Taufa! Buba Galadima kuma da El-Rufai. Ko me yai zafi?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Taufa! Buba Galadima kuma da El-Rufai. Ko me yai zafi?

Комментарии • 23

  • @alhmusteegoldventurealhmus6604
    @alhmusteegoldventurealhmus6604 3 месяца назад +2

    Innasan.buba.galadima.donfadin.gaskiya.allah.yabarma.shi.dongaskiyar.saa

  • @umarakomaye3366
    @umarakomaye3366 3 месяца назад +3

    Lallai Buba Galadima, kai INJINMIYANE, ba engineer ba
    Shashasha

  • @sufsuf4109
    @sufsuf4109 3 месяца назад +1

    ina full interview?

  • @SuleimanMuhammad-kn1nh
    @SuleimanMuhammad-kn1nh 3 месяца назад +1

    gsky ne allah yasaka da alkhairi

  • @mustaphaibrahim5078
    @mustaphaibrahim5078 3 месяца назад +2

    Wan nan mutumin fa ba abin saurare bane, Dan siya sane marar mazaba, kullum sai dai yalabe a rigar wani yana surutu, yagama da buhari yakamo kwankwaso, yanzu bashi da abun zagi sai Ganduje Dan yafaran tawa maigidansa kwankwaso.
    Bazaka tabaji yana yunkurin kawo chanji a mahaifarsa Adamawa ba saboda yasan bashi da tasiri har a chan.

    • @aminahussainihassan2383
      @aminahussainihassan2383 2 месяца назад

      Albishirin ka .
      Buba galadima badan Adamawa bane.

    • @mustaphaibrahim5078
      @mustaphaibrahim5078 2 месяца назад

      Toh fa Allah ya kyauta sai mulaluba Kenan. rashin tasiri dai yatabba ta.

  • @ComradeMAKERIKuta
    @ComradeMAKERIKuta 3 месяца назад

    Mallam El-Rufai is a serious threat to these people. They are hell bent to destroy him

  • @MaiKanoAbokee
    @MaiKanoAbokee 3 месяца назад

    Malan kaina kana huce takaicine da wannan batu naka😂

  • @abbaumar5340
    @abbaumar5340 3 месяца назад

    Karen bana shike maganin zomon bana.

  • @AbubakarIdris-c3i
    @AbubakarIdris-c3i 3 месяца назад

    AJE AYI TA ISTIGIFARI YAFI KASUWAR BUKATA

  • @aminuahmadabdulkadir6386
    @aminuahmadabdulkadir6386 3 месяца назад

    Elrufa'i yasha gabanka, malam Buba.
    Wani gaskiya kakedashi, idan ya kaika kotu zakayi bayani dalla-dalla

  • @ahmedrufai4775
    @ahmedrufai4775 3 месяца назад +1

    Buba Galadima, ka shiga rudu.

  • @kadidiglobal4799
    @kadidiglobal4799 3 месяца назад

    Wan nan gaskiyane

  • @sadiqibrahim298
    @sadiqibrahim298 3 месяца назад

    El rufai yafika daraja

  • @DanLumo
    @DanLumo 3 месяца назад

    Ka biya ni Buba Galadima, ba wani aikin da muka gani sai cuwa-cuwa kawai. Gari kazan-kazan, sai duhu da ramu a kan kwalta ko ina sannan a ce anyi aiki? Shekara takwas sai ka ce wata takwas, bacci suke yi ne?

  • @AnasibnSani
    @AnasibnSani 3 месяца назад

    Amma kai tsohon banza ne

  • @inuwabuba8266
    @inuwabuba8266 3 месяца назад

    Ka lissafo su muji

  • @stormssss109
    @stormssss109 3 месяца назад +1

    Abu na farko ba atiku bane ya kawo El rufai ,Abdulsalam abubakar ya hada obasanjo da Mallam,Amma Mallam yayi aiki a karkashin atiku b p e atiku ne chairman shi mallam d g ,eanan mallan barawo bane shi ma ubasani 4 days agi ya fada yace yasan Mallam bai taba nuna yana son wata babar mota ko.gida sanan ya. Fada gida ma na Dubai uba sani ya matsa masa banki ya bashi kudi ya siya video na Nan na yawo ,meyasa e f c c bata kamashi ba ta tuhume shi in har da gaske ya saci kufi ?,Kai u are a frustrate politician who has achieved nothing ko councilor baka iya zama ba so ka chi kudin campaign na buhari ya juya ma baya ,ko kaine hasadun iza hasada kasan ruwan Zaria ,ga ayuka mallan nan a abuja da Kaduna saboda haka sauraren ka ma is a total waste of time ,kayi haushiin ka Mallam babu abunda zai same shi sai alhairi

    • @harounaadambana
      @harounaadambana 3 месяца назад

      Malam nasiru duk arewa ba dan siyasa mara soro da iya mulki irinsa kaje ka tanbaya agayama

    • @stormssss109
      @stormssss109 3 месяца назад

      @@harounaadambana ina ga baka fahimci zanchena ba ne ,jiya walahi talahi bilahi Ina tare da Mallam a suncity Abuja saboda haka mu mun San ba barawo bane Kuma mutun ne Mai kokarin yin abunda za a dade ana mora

  • @inuwabuba8266
    @inuwabuba8266 3 месяца назад

    Ka lissafo su muji