to allah yakyauta, sai dai muce mu allah bya rabamu da aihuwan yaya irinku ya allah. muna adduwa kabamu yaya masu storon allah.amma banga lefinki ba sai na iyayenki da basu baki ilimin addiniba
We will also love to see Islamic perspective on beauty pergent. This lady has wrongly defined what hijab is, contrary to what Qur'an defines. However, in her conversation she accused Arewa people for misunderstanding what hijab is. In addition her definition of hijab was based on her own understand and what she saw in other contries and not what Allah says in the Holy Qur'an about Hijab.
Wallahi you said my mind. Kuma based on what she said it's like ita da mahaifiyarta sunfi karfin mahaifinta ne shiyasa harma ta samu chance tayi participating.
Ina son kaduba matsalar cin amanar aure masalin abinda yafaru a Kano na wata(chuchu)da auren ta kashe wani sabon abinda ke tsaninsu, wanda anawa tunanin akwai sabawa ALLAH da kuma cin Amana, da fatan ALLAH Shi kara faruwar hakan Amin
Masha Allah! Gaskiya kuna kokari, amma Shatu Garko abunda taki fada guda daya shine, kamata yayi tace tanasaka hijab ne domin addininta ya umurceta kuma haka al'adanta, amma wai kawai tana sawane. wannan kuskure ne. kamar bataso ta nuna kishin addininta
Mashaa Allah! She spoke well but her definition of hijab is flawed. We don’t define hijab based on demographics we do it based on factual evidence from Qur’an and Hadith.
Allah ya shirya. Amma dai gaskiya kin yi misrepresenting ISLAM a duniya. Duk me kishin musulunci bazai so ace musulma ce sarauniyar kyau ta Nigeria ba. Ba'a san mu da fitsara ba. Al'amarin kyau kuwa, comment section ya isa amsa😂
Assalamu alaikum Malama madina mai shanu Mufa Musulmai ne, dan Allah A Ringa Yin Shiga Ta Addini ❤ Ina son shirinki, domin kina burgeni sosai fiye da Kowa A bbc hausa. Daga mai Kallon shirin Kullum, allah yasa mu dace
Idan ana maganar hijabi addini ake komawa ba wai ra'ayi ba, rashi/karancin ilimin addini shi yasa like fadin haka. Allah ya shirye mu baki daya, Allah ya kare mu daga sharrin yahudawa da 'yan koransu.
Masha Allah but malama or young lady shatu let me correct you wearing hijab is a religion order by our prophet SAW when he asks his wives & all the wives of believers to cover their bodies not the way you understand it that you wear it because you feel like. 2. we Arawa,s from the prospective of Qur,an we are wearing long hijab in order to cover everything like was instructed. 3. your hijabs are too short because it doe, snt cover your chest and your back which is wrong because anything that will bring out a woman sharp is not a hijab you just cover your hair. May Allah continue to guide & protect us Amin.
Allahumma barik May Allah put blessing in your future endeavors.I agree with you not to listen to naysayers and pursue your dreams *as long as* Allah is pleased with it. Just a clarification that hijab should cover one’s chest as seen in the quran The conditions of hijab Shayk Al-bani: should not be seethrough,should not be tight, should not be fragranced by hijab, should not resemble the clothing of men, should not resemble clothing of disbelieving women, should not be a garment of fame and vanity O Prophet! Tell your wives and your daughters and the women of the believers to draw their cloaks (veils) all over their bodies (i.e. screen themselves completely except the eyes or one eye to see the way). That will be better, that they should be known (as free respectable women) so as not to be annoyed. And Allah is Ever Oft-Forgiving, Most Merciful.” Allah ya sa mu dace
Well said however is the dreaded so-called westernised filthy 'beauty pageantry ' which in must cases leads to women undressing/semi-dressing for the world to see part of a dream worth pursuing? The naysayers? Really ?
@@muktarasiya9922 So tunda dakwai masuyin sama da abinda takeyi shikenan sai baza ayi inkarin abinda yake ba daidai ba ko a ke irintaki makauniyar fahimtar KO? Ayi qoqari akoma islamiyya tunkafin lokaci yaqure miki.
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته Diyata hajiya madinatu Allah yayimiki jagoranci ya kama hannuki zuwaka alhairi. Wallahi wannan shirin naki Yana cikin shirye shiryen da suke kara jamana musiba wallahi sharrin turawane haramun ne haramunne diyan mu ba abun nunawabane KO da hijabi KO bahijabi haramunne hajiya akoy wani aykin da Bana BBC ba badai Kigayama yarinyata hijabi namuslu ci sharadi gareshi KO ainaakeyinshi a arewane ko ainane .mahangar zamani Allah Kumar shine zamain kuyi hankali zaa mutu zaayi hisabi.kuma KO bamutuwa yayi n'a karewa ka so kayi gara Ama قد فات الأوان in kun fahimceni alhamdulillahi in baku fahimceniba Allah yasakugane kuyimin gafara' Allah yakre Al ummar arewa daga sharineda yadargafosu kuma basu fagaba'
To aike kinfita kyau mai bayanin wallahi
Wlh nima haka nace
Really wlh
Wlh kam😅😅
Inagani nace tafita kyau
to allah yakyauta, sai dai muce mu allah bya rabamu da aihuwan yaya irinku ya allah. muna adduwa kabamu yaya masu storon allah.amma banga lefinki ba sai na iyayenki da basu baki ilimin addiniba
A nan na ga yadda ake fifita ra'ayi akan addini da al'ada. Tir!! Allah ya kyauta
We will also love to see Islamic perspective on beauty pergent. This lady has wrongly defined what hijab is, contrary to what Qur'an defines. However, in her conversation she accused Arewa people for misunderstanding what hijab is.
