Sheikh Bello Yabo, abin da ya sa muke da kokwanto shi ne ka yi maganganu da dama game da shugabannin Jihar Sokoto da wani malami a Gusau, inda ka zarge su da alaka da ‘yan luwadi. Haka kuma, ka yi ikirarin cewa tsohon gwamna da babban sarki suna shaye-shaye. Amma, bayan bincike, ba gaskiya ba ne. Saboda haka, fahimtar gaskiyar maganganunka ya zama abu mai wuya.
Asalamu alekum warahamalullah malan dan Allah unasan a,isarmana da wannan sakon zuwa ga check aminu daurawa akan wata Al,ada da akeyi wajanmu Idan akayi bikin amarya da ango Bi2 ga biki ana dafa abinci atai tare da amarya anabin gidajan yan uwa ana basu abinci dazummar nuna mata yan uwa tsawan kona bi Dan Allah bidi,a ce wannan ko kuwa? Da muna ganin kamar zuminci muke Muna nemam fatawa akan hakan
Masu dan Allah kenan....Allah ya tsere Mallam da shauran Mallamman mu...Ameen ...Allah ya shiryar da azzalumai kadan masu shiriya ne,kadan ba masu shiriya bane Allah yayi mana maganinsu..ameen
Macha Allah gaskiya Malan bello yabo sokoto kakai namiji Allah Chima rayiwa Albarka
?7ķ5
❤
@@AminuIbrahim-bk1ty
Maman yayi❤❤❤
ALLAH UBANGIJI YA KARE MANA MALAMAMMU..... SHEIKH ABU AISHA MASHA'ALLAH ALLAH YA TSARE 🙏
Ameen ya Allah
Ãmêêêñ thûmma amêēn
Iabarna 1:01
Allah yaqara tsaremana malaman mu na ahalul sunnah tako ina makiya suna kawo farmaku amma Allah baya basu sa'a Allah ya tsare mana ku
Allah ubangiji yasa mudace Allah yaqara shirya su kukuma mallaman mu Allah ubangiji yaqara tsare mana ku da imaninmu baki daya
Good job
Masha Allah Allah yasakada alkairi muna godiya
Ina roqon Allah ubangiji da ya kareka Bello yabo 🤲munasanka babanmu
Ameen ameen
Masha Allah malam
Ameen summa ameen ina godiya sosai malam hakane sunnah sak bidi a Sam
Bello Yabo Namijin Duniyane Allah Yataimaka Allah yakareka
masha Allah Allah yakarawa Malan lafiya Allah yakara doraka Akan makiyanka
amin
Allah ya bada ladan yaɗa alkhairi Malam
Gaskiya Né malan Bello yabo Allah yasaka maka da Alkaihri
Masha allah
Me more
Mlm Allah y kara dau kaka mn kaii bbu irinka mlm🙏🤲
Ameen thumma ameen
Allah yasa mudace
Masha Allah
Malan bello yabo sha kuruminka amma wallahi wallahi wallahi nageriya basason malaman da kafadin gaskiya
Gaskiya ne
Gaskiya ne malan 🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yatsare ka da ikonsa ameen ya rabbi
Allah ya tallafeka, ya kareka daga sharin azzalumai..
