Shirin Ra'ayin Malamai kan fadar Isra'ila da Hezbollah

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Dakarun Isra'ila da mayakan Hezbollah na musayar wuta a kan iyakar Isra'ila da Lebanon.
    Hakan na zuwa ne a yayin da ake shirin tattaunawa a tsakanin Firaminista Benjamin Netanyahu na Isra'ila da shugaban Amurka, Joe Biden.
    Firaministan Netanyahu, ya yi gargadin cewa Labanon za ta fuskanci yaki mai tsawo shigen wanda Isra'ila ke yi da kungiyar Hamas a Zirin Gaza.

Комментарии • 83

  • @abubakarinuwa9916
    @abubakarinuwa9916 10 дней назад +6

    Gaskiya sulaiman babayo kabamu mamaki, ba tausayi ba tunani, babu hankali aciki, ananan ana kashe mata da yara amma kakasa tausayin yan uwanka musulmai amma kana goyan bayan yan uwanka yahudawa.

    • @BakawuChiyaman
      @BakawuChiyaman 9 дней назад +1

      Wlh wannan chikakken Dan akuyane bayahudene

    • @hamisutukur4430
      @hamisutukur4430 9 дней назад +1

      Walahi kuwa dan uwa wanan koda suna ikirarin musulunci to ba musulmin kirki bane yan stiya

    • @Ahmad-aliyukd
      @Ahmad-aliyukd 9 дней назад +1

      @@abubakarinuwa9916 wakilan yahudawa ne. Kana so a kore shi ne ?

    • @EeEe-jk2je
      @EeEe-jk2je 8 дней назад +1

      Kaji babban lauwan yahudawa Allah yabarka tare dasu Suleiman maganar ka wallahi sheana nace حسبنا الله ونعم الوكيل في كل ظالم 😭😭

  • @Salisuharunamusa-p1n
    @Salisuharunamusa-p1n 10 дней назад +8

    Allah yashiryaku idan zakushiru idan kuma bazaku shiruba Allah yatsinemuku albarka yasa.anceku kamar yada yasa.ance yahudawa

  • @BakawuChiyaman
    @BakawuChiyaman 9 дней назад +3

    INDAI HAKA ZA,ACHIGABA TO ALLAH UBANGIJI YA TSINEMUKU TSINANNU KAWAI ALLAH YAFIKU

  • @Aljalamiy
    @Aljalamiy 10 дней назад +7

    Abida na fahimta a wannan Shirin shine Ra ayin jahilai ne Amma ba Ra ayin Malamai ba

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 10 дней назад +3

      Drama ce ta Jamus 😂

    • @BakawuChiyaman
      @BakawuChiyaman 9 дней назад +2

      Wlh kaikam kagane raayin jahilaine tsinannu ne mahakata

    • @hamisutukur4430
      @hamisutukur4430 9 дней назад

      Walahi kuwa dan mahaukata sahun farko waisu wadanan mutane musulunci ne adinisu kuwa

    • @yahayabalarabe8786
      @yahayabalarabe8786 9 дней назад

      A gaskiya ya kamata ka nemi auren bayahudiya domin ka samu soyayya mai lasi

  • @mujaheedalhassan2521
    @mujaheedalhassan2521 10 дней назад +10

    Tsinannu munafukai karnukan yahudawa, in sha Allah saikunyi mutuwar wulakanci,matsiyata masu goyon bayan kafurai

  • @Babayou121
    @Babayou121 7 дней назад +1

    Sulaiman babyou dan karya dan makar yaciya

  • @AbdulkudusuaminuMamana
    @AbdulkudusuaminuMamana 8 дней назад +1

    Israilahfa basasan zaman lafi babaiyo saunawa ake zama ateburin sulhu dan kawo karshan yakinnan amma suyifatali dashi haba kadaina wannan maganar

  • @hamisutukur4430
    @hamisutukur4430 9 дней назад +1

    Wanan mutane da ake tataunawa dasu wasu daga cikinsu munafukaine yan stiya suna goyon bayan isra,il

  • @SaidouMnasser
    @SaidouMnasser 10 дней назад +2

    ❤Babu Wani tataunawa da zaayi yayi tasiri saboda wanan yakin America ce da Cantu take San Gabas ta tsakiya ta hanyar mamaye saboda idan zaka lura ita kanta israil din america ta kafa ta domin malakar arzikin yankin Gabas ta tsakiya d'in