In addition her definition of hijab was based on her own understand and what she saw in other contries and not what Allah says in the Holy Qur'an about Hijab.
Very true
Wallahi you said my mind.
Kuma based on what she said it's like ita da mahaifiyarta sunfi karfin mahaifinta ne shiyasa harma ta samu chance tayi participating.
Anas you're 💯% correct
God blessed you sir
Very correct brother
Lalle shatu akwai goshi😂MASHA_ALLAH, ai dole subaki ta daya1😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ina son kaduba matsalar cin amanar aure masalin abinda yafaru a Kano na wata(chuchu)da auren ta kashe wani sabon abinda ke tsaninsu, wanda anawa tunanin akwai sabawa ALLAH da kuma cin Amana, da fatan ALLAH Shi kara faruwar hakan Amin
Ni walhi ke madina kece miss Nigeria Di na, Don fita kyau awurina gaskia 🎉
Kindai Fi su talatin din da kukai gasa kyau, Amma akwai tarin mata sama da dubu gabanki
It’s not just about kyau
there are some skills that you need
Masha Allah! Gaskiya kuna kokari, amma Shatu Garko abunda taki fada guda daya shine, kamata yayi tace tanasaka hijab ne domin addininta ya umurceta kuma haka al'adanta, amma wai kawai tana sawane. wannan kuskure ne. kamar bataso ta nuna kishin addininta
Slm wallahi kinfita kyau kedin mai gabatarwa
Koh Kyauta Aka bani shattu bana So Wlh
Babu wanda ma zai ba ka ita. Ka cigaba da fama da masu talla da ka saba da su
6:23 idan ka ce kayi Abu Dan mutane toh bazaka taba Abu Dan kanka ba. Keep it up shatu garko ilysm❤
Mashaa Allah! She spoke well but her definition of hijab is flawed. We don’t define hijab based on demographics we do it based on factual evidence from Qur’an and Hadith.
that's sincerely speaking my dear
Very truth dear
صلوا على النبي الكريم
Mashaa Allah so beautiful 🥰Allahumma barik
Shatu kyaykyawa ce wallahi
Damn ai kyawawn mata suna arewa kawai dai ba abarisuji sabida addinmu na musulunchi
Gsky inason wannnan madina tafi kyau ma
"Kin duba kin gani daidai ne kuma babu wanda kika batawa rai". A'a ba daidai bane, kuma kin baqantawa duk musulmin kirki rai
What is your business??
Allah wadaran naka ya lalace
Nidai a nawa ganin Madina Maishanu tafi Shatun kyau 😎
Kaaaaiiii ta fi ki tsayi faaa
Kaima kinfita kyau wlh
Allah ya isa a madadin kyawawa na arewa😂😂😂
Nifa Mai shanun tafi Shatu kyau... bansan ko idanuna bane ba.
Wly kuwa 😂
Ai ba haɗi ma😂 Mai shanun ta fita kyau nesa ba kusa ba
@@ummuabdullaah7823 Ahto abun dai gashi Nan gashi Nan ne.
Ai kyaun fuska ba shine kawai ba Madina gajera ce 😂shatu ta fita tsayi kuma tsawo shine cikar kyau.
Toh ga malaman kyau sun qara mana ilimi. Amma abunda na lura shine kyau a idon Mai kallo yake.
Masha Allah thank you ❤❤❤
Anya Shatu anje islamiyya kuwa
الجزائر🇩🇿
Wallahi kin fita kyau Mai Shanu nesa ba kusa ba
Nima dai abin dana gani kenan
Bakasan kyauba, shatu wallahi tafi mai shanu kyau
kina da aniya mai kywau allah ya baki nasara mai yawa
Wai miye kyau?
Tsawo ,rashin jiki sura me kyaw da yanayin nutsuwar ka ,,shi suke dubawa a matsayin kyaw in sunzo zabe
Awesome one beautiful
I really appreciate
Me shirin tafi sauniyar kyau a mahanga ta
Ai na fita kyau nagani
Ma sha Allah shatu kyakykyawace❤
Wlh nidai mai gabatarwa ma tafi yimin kyau akan wannan😊
Allah ya shirya. Amma dai gaskiya kin yi misrepresenting ISLAM a duniya. Duk me kishin musulunci bazai so ace musulma ce sarauniyar kyau ta Nigeria ba. Ba'a san mu da fitