Tsoho me maganin gargajiya ya dirkawa yarinya yar shekara 14 cikin shege

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 май 2020
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
  • Авто/МотоАвто/Мото

Комментарии • 416

  • @fareedaidrees1390
    @fareedaidrees1390 4 года назад +7

    Wayyo Allah😭😭😭 Allah ka shirya Mana zuri'a ubangiji Allah kasa muyi kakkyawan karshe Allah kasa muyi tsufa me kyau

  • @ismailbaba6558
    @ismailbaba6558 4 года назад +3

    Allah yashireyeshi mukuma ya tasremu albarkacin Anabi Muhammad salalahu alaihi wslm

  • @hauwaabubakar9002
    @hauwaabubakar9002 4 года назад +1

    Allah ya tsaremu da miyagun qaddarori kuma ya shirya muna zuria armu shirin addinin musulunci amin kuma ya rufamuna asiri duniya da lahira allahumma amin ya rabbil

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 4 года назад +2

    Kai jamaa ALLAH ya kiyaye ALLAH YA shirya mana al.umar misilmai

  • @aminuabubakar2290
    @aminuabubakar2290 4 года назад +2

    Subhanallah .... Amma abunchikita etama yarinyar ko akwai su Wanda suki kwanciya da eta

  • @Iya_Habu
    @Iya_Habu 2 года назад +1

    Hasbunallahu waniimal wakeel😭😭😭Allah muntuba

  • @ayshamuhddansabo9815
    @ayshamuhddansabo9815 4 года назад +1

    Yah Allah kasa mucika da Imani
    Duniya!!! Wae wannan yarinyar har tasan namiji🤔

  • @hasanalawan7407
    @hasanalawan7407 7 месяцев назад

    Ya ubangiji katsaremu da munmunar kaddarah Allah katsaremu ya Rabbi

  • @surayyarouduwan9125
    @surayyarouduwan9125 4 года назад

    Wayo.allah na duniya allah karifama na asiri duniya da kiyama يارب

  • @najmababy1079
    @najmababy1079 4 года назад +9

    الزنا فاحشة عظيمة ومعصية شديدة، وهو من أبشعِ الذنوب وأقبحها، لما له من أثرٍ سيّء على الفرد والمجتمع، ويجعل في وجه الزاني ظلمة، وفي قلبه ظلمة، لهذا يُعدّ من كبائر الذنوب التي جعل الله تعالى عقابها شديدًا، فالزّاني والزّانية يُوقعان نفسيهما في حرامٍ شديد، ويُسقط الله هيبتهما في قلوب العباد، ويُسوّد وجهيهما، ويحلّ عليهما سخط الله وعقابه، ولهذا ورد تحريمه في الكثير من آيات القرآن الكريم، منها قوله تعالى: "وَلَا تَقْرَبُوا الزِّنَا إِنَّهُ كَانَ فَاحِشَةً وَسَاءَ سَبِيلًا

    • @GimbiyaTV
      @GimbiyaTV 4 года назад

      من فدلك مسح هذا ruclips.net/video/cFK7GmAX79o/видео.html

    • @kitabwassunnahtv5958
      @kitabwassunnahtv5958 4 года назад

      ruclips.net/channel/UCb-7vnqKXQUJIHgu1uUDW1w

    • @uwisnejdjhehs1776
      @uwisnejdjhehs1776 4 года назад +1

      صدق الله العظيم
      جزاكي الخير يا أخت نجمة الله يجيرنا منها و يكفينا شر الزنا يارب

  • @user-cc6fh9zd6d
    @user-cc6fh9zd6d 4 года назад +1

    Innalillahi wainna ilaihi raji'uun,Allahumma ajirni fi musi baty,Allah ya shiryasu

  • @zainabmohammad4781
    @zainabmohammad4781 4 года назад

    INNALILAHIWA INNA ILAIHIRRAJI'UN Allah karabamu da wannan duniya lfy ya ubangiji karabamu da fituntunin karshen zamani ya Allah karabamu da sharrin shaidan da kuma sharrin zuciya ya rabb 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔💔🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @bikeesuabdullahi9314
    @bikeesuabdullahi9314 4 года назад +5

    Allah yashirya mana zuri a😥😥😥😥

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 4 года назад

    As tire inallillahi daniba illehi radjun wanan abon bayiba Allah sarki dunia Allah dai y kyuata à cikin wata azumi kuma 😭😭✌

