Gaskiyar Magana: Jan kafa wajen fara biyan mafi karancin albashi a wasu jihohin

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Shirin na wannan makon ya duba batun jan kafa da ake ci gaba da samu daga wasu jihohi wajen biyan sabon mafi karancin albashi na naira 70,000 a Najeriya. Mun tattauna da Brauma Afraimu Dankal, ma'aikacin gwamnatin a jihar Adamawa.

Комментарии •