HADIZA GABON: Hirar da nayi da Adama, ni kaina na matsu ku ji ta😭 Adama ta sha da kyar.
HTML-код
- Опубликовано: 9 янв 2025
- Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RUclips Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
RUclips channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
J'ai la chair de poule en écoutant ton histoire Adama, tu es une femme au grand coeur, qu'Allah te protège davantage.
Watching from NYC of USA🇱🇷, I can say this is one of the best episode ever. Her story really touched me and is full of lessons. More grease to your elbow. Please keep it up!
MashaAllah, I was in New York city in the year 2018 during my Mandela Washington Fellowship at Bridgewater State University, Massachusetts...
Ni ma ina kallo daga NYC 😊
@@adanbouzoua😂
I really enjoy this interview Adama’s story is very touchable 🥺😭😭 may allah protect us from bad qaddara and bad friends 🥺🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Ameen
Hmm dis story create goose bumps on me.may Allah protect us from bad omen.luv u adama u r straight 4ward
Same with me, Wallahi! I just like this woman
Màsha Allah. One with God is majority. Allah Ya raba mu da mumunar qaddara. Thank you Tamegari for the entertainment and enlightenment.
Gsky hajiya adama kin tsallake rijiya d baya 😢,Allah y kara karemu y tsaremu d taka sahun barawo 😢😢,naji dadi d akace ke jini sheik pantamee ce 🎉❤
May Allah protect us from evil people and guide us to always treat others with kindness and goodness😢Ameen
Hadiza aikin ki yana kyau well done
Allah sarki hajiya adama taga rayuwa Allah ya tsare mu ya kuma kare mu daga fadawa masifa nice interview 👏
Yauwa Babu burina yacika aunty hadiza am first like and comment tundazu nake Jira duk de Wanda yazo abayana yake💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Congratulations
An baki miliyan 50
@@shatouhblog3186 Kinbani million 50 kenan to nagode
Adama was class and her story, simply heart-touching.
Hadiza this is the best interview you have ever made after the one with Adam A. Zango, it makes me subscribe to your channel after the log time watching
One among my best actresses Adama I really enjoyed this show and the lesson it consist of not every one should be our friend😢Masha Allah Hadiza Gabon u look gorgeous kyakywar Kannywood Allah yakara basira
😢😢may Allah subhanahu wata'ala protect all of us from the bad people wherever we're and wherever we go allahuma ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲 this history really touched me Wallahi Allah 🥺🥺 well done Hajiya Zahra'u (Adama) and Hajiya Hadiza (Gabon)😊😊 this is a great lesson for everyone 🙄
Watching from Accra, Ghana 🇬🇭
"Pour conclure, j'aimerais bien demander une faveur envers toi Hajiya Hadiza si tu me le permet"😊🙄
Masha Allah that's why people said never judge a book by it cover @hadiza gabon even from the way u ask hjy adama QUESTIONS so respectful wlh don't know why ppl alwys say negative things about u😢
Mashaa Allah, I have learn lesson in this.
Wow Allah Kara tsareki dakuma rikon gaskiya ur story is a full of lessons
Masha ALLAH ALLAH yakara basira Thanks you so Anti hadiza aliyu dan ALLAH kikawomana nafisat abdullahi ❤❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah, Allah ya Kara wa rayuwa Albarka, gaskiya kunji dadi sosai da yabawa da yadda ake tattaunawa da jaruman kannywood
Bj ma sœur hadiza Gabon j aime ton émission sa me fait rire et pleurer merci pour tout hadiza on peut inviter jamila na goudu merci beaucoup ❤
Macha allah watching from Cameroun 🇨🇲 Moun gode allah yakara basira 🙏
🔥🔥
Macha Allah , Hadiza Gabon Allah yataimaka yakuma tsare kigayatomuna Aïcha Aliyu tsamiya fatan alkairi❤
A very touching story with full of lessons in it ,My best Interview Ever keep it up Anty Adizaa
Masha Allah I really enjoyed the interview from uae 🇦🇪
Ya Rabbi protect us from bad friends we're ever we go in the world because mama Adama friend is not an good friend at all.