    • @hamisutukur4430
      @hamisutukur4430 9 дней назад

      Wanan gaskiyane dan uwa wadanan mutane mahaukatane kawai

    • @SaidouMnasser
      @SaidouMnasser 9 дней назад

      @@hamisutukur4430 ana Magana dan abunda a fili yake tsoran mutuwa ne kawai yake Hana fadan gaskiya su kan su sun SAN Haka a bun yake

  • @MdYahouza-ed7yl
    @MdYahouza-ed7yl 2 дня назад

    Allah tsinewa maigoyan bayan yahoudawa

  • @isaado4870
    @isaado4870 9 дней назад +2

    Mafi yawan rashin zaman lafiya a Duniyar nan rashin daukar mataki ne na "Yar sandar Duniya ce Amirka tana goyon bayan Israel karara.

  • @hamisutukur4430
    @hamisutukur4430 9 дней назад +1

    Yanzu dan Allah kusamu wadanan manya manyan mahakata jahilai yan asara kuce wai malamai

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 10 дней назад +2

    Allah ya kyauta

  • @isaado4870
    @isaado4870 9 дней назад

    Suleman Babayo kabani mamaki Ashe kaima ra"ayin Yahudawa ne dakai, Allah ya ganar da kai gaskiya.

  • @ismailusman-uo9sx
    @ismailusman-uo9sx 10 дней назад +2

    Suleyman babayo kai munafukine kuma kai mai goyan bayan yahudawane kuma kaji kunya sakare sha sha kaji kunya na dauka kai mutumin kirki ne ashe munafuki wa wa jaki

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 10 дней назад +1

      😂😂😂😂😂

  • @Aljalamiy
    @Aljalamiy 10 дней назад +2

    Abin takaici kaji wani jibgegen jahili waishi Malami
    Kwata kwata ma besan abinda yake faruwa ba

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 10 дней назад +1

      Ba malamai bane, 'yen Jarida ne.

    • @hamisutukur4430
      @hamisutukur4430 9 дней назад

      Walahi kuwa danaga anrubuta malamai nadauka hakane saida nasaurara senaji ashe gagan jahilaine mahauta ke magana munafukai zindikai

  • @HamisuYakuba
    @HamisuYakuba 9 дней назад

    hajiya zainab Muna godiya dubudubu zuwaga gareka

  • @Ahmad-aliyukd
    @Ahmad-aliyukd 10 дней назад +2

    DW hausa mun san bangaren iyayen gidan ku jamus kuke. Gefen yahudawa.

  • @umarusmanmohammed360
    @umarusmanmohammed360 10 дней назад +2

    sulaiman babayo kai ba abin da kasani

  • @nasirusani8015
    @nasirusani8015 10 дней назад +2

    Kai wanna magana ta wawanci ce sulaiman babayo yake bai san komai ba a wannan yanki shirme

  • @laoualimoussa6308
    @laoualimoussa6308 9 дней назад

    Munafu kan musulmans kaway Allah yafiku chekara nawa akayi ake kachesu kaway kuma munafu kaine wly Allah yafiku kuma

  • @AbubakarSaadIdris-tx6gh
    @AbubakarSaadIdris-tx6gh 10 дней назад +1

    Haba dan iska gari dan ubanka Israela basu barka ba kai ta yaya tsahun shekaru 80 tana ksshe palestine 🇵🇸 malam

  • @abdulfatahabubakarbappi6601
    @abdulfatahabubakarbappi6601 10 дней назад +1

    Malamai maganganun ki ba dukka bane suke kan gaskia...

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 10 дней назад +1

      Ba malamai bane, 'yen Jarida ne.

  • @abubakarinuwa9916
    @abubakarinuwa9916 10 дней назад +1

    Wallahi ban taba sanin sulaiman babayo jahili bane sai awannan shirin. Banza karen yahudawa irinka, inaso kasani duk abinda aka baka zai Kare idan bai kareba toh kasani zaka iya mutuwa kabari.

  • @MahammadAliyu-y1n
    @MahammadAliyu-y1n 10 дней назад +1

    Gaskiya ne amma ni bana goyan bayan larabawa domin kai bakin mutum kai kake ganin balarabe a dan uwa Amma shi har kulli baya ganin ka a dan uwa

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 9 дней назад +1

      @@MahammadAliyu-y1n hmmm... Larabawan ma kala-kala ne.

  • @salihuabubakar6996
    @salihuabubakar6996 10 дней назад +1

    Dandalin jahilai Allah yakyauta.