Allah sarki
Allahouma Amine Ya hayou Ya Qayum, Walaikum Salam Warahamatulahi wabarakatuhu
www.xxvidomao
Allah kawomana karken wannan taaddanci
Allah yasaka da Alkhairi afada musu gaskiya
ماشاء الله
Allah hu akabar
Allah yasa mudace
Allah ykr kusanci d Annabi muhd saw
malam bello kaciga burgo kenam
Amin ya Allah
Mlm Nice
Allah yakyauta
Maganarka hakatake Kuma Allah yakaramaka kwari guiwa daga junaidu mahe Zamfara stste
Mallam Allah yasaka
Adam
Allah ya karama malam lafiya
Allah yayi mana maganin su
Masha,allah
مشالله
Allah ya tsine masu Albarka ya karya su visiom FM da Garkuwa FM Ubangiji Allah ya lalatasu
bello yabo ba malamine ba dan comedianne
Allah yakarama mallah lafiya
Allah ya saka da alkairi malam
Subehanallah to shi jahili yasan wani Abu da ake cema Raddi ai bello turji qaton jahili ne Allah ta'ala ya tsaremu da son zuciya
ALLAH yakarawa malam lafiya da nisan kwana malam bello yabo
Duk dai da Bello da Bello ne Allah ya Shiga tsakani , kuma ya ganar da Bello turji gaskiya
Kayamasu malam
Alla yakarika malan
Allah ya kiyaye mai fadin gaskiya duk rintsi :
Allah ya kare muna chek bello yabo allah.swt. ya qara lafia da nisan kwana
Ina kaunar Bello yabo Allah yakare manakai babanmu
amin
Gaskiya ne
Allah ya tsara mana kai mlm
dama a dan ta.ada inna gaskiya
Malam allha ya karea malam ka kay namiji
Sheikh Bello Yabo, abin da ya sa muke da kokwanto shi ne ka yi maganganu da dama game da shugabannin Jihar Sokoto da wani malami a Gusau, inda ka zarge su da alaka da ‘yan luwadi. Haka kuma, ka yi ikirarin cewa tsohon gwamna da babban sarki suna shaye-shaye. Amma, bayan bincike, ba gaskiya ba ne. Saboda haka, fahimtar gaskiyar maganganunka ya zama abu mai wuya.
Allah yakawomana karshen masifa amn
amen amen
Masha Allah Allah ya kara ilimi da hazaka
Tarara❤naziru srk
Allah ya kare malam daga makiya.
amjn
Asalamu alekum warahamalullah malan dan Allah unasan a,isarmana da wannan sakon zuwa ga check aminu daurawa akan wata Al,ada da akeyi wajanmu
Idan akayi bikin amarya da ango
Bi2 ga biki ana dafa abinci atai tare da amarya anabin gidajan yan uwa ana basu abinci dazummar nuna mata yan uwa tsawan kona bi
Dan Allah bidi,a ce wannan ko kuwa?
Da muna ganin kamar zuminci muke
Muna nemam fatawa akan hakan
subhanallah!!
آمين ما لم
Masu dan Allah kenan....Allah ya tsere Mallam da shauran Mallamman mu...Ameen ...Allah ya shiryar da azzalumai kadan masu shiriya ne,kadan ba masu shiriya bane Allah yayi mana maganinsu..ameen
Yakamata kuyi sharhi dan Jan hali ga Asadussunna bisa kalaman sa akan yarinyar nan yar tik tok
Mallam ballu Allah yaqara maka Elemi
Bamuda tareda bello tirji
eed et
Slm Abbu A'isha Barka da warhaka 🙏
ملا
Uku sau uku
Malam. ALLAH Ya Saka Da Alkhairi.
Allah yabiya malan
Macalla
Alaska daalkaire
🤝 🤝
❤
Da
Amen Masha Allah
Labarin yakin Iran Da Issira,ila
Allah ya karanisan kwana2
Malam
Inagodiya
😊😊😊slm
Izzrso
Allah Ubangiji ya tsare mana malaman mu
Allah yaƙara lfy mlm bello yabo amutu harliman🤣🤣🤣🤣🤣
Hmmmmmm
Allah yagyara mana kasarmu
Yusufa mikailu
Slm mallam
Dukkan aikin da akAyi dan Allah ba a kunyata.
Sanda
Buj
السلام عليكم
Zamfar stats marado faru
Iabarina takufarko
Heyy
Saboda Allah miyassa Nigeria ba'a girmama malanmai
Wllh ina san malamin nan
😢
Assalamu alaikum dafatan kana lfy malan dan allah Number kanakeso in badamuwa dan allah dan girman allah da alkurani
naam 09045762036 yi min magana ta whatup ki rubutua suna a farko