Abinda muka Tattauna a ganawar mu da Tinubu...Sheikh Kabiru Gombe

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024

Комментарии • 130

  • @NazzyDayyabu
    @NazzyDayyabu 28 дней назад +1

    Allah zaisaka manh

  • @RukaiyaAliyukana
    @RukaiyaAliyukana Месяц назад +2

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, wallahi sai Allah ya muku hisabi da malamai.Allah ya mana tsari da jahilci da Kuma jahilai,duk wanda ya zagi malami,toh a kwana a tashi sai ya zagi uwarsa da ubansa

    • @abubakarnuhu4833
      @abubakarnuhu4833 Месяц назад

      Malama Ruqayya su wanene MALAMAI irin su Kabiru Gombe, Shi menene baima MALAMAI Wanda duniya ma ta sansu Amma wani irin Zagi ne Bai MASU.

    • @AbubakarKabir-so4kc
      @AbubakarKabir-so4kc 27 дней назад

      Wanna gaskiya ne

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk 21 день назад

    Walahi masu kinmutuntchin malan sunnah kuji soron Allah walahi Allah zai kamaku❤❤❤

  • @HassanaUmar-b7z
    @HassanaUmar-b7z Месяц назад

    Maye Allah zaisakamana muna gani yaranku

  • @munkailailiya7238
    @munkailailiya7238 Месяц назад +3

    Abin taƙaici malamai sun zama masu kare azzaluman shuagabanni,maimakon ku jajirce akan ya dawo da tallafin mai kunje kun ɓata lokaci a banza mara amfani.
    Kunje anyi muku tazo mujita kun dawo ba kunya ba tsoron Allah kuna gaya mana.

  • @muhyiddeenemrys5093
    @muhyiddeenemrys5093 Месяц назад +1

    MALAM ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI.
    Babu lokaci wanda zaizo mu muraina malamai.
    AMMAFA SU JAHILAI KODAYAUSHE YARE DAYA SUKAFI GANEWA.
    Shine SUZAGI MALAMAI.

  • @UmarSulaimanAbubakar-pn4xc
    @UmarSulaimanAbubakar-pn4xc Месяц назад

    Allah ya shirye ka malam

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад +2

    Ayy malam kirki malamanda sukafiqarfin dukk wani Dan siyasa YASASU Ahh Aljihusa ayy gasunan dukk munaganii kashesu akayii, , Allah gafartawah MLAM JA'AFAR, da malam AL'BANI, zariyaa da Aljanna

  • @kabirsani2698
    @kabirsani2698 Месяц назад +4

    Ku Kuma kawai sai kuka yi sororo Kuna Jin shi yana fada maku maganganun da ya ke so. Amma Kun kasa fada mashi gaskia saboda kunajin tsoron shi. Sun cire kowane tallafin da talaka ya ke amfana da shi, sun gadar mana da matsalar tsoro suna ji suna gani ana kashe mutane sun yi shiru. A duk wannan yanayin kuma su suna ta kara kashe kudade yadda suka saba babu tsoron Allah.
    Ai da tsakani da Allah ake yi, da sai ku fada mashi cewa jirgin Saman da zai saya na billions da gidan VP shi ma na billion da motocin da za a saya ma yan majalisu su ma na billions da suaran kashe kashen kudi na ba gaira ba dalili duk su fasa a yi amfani da kudin a maido tallafin Mai da sauransu Domin talakawa su ji sauki.
    I wish kun fada mashi cewa solutions to Nigerian problems ba wai cire tallafin bane ba ya kamata su rage lavish spending Kuma a yi tackling na corruption da za a yi saving kudin da sun fi karfin kudin subsidies wallahi.