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 10 дней назад +1

      😂😂😂😂😂😂

  • @AuwalAuwal-b1k
    @AuwalAuwal-b1k 10 дней назад +1

    Wnnnn babawon karya yakeyi fadan addinine wlh yana sporting Israel ne kawai mutane da kasarsu

  • @Abdlu-y9k
    @Abdlu-y9k 21 час назад

    Sulaiman babayo kaidai Azzalimine bakada Adalci kaima bayahudene Azzalimene

  • @djafarhabou-h9q
    @djafarhabou-h9q 10 дней назад +1

    Kuduka ku ubanku yaci uwanku karnuka muna fukay sinannu allah yasi nemuku chachachu

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 10 дней назад

      Ba malamai bane, 'yen Jarida ne.

  • @AbubakarAHikma-j5d
    @AbubakarAHikma-j5d 4 дня назад

    Daga karshe kuma ina mika godiya ga DW da irin kokarin da kuke na fadin gaskiya da wayarwa da mutane kai mungode mungode allah ya saka

  • @AbdulkudusuaminuMamana
    @AbdulkudusuaminuMamana 8 дней назад

    amerika tadaurewa yahudawa gindi suyaki musulunci. bako yazo yafidan gari amma allah yananan bazai kya leba insha allah

  • @AbdulkudusuaminuMamana
    @AbdulkudusuaminuMamana 20 часов назад

    har abada baza azauna lafiyaba agabas tsakiya.mutukar America batadawo daga rakiyar yan lelanta yahudawaba.wanda hakan zaiyi wuya sabo dabukatarta akansu daban daban.amma dai allah bayagoyan zalunci sabo dahaka allah zaiyi maganin mekwatar kayan da banasaneba ko badade kobajima lokacidai allah bayabarci

  • @IssasalifouMoussa-o2y
    @IssasalifouMoussa-o2y 10 дней назад +2

    Kunsan haka amma yanwancin yan jarida munafukay ne

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 6 дней назад

    Suleman babayo kenan

  • @AbubakarAHikma-j5d
    @AbubakarAHikma-j5d 4 дня назад

    Gaskiya Sulaiman babayo ba karamin munafuki bane Kuma da yardar Allah Sai Hizbullah da Hamas sunyi nasara Akan Israela bi,izinillahi Sai Sai ka mutu

    • @KabiruAHali
      @KabiruAHali 3 дня назад

      YAUSHE?
      YAQI NA BUQATAR SOJOJI/MAKAMAI BASUDA SU

  • @AbubakarAHikma-j5d
    @AbubakarAHikma-j5d 4 дня назад

    Kuma Duk wannan abinda akeyi wlh Duk munafurci ne majalissar Dunkin duniya da ita munafukar kasa America da sauran kasashen duniya Idan har sunaso a kawo karshen fadan zasuyi tsayin Daka su tilasta dole a samarda kasashe biyu masu Cin gashin kansu shine kawai Zai kawo karshen wannan fadan Kuma Suma Hamas da Hizbullah a dalilin dayasa suke fada da Israela kenan Akan haka Domin ta daina muzgunama plastinawa day kamasu da take ana kaisu gidan Yari ana azabtar dasu,,,Amma Wai ahaka Zaka Samu Wani bagidaje Mai Kiran kansa musulmi Yana goyon Bayan Israela Mai kin jinin musulmai da musulunci Allah ka kyauta😢😢😢😢

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 8 дней назад

    Suleiman babayo maganar ka Sheena nace 😊😊😊

  • @MUSAABUBAKAR-k6e
    @MUSAABUBAKAR-k6e 6 дней назад

    Waikai wannan kaiwan jakine maras imani

  • @isaado4870
    @isaado4870 9 дней назад

    Babayo "Yan kasar ka Nigeria kuma dadi sukeji ko Aljannah suke?

  • @AbubakarAHikma-j5d
    @AbubakarAHikma-j5d 4 дня назад

    Yanzu inda ace kasar iran ce ko kuma wata kasar musulunci take wannan ta,addancin da Israela takeyi ayanxu da kaji kasashen duniya sunyi mata chaaa kuma da an kakaba mata takunkumai masu tsauri saboda tsabar munafuci karara,allah kyauta kuma ka taimaki addinin ka da bayinka musulmai

  • @IsmailAdamou-fv7ht
    @IsmailAdamou-fv7ht 10 дней назад

    Shege Suleman na tsaneka dan iskan banza sakarai wawa

  • @SaniAbubakar-s5g
    @SaniAbubakar-s5g 4 дня назад

    Idan baqugiyoyi sukayi aykiba baza amu dasoba inatambaya Ka Yaya susami qasar bartare da summalaki makamaiba?

