Ina matukar jin dadin shirin nan. Thank you Hadiza and Allah ya kara daukaka. Sadiq am one of your fan. Inada dan tsokaci ankan maganar da kace baka da maigida ko ubangida. Ni a nawa fahimtar maigida can come in any form, be it ta hanyar koyar da mutum ko ta taimaka ma mutum. Be zama lale sai wanda ya koya maka sana'a shine maigidanka ko ubangidanka ba. Har wanda ya taimaka maka a sana'ar ka shima maigidanka ne. Because samun wanda ze taimaka maka a sana'ar ka is a blessing. Mutane da dama are very talented and were naturally born that way. Amma samun wanda ze taimaka masu shine matsala. Dan haka babu lefi inkayi addressing mutanen daka lisafa as masu gidanka.That's called 'humbleness'. Amma a yafe mani in nayi lefi. Thank you and wishing you the best.
Wannan shine abinda ya kasa ganewa, Girman kaine ko daukakar dayasamune oho? Amma arayuwa duk Wanda kaga yaci gaba to yasami assist from some one, so that 1 is a god Father for him. Adam zango yakawoshi industry, Ali nuhu ya temakehi ya bashi wajan kwana agidansa, ya sashi a firlms shida Adam zango tare da basu roles differences which is so interested amma ya kasa ayyanasu a matsayin iyayen gidansa wannan butulcine
Mashaa Allah very interesting show, dan Allah a lalubo mana Aunt Saima Muhammad, da Aina'u Ade, irinsu Mama daso da sauran tsofaffin actors, muna godia kwarai Allah ya kara basira
masha Allah wallahi aunty a cikin shirin nan naki kin gama man komai a yau dan kin kawoman my best actor na sadik sani sadik thank you so much my aunty 👏👏🥰🥰💗👏💕💜🌹
Hadiza, I'm always proud of you gaskiya may the God almighty in his infinite Marcy reward you in abundance amen. But you need to ask Sadiq, his first film, the film he liked most that is (Bakandamiyanshi ) and how long has he been in kanywood? Something like that. Thank you once again Bash Taraba.
MashaaaAllah.. Ammma inada Yabo Tare da tsokaci. -1 Sadiq Yana Burgeni Sosai bisa ga tsayawa ɗaram akan abunda shine fahimtarsa Da Ra'ayinsa... 2. Amma tsokaci na shine Yakamata yasan cewa duƙama Wada baya hana tashi da tsawo... Kuma idan ba ɗan koyo tho gwani ƙarewa yake... Ba laifi bane idan mutum yayi furuci a baya amma daga bisani ya fahimci cewa akwai shubuha sai ya janye... Tabbas Yanada Ubangida domin Komai nada mafari...
Honestly! Ya kamata yadda talk show din nan na bunaksa ya Shiga ko ina da ko ina, A gayyato RAHAMA SADAU, MARYAM BOOTH, AND MARYAM YAHAYA Zamu so muji daga garesu thank you... May almighty Allah continue to bless you and what you are doing...
Vraiment ce très cool puisque saddiq s saddiq c'est mon acteur préféré 🥰🥰 et en fin hadiza s'il-te-plaît à la prochaine invitation faut nous invité hamisu breaka plys
Masha Allah gaskiya muna jin dadin wan nan fro giram din naki wallahi Allah uban giji ya qara basira Da dau kaka muna so a gai ya toma na nafisa Abdullahi
Alhamdulillah Alhamdulillah Hadiza, Allah Ya taima ke ki, ki daina. Allah bai halici dan Adam don wasa ba. Kuncin lahira yafi na duniya 😢 Allah Ya kyauta
nous attendons Leila Uthman , il parait que tu etais Amie avec elle et du jour au lendemain on ne vous vois plus ensemble. Nous voulons aussi entendre Nazifi Asnanic, Nafissa Abdoulaye ausi, Ibrahim Mindaouri
Assalamu Alaikum Warahamatullah Hajiya Hadiza Aliyu Gabon Munajin Dadin Ydd Kk Gabatar Da Wannan Shirin Naki Na Gabon Talk Show Insyimiki Ftn Alkhairi Tareda Addu'ar Allah ubangiji Yasanya Albarka Acikin Rayuwarki Yakareki Dg Sharrin Masu Sharri Yasa Kingama Da Iyayenki Lafiya AMEEN YA RABBI 🙏 Daga Karshe Ina Rokonki Da Ataimaka A Gayyato Mana Sadi Sidi Sharifai Dan Allah Kuma Idan Yaxo Ace Yayi Mana Muryar Umar M Shareef Nagode Bissalam Suna Na Sa'eed Aminu Abdullahi Yakasai ( Socket)
Masha allah haj Hadiza Aliyu kin biyamu ,allah ya biyaki da kika gayyata jarumi da Nike tambaya , allah yajikan magabatanmu, watching from DOMINICAN REPUBLIC.