  • @hadjaaichalimankaumi6460
    @hadjaaichalimankaumi6460 Месяц назад +2

    Subhanallah dan Allah akiyaye harsuna jamaa da akoi rarar alqiyama fa zagin uwayen da ubane da munanan kalamai akan mutumin da yike tsaran mahaifa dan Allah akai zutiya nessa Allah fa baya yafe haqin bawa tsakanin shi da bawa Allah yasa mugane😢😢😢

  • @UmmiGizina
    @UmmiGizina Месяц назад +1

    Nibani damagana😢😢 kawai Allah yanunamana mafita🙏🙏🙏

  • @jikabaihakiibrahim6762
    @jikabaihakiibrahim6762 29 дней назад

    Gaskiya ne Muna neman mafita wurin ubangiji, Allah shi kyauta

  • @user-xf9hv1cj2h
    @user-xf9hv1cj2h Месяц назад +3

    Gaskiya niban yadda Ace tuninbu ya Fadi wannan maganar

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 Месяц назад +1

      Cewa yayi shi ya saye kujeran ne da hannun sa

  • @harisuidris777
    @harisuidris777 Месяц назад

    Jazakallahu kairan

  • @user-fx1lh9pb4r
    @user-fx1lh9pb4r Месяц назад +2

    Malam Allah yasaka da alkairi,

  • @abbakargarba846
    @abbakargarba846 Месяц назад

    Allah ya Isa duniya da lahira

  • @rabiaadamuumar9545
    @rabiaadamuumar9545 Месяц назад

    Hmmm

  • @abushnuff
    @abushnuff Месяц назад

    Mallamai sune magadan Annabawa! Don Allah a daina mumuna kallamai akan mallamai! Koda kana zato sai kayi shiru tun da bakada ilmin gaibu! ...ina tarbiya Arewa! Mu gyara Don Allah...

  • @muhammadaudi8208
    @muhammadaudi8208 Месяц назад

    Jazakhumullah khairan

  • @BabakakaLawan-z3x
    @BabakakaLawan-z3x Месяц назад +1

    Dan Allah mayane sana an Malam

  • @Yasirbawagaladima
    @Yasirbawagaladima Месяц назад +2

    Munyi hakuri kuma zamu cigaba dayin hakuri inshaAllahu Allah kabamu mafita

  • @ibrahimsuleeman4658
    @ibrahimsuleeman4658 Месяц назад

    Assalamun alaikum warahmatullahi wabarkatuhu alagafarta malam menene gaskiyan lamari game da litafin da akace tinibu ya wallafa game da cire tallafin manfetur cewa shine umul'abaisan yinwa, karyewar tattalin arzuki,rashin tsaro, fitina da sauransu a lokacin yana gomna sai gashi arantsaddashi ko offis bai shigaba yasanar cewa ya cire tallafin manfetur.

  • @usmanharuna6547
    @usmanharuna6547 Месяц назад

    Gaskiya nidai ban yaddaba

  • @AuwalYusufSkm
    @AuwalYusufSkm Месяц назад

    hhh allah yakauta

  • @shehuabdul5478
    @shehuabdul5478 Месяц назад

    Kaji karyar banza wallahi nidai ban yadda ba wane mataki za a dauka karyar banza ce irin ta yan siyasa mu gani a kasa in da gaske kuke

  • @user-uv1vn3bo4j
    @user-uv1vn3bo4j Месяц назад +1

    Allah ya kyauta kawai

  • @AbubakarAbdullahi-d9n
    @AbubakarAbdullahi-d9n Месяц назад

    Hmmm allah ya shiryaku malamai

  • @UsmanUmarMuhammad-ek3gb
    @UsmanUmarMuhammad-ek3gb Месяц назад

    Allah yasa mudace

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini Месяц назад +1

    ALLAH kyauta

  • @RidwanSalihuTulu
    @RidwanSalihuTulu Месяц назад

    Yasan allah zaitambaye shi amma yasayi kuria malam kadena wannan magana

  • @YusufadamuAbubakar4
    @YusufadamuAbubakar4 Месяц назад

    Hmmmmm Allah ya kyauta

  • @malamintiketot
    @malamintiketot Месяц назад

    Bama tsammanin wannan maganganun agurin tinibu malam

  • @muhammadbala6887
    @muhammadbala6887 Месяц назад

    Allah yasa bayanin da shugaban kasa yayi har cikin zuciyarsa da gaske yakeyi ba siyasa bane

  • @yusufsani6233
    @yusufsani6233 Месяц назад

    Gaskiya shuwagabanninmu ba Allah aransu dagangan akajefa talakkawa cikin wannan bala in

  • @suleimanmusa2762
    @suleimanmusa2762 Месяц назад

    Haka Kukace Mana lokacin Buhari, Yanzuma Haka zakutacemana. Gaskiya Kasan nan Sai Addu'a.