  • @abbasnafisat1759
    @abbasnafisat1759 4 года назад +2

    Allah ya shiryar mana da zuri'a

  • @sadiyamuhammadadam3473
    @sadiyamuhammadadam3473 3 месяца назад

    Innnanillahi wa’inna ilaihirra ji’un
    Allah ka shirya mana zuria

  • @zainabyunusa2213
    @zainabyunusa2213 4 года назад +2

    O Allah yashiryemu da zuriamu

  • @nanabb639
    @nanabb639 4 года назад

    Innalilahiwaina ilaihi rajiuna Allah ubangiji kasa mudace darabo duniya dalahira Allah ya shiryeka Baba kirma yafadi Allah kamana kay kyawan qarshi ya Allah

  • @mubarakaisahofficial
    @mubarakaisahofficial 4 года назад +3

    Inna lillahi wainna ilaihi rajiun, Inna lillahi wainna ilaihi rajiun, Inna lillahi wainna ilaihi rajiun... Allahumma Ajirni fi musibati wa'akalufni kairan minha.. Allah ka rabamu da ganin irin wannan masifa Allah ka kare Haular mu gaba daya da ganin irin wannan masifa. Ya ilahi ka karemana zuria kasa mugama da dunia lfy

  • @surajibrahim8291
    @surajibrahim8291 4 года назад +1

    Allah ka tsaremu da Sharrin da na sani

  • @fatimaharuna9621
    @fatimaharuna9621 4 года назад +3

    Allah kasharya mana Zuri,a🕋🤲

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 4 года назад

    Allah. Shikyauta. Maizaihana. Allah. Yajarrabemu. Damasifu. Iri. Iri. Aygaskiya. Allah. Yanahakuri. Damu

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 4 года назад +1

    لا اله. الى. الله. محمد. رسول الله. صلى الله. عليه. وسلم. 😭😭😭😭😭. أينه. لي الله. واينه. اليهي. راجعون. 😭😭😭. لا. حولا وله. قوته. الى. بالله. 😭😭😭. الله. اكبر. الله. كبر. سبحان الله. 🤲🏽🤲🏽

    • @matargwaska5621
      @matargwaska5621 4 года назад

      Allah ya shirye mu baki daya amen da Dan film ne da yasha tsinuwa videon Tahir da yayi rawa a wajen gala dan neman halak dinsa wasu har cewa sukai da babansu ne da sun kashe kansu toh yaya take in wanan ne babanku?

  • @user-ue5co4xe7m
    @user-ue5co4xe7m 4 года назад +4

    إ نا الله وانا اليه راجعون اللهم الله يهدي الجميع المسلمة والمسلمين 🤤🤤

    • @user-ew8oq4xi5r
      @user-ew8oq4xi5r 4 года назад +1

      اميين يا رب

    • @AhmedAli-nh3ij
      @AhmedAli-nh3ij 4 года назад +2

      في نظري م من المفترض يتم تصورير البنت ولا المتهم يمكن يتوبو الي الله

    • @khadijamustapha4526
      @khadijamustapha4526 4 года назад

      @@AhmedAli-nh3ij و انا ايضا

    • @khadijamustapha4526
      @khadijamustapha4526 4 года назад

      امين

  • @yusufhausatv8082
    @yusufhausatv8082 4 года назад +1

    Subahanallh Allah ya rifa mana asiri

  • @user-kr4nm3im1j
    @user-kr4nm3im1j 4 года назад +2

    Allah yakyuta

  • @aishatuusmanaishatuaishatu9585
    @aishatuusmanaishatuaishatu9585 4 года назад

    Wa iyazubillah Allah yakawo mana karshan wannan masifar

  • @buhariibrahimumar
    @buhariibrahimumar Месяц назад

    Ya subhanallah Allah yasa muyi Kyakyawan karshe

  • @user-vq8wx1zj6l
    @user-vq8wx1zj6l 4 года назад +1

    Allah yakiyaye GB ya Allah

  • @dhshsahhajshsshsjsh3367
    @dhshsahhajshsshsjsh3367 4 года назад

    Allah ta'alah yakaremu daga
    Sharrin shaidan dana zuciya
    Yashirya mana Zuria ya Allah

  • @zinatouali1399
    @zinatouali1399 4 года назад

    Wai wooo Allah Allah Karaba mu da mumunar kadara Allah kasa mugama da duniya lfy 😭😭😭😭😭

  • @abbansuhailat7189
    @abbansuhailat7189 4 года назад

    INNALILAHI WAINNAILEHI Allah ya shiryamana zuria

  • @hamodihamodi214
    @hamodihamodi214 4 года назад +4

    Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun 😭😭😭allah kaimana maganin dukkan wani fitina don hasken alkur'ani mai girma