Aunty Hadiza well done May Allah reward you with Jannatul Firdausi 🙏 always love you❤ and wishing you to get good men to get marriage with my mother is always pray for you like how is doing it to me and my sisters
OK I think Adam's interview is one of d best, I like her more though
I really like her voice Allah ya Kiyaye gaba❤
Indeed dis is big lesson for those girl that really believe with friend and those that like waka waka anyhow frd will invite u and u will go ❤❤❤mommy Adama god is with u that's why 😊😊
Heart touching, Allah ya karemu
My first time of viewing ur show koma it’s very interesting. Koma a lesson. Allah ya tsare mu da mugun mutane Ameen
Wallahi aunty Hadiza kinyi kyau sosai da kika rage jiki,MashaAllah, 😊
Wow mlm hadiza gaskiya kina kokari Allah yakara basira ❤❤
This story is touching my heart,may Allah protect us from bad people. Ameen ya Rabby
Masha Allah. Mama Adama❤️ i really do enjoyed this Interview a lot. en I do admire en liked her Acting more especially in Dadin Kowa en Alaqa series….more wins en Success to Mama❤️ Adama. I was really touched emotionally with her Story en I’ve gain alot of knowledge too in addition. It reminds mie of dat Hausa quote that says ALLAH ba’azzalumyn Bawan shyba neh….
Gaskiya Adama Allah ya Kara Miki lfy da Nisan Kwana.... Your story real touch my heart 😥
May all Almighty Allah protect us, against such circumstances
Watching from Philadelphia Inna lillahi wa inna ilaihi raji uun Allah Ya Kara tsare ki H Adam Zuwaira Hadiza Allah wada ne barke Allah hokke jaudi dudigon
Ma sha Allah am from Italy ina muku fatan al khairi adama Allah yakara tsaremu baki daya gaskiya wannan kin tsallake rijiya da baya kai ya suba hanallahi .....
Mahamadou sale chêne dandalin hadiza aliy Gabon itacenikeso rayouwata hadiza aliy Gabon itacenikeso Matata hadiza aliy Gabon itacenikeso yakasance Matata toundouniya harkiyama ❤❤❤❤❤❤😢😢😊
Allah sarki rayuwa 😭😭 Mai Gaskiya Yana tare DA Allah 💯
Hadiza Aliyu gabon wlh kingi kyau da kwarjini da kiba. Ki maida jikin ki karki biyewa mutane masu cewa kiba muni ce ke taki mai kyau ce👍
Allah sarki Adama natausayamata sosai wlh Amma inada shawara gareki Gabon Dan Allah inaso kikoyi juriya dakuma dauriya kinji antina ❤
uh re always cute, buh the cutest of all shows uh here keep been uh Adizatou....mama Adamanliya na taaliya allah y kara kareki daka duukan sharri
Wow masah Allah
I'm watching from UAE 🇦🇪 Dubai
I wish to say this is one of the best guest we have ever hard
Seriously I enjoyed her sense 🎉
Alhamdulilla first like and first comment wayyo dadi kasheni 💯❤️👍👍💃💃💃💃💃💃💃💃
masha allah merci beaucoup anti hadiza agayato muna auta mg boy ok 🙏
Hadixa Gabon ❤❤ Allah Kara lpy da Nisan kwana Allah Kara basira
Allah yatemaka yakara bada hazaka ke mutumiyar arzikice sister hadeeza munajindadin hirarnnan allah yabada sa ah❤❤❤❤
Hadiza picks her words carefully🥺❤️
Ke Gabon, bakia ji wollahi 😂😂😂. But I am very happy because you are improving
Oh My God 😭😭 Allah dan darajar Annabi ka kiyaye mu daga mummunar Qadara 🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭 the story touched me 😢😢
Allahumma ameen
Allah ka hadamu da Abokan kirki 🤲🤲
Mâcha Allah. Quelle histoire émouvante ❤ depuis la côte d'ivoire 🇨🇮
Allah sarki adama, Allah ya qwace, oo, acting din ki yana burgeni🥰Adama
Obviously she's one of the best actress that have been featured in this show
Masha Allahu, Allah ya kara rufa mana asiri. Wannan labari na Haj. Zahra'u sale fantami akwai abubuwa da yawa a cikin, kuma ina Neman izininta don na rubuta labari akansa. Idan da hali har film dinsa yakamata ayi. 😊😊
This woman is the best!