  • @hamzamuhammedumar1796
    @hamzamuhammedumar1796 Месяц назад

    KAJI TSORO ALLAH KABIRU GOMBE

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 Месяц назад +3

    Allah yakareku malamanmu kada kudamu da wawayen cikinmu

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 Месяц назад +1

    Allah ya sa,a Gaskiya ka fada

  • @salimmuhammadaliyu3086
    @salimmuhammadaliyu3086 Месяц назад

    Mudai dukwanda yaci amanarmu, Allah yatarwatsashi

  • @aminasali743
    @aminasali743 Месяц назад

    Amma ai buku sauke nauyin ba sai bayan an takuraku baku kukajeba shi yakiraku baabin da zakuce mana saidai Allah yasa wannan matsin zai saku gera gaskiya yanzu ba malamai 😭😭

    • @muhammadsani129
      @muhammadsani129 Месяц назад

      Dan Allah mufadi Alkhairi ko muyi shiru gameda Malamai.

  • @AamuhdMuhd
    @AamuhdMuhd Месяц назад

    Ai wllh wllh indai wai wadannan malaman zamusa agaba waisune jagorori to wllh wllh babu abunda zamugani se tashin hankali da wulakanci da tozarci wannan ya ishemu ishara domin sune sukecewa azabi shugaba da anzabeshi sesukoma gefe subarmu acikin masifa

  • @user-te6zl1cn2y
    @user-te6zl1cn2y Месяц назад

    Allahu akbar

  • @KHAIRANINSHAALLAH99
    @KHAIRANINSHAALLAH99 Месяц назад

    Wlh kabiru kaji tsoran Allah wlh

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Wlhi dukk maggaganune, nah wayo dadabara, sunje sunatahoto da shuwah gabanni, anaganinnsu tare Mubawannan bane damuwarmu, ninagagara Gane mayenema anfanin zuwansu kawaii d

  • @salisuibrahim3692
    @salisuibrahim3692 Месяц назад

    Hmmm mala kabiru kenan

  • @muhammadadam4995
    @muhammadadam4995 Месяц назад

    Subhannallah wai malamai ne suke kare kansu .Da ace tun farko sun tsaya Sunyi Abun da ya dace da babu Wanda zai zarge so

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko Месяц назад

    Malam kunja kaya miliyoyi kushirya haduwarku da Allah

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Waii harni yahaya jingingir wai yenzin zai fito zaigawahh duniyah anashafamasa Kashin kaza aii bashi dayabanee , waii muhammadu buharine yaturo frof Isa Ali fantami, yasamesha agida waii shii yenzin sauramasa kwanakii kaddan yasauqaa daga mulkii, Amma shii ga wannda za'azama, SHINee BOLA TUNIBU,, to Shima BUHARIN MAYENE bare BOLA TUNIBU, waii shin. SHEE BUHARI , ANNABI kawaii dazaibaku, UMMURNI, KAWAI KUBII, ,ANNABI KAWAI MAIBADA UMMURNI, ABII Bawanii konakona sabida shi anamishii, wahayii Kuma koshi Allah ya U'mursheshi dayariqa shawarii da SAHABBANSA, , KUMAYANAKARMAR SHAWARINSUU, mayyasa bakataro sauran malamaiba kuyii shawarii akan maganar , saikuyi bincekee akan maye manufar shii BOLA TUNIBU, Maye aqidarsaa, maye manufarsa akan Yan arewahh maye manufarsa akan Nigeria, , wanna daukan SHATIMA dayayi wallhi dukk plan cEE akantayaya zasucizame, tunda shi SHATIMA, anaganin tunda yafitoo ta'arewa mason Gabar ayy su tacan Muslim cii zallane, khoo Wanda Shima dukk zaren kalan kayanne, duk gurmatattunee, Allah yasauwakee, Ammadai yenzin,,,,, Munkirawah kanmu ruwha yenzin ruwah yanatadukannmmuu

  • @abdulrasheedibrahim91
    @abdulrasheedibrahim91 Месяц назад +1

    Mallam kowa yàyi gaskiya alahira ba duka

  • @sistek1398
    @sistek1398 Месяц назад

    Malam sai anfita zanzanga.... ka yi mana shiru...

  • @IbrahimLurwan
    @IbrahimLurwan Месяц назад +1

    Kajiko mukyatatawa malamammu zato

  • @UsmanUmarMuhammad-ek3gb
    @UsmanUmarMuhammad-ek3gb Месяц назад +1

    Duk Wanda yake gaba da cin mutuncin Malamai na Sunnah sai Allah yayi Maganinsa
    Kai kowaye kaci mutunsa ba akan hakki ba sai Allah yayi maganinsa

  • @AbubakarilyasuJido
    @AbubakarilyasuJido Месяц назад

    Story man.

  • @yahayajafaar2494
    @yahayajafaar2494 Месяц назад

    Mln adai jitsoran Allah

  • @abubakarnafiu7647
    @abubakarnafiu7647 Месяц назад

    Yazaayi muyarda,

  • @nasiryahuzajamalu3804
    @nasiryahuzajamalu3804 Месяц назад

    Shin Shi Tinubun Da Hausa Yayima Su Sheikh Bayani Koda Turanci ??

  • @zakariusman2654
    @zakariusman2654 Месяц назад

    IDAN KASAN KAYI DAN ALLAH NE,BE KAMATA KAJI HAUSHI BA

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 Месяц назад

    Mallam duk Wanda yaci hakkin ko amanar Yan Nigeria a cikin Yan siyasa KO malamai . Munbarshi da Allah. Mallam Allah da manzonsa Basuce Ayi democracy ba KO irin wannan zabe na Nigeria . Wannan umurni Bana Allah bane . Domin jingir yace buhari ya aiko pantami a zabi tinubu Amma kuka juya abin Muslim Muslim kaga wannan yaudarane domin abinda mukaji gurinku muna sammani addini ne wannan shine illar malamai su tallata Yan siyasa

  • @abubakarnafiu7647
    @abubakarnafiu7647 Месяц назад

    Kuma hakane

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Akwai lalaceccen acikin su Ukkunnan irin TUNIBU ne, Amma dayake dukk Kun makancee ansayeku, wai kukaditoo kina budee Baki wai ayi TUNIBU ayi Muslim Muslim,, TUNIBU da matarsa christace, Kuma pastor ce Kuma dukk duniya sun yerda sunsan yadda mata keda tasiri awurin mazajen masu mulkii, aikuma I. Ciki dagaskiya TUNIBU yayi gomna a Lagos sai abincika aga yayagudanarda milkinsa , Kai magana nadaiwah bari intakaita, akarsheda dayazoo saukaa arnee yabaiwahh mulkii,

  • @musaisa5189
    @musaisa5189 Месяц назад

    Amma Malam ka iya bayani 16m tashiga

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 Месяц назад

    Wallahi tunda nake Kabiru gombe bai taba birgeni ba sai yau dinnan.

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx Месяц назад +1

    Innalillahi wa'inna illahirraji'unna Allah ya kyauta wai Kabir gombe ne yazama haka ba gaskiya ba farinjini mutunci ya zube girma ya fadi , kabiru gwambe dubi comment section ka tabbatar kuda daraja a nigeria har abada

    • @muhammadsani129
      @muhammadsani129 Месяц назад

      Dama ai suwa suke sakawa mutum daraja? Sai ALLAH SWT Shi Kadai.

  • @Tijjani111
    @Tijjani111 Месяц назад +1

    InnalilAllahi wa inna ilaihir rajiuun! Malam addini masana ƙur'ani sun daina kira ga hanyar Allah sun kuma kira ga hanyar su Tinubu wanda hatta iyalan su sunsan cewa fasiƙai ne amma yanzu malamai ke kare su. Allah mun tuba ka yafe mana ka canza mana wannan yanayi.

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Ayy inmah ance anbakukudii ayy anbakune, Bawani mutum maifadda aji maimabiya anajeriya yace ayi TUNIBU aloka cinyin zame , facee kudddi alabashii

  • @IsahMzubairu
    @IsahMzubairu 26 дней назад

    wlh duk sae kayi wannan bayanin alkcn da bakada ikon komai

  • @suleimanmusa2762
    @suleimanmusa2762 Месяц назад

    Kawai Adawo Mana da Fuel Subsidy shine solution din halinda ake ciki a Nigeria.

  • @hamzaabdurrahman4345
    @hamzaabdurrahman4345 Месяц назад

    @Munkailiya gaskiya baká da tarbiyya

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Месяц назад

    Wallahi ban yarda da wannan bayanan ba.
    Daga ji qarya yafi yawa a cikin saboda aikin kane ka saba tsula qarya wa mutane

  • @HassanaUmar-b7z
    @HassanaUmar-b7z Месяц назад

    Kai wallahi mallam bamu yarda ba

  • @munkailailiya7238
    @munkailailiya7238 Месяц назад +1

    Me yasa baku hana zanga zanga ba a lokacinda Buhari sukayi wa Jonathan?
    Kuma hakuri da kukace matasa suyi tun farkon mulkin Buhari yayi ta azabtar damu har ya gama ba komai sai alkawarin ƙarya shine ba zamu yarda ba wannan lokacin.

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 Месяц назад

    Yan najeriya bamu raina malamai ba
    Amma mun raina masu ilimi irin na shaidan

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Ayy imma Yan qassa basuyii ZANGA ZANGA lumana ba ayy gashi ku malamai, kunayin ZANGA ZANGAr khoo, anata tonetone, asirii, tsakkaninku

  • @user-ym1li2nw5x
    @user-ym1li2nw5x Месяц назад

    Babu wanda zaifadi gaskiya ace karyane nayi kalubale meye dimukuradiya tayi guda daya a nijeriya na 2 meyasa malamai asiyasa susatalaka yazabi abunda suka fada andarajaku malamai 3 kunce ayizaben musulum amma anyi 4 meyasa baku dawo kuncewa shugaba ana cikin wani haliba meyasa buku hau manbari kunfadi gaskiyaba 5 hakane mulkin musulum musulum 6 anijerian konsitushon mukebi ko sharian musulumci 7 malamai kuji storon allah kuna wa azi amma kunmanta yaki dazalunci yafi wa azin da kukeyi 8 kunsanfa zalunci yana haifar da yunwa da talauci da shirka da karuwanci da luwadi da kawalci da fashi da kinnnafin da da da da da kai malam bada su irguba wallahi kunsani najerya babu arzikin da babu amma rayuwa tayitsada mutane kalilan sonata debedukiyar kasa anbar talaka dayunwa na stadanrayuwa mutanen najeriya mu mliyon nawan baiwce mutane milion 2 sukadai suke bdakala ku malami in anba da kudin wa azinkasa kawai shikenan allayasaka ajihu yacika baburuwanku dazaluncin da akeyi shiyasa mutuncinku yakare kaf wa ansunku kabiru gombe kaji storon allah inamaka wa azi ma ana tunatarwa induniya kamallaka meyeruwan talakawa daku duniya takai kotancin kofar gidan aljanna har dakuke kare azzalumai maciya amanar kasa wa danda mulkinsu yafi nayahudawa muni allah yashiryeko

  • @MuktarHaruna-n6b
    @MuktarHaruna-n6b Месяц назад

    Allah yasa dagaske kakeyi

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Wlhii wannan dukk sakarcinee, Bawni kwakwaran hujjafah dayazomana dashii dukk wassu labaren banzaa kawaii akebamu wannda Mubawannane damuwarmuba Kuma Mubawannan ne muke buqatarji awurin kuba ayy balabaren Yan social media mukeso kabamuba wannan saikabari , kasamu lokacin su sai kabasu irin wannan lbrn,

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Ga abinda mutane kebuqata, sunason suji labrn xaifarantamusuu Rai kajekana kawoo wani lbrin kab hanya labarin shirmee da hayaniyan, don ance anbaku 16 _ 16_ million, wannan damuwanku cann Amm kusani A wannan lokacin ba'irin wannan magana zakifito kinagayawah mutanebaa, wanna maggaganun yarane

  • @teemaaliyu2894
    @teemaaliyu2894 Месяц назад

    Malam kamata yayi ku bashi shawara ya dawo da fuel subsidy da bada security ba wai wannan maganar ba

  • @muhammadintihan
    @muhammadintihan Месяц назад

    Duk shirmen Banzane dalabrin tuniba , Dana shi mlm din dukk hayaniyan banzanee, wlhi

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 Месяц назад

    Watau lokacin zabe tinubu bai Baku komaiba ko malam?