  • @queenhajeerhamisuhajaraham4256
    @queenhajeerhamisuhajaraham4256 4 года назад

    Hasbiyallah wanimal wakeel Hasbiyallah wanimal wakeel hasbiyallah wanimal wakeel innalalahi waina ilahi rajiun innalalahi waina ilahi rajiun innalalahi waina ilahi rajiun 😭kai duniya

  • @shsjsjfjsjdk3867
    @shsjsjfjsjdk3867 4 года назад +2

    Allah 🤲 yashir yamu

  • @Qweewq-mm2wg
    @Qweewq-mm2wg 4 года назад

    Allah ka tsaremu da zuriyar mu baki daya
    Allah ya kyauta.

  • @ismaelkhatimmohamed9565
    @ismaelkhatimmohamed9565 4 года назад

    Innalillahi wa inna ilaihirrajiun wan duniya ina zaki damuni allah ka tsare mu daga aikata shari ya allah ka samufi karfi zuciyuyimu ya allah ka kara kiyayi gaba

  • @abbatabba7627
    @abbatabba7627 4 года назад +1

    Allah ya shiryemu , amma dan Allah ku inga sa koda wani dan abune kuna rufe idonsu sbd be dace ba haka tsautsayi yanakan kowa, kuma hakan yana iya janyo musu abun fade har qarshen rayuwar su

    • @jiddaalameen563
      @jiddaalameen563 4 года назад

      eyye wato shi abinda ya aikata ba abun fade bane?haba jama'a, kunaji fa akace wannan bashine nafari ba, ai gara anuna kowa yagani ko hakan zaisa yaji kunya ya dena irin haka

  • @hafizaumminusman4868
    @hafizaumminusman4868 4 года назад +1

    Subhanallah, Allah karabamu da mummunan karshe

  • @user-op5rn2qs5q
    @user-op5rn2qs5q 4 года назад

    Allah y shiryamana zuria a tsoho baka kyautaba wlh

  • @bintsaeibou9524zakariyya
    @bintsaeibou9524zakariyya 4 года назад +7

    Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun ya ubangiji kasamufi karfi zuciyar mu😭😭😭

    • @GimbiyaTV
      @GimbiyaTV 4 года назад

      من فدلك مسح هذا ruclips.net/video/cFK7GmAX79o/видео.html

    • @kitabwassunnahtv5958
      @kitabwassunnahtv5958 4 года назад

      ruclips.net/channel/UCb-7vnqKXQUJIHgu1uUDW1w

  • @abdoulkaderlam7627
    @abdoulkaderlam7627 4 года назад

    Allah yashirya mana ziriarmu dikanin indatake wanan kayan kunya haka allah keuta

  • @umamaa1075
    @umamaa1075 4 года назад

    Allah karabamu da mummunar qaddara Allah dagamu har ahalinmu inna lillahi wa ina ilaihi ilaihi raji un 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @user-vn6xd7yw7t
    @user-vn6xd7yw7t 5 месяцев назад

    Allah yasamata da AL khairi

  • @yusifabubakarabdullahi
    @yusifabubakarabdullahi 6 месяцев назад

    Allah kashirya mana zuriya shikuma Allah shiryeshi dasu da masuyi

  • @mrsmoram9385
    @mrsmoram9385 4 года назад

    Slm barka da dare Allah ya yafeemana

  • @user-mw7th9wy7r
    @user-mw7th9wy7r 4 года назад +2

    😂😂😂😂استغفر الله العظيم واتوب اليه

  • @hauwakhanhauwakhan1743
    @hauwakhanhauwakhan1743 4 года назад

    Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un,ya allah ka karemu daga sharrin shaidan

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 4 года назад

    Innnalahi wainna ilaihi rajuun allah Ya shiryi mutane

  • @zulfaumuhammad1149
    @zulfaumuhammad1149 2 года назад

    Subhanallah to ai uwayan yaran dake zuwa gun bokaye su suka gawo komai allah ya kiyaye

  • @iwolomarwane-nf6li
    @iwolomarwane-nf6li Год назад

    Allah yachir yéka

  • @khalidmohammadisah2885
    @khalidmohammadisah2885 4 года назад

    Subha-nallahi wa"iya zu billahi

  • @user-li2ds1yf9x
    @user-li2ds1yf9x 4 года назад +1

    حًسِبًيَ آلَلَهّ وٌنِعٌمً آلَوٌکْيَلَ

  • @shamsiyyaiman6540
    @shamsiyyaiman6540 4 года назад

    Innalillahi wa inna ilaihirajiun Allah kasamufi karfin zuciyarmu alfarmar annabi s.a.w