gaskiya wllh babu wannanda yakaishi iya film sbd hakan baiwar sace allah yarabaka da iyayanka lpy harda ke ma hadixa maso yiyarmun daga abeenan waka allah yanuna mana isowar mu gunki mun gode
I absolutely enjoyed this episode more than the others. He is a great character. Next please invite social media influencers that do skits but for some reason they have refused to be part of kannywood like Aisha Falke for example.
Keep it up big sis🥰, Ubangiji Allah ya kara daukaka wannan shiri naki, Please idan da hali muna so a gayyato mana Hannafi Dan Ibro, wato da ga Legendary Rabilu Musa Ibro, muna godiya, God Bless.🙏
Aslm barka da wara haka dafatan kuna cikin kushin lfy ya aiki agaskiya Ina Jin dadin wannan shiri Kuma wlh kamar shawarar da kika babu akkan so toh ni wlh ke. Nake so I love you ❤️❤️💜 hadiza
Masha Allah, ni yauma kin sake biyana kudin data na saboda duk abun sadiq ya fada jinake kamar ni yanayin labarin ta wani wurin daya muke da shi kamar wajen renon kaka da kuma zuwa farauta dan kanama sarkin dawa ne sannan nima inada fushi, kuma inada RA'AYI nayi film sosai,ina masa fatan Alkhairi🙏 kuma ni sayinsa ne sosai
Masha Allah alhamdulilla yanzuma sai karuwa mukeyi inshallah zamuzo inda nafada very soon idan Muna Raye wato 1million followers much love you aunty hadiza ❤❤❤❤❤❤
Ina matukar jin dadin shirin nan. Thank you Hadiza and Allah ya kara daukaka. Sadiq am one of your fan. Inada dan tsokaci ankan maganar da kace baka da maigida ko ubangida. Ni a nawa fahimtar maigida can come in any form, be it ta hanyar koyar da mutum ko ta taimaka ma mutum. Be zama lale sai wanda ya koya maka sana'a shine maigidanka ko ubangidanka ba. Har wanda ya taimaka maka a sana'ar ka shima maigidanka ne. Because samun wanda ze taimaka maka a sana'ar ka is a blessing. Mutane da dama are very talented and were naturally born that way. Amma samun wanda ze taimaka masu shine matsala. Dan haka babu lefi inkayi addressing mutanen daka lisafa as masu gidanka.That's called 'humbleness'. Amma a yafe mani in nayi lefi. Thank you and wishing you the best.
Da Allah rabu dashi
Wannan shine abinda ya kasa ganewa, Girman kaine ko daukakar dayasamune oho? Amma arayuwa duk Wanda kaga yaci gaba to yasami assist from some one, so that 1 is a god Father for him. Adam zango yakawoshi industry, Ali nuhu ya temakehi ya bashi wajan kwana agidansa, ya sashi a firlms shida Adam zango tare da basu roles differences which is so interested amma ya kasa ayyanasu a matsayin iyayen gidansa wannan butulcine
Very good
Finally bMy favorite actor❤, Allah yaja KWANA sadeeq sani sadeeq.
Mashaa Allah very interesting show, dan Allah a lalubo mana Aunt Saima Muhammad, da Aina'u Ade, irinsu Mama daso da sauran tsofaffin actors, muna godia kwarai Allah ya kara basira
Please consider this 👍🏻
Kai inason wakar nazeefi wlh Allah kara basira
One of my favorite actor sadik s/sadik I wish you all the best may Almighty Allah protect you were ever you are,
masha Allah wallahi aunty a cikin shirin nan naki kin gama man komai a yau dan kin kawoman my best actor na sadik sani sadik thank you so much my aunty 👏👏🥰🥰💗👏💕💜🌹
Alhmdullilah. Gaskiya i really enjoy this show dalili kuma shine saboda my best actor a kannywood wata mai gida sadiq sani sadiq
Wow🥰 Masha Allah I like uncle sadeeq so much 🎊🎊
We'r waiting 4our queen of kanywood Rahama sadau😍😍😍😍pls bring her 2us.