Masha Allah
Aikinki Yanayinkyau Hadiza
Achigaba da Gashee
Wallah. Ninan abida yfaru da adama yafaru Dani makaman cinshi
Salam ranki chidade Hadiza yaniga kin rage kiba gaskiya kinfi kyu ahaka Macha Allah tabarakallah i love You
حسبنا الله ونعم الوكيل
this story so emotional may Almighty protect anyone of us with any kind of evil people
Vraiment chapeau!!! Les soubresauts de la vie. Allah ya temaka
Adama is legend, very vocal woman, the only woman that changed who to chose i stan a queen💯 btw who ever did hadizo gabon make up is soo good keep her!
Yo what you trying to say lmao??
Hadiza da fatne quna lahiya alha yakrequ dunuya da lahiya Amin
Masha Allah adama kin burgeni sosai ..❤
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un 😢Adama kin tsallake rijiya da baya😢Allah yasa mu dawo gida lafiya🤲
Ameen
Ameen hauwa har naji kasar ta wanke min wasila ce
Alqur'an kuwa
@@wasilaahmed1419kibari yar uwa
Allah karabamu da gasar nan lpy🙏
Masha Allah Muna godiya sosai Allah yakara basira
Masha allah, allah yana tare da mai gaskiya. Watching from DOMINICAN REPUBLIC
Merci maman Adama Macha allah que dieu vous protège ♥️🥰🥰🥰
Assalam. Ban taba yin comment ba,amma labarin adama in nan yasa nayi comment yau. Labarin ya qayatar kuma yana douke da darasi aciki gaskia. Jzkllhu khairan swthrt ❤️ mom dizah. Keep it up 💃
Plz aunty Hadija bring Hamisu breaker to this show
Adama is a amazing person.
Very interesting show.
Keep it up ❤
May Allah protect us from the evil ones
Wai Allah kenan,kwanan kone bai kare ba,Amman tabbas irin wa'inda suka taka irin sahunnan Allah yai yawa dasu.Allah yadada karemu yakuma bamu ikon rayuwa cikin yimai da'a.
Please invite Samira Ahmad and Dawayya.
Pls bring sadiq sani sadiq 4 us abeg we need gabon
Subhnallah 😢😢😢😢😢Allah ya kare mu a dika inda muke ameen
Allah sarki Allah yakare gaba kuma zamu kiyaye sosai
I'm from Cameroon presicely in Garoua thanks
Subhanallah ubangijin Rahama ALLAH yakara kiyayewa hajiya adama kinyi arziki Mai gaskiya yana tare da ALLAH
hajiya gabon allah yakara bashira..👸🏽❤
Innanillahi wa inna ilaihir raji'un allah ubangiji kakara tsaremu aduk inda muke afadin duniya baki daya😢😢😢
Yaushe zai Hira Hadiza MUHAMMAD
Allah yaqar kiyayiwa ameen 🎉🎉🎉
Kaiiiii hajiya Hadiza wannan hira ta matukar ban tausayi
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka ameen wacthing from saudia arabia
Masha Allah, very interesting, Allah ya kara kiyayemu.
Amiin
OK merci beaucoup madame hadjiya Gabon
Wai wai wai adama allah yakiyaye gaba
Watching from Germany ❤
Allah ya taimaka hadiza naji dadin wannan fira muna cikin Saudia Allah ya fidda mu lfy daga cikin ta
Ikon Allah, Allah katsaremu da Gaskiyarmu 🤲🏼 katsaremu ahiga kunci a rayuwa
Dan allah Dan annabi Muhammad S a w akawo mn sadik sani sadik ❤❤
Subhanallah
Allah ya I gaba da karemu Allah ya karemu daga mummunar kaddara
Allah ya tsare ki hadiza Gabon
Tappppp very interesting wallahi. Kamar a movie haka suspense ya dame ni sai da aka gama
Gaskiya baba Adama Allah yaja kwana Allah ya kare gabanki da bayanki Allah sarki wallahi senaji kwannaki ya kamaki sosai Allah ya albarkaci zuriya
Masha allah 😢😢❤❤
Masha Allah ❤
thank you so much watching from adamawa state mubi
Dan allah muna so a gayyato mana mama daso allah yakara basira