  • @aishamuhammad-5699
    @aishamuhammad-5699 Год назад

    Allah ya shiya

  • @user-uu4cn1wm6x
    @user-uu4cn1wm6x 4 года назад +1

    أستغفر الله العظيم يا الله يهدي جميع المسلمين😭

  • @bellomuazu7857
    @bellomuazu7857 2 года назад

    Subuhanallah Allah yakawomuna dauki yayimuna mafita 🤲

  • @loveu7700
    @loveu7700 4 года назад

    Subuhanillah. To Allah ya kauta 🤲

  • @nasiruidris9777
    @nasiruidris9777 4 года назад

    Ya Allah kashirya. Ya kamata arinqa hukunta masu laifi, amma arinqa rufamusu asiri, kamar yadda Allah yarufamana namu.

  • @Omanoman-wj2sw
    @Omanoman-wj2sw Год назад +1

    انا لله وانا اليه راجعون

  • @elmuazentertainment5788
    @elmuazentertainment5788 4 года назад +1

    Masu wnn hali saidai muce Allah yakyauta Allah yasa mufi karfin xuciyar mu

    • @aliyusani241
      @aliyusani241 4 года назад

      Gaskiya wanna badaidai bane wlh yanzu kowa yasani wa sai aureta kunnuna ta kowa yaganya

  • @MpNorth_
    @MpNorth_ 4 года назад +1

    😭😭😭 allah ya rabamu da mummunar kaddara

  • @daudaharunasauwa7193
    @daudaharunasauwa7193 4 года назад

    Gaskiya tsakar gida bakuyi daydayba kurufamasa asiri Kuma alha yarufe mukunaku

  • @anasaahmadtv6324
    @anasaahmadtv6324 2 года назад

    Subahanallah Gaskiya Banji dadin hakan ba

  • @FatimaShuibu-ir3fn
    @FatimaShuibu-ir3fn 4 месяца назад

    Innalilahi wainna alaihirraju un Allah kasa muyi kyaukyauwar karshe

  • @nasiruidris9777
    @nasiruidris9777 4 года назад

    Ya Allah kashiryamu baki daya, sannan kakaremu daga munanan qaddarori. Sannan da ba'abayyana fuskartaba da yafi rufin asri, domin gaba, 'ya'yanta, jikokinta, 'yan'uwanta.

  • @mdkkddjjdj9217
    @mdkkddjjdj9217 4 года назад

    Kai Kai Kai Allah yasawake ameen Suma ameen maman kirkin Ⓜ️🌹

  • @engineerauwalauwal355
    @engineerauwalauwal355 2 года назад

    Ta ruftashi Allah ya karemu da zuri,ar mu amin

  • @user-vm6rp5fn7p
    @user-vm6rp5fn7p 4 года назад +1

    إنا لله يمهل ولا يهمل

  • @hfhd8451
    @hfhd8451 4 года назад +3

    إنا لله وإنا إليه راجعون لا حول ولا قوة الا بالله عسا الله يهدينا ويهديهم ويصلح حالنا وحالتهم 💔💔

  • @mariamabubakr1043
    @mariamabubakr1043 4 года назад

    Inalilahi-wainailaihin rajiun Allah ka karemu ka kare zuriyamu gabaki daya.ka karemu daga sherin shedan

  • @laminoulaouali3942
    @laminoulaouali3942 Год назад

    Allah sarki,kay co

  • @mememoiselaquetionquejeche2408
    @mememoiselaquetionquejeche2408 4 года назад

    Wayyo allah.
    Inna dillahi wa inna allaehi rajikune.
    Dunia ina zaki damu.
    Hazbinillahu wa limul makim.
    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @Julioladans682
    @Julioladans682 4 года назад

    Allah Sarki. Duniya Ina zamuge

  • @hjykhadijaumarsulaiman6772
    @hjykhadijaumarsulaiman6772 4 года назад

    Innalillahi innalillahi innalillahi 😭😭😭ubangiji Allah katsaremu ka tsare AL ummarka ya allah

  • @AbdulsalamLawal-fl3bi
    @AbdulsalamLawal-fl3bi Месяц назад

    Allah yatsare mana Imani mu

  • @user-yj1pb3os5h
    @user-yj1pb3os5h 4 года назад +3

    حسبى الله ونعم الوكيل 💔😭😭

  • @aminaharun8657
    @aminaharun8657 4 года назад +3

    Waiyu allah na😭😭

  • @mood3660
    @mood3660 4 года назад

    Kay jama a innalilah wainna elaihi Raji un Allah ya kyauta

  • @auwalaliyu7523
    @auwalaliyu7523 4 года назад

    Allah yasa muyi Qarshe mai kyau

  • @salisuonlini6818
    @salisuonlini6818 4 года назад

    innanilahi wainnaelaihi rajiun kiduniya inazaki damu

  • @user-np2od2pl4h
    @user-np2od2pl4h 2 года назад

    Dan Allah kudena yada irin wannan abun Babu dadin
    Kuma ma da'ace ana daukan mataki Kamar yadda Allah yace da irin wadannan abubuwa bazasu yawaita.