Point of correction😮 queen of Bollywood dai😅
@@Danbirnie_Tech😅
Mashallah 🥰
Very good presentation by my best actor. Can't wait to see my best actress rahama sadua
soon in sha Allah
Please we are still waiting for her
Uk Saira😂😂🤣🤣 Loved every bit of his session👌🏼🤍
Sals❤❤❤
May he love inreturn😅
Masha Allah. 😂
Wishing you all the best favorite actor😍🤲💔uncle sadeeq
and aunty hadiza really gonna miss you😢because i knew you meant it
Am very very happy today because of sani Sadiq am watching from Saudi Arabia
still waiting for my favourite actress Nafisat Abdullahi
Hadiza, I'm always proud of you gaskiya may the God almighty in his infinite Marcy reward you in abundance amen. But you need to ask Sadiq, his first film, the film he liked most that is (Bakandamiyanshi ) and how long has he been in kanywood? Something like that. Thank you once again Bash Taraba.
Pour moi c'est l'un des meilleurs acteurs kannywood
Peace and blessings of Allah be upon hajiya hadiza, pls we are waiting to see Nafisat Abdullahi, thank u and all the best ❤❤❤
Masha Allah Amma gaskiya am not convinced you love film more than this talk show 😂😂
Wan nan gaskiya ne mu niger 🇳🇪 da sefullahi mukasanchi sefullahi maganin sefun qato💪💪💪
MashaaaAllah..
Ammma inada Yabo Tare da tsokaci.
-1 Sadiq Yana Burgeni Sosai bisa ga tsayawa ɗaram akan abunda shine fahimtarsa Da Ra'ayinsa...
2. Amma tsokaci na shine Yakamata yasan cewa duƙama Wada baya hana tashi da tsawo... Kuma idan ba ɗan koyo tho gwani ƙarewa yake...
Ba laifi bane idan mutum yayi furuci a baya amma daga bisani ya fahimci cewa akwai shubuha sai ya janye...
Tabbas Yanada Ubangida domin Komai nada mafari...
😊
Gaskiya ne Yana uwan gidama za ace👍🧏♂️
Kabar Dan shege kawai
Honestly! Ya kamata yadda talk show din nan na bunaksa ya Shiga ko ina da ko ina, A gayyato RAHAMA SADAU, MARYAM BOOTH, AND MARYAM YAHAYA Zamu so muji daga garesu thank you... May almighty Allah continue to bless you and what you are doing...
My favourite actor...Masha Allah
Good my friend
Masha ALLAH our own Able Sadiq sani Sadiq we love you...ALLAH yakara lfy
Moi c'est son sourire si mignon et attirant qui me plaît de lui Macha Allah 🎉.
Sincèrement c'est un excellent acteur 💯
0:07 0:07 0:07 kkjkki 0:12 0:13
Aunty hadiza nice job the only thing we re waiting for is our best actress Rahma sadau
Màsha Allah. Today's Talk Show like always is a blast. Thank you Tamegari for keeping us glued to our phones for creative contens dishing.
masha Allah Allah yakara lfy ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia
Pls bring queen of kannywood Rahama Sadau❤❤
Thank you for your answer Hadiza. In every we do in this world they is a time for us to say goodbye to it especially something related to been firm.
Smart,transparent,bold,confident he is.
Inasaki hadiza gabon iLoveyou to ❤❤❤❤
My jos boy never leave a slap on my face, proud of you sadiq jos to the 🌎
Vraiment ce très cool puisque saddiq s saddiq c'est mon acteur préféré 🥰🥰 et en fin hadiza s'il-te-plaît à la prochaine invitation faut nous invité hamisu breaka plys
Vraiment un acteur avec un talent, moi ce nafissa Abdoulaye ke je veux écouter
Thanks for this hadixa,
Still waiting for Bello Muhammad Bello (General BMB)
My favourite actor, ba role dinda bai iya ba.Baarakallah
C'est un acteur qui connait son travail
Pour moi il est le meilleur acteur de kanywood. Il a tout à fait raison de dire qu'il n'a pas de patron.Il est de loin le plus talentueux.
