Duniya Tazo Karshe: An Kama Wata Mace Budurwa Shugabar Yan Garkuwa Da Mutane (Kidnappers) 😭😭😭
HTML-код
- Опубликовано: 21 янв 2020
- Muna Godiya Da Kallon Wannan Video, Dafatan Kunji Dadin Abinda Kuka Kalla... Mungode! Mungode!! Mungode!!!
Sannan Kada Ku Manta Kuyi Subscribe Na Wannan Channel Namu Mai Albarka "HausaTop Tv" Domin Samun Sabbin Videos Na Nishadantarwa, ilimantarwa Da Fadakarwa...
/ hausatoptv
Please Subscribe to HausaTop Tv channel:
/ hausatoptv
Zaku Iya Ziyartar Shafukan Mu Na Sada zumunta Da Kuma Shafinmu Na Yanar Gizo-Gizo www.hausatop.com
Domin Samun Sabbin Wakoki, Videos, Labarai Da Dumi Dumin Su, Kiwon lafiya, labaran kannywood D.s.s
=== www.hausatop.com
Ku Biyomu Kamar Haka
Website: www.hausatop.com
Facebook: / hausatop
Twitter: / hausatop_com
Instagram: / hausatop_com
Google+: plus.google.com/1124796480709...
Muna Kara Godiya Da Ziyartar Wannan Tasha Tamu
Visit www.hausatop.com for more.....
#HausaTopTv #HausaTop #Kannywood #HausaMovies #KannywoodNews #HausaMovies #HausaTopTv #MusaMaiSanaa #Kannywood #HausaTop #HausaMovie #HausaFilm #HausaNovels #MaryamYahaya #Hotuna #Kannywood #HausaFilm #HausaMovie #AdamAZango #UmarMaiSanyi #Awa24 #TsakarGida #FatiWasha #ZainabIndomie #HausaSongs #HausaComedy #AdoGwanja #MushaDariya #ArewaComedians #HausaTop #BabaBuhari #BabaBuhariDodar #Ganduje #Atiku #JarumaEmpire #Arewa24 #Arewa #HausaTopOnlineTv #Kano #Kaduna #Lagos #Nigeria #NazifiAsnanic #AminuAla #AliJita #Sarina #AmalUmar #KannywoodNews #Hausa - Развлечения
ALLAH ya kiyaye ka ya Kara daura ka akan abikan gaban ka
Ya Allah ka hiryamu albarkar annabie S.A.W Allah kakeau ta
Kai duniya, allah yasa mufi karfin zuciyarmu, dan alfarmar annabi muhammad s.w.a
Hasbunallah Wa Emalwakil ya Allah ya sauwake Allah ya shirya mu gabadaya.
Nigeria have change a lot. If this is happening in North. I remember growing up in Kano. Kano is very harmonious Society. And North in general is harmonious Society, Money obsession have destroyed our Society
Yes of course my bother!
This is today's society may God see us through
It goes beyond one's understanding
Allah yakiyaye gaba
Ya subhanallah wannan wace irin rayuwace Allah ka kara tona asirin dukkanin masu hali irin naki, Allah ka karemu da zuri,ar mu .
Ya Allah ka tsaremu daga dukkan balai
Allah ya shirya bbu imani wai mace ta maida kanta maras daraja.
gaski yanki
Rayuwa kenan Allah ya Kara tsaremu Amen😥
Yar fulani yar duniya Allah shirye mu
Allah ya shiryemu ya kuma shiryamana zuriyarmu Ameen.
ALLAH ya kiyayemu da kiyayewarsa
Alhamdulillah ya allah daka tsarkake mana zuciyar mu
Allah mungodemaka
Sukuma allah kashir yesu
Allah mai Ikoh kenan
Gaba dai gaba dai gimba Allah ya kara maka kwarin guiwa ya baka nasara wajan habbake 'yan ta adda da ta addanci Ameen.
Allah ka shirya muna zuri'a
I appreciate the service of the Nigerian police keep on doing the good work. God bless the Nigerian police. God bless the federal republic of Nigerian.
Allah yatsaremun imanimmu
HASBUNALLAHU WA'IMAL WAKEEL, YAA ALLAH KAYI MANA TSARI DA MUSIFUN ZAMANI, AMEEN
Allah ya sauwake
Allah yakiyaye
May Almighty Allah forgive you. Am so sorry for the lady
Area Fulani aa
@@youssoufali4490
Sva
Sva
Allah ya kyauta
Yah Allah katsare mu daga miyagun mutani, koma katsare mu da iyalanmu daga lalata da koma lalacewa.
Kai! Allah ya tsare mu daga irin wadannan miyagun.