  • @ashiruusman8052
    @ashiruusman8052 10 дней назад

    Musa Tijjani Bakasan komaiba

  • @Phones5713
    @Phones5713 7 дней назад

    Duk Wanda yake goyon bayan yahudawa to Allah ya tabbarda shi awutar jahannama tsinannu karnukan yahudawa wutar jahannama tatabbata agereku

  • @HamzaIbrahimDanwakili
    @HamzaIbrahimDanwakili 2 дня назад

    Baka gane matsalar ba. Kai ne bakada algibla. Tayaya mutane suna fada akan an mamaye musu kasa sannan kace basu da manufa. Kai ne bakada manufa a kalaman ka.

  • @ashiruusman8052
    @ashiruusman8052 10 дней назад

    Abin Takaici Duk Masu maganar wai musulimi ne yan iska

  • @JibrilAliyu-d9m
    @JibrilAliyu-d9m 9 дней назад

    Kai baba you don uwarka ina qasar da hamas za sobpye bayan kasan Isra'ila yamamaye kuina

  • @AbdulkudusuaminuMamana
    @AbdulkudusuaminuMamana 8 дней назад

    har abada baza azauna nafiyaba mutukar ba.a maidawa wanda akazalunta hakkinsaba to karyar banzace kawai

  • @AbubakarAHikma-j5d
    @AbubakarAHikma-j5d 4 дня назад

    Sulaiman babayo wlh kai Munafuki ne Na lura dakai Israela kake goyon Baya Akan plastinawa da aketa kashesu ake kwace waje masu Neman samun yanci su abasu kasarsu masu Cin Karan kansu Amma kai dayake wawane Kuma kai Munafuki ne kake wannan maganar dabbba kawai

  • @MahammadAliyu-y1n
    @MahammadAliyu-y1n 10 дней назад

    Idan naga bakin mutum Yana goyan bayan larabawa mamaki nake ko da yake da yawa baku fita ko ina ba 😂😂

  • @am-yk2eg
    @am-yk2eg 23 часа назад

    🤫🤐 jahillai kawai

  • @KabiruAHali
    @KabiruAHali 3 дня назад

    ME YASA DA HAMAS TA KAI MUSU HARI, BAKUYI ALLAH WADDAI BA?
    MEYE LAIFINSU IN SUN RAMA?
    IN BAKADA KARFI KAR KA FARA.
    KUNA GANIN WATA QABILA/ADDINI NA UZURIN WATA QABILA/ADDINI SU KASHESU

  • @IbrahimSouley-r5c
    @IbrahimSouley-r5c 6 дней назад

    Wannan mai amsa tambayoyin durin uwarshi dan shegiya dan wahala kafri munafuki banza dan matsiyata arne kawai wallahi jininka ya halita kare 🐶 kawai

  • @abubakarinuwa9916
    @abubakarinuwa9916 10 дней назад +1

    Wawa jahili, wannan karen yahuda wane, maganar ganza yake, baida hankali.

  • @JibrilAliyu-d9m
    @JibrilAliyu-d9m 9 дней назад

    Kai muna fukine kana nofin hamas basasa manofa kuma wannan hukumar yahudawa doka kafata sabada haka hamas baza sota yardaba

  • @AliAlhaj-y2j
    @AliAlhaj-y2j 9 дней назад

    Shi wannan babayo din munafikine banza

  • @AbubakarAHikma-j5d
    @AbubakarAHikma-j5d 4 дня назад

    Kuma Duk wannan abinda akeyi wlh Duk munafurci ne majalissar Dunkin duniya da ita munafukar kasa America da sauran kasashen duniya Idan har sunaso a kawo karshen fadan zasuyi tsayin Daka su tilasta dole a samarda kasashe biyu masu Cin gashin kansu shine kawai Zai kawo karshen wannan fadan Kuma Suma Hamas da Hizbullah a dalilin dayasa suke fada da Israela kenan Akan haka Domin ta daina muzgunama plastinawa day kamasu da take ana kaisu gidan Yari ana azabtar dasu,,,Amma Wai ahaka Zaka Samu Wani bagidaje Mai Kiran kansa musulmi Yana goyon Bayan Israela Mai kin jinin musulmai da musulunci Allah ka kyauta😢😢😢😢