Masha Allah my best kannywood actor ❤
Dan Allah hadiza gabon kikawo muna nafissa Abdoulaye yafi sor 20 ina commenté baki kulawa
I really enjoyed this show. Masha Allah my mentor. Go. Go. Go
Pls waiting for rahma sadau and jamila umar nagudu
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
Nice talkshow with SSS...
Tabbas mutane shida da ka lissafa ubangida ne a gareka.
Allah ya bar zumunci..... One love
❤..hey next actress plss jamila nagudu if she's available
Ehh wallhy nmh ita nakeso
Hadiza Gabon I really like your way of doing everything, strong and independent woman may God protect you
Still waiting 4 rahma sadau ❤❤❤
Better
Masha Allah gaskiya muna jin dadin wan nan fro giram din naki wallahi Allah uban giji ya qara basira Da dau kaka muna so a gai ya toma na nafisa Abdullahi
Gaskiya naji dadin wannan episode din sabida SSS gwani na ne. I really like his acting.
❤❤❤
Na hauka ko
Alhamdulillah Alhamdulillah Hadiza, Allah Ya taima ke ki, ki daina. Allah bai halici dan Adam don wasa ba. Kuncin lahira yafi na duniya 😢 Allah Ya kyauta
Masha Allah c'est un autodidacte, il est un acteur de façon naturel. un acteur avec un talent
nous attendons Leila Uthman , il parait que tu etais Amie avec elle et du jour au lendemain on ne vous vois plus ensemble. Nous voulons aussi entendre Nazifi Asnanic, Nafissa Abdoulaye ausi, Ibrahim Mindaouri
Thank you God Blessings For Sadiq Sani Sadiq My love HDZ G you're work is good
I believe when picking between this talk show and film she told him what he wanted to hear
Alhajia Hadizatu Gobon u been making us proud and enlightened. ❤. U please help us bring Taska (Falalu A Daurayi and Hafsat Abdullahi. Tanx.
Masha Allah! Favourite actor, Allah ya qara daukaka da basira.
Masha Allah Allah ya qarama daukaka sadik Sani sadik Allah ya qarawa rayuwa Albarka
I loved every bit of this!😂😂❤️❤️❤️
Gaskiya my Dear Hadiza Gabon Ni I'm very miss you so much better than I miss myself I have some Songs gift for you in my heart ❤ 💙 💜 💖 💗 💘 ❤
Its always her facial expression for me 😂😂😂😂
Loz😂😂😂
Allah yasaka miki da alheri,
Munna bukatar Yaya dankubbo gidan badamasi in hali yasamu Allah yekara basira hadiza
We are really going to miss Aunty hadiza in kannywood wallahi 😭🥹🥹🥹
Assalamu Alaikum Warahamatullah Hajiya Hadiza Aliyu Gabon Munajin Dadin Ydd Kk Gabatar Da Wannan Shirin Naki Na Gabon Talk Show Insyimiki Ftn Alkhairi Tareda Addu'ar Allah ubangiji Yasanya Albarka Acikin Rayuwarki Yakareki Dg Sharrin Masu Sharri Yasa Kingama Da Iyayenki Lafiya AMEEN YA RABBI 🙏 Daga Karshe Ina Rokonki Da Ataimaka A Gayyato Mana Sadi Sidi Sharifai Dan Allah Kuma Idan Yaxo Ace Yayi Mana Muryar Umar M Shareef Nagode Bissalam Suna Na Sa'eed Aminu Abdullahi Yakasai ( Socket)
❤❤ so much,we really appreciated your efforts.may you leave long with prosperity.
Mon acteur principal j'ai vraiment beaucoup aimé et nous souhaitons que tu continues à nous les amener sur ton plateau ❤❤
Masha allah haj Hadiza Aliyu kin biyamu ,allah ya biyaki da kika gayyata jarumi da Nike tambaya , allah yajikan magabatanmu, watching from DOMINICAN REPUBLIC.
Macha allah sadik sani sadik moi son sourire et sa voix la façon qu il parle me plaît beaucoup.
