

    Allah ya kyauta

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 6 месяцев назад

    إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم اجرنا في مصيبتي

  • @MuazuMuhammad-xr8yg
    @MuazuMuhammad-xr8yg 4 месяца назад

    Allah dukkan wandaketada hankali allah katayammasa da hankali na 6oye da na bayyane.

  • @رقيهالهوساوي-ظ2ك
    @رقيهالهوساوي-ظ2ك Месяц назад

    Rahama usman Yarya kake gwuN GaYaR kiristocice tadaukeka Aiki

  • @DiniSanusi-e2h
    @DiniSanusi-e2h 3 месяца назад

    Allah yasinima torji

  • @MUBARAKYAUIDRISS-in6vd
    @MUBARAKYAUIDRISS-in6vd 6 месяцев назад

    Turju kafadi gaskiya Allah kashirya shuwagabanin mu

  • @HawaiiHawaii-iw7nh
    @HawaiiHawaii-iw7nh Месяц назад

    Kalli wanishege yanadefuska ubanka turji

  • @sirajousman5945
    @sirajousman5945 Год назад

    Allah yashirya shi yatuba

  • @AbdulhadiAlkasim-oj9dh
    @AbdulhadiAlkasim-oj9dh 4 месяца назад +1

    Wallahi gaskiya yakefada

  • @لانانيموس
    @لانانيموس 6 месяцев назад

    gaskiyan 😢

  • @SylvesterYohanna
    @SylvesterYohanna 9 месяцев назад

    Yes my brother