Yanzunan Yan Sandan Sun mamaye fadar Rumfa Domin maido da Aminu Ado Fadar, An Raina Abba, Lauya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 23 июн 2024
  • The Kano State Executive Council sat this weekend, some major projects were approved
    In the continuation of the obstacles and pressure that Emir Sanusi has been facing in Kano since his return as Emir of Kano, on Sunday, the police officers who were supposed to be from Abuja, went to the emir's palace through Rumfa House.
    The lawyers expressed concern over the way the decision was made and violated some rules during the trial in the state
    An Islamic religious teacher expressed his displeasure with the way the police are treating Abba Kabir Yusuf
    A cigaba da samun cikas da matsi da Sarki Sanusi ya ke samu a Kano tun bayan dawowarsa Sarkin Kano, A ranar Lahadi jamian ƴan sanda daka da ke zaton daga Abuja ne sun dira fadar sarki ta kodar Gidan Rumfa.
    Lauyoyin sun bayyana damuwa kan yadda aka yi hukuncin tare da saba wasu ka'idoji yayin shari'a a jihar
    A lokacin da ake ta hayaniya a dalilin shari’ar masarauta a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya jagoranci zaman majalisar SEC.
    Wani Malamin Addinin Musulunci ya ya nuna Rashin jun dadinsa kan yadda Yan Sanda Suke Yi wa Abba Kabir Yusuf
    ________________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Комментарии • 30

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад +2

    Allah ya wadaran sunusi da magoya bayansa

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад +1

    Bamayi Abba banza sunusi banza

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 Месяц назад +1

    Abba Shi ya raina kansa ba abunda aka zabeshi yayi bashi yakeyiba kai kuma abul fasada katsinewa sunnah manzon Allah in sha allahu sai tsinuwarnan takoma kanka

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад

    Allah ya tsine wa sunusi da magoyabayansa

  • @UsmanTijjanigbr
    @UsmanTijjanigbr 22 дня назад

    Nice

  • @ladidigarba1962
    @ladidigarba1962 Месяц назад

    Hmmm Allah ya stare mana kano daga sharrrin masu sharri

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад

    Sai aminu

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад

    ABBA Wawa ne

  • @MaharazuKkyb
    @MaharazuKkyb Месяц назад

    Allah ya kiyaye
    Mu SUNUSI LAMIDO MUKESO

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Месяц назад

    Wai masuchewa anraina abba don Allah yaki kukeson ayi akanone
    To kuzugashi tinda mashifa kuke nema

  • @RachidaLiman-cx1hf
    @RachidaLiman-cx1hf Месяц назад

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 Месяц назад

    Abdul fatahi Allah yashiryeka

  • @bellobinumarumar7509
    @bellobinumarumar7509 20 дней назад +1

    Kai dama aitsinanne ne tundra tsinewa sunna

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 Месяц назад +1

    Kunji baqauye kudin me kuma a ina ya samesu ,
    Maqaryacin banza wai duk a Nigeria ba irin sa mutumin da ke yin shishigi ga addinin musulumci

  • @yaqoubkhadijat3683
    @yaqoubkhadijat3683 26 дней назад

    Sanusi Allah yakaramaka daraja wasu besnka bane 8:29

  • @ibrahimlukman9309
    @ibrahimlukman9309 Месяц назад

    Malam, nawa kaci ne saboda ba asan malamai da hakikucewa irin hakaba sai 'yan siyasa.

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 Месяц назад

    Surutun kowa baya hana Allah yayi abinda ya shirya....Kudai kubi a hankali.

  • @ibrahimmasta-hs2hc
    @ibrahimmasta-hs2hc Месяц назад

    asyadi shihuo abulfatahi mungodi maka sosay

  • @zainabmaliyu203
    @zainabmaliyu203 Месяц назад

    Ya kamata a tsarkake zuciya Kanawa. Kun wuce wannan level

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 Месяц назад

    Kaji sakarai abdulfatah to waza,a kawo masa ne

  • @NigeriaMdarle-bq5dp
    @NigeriaMdarle-bq5dp Месяц назад

    Sunusi bayahu dene ba malamiba

  • @salmanufarisiyya3066
    @salmanufarisiyya3066 Месяц назад

    Haba dai ?.

  • @ZahraMohammedsheriff
    @ZahraMohammedsheriff Месяц назад

    Ai kaini wawa munafukai sunusi lokici ya kurimasa ya hakura masu gado su karbi kujiransu da haka ahakura yafi

  • @MahiShuaibu-ge7uv
    @MahiShuaibu-ge7uv Месяц назад

    Sunusi zama daram

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi Месяц назад

    Gaskiyya dayace,woh an raina Engr Abba Kabir UlYusuf wlh😢

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 Месяц назад

      A'a ya raina kanshi dai. Kai ka zauna baka da raayin kanka sai abinda masu gidanka suka saka.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 Месяц назад

    Abulfasadi ne fitaccen malami? Lallai anji kunya kuwa, wannan dolon da bai san abinda yakeyi ba shine fitacce? Allah ya sauwake. Ai in kaji yan kudu suna yabonka wallahi kai mutumin banza ne.