Ra'ayin Malamai 30.06.2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 июн 2024
  • Mahawarar Ra'ayin Malamai kan dambarwar diflomasiyya tsakanin Nijar da Jamhuriyar Benin

Комментарии • 44

  • @user-ri4js6en9y
    @user-ri4js6en9y 11 дней назад +4

    ❤❤❤insha allha zamudidita dasou ama da sharati gaskiya

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 28 дней назад +2

    Jaji maganan hankali maganan karkata bututun mai zuwa Tchad wallahi nijar mumunan asara ce
    Kai mai magana baki na rawa et shine dan son rai da son zuciya Allah ya shiga tsakanin nijar da ire iren ku yan raba kafa

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 28 дней назад +1

    Banda wahalar da ake ciki ga kuma rashin aikin yi ga matasa. Gaskiya nijar allah de ya kyauta

  • @user-dq7mp8sv2t
    @user-dq7mp8sv2t 29 дней назад +5

    Macha allah🤲🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪👈👈👈🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @DjaeeggodjaoOrti
    @DjaeeggodjaoOrti 29 дней назад +1

    Orti djaé eggo djao ❤

  • @S.boy_227
    @S.boy_227 29 дней назад +1

    Allah ya tabbatar da alheri

  • @bashuratv828
    @bashuratv828 29 дней назад +7

    Allah ya daidaita tsakani

  • @DjaeeggodjaoOrti
    @DjaeeggodjaoOrti 29 дней назад +1

    Izzar so takufarko

  • @allhajioumarou4086
    @allhajioumarou4086 17 дней назад +1

    In kuka fara kwanci bissa shigifa bà cikin daki ba zakugane cewar abinda sojawa ke fadi shine babu kasuwanci sai da kwanciar hankali.kudibi jihar zanfara,tashin hankali ya sa ba kasuwa ba noma ba kiyoo.dan Haka ku fa inci shugabannin mu sai da ruwan ciki ake jan na rijia.

  • @issahassanabdoulrachid
    @issahassanabdoulrachid 29 дней назад +1

    Muna goyan baya mu kuma ta Togo masoyinka shine Wanda yatunadakai lokacinda kake neman taimako

  • @sahabibissala9101
    @sahabibissala9101 28 дней назад +1

    Daman idan kaga mutum na magana baki na rawa to munafiki ne kawai dan son rai

  • @user-uy9dl1yj2p
    @user-uy9dl1yj2p 29 дней назад +1

    👍👍🇳🇪🇳🇪❤️🇧🇫🇲🇱❤️🇲🇱🇧🇫🇳🇪🇧🇫

  • @IssaAli-td2ww
    @IssaAli-td2ww 10 дней назад

    Wlh bamubukatar Budé boder

  • @IssaadamouCleron
    @IssaadamouCleron 25 дней назад +1

    Kibila TV

  • @SaniUmar-oh9yr
    @SaniUmar-oh9yr 18 дней назад +1

    Meneman Rayuwarka dole kanemi tasa 😅😅😅

  • @DjaeeggodjaoOrti
    @DjaeeggodjaoOrti 29 дней назад +1

    Orti djaé eggo djao

  • @AbdulazeeAbdulazee
    @AbdulazeeAbdulazee 29 дней назад

    Kai dai moun ganeka Dan amshin shatn tou rawane

  • @SamailaMahamadou-gc9lr
    @SamailaMahamadou-gc9lr 29 дней назад +1

    Kenan sojawan faranca sune matsala

  • @AOM1
    @AOM1 28 дней назад +1

    Babu sulhu indai base militaire française sunanan Bénin !

    • @ArmiAtto-hf1ho
      @ArmiAtto-hf1ho 19 дней назад

      Waye shine kou mida kouke mahaokata douka Dounia Babou soulhou magana dattijo na biyou wallahi ya Kaye dattijo kouma yayi Magana mai kiyawo

    • @ArmiAtto-hf1ho
      @ArmiAtto-hf1ho 19 дней назад

      Waye militaire français mou ba maza né ba KO kazama namiji da kanka manan

  • @user-lr2mv4gw5p
    @user-lr2mv4gw5p 29 дней назад +1

    Hira ta yi kyau

  • @ZaraLove-f8f
    @ZaraLove-f8f 28 дней назад +1

    Aslm

  • @HappyFinishLine-ck8ry
    @HappyFinishLine-ck8ry 28 дней назад +1

    Ppppo

  • @AOM1
    @AOM1 28 дней назад +1

    Idan talakka yasamu sauki, kuma babu konciar hankali, minene enfanin saukin? CNSP sun san abinda suke! Kubar ciga cikin abinda baku sani ba , kubar CNSP suyi aikin su

  • @YOUSSUFIDRISS
    @YOUSSUFIDRISS 29 дней назад

    Wannan da yayi magana nabiyu munafiki ne

    • @sahabibissala9101
      @sahabibissala9101 28 дней назад

      Kai kuma da ba munafiki ba miye matsalar ka shasha kawai ana neman sulhu jahilai Irinku na neman tura wawaye irinka zuwa ga rikita al'amurra

  • @user-zw8gl5nc4w
    @user-zw8gl5nc4w 28 дней назад

    aKara rufe bodarnan saboda tsaro munasan kasarmu

  • @AbdulazeeAbdulazee
    @AbdulazeeAbdulazee 29 дней назад

    Kai dai moun ganeka Dan amshin shatn tou rawane