Matsayar malaman addini kan zanga-zanga a Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Bayan ganawar shugaban Najeriya ada wasu fitattun malaman addini da sauran masu fada a ji, malamai sun ce akwai bukatar a yi wa Shugaba Tinubu hakuri kan yadda ya samu kasar.

Комментарии • 12

  • @عبدالعظيمكمال-ظ1ح
    @عبدالعظيمكمال-ظ1ح 2 месяца назад

    Matsiyata karyane

  • @SoccerNews2000
    @SoccerNews2000 2 месяца назад +2

    No going back

  • @hayatunanafiddausi8876
    @hayatunanafiddausi8876 2 месяца назад

    Wallahi jinake kamar inshako malamannan wallahi.babu wnnan ysan cefane acikinsu.amma suna gayamana muyi hkuri

  • @ishaqsalisu7641
    @ishaqsalisu7641 2 месяца назад

    😅

  • @hayatunanafiddausi8876
    @hayatunanafiddausi8876 2 месяца назад

    Da akofarka muke.wllahi duk kwadayine aranku

  • @adammuhammadgitte16
    @adammuhammadgitte16 2 месяца назад

    Ai arriga ambashi lokaci tunda aka bashi mulkin najeriya

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED 2 месяца назад

    Wllh Babu maganar addu'ar dazakuce muyi dama muna addu'a saboda haka baruwanmu lokacin da yahau mulki bacewa yayi zai janye tallafiba kawaii cewayayi yajanye saboda haka kawaii in har yanso yace kawaii yajanye

  • @malashatima
    @malashatima 2 месяца назад

    Bamu da lokacin da zamu bashi

  • @shuaibumuhammad4114
    @shuaibumuhammad4114 2 месяца назад

    Makaryatan banza makaryatan wofi zaku iya yiwa talakawa wa'azi amma bazaku iya yiwa masu mulki ba,inzanga zanga haramunne kuka cewa talakawa kar suyi mesa baku fadawa tunubu abinda yayi na cire tallafi zalunci yayi ba?anbaku kudi kunci kun saida talakawa Allah zai kama mana ku insha Allah

  • @YsaYousif
    @YsaYousif 2 месяца назад

    Wannan maganar taku Babu gaskiya aciki miyasa baku tsaya har a sabke farashin men fetir

  • @عبدالعظيمكمال-ظ1ح
    @عبدالعظيمكمال-ظ1ح 2 месяца назад

    Matsiyata karyane