A Fada A Cika tare da ministan Ilimi Professor Tahir Mamman

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • A wannan karon, shirin A Fada A Cika da ke zuwa da tallafin Gidauniyar MacArthur ya tattauna ne da ministan Ilimi na Najeriya Farfesa Tahir Mamman kan matsalolin ilimi a jami'o'i da manyan makarantu a Najeriya.
    Wane sauyi kuke son gani a fannin ilimi a Najeriya?

Комментарии • 13

  • @abdussamadabubakarado5587
    @abdussamadabubakarado5587 9 месяцев назад

    this is a good idea for establishment of this program

  • @baabasule6987
    @baabasule6987 9 месяцев назад +1

    Wannan Minister Allah ya taimakeshi, yasan mastalin makarantun gaba da sakandari kuma yana da niyyan gyara, da fatan ma’aikata da muqarraban gwamnati zasu bashi hadin kai

  • @aliyuumar3734
    @aliyuumar3734 9 месяцев назад

    Allah ya saka da alkhairi ya bada ikon aiwatar da alkawaran

  • @habibsheidu542
    @habibsheidu542 9 месяцев назад

    The girl from Federal Ploytechics Nasarawa is absolute right

  • @omaylmohamed6388
    @omaylmohamed6388 9 месяцев назад

    Nigeria is the richest country with the smallest people

  • @ashiruusmanhussaini4875
    @ashiruusmanhussaini4875 9 месяцев назад +1

    prof.namu Muna maka fatan Alkhairi

  • @alhassanahmad9695
    @alhassanahmad9695 9 месяцев назад

    Yakamata KU tambayi minister YAUSHE ZAA BIYA wata hudu na albashin lecturers ya Fadi watan KO ranar DA qarin albashin da arrears

  • @BwehfukMbushu
    @BwehfukMbushu 9 месяцев назад

    Erin wanan zaman shi ne Gina Gari.. BBC sannu da aiki..

  • @alyasauzakari8343
    @alyasauzakari8343 9 месяцев назад

    Anyi Qokari Gaskia

  • @mustaphawada4449
    @mustaphawada4449 9 месяцев назад

    tayaya minister yakeso yan nigeria su yarda dashi ce wa wadannan abubuwa dayake fada gaskiyane kuma zasu aikata hakan.duba da abin da gwamnati take fada daban abinda yake faruwa daban.basa iya cika alkawarin da suka daukawa.

  • @MBSALE1
    @MBSALE1 9 месяцев назад

    Hirar nan ta nuna cewa lallai an samu minista da ya san aikin shi. To amma kaman bamu da tabbaccin muqarrabban gwamnatin zasu barshi ya aiwatar da tsare-tsaren da zai ceto harkar ilimi a kasar domin anfanan kasar.

  • @abubakarmuhammadmk9262
    @abubakarmuhammadmk9262 8 месяцев назад

    Assalam alaikum munsau rari dukkannun jawaban da minister ya fada agaskiya maganar ace Wai masu kudi zasu zo su gina wajan kwanan dalubai wannan abun kunyane ga gwamnati ace Wai Bata da kudin da zata gina wajan kwana wannan gaskiya abunkun ya yakai