Gwamnatin Jahar Kano ta magantu akan shari'ar masarautar Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024

Комментарии • 11

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih 2 месяца назад

    Gaskiya yakamata ku ji soron Allah ku sani abunda kuke yinnan Allah sei yayi maganin duk woni azzalumi a sakaninku biiznillahi,duk wani azzalumi ya Allah kamana gananinshi ya

  • @MuzambilAdamu
    @MuzambilAdamu 2 месяца назад

    Dan allah gwamnatinkuji tsoran allah saboda wlh duk matsalarnan kune kuke kawota Kuma fa dacewa yayi azauna a tebur Kuma dole Kuni maganar manyan kasa akumaji tsoran allah

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 2 месяца назад +3

    Ku kuka kawai rashin zaman lafiya,don kano mu na zaune lafiya ku ka jawomana tashin hankali da fitintunu, bahaushe ya na cewa duk wanda ya hana uwarsa barci to shi ma a zaune zai kwana, Allah ba zai barku ku wulakanta Alh Aminu Ado ba bai ci muku ba bai kuma sha mu ku ba

    • @NazeerLAbdul
      @NazeerLAbdul 2 месяца назад +1

      Wannan karya ce da Hassada da kuma son zuciya. Wa ya fara kawo tashin hankali a jihar Kano? Tun farko Sarki daya muke da shi a Kano Amma kiyayya ta sa aka rabata biyar

  • @hauwauSIbrahim
    @hauwauSIbrahim 2 месяца назад

    Agaskiya Abba Kabir Yusuf Kaine matsalar Kano ba kowaba kaji tsoran Allah

  • @ladidigarba1962
    @ladidigarba1962 2 месяца назад

    Allah ya hada kan masauratar kano alfarfar annabi s,a,w

  • @ardosalihu
    @ardosalihu 2 месяца назад

    Wallahi a barmana hauka pls

  • @RabiuDauda-l5k
    @RabiuDauda-l5k 2 месяца назад

    Kaine babban mikiyin jaharkano bawasuba.

  • @user-zy5ek1uz2u
    @user-zy5ek1uz2u 2 месяца назад

    Abba kacucemu kalalatamana kano

  • @Hasneem528
    @Hasneem528 2 месяца назад +1

    Abba gida gida dolo yaron tsula

    • @NazeerLAbdul
      @NazeerLAbdul 2 месяца назад

      Ai Babu Babban dolo kamar mai dattin hula da bai koyawa yara yadda za su girmama manya ba