I love this show with SSS 🔥
Masha Allah takwarsina wlh kinbayani yau Ina matukar son gayenan sadik sani sadik allah ya Kara daukaka
One of my favorite actors, ❤
gaskiya wllh babu wannanda yakaishi iya film sbd hakan baiwar sace allah yarabaka da iyayanka lpy harda ke ma hadixa maso yiyarmun daga abeenan waka allah yanuna mana isowar mu gunki mun gode
Thank you Adiza aliu God bless you and all ❤❤❤❤
Ojou
Ou
Ououuioouoo
A gaskiya sadeq sani sadik kayi wlh kana birgeni dan Allah a kara kara kawo shi nan gaba ❤️❤️❤️❤️❤️
Mashaallah watching from Ghana, pls still waiting fr Nafisa Abdullah
Still waiting for sadiya kabala,Please bring her to us
Soon In Sha Allah
She no hear English ai
@@BardeTechwho told you
Bring her please
0:30 InshAllah
Today is the best wllh, Ubantani is my best actor in kannywood,
Gaskiya I really enjoyed 🎉🎉
Masha Allah munji dadi sosai saura falalu dorayi
Ma sha Allah... Allah kadara maka ya karba. Plz bring us BMB and lukman dan governor kwnaa chasai
I absolutely enjoyed this episode more than the others. He is a great character. Next please invite social media influencers that do skits but for some reason they have refused to be part of kannywood like Aisha Falke for example.
kai malam bello Muhammad bello shine maigidanka.
I love the way he answered the question 😍
Masha Allah don Allah a kawo mana nafisat Abdullahi da rahama sadau
Ai in antura masu gayyata sai sun zo tukun
Kudos to you all, i really appreciate this show thanks so much sister hadiza🥰🥰 we are now waiting for Adam a zango pls,
Ta kawo adam a zango fa , ka duba na baya.. kaji😊
Ok thanks bari naduba
Malema hadza Gabon,he suis tres content de voir voire entertain avec sadiq sani sadiq ce mon kasko
Masha-Allah ❤ Allah yakara daukaka, munason kigaiyato mana professor isa Ali fatami
Can't wait to see nafisa Abdullahi😂
Thanks aunty hadiza we are waiting for hafsat alima maryam etc
Auntie Hadiza can wait to see Aisha Tsamiya🥰
Nima dai pls Tsamiya nikeson gani
Masha Allah 🥰 Anty hadiza please rahama sadau and Maryam yahaya💕💘💓
I really like him ❤❤❤
Dan Allah ah fara kawo mana sofafin jarumai kamar su safiya musa, Abida etc 🥰 Mun gode
Keep it up big sis🥰, Ubangiji Allah ya kara daukaka wannan shiri naki, Please idan da hali muna so a gayyato mana Hannafi Dan Ibro, wato da ga Legendary Rabilu Musa Ibro, muna godiya, God Bless.🙏
Aslm barka da wara haka dafatan kuna cikin kushin lfy ya aiki agaskiya Ina Jin dadin wannan shiri Kuma wlh kamar shawarar da kika babu akkan so toh ni wlh ke. Nake so I love you ❤️❤️💜 hadiza
Yace bashi da megida, amma kuma ya fito a jerin yan rawa cikin wakar Adam A. Zango mai suna "LELEWA" a shekarun baya.
wow my second best actor ALLAH yakara lpy my anty hadiza
Masha Allah❤❤
Masha Allah, ni yauma kin sake biyana kudin data na saboda duk abun sadiq ya fada jinake kamar ni yanayin labarin ta wani wurin daya muke da shi kamar wajen renon kaka da kuma zuwa farauta dan kanama sarkin dawa ne sannan nima inada fushi, kuma inada RA'AYI nayi film sosai,ina masa fatan Alkhairi🙏 kuma ni sayinsa ne sosai
Masha Allah yaude kin biyani wlh ❤❤
Nice to see you my guy
Thank you so much my aunty khadija
Best wishes
masha Allah ❤❤
Masha Allah alhamdulilla yanzuma sai karuwa mukeyi inshallah zamuzo inda nafada very soon idan Muna Raye wato 1million followers much love you aunty hadiza ❤❤❤❤❤❤
Ko ka yarda ko kar ka yarda duk wanda ya taimake ka ka zama wani a sanarka, Sunansa Maigidanka. Ka ajiye girman kai malam
Wannan shine gaskiya
Wanna gaskiya ne, girman Kai ne kawai
Mashah Allahu Hadixa diyata Allah ya kara daukaka
Merci beaucoup 🎉🎉🎉
On aime bien merci beaucoup hadiza Gabon❤❤
I wait for you