Hmmm allah Yashiryeki mukuma allah Ya tsaremu ameen
allah shikiyaye
Allah yashirya
Allah ya kewta
allah yachiryemu
Allah yaqra tonamasu asiri
Ya salam Allah ya shiryamana zuri.a Allah ya kiyaye
😢😢😢
Subhanallah
Hausa lele only. Honesty intergrity diversity brilliant unicef official.
Aslm
Allah ya shiryeki walahi kiyi asara ke matce ki barwa yarki abu fada walahi a kasheta itama ta dadana kunanta
Allah ya Kara kiyaye my jama,a Allah yasa mufi karfin zuciyarmu
Aibah budurwa bace domin tabayin aure badayabama 1,2,3,4
Slm
Tofah Allah ya kyauta ammee
Allah
Yakiyayr
😇
Ohhhhh allah
Allah ya shirya
Allah ya shirya muna xuri.armu
Sayasamufikarfin zuchiyarmu
Allh ya tsaremu
I subscribed
To Allah albarka ci zuri ar mu baki daya musulman duniya
😱😰😰😰 Allah ya
🇮🇹🙄🙆🙆🙆 mediasfera c'è per questo
Allah yashiryeki
Allah. Ya tsaremu
Subahanallah
My sister you are to beautiful. Why did you do this can of a thing. Oh my goodness
Allah ya sa😭
Allah ya keuta
Allah yashirye ki
Allah ya chirya mu
Allah yasamu fikarfin zuciyarmu
Innalillahi wainnailayhi rajioun 😖
Achei munada ya wa allah ya ki yayei
Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un
Allah yachiryaki yarabi
Are you show it,s a real news .
Nice job
Allah Ya kiyaye
Allah ya shiryaki
Innalillahi Allah ya shirys
Allah shiyardamu
😭😭😭😭
Allah y shirya
Allah kashiryimu
Well done job Nigerian police force we are proud of you
ali yusuf a
😳😳😳😳🤔🤔🤔🤔
Innaa Lllaahi Wa Innaa Ilaihi Raji'oon!!!
Me ke faruwa a arewane!!! Abubuwa kara cigaba suke!!!!
Akwai bukata dada addu'oi da share wa'ansu dokokin demoqratiya, dommi asamu zaman lahiya!!!
Allah shi yaye mana matsalolin.
Danldi
Allah ubangiji ya tsare mu da son zuciya
Duniya mail yayi
Yanzu wan nan inba wani ikon Allah ba tuni anmanta da ansaketa tacigaba da ayyukanta haka Nigeria take se akama me kashe mutane ko metemakawa akashe mutane se akaishi kurkuku adinga ciyar dashi da kudin talakawan daya kashe to ai ba aso adena ta addanci ba kenan yanzu Saudiyya dasuke fille kan masu kisan kai ko mafarki kake ka isa kaimusu ta addanci ko sata hukuncin Allah suke kudakuka zabi hukuncin kafurci ai kuda zaman lafiya har abada wlh
Allah yakyota karshemu
Mungude w allah
Allah ya kare zuriarmu
Allah siryakuu
يالطيف
Wananfa.babunadama.kisakawai
Or Allah ya kyauta
😭😭😭
Allah yakiyaye
Innalillahi wannan wane irin iftilai neh you are beautiful but see how you behave Allah ya shirya
No one to trust
Mara imani sheketa yakamata ayi
Tabdijan
See ths pretty girl.. either life imprisonment or death sentence is waiting...
Yancin amana
Fulani 😭😭😭😭
Ko ajikinta har da dariya
Allah shirya
May Allah forgive them and they repent
x
Wai shi wannan DSP saide yadinga Interview da su amma baya kaisu kotu ne muji hakuncin kawai kullum abu daya nakama wane da wane malam kaisu kotu muji irin hukuncin abunda sukayi haba inde kamawane kullum ana kama masu laifi a Nigeria fah mu ba wawaye bane
Fadin wannan maganar dai ya tabbatar dakai wawan ne. Aikinsa ne ya nuna maka abinda akayi a kotu? Allah yasa ka zamo mai tunani positive ba negative ba
Muhammad Sani inde hakan cikin aikin sa yake meyesa hakan yake karuwa mai makon yaragu inde da gaske ne kawai yanuna mana ranan da zai kaisu yagabatarda su a gaban kotu mugani shine magana amma wasu masu laifin sun dauka yan sanda abokin kasuwanci sune abune a fili this is business 😂
Allah kashirya mana zuria
سبحان الله
Emsidwijikid
Inalilahi
Allah yakyauta amen
Slm
Tunda ta'amsa laifinta aysai ayanke mata hukunchi daidai da'ita
Sabume yayaketanahukuci
😭😢
bashir
Sega fre
Hauiwwa