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 4 года назад

    Rabbana atinafiddunnya hassan wafil akirani hassa wakinna azabannat

  • @amenahahmad7914
    @amenahahmad7914 4 года назад

    Allah ubangiji ka rufa mana asiri duniya da lashira wayyo Allah rayawa kai duniya 😪😪😪😪

  • @mamanummi683
    @mamanummi683 4 года назад

    Innalilahi wa inna elehiraji un dole ma mudunga ganini musifa eri eri allah yashir ya

  • @isahmusasufyan1306
    @isahmusasufyan1306 4 года назад

    Inna lillahi wa Inna ilaihi rajiun
    Ya rabb ka kare mu da zuri'ar mu

  • @hauwaumuhammadhauwaumuhamm8852
    @hauwaumuhammadhauwaumuhamm8852 4 года назад

    Subbahanallah Allah yakare

  • @zainabyunusa2213
    @zainabyunusa2213 4 года назад

    Kai jama,a Allah yasa mufi karfi zuciyamu

  • @muktarsalisu9099
    @muktarsalisu9099 4 года назад

    I know this person 4 physically, oh my God 😲, kai dai ga mu2m kawai Allah katsare mana imanin muhh bai kamata ku dauki hoton yarinyan nan bahhh

  • @muhanmanibrahim1751
    @muhanmanibrahim1751 4 года назад

    Allah ya kyauta abin kuka abin da riya allah yasa mufi karfen zuciyarmu

  • @abdullahimuhammedabdullahi9688
    @abdullahimuhammedabdullahi9688 4 года назад

    Allah ka kiyayemu tozarta duniya da lahira

  • @user-qu8wk2pb3p
    @user-qu8wk2pb3p 6 месяцев назад

    Kai cho anti tsohon banza Allah yakaratona asirin duk masu aikata iron wanna hali jami an mukuma Allah yatamakesu akan aikinsu

  • @aishaibrahimummee2251
    @aishaibrahimummee2251 4 года назад +1

    استغفر الله واتوب اليه

  • @user-os8rg8yt4s
    @user-os8rg8yt4s 7 месяцев назад

    Slm Allah yasauwake Amma irinwannan Abu da akaiwa wanna tsohon baidaceba idan ya aikata badaidaiba tosuma wadanda sukayi videon NASA sunyi badaidaiba yakamata ace ansaya fuskarshi amatsayin shekarunsa dankuma karema Yan bayanda mutuncinsu itama yarinyar akaremata fuskarta saboda rufamatasirine zaisamata rashin bakinjini dasamun miji cikinsauki wannan rashin wannan yananuna rashin sanin hakin Dan Adam domin kusanicewa wannan tsoho maiwannan shekaru kaddarace tasameshi Wanda kaddara bawanda tabari Kuma irinwannan cinmutunci bashike kawo shiriba shiriya ahanun Allah take baiyanalaifi baisan shiriya harsai Allah yakawota inabada shawara da jamian tsaro dasurinka dubs darajar shekaru wasalam.

  • @barirashuaibu816
    @barirashuaibu816 4 года назад +1

    Allah yasauwaqa

  • @zainabaminu1960
    @zainabaminu1960 4 года назад

    Y hayyu y qayyum Allah ka karemu kasa mudace amma tsoho bka kyauta ba Allah kamana kyakykyawan qarshe

  • @simaktv5826
    @simaktv5826 2 года назад

    Kai duniya, Allah ya gyara.

  • @realmustykz9336
    @realmustykz9336 2 месяца назад

    Tsoho allah ya tsine maka albarka

  • @MuhammadMuhammad-vi6fn
    @MuhammadMuhammad-vi6fn 4 года назад

    Ya hayyu ya qayyuum katsaremu daga sharrin shaidan da sharrin kawunan mu kuma karabamu da tsaka maiyuwa

  • @rashidaadam9422
    @rashidaadam9422 4 года назад

    Subhanallah Allah ya shirya