- Видео 521
- Просмотров 358 700
Gwani Islamic Channel
Добавлен 19 апр 2022
Gwani Islamic TV ,tasha ce da take kawo muku karatuttukan musulunci da karatukan Alqur'ani na Gwanaye da arammomi da musabaqoqi da sauransu. Kuy mana SUBSCRIBE domin ci gaban wannan tasha sannan ku danna qararrawa domin sanar daku da zarar mun 'dora sabbi.
Lakca daga Unguwar Maariri tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Lakca daga Unguwar Maariri tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров: 112
Видео
"Kai Zagin Annabi ne ya kaika kurkuku,Shikuwa Ibn Taimiyya Wajen Kare Annabi ne."Shekh Lawan Triumph
Просмотров 1,9 тыс.23 часа назад
"Kai Zagin Annabi ne ya kaika kurkuku,Shikuwa Ibn Taimiyya Wajen Kare Annabi ne."Shekh Lawan Triumph
Karatun Littafin Allu'u Lu'u Wal Marjan darasi na 230 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 1342 часа назад
Karatun Littafin Allu'u Lu'u Wal Marjan darasi na 230 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
"Ko ku fito ku karantar da litattafan ku ko mu fito mu karantar dashi".Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 4,2 тыс.4 часа назад
"Ko ku fito ku karantar da litattafan ku ko mu fito mu karantar dashi".Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Ziyarar Imamu Ahlussunnah Sheikh Abduwahhab Abdallah Wajen Tafsirin Prof Sani Umar R/lemo
Просмотров 7664 часа назад
Ziyarar Imamu Ahlussunnah Sheikh Abduwahhab Abdallah Wajen Tafsirin Prof Sani Umar R/lemo
Tafsirin Suratul Baqarah darasi na 46 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 6734 часа назад
Tafsirin Suratul Baqarah darasi na 46 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Tafsirin Alqur'ani Surah Ali Imran Aya 106 Darasi 78 tare Prof Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Просмотров 884 часа назад
Tafsirin Alqur'ani Surah Ali Imran Aya 106 Darasi 78 tare Prof Muhammad Sani Umar R/Lemo OON
Lakcar Ɗaurin Aure tare da Sheikh Dr. Jameel Muhammad Sadis
Просмотров 884 часа назад
Lakcar Ɗaurin Aure tare da Sheikh Dr. Jameel Muhammad Sadis
"Saboda lalacewa wai Saurayi ya siyawa Yarinya Gida 50m da Mota..." ...Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 23 тыс.7 часов назад
"Saboda lalacewa wai Saurayi ya siyawa Yarinya Gida 50m da Mota..." ...Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Karatun Littafin Kitabut Tauhid darasi na 48 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 7027 часов назад
Karatun Littafin Kitabut Tauhid darasi na 48 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Karatun Littafin Umdatul Ahkam darasi na 30 tare da Sheikh Barr. Ishaq Adam
Просмотров 1517 часов назад
Karatun Littafin Umdatul Ahkam darasi na 30 tare da Sheikh Barr. Ishaq Adam
"Ƙungiyar Boƙararrun mata"Jan hankali daga...Sheikh Barr. Ishaq Adam
Просмотров 4,1 тыс.12 часов назад
"Ƙungiyar Boƙararrun mata"Jan hankali daga...Sheikh Barr. Ishaq Adam
Muhadara: Mace musulma ta gari..Sheikh Barr. Ishaq Adam
Просмотров 28912 часов назад
Muhadara: Mace musulma ta gari..Sheikh Barr. Ishaq Adam
Jan hankali ga ƴan Uwanmu mutan Niger...By Prof. Sani Umar Rijiyar Lemo, Hafizahullah
Просмотров 32221 час назад
Jan hankali ga ƴan Uwanmu mutan Niger...By Prof. Sani Umar Rijiyar Lemo, Hafizahullah
Tafsirin Alqur'ani Surah Ali Imran Darasi 77 Prof Sani Umar R/Lemo Daga Masallacin Uthman Bn Affan
Просмотров 5321 час назад
Tafsirin Alqur'ani Surah Ali Imran Darasi 77 Prof Sani Umar R/Lemo Daga Masallacin Uthman Bn Affan
Gagarumin Wa'azi Daga Garin marma karamar hukamar kiri kassama jigawa by Sheikh Lawan Triumph