  • @babangidamusabauch1157
    @babangidamusabauch1157 Месяц назад

    Wato waddanan malaman idan irin su zasu cigaba da jagorantar mu tabbas kasar nan akwai alaman tambaya

  • @elkhamiscomputers7129
    @elkhamiscomputers7129 Месяц назад

    Hmmm Allah ya kyauta, nidai a a tunanina gaba dayanku wanda kukaje gunsa babu talaka, babu wanda yaransa basajin dadi, meyesa ba a hada da kungiyoyin matasaba????? Why???? Haba mana wallahi akwai matsala babba a kasaranan, muna bukatar matakin gaugawa malam

  • @zubairuahmad2393
    @zubairuahmad2393 Месяц назад

    Mukan muna tareda jonàtan

  • @AbbaAbubakar-cr4jf
    @AbbaAbubakar-cr4jf Месяц назад

    Bakikunku daya da rara

  • @MaryamGambotalks8_
    @MaryamGambotalks8_ Месяц назад

    Malam kunyi kokari to amma fa afadawa talakawa zuwa lokacin da syka bada, haka zaisa talakawa su sami sauki acikin ransu.😊

  • @YakubaLawan-v1m
    @YakubaLawan-v1m Месяц назад

    Bai karbi buqatan kuba dayakarba daya mayarmanadatallafi

  • @abdulrasheedibrahim91
    @abdulrasheedibrahim91 Месяц назад

    Shirmen banza a dawo da tallafin mai

  • @bigboyrihannajofan9876
    @bigboyrihannajofan9876 Месяц назад

    Dollars is the medicine of anything 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @aminasali743
    @aminasali743 Месяц назад +1

    Wasufa bamusulmi bane suke haka

  • @mohdmusbahumusbahu
    @mohdmusbahumusbahu Месяц назад

    ƙaryar banza.bamuga janjinba har yanzu.mutanan banza ƴan siyasa kawai

  • @YahuzaSalihu-jq6xe
    @YahuzaSalihu-jq6xe 24 дня назад

    Mlm mu ba komai zaka fadi muyarda da shi ba saboda kasan kace Bukhari komai ban canja na gidansa ba kuma karya ce!!! Bukhari ko dangin matarsa sun canja bale shi

  • @BabakakaLawan-z3x
    @BabakakaLawan-z3x Месяц назад

    Kabiru kaman 🤣🤣🤣

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED Месяц назад +1

    Wllh saimuyi zanga zanga

  • @user-nd4wl9lu6o
    @user-nd4wl9lu6o Месяц назад

    Kaimalan duk hakurin daza,abamu ambamu munyi km wlh bazamu iya cigaba dayiba buharima haka yayi mana and haka munaneman mafita agun Allah km shizai taimakemu

  • @HassanaUmar-b7z
    @HassanaUmar-b7z Месяц назад

    Gashi har tumbi kayi

  • @bin-usmanyunus8131
    @bin-usmanyunus8131 28 дней назад

    Tinubu be roki jama'a su zabe shi ba. Tinubu cewa yayi lokacin shi ne na zama president ko an ki ko anso.

  • @TukurZakariya
    @TukurZakariya Месяц назад

    mubamu hakor alaha hiisamuana gareku dakudi neankabaku kukabamuhakori

  • @knxwlegdetv
    @knxwlegdetv Месяц назад

    Malamai suna ta kunyata kansu

  • @kabiruumar1059
    @kabiruumar1059 Месяц назад

    wanna magar tayi tsayi dayawa kasani mai suna zakai bayani

  • @IlhamYes-xw3ob
    @IlhamYes-xw3ob Месяц назад

    Waik shafa labari😅😅😅 lash money