Просмотров 189День назад
Gagarumin Wa'azi Daga Garin marma karamar hukamar kiri kassama jigawa by Sheikh Lawan Triumph
Sufyan Muhammad, Qira'at Category, Kaduna @National Qur'anic Recitation Competition, Kebbi 2024
Просмотров 67День назад
Sufyan Muhammad, Qira'at Category, Kaduna @National Qur'anic Recitation Competition, Kebbi 2024
Karatun Littafin Mukhtasaru-khalil tare da Sheikh Dr. Nuhu Abdullahi Giwa, Darasi na 511 BUK Masjid
Просмотров 31День назад
Karatun Littafin Mukhtasaru-khalil tare da Sheikh Dr. Nuhu Abdullahi Giwa, Darasi na 511 BUK Masjid
2nd Position Qira'at Category (females), Kano, @National Qur'anic Recitation Competition, Kebbi 2024
Просмотров 120День назад
2nd Position Qira'at Category (females), Kano, @National Qur'anic Recitation Competition, Kebbi 2024
Overall Winner (Gwarzon Shekara) Bukhari Sunusi🔥🔥🔥,Kano state @National Qur'anic Musabaqa,Kebbi 2024
Просмотров 1,2 тыс.День назад
Overall Winner (Gwarzon Shekara) Bukhari Sunusi🔥🔥🔥,Kano state @National Qur'anic Musabaqa,Kebbi 2024
Abdulmalik Inuwa,Qira'at Category, Taraba state @National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Просмотров 341День назад
Abdulmalik Inuwa,Qira'at Category, Taraba state @National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Muhsin Abdullahi, Qira'at Category, FCT Abuja @ National Qur'anic Recitation Competition, Kebbi 2024
Просмотров 79День назад
Muhsin Abdullahi, Qira'at Category, FCT Abuja @ National Qur'anic Recitation Competition, Kebbi 2024
Kun jefa mutane cikin Bala'iy!..Kowa ya tanadi katinsa..Raddin Sheikh Barr. Ishaq ga kalaman Tinubu
Просмотров 1,9 тыс.День назад
Kun jefa mutane cikin Bala'iy!..Kowa ya tanadi katinsa..Raddin Sheikh Barr. Ishaq ga kalaman Tinubu
Sabuwar Kalmar Shahada a wajen ƴan Tijjaniyya..Wata Sabuwa..Raddin Sheikh Lawan Triumph
Просмотров 3 тыс.День назад
Sabuwar Kalmar Shahada a wajen ƴan Tijjaniyya..Wata Sabuwa..Raddin Sheikh Lawan Triumph
Muɗarrif Abubakar, 60+Tafsir, Gombe state @National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Просмотров 148День назад
Muɗarrif Abubakar, 60 Tafsir, Gombe state @National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Tafsirin Suratul Qiyamah darasi na 03 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Просмотров 583День назад
Tafsirin Suratul Qiyamah darasi na 03 tare da Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Karatun Littafin Al-wajeez tare da Sheikh Barr. Ishaq Adam
Просмотров 96День назад
Karatun Littafin Al-wajeez tare da Sheikh Barr. Ishaq Adam
Sulaiman Sulaim ,Kano, 60+Tafsir, @ National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Просмотров 67День назад
Sulaiman Sulaim ,Kano, 60 Tafsir, @ National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
1st Position , 60+Tafsir, Zamfara state, @National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Просмотров 122День назад
1st Position , 60 Tafsir, Zamfara state, @National Qur'anic Recitation Competition Kebbi 2024
Ayyadakallahu ya Sheikh
Malam Allah Ya Saka Da Alkhari Ameen
Allah ya saka da alkhairi
Allah kashiryar damu
Allah ya karey Malan Lawan
Wannan lecture din ta ilmantar
Allah yabia sheik lawan Abubakar ❤❤❤❤❤
Malam Allah ya qara lafiya
Jazakallahukaira
Lawal triumph jagajaga mugun ciyo jahili number one izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan boko haram
allh ya qara lfy da imani
Gaskia ne malam allah shi Kara maka lafia
Jazakallahu khair ❤😢
Malan yakamata kuduba wani shiri na Nafisat Abdullahi yarwasan hausa akan nauyin da yakekan matar aure a musulunci
Me akeyi cikin shirin?
Gaskiya nee
Malam lawan
NASIHA GA WANNAN TASHA MAI ALBARKA, AYI HANKALI DA RUBUTA CEWA: "MALAM YAYIWA WANI KO WASU WANKIN BABBAN BARGO" BA ITACE MANUFAR MALAM BA. MANUFA:" ISAR DA SAKON ALLAH" GODIYA NAKE.
Ok In Shaa Allah. Mungode.
A wani massallaci ake wannan karatun? @@gwaniislamicchannel
جزاكم الله خيرا وبارك الله فيكم جميعا
JazakaAllahu khairan
SALALAHU ALEIHI WASALAM ❤❤❤
IN SHAA ALLAH
Jazakallahu khairan
Wanan wani iri muliki malaka ni 😂😂😂😂😂 kai ALLAH ya karama malamai lafia
ALLAH ya kara malam lafia Duk wanda ya ja ruwa shi ruwa kan duka 😂😂😂 may ALLAH increase the Sheikh health
Indai Gumari ne, Fata-fata ya yiwa Ibnu Taimiyya. Amma, za mu karanta maka karatu.
Allah ya saka da alhairi. Allah ya jikan iyayenka malam. Allah ya azurtasu da Aljanatul firdaws. Ameen ya hayyu ya kayyum.
Allah yasaka da Alkhairi Ameen
Malam wallahi har yanzu akwai irin waYanan iyayen
Malam wallahi har yanzu akwai irin waYanan iyayen
Malam wallahi har yanzu akwai irin waYanan iyayen
S,A,W
Allah yakaramaka lafiya yakuma maka albarka
❤
Maa shaa Allah
Wallay malan Saboda gaskiya ka da jajircika Da tonon acirin da kakeyi Al umma na gaanewa Tsoron Nike sukay ga ranka ! Ko sunkashe mun san da chahadakayi Allah ya tsare ya ciyayé ❤❤❤
Mazan ma sai kun kula da iyalin ku za ku shiga aljanna
Haka dai! Call on your men to take care of their wives
Allah Akbar ❤❤❤ Allah ya biya In ba iréré masu qarhin hali.... Malam Allah ya kare ka
Ubangiji Allah ya saka maka da alkhairi masha allah gaskiya nasihar ta shiga sosai❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢 ubangiji Allah ya karemu da kariyarsa allah yasa mufi karfin zuciyarmu amin
Ameen
Jaxakhumullahu bikhair mal
malam Allah sa mudace duniya da lahira. jazakallahu khair. Allah sa mu tafarki madaidai ciya.
Allah yasaka da alkhairi da shekaru masu albarka ameen
Allah ya shirye mu yasa mufi karfin zuciyarmu
Munagodiya magajin MLM
Allah yakare mu da mummunan tunani
Allah yasaka da alkhairi
Allah kara lafiya magajin sheikh Ja'afar.ina maka fatan alkhairi.
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun . Allah ka shiryar da mu. Gaskiya ne .
Allah yakauta
Munagodia ya malam Allah YASAKA da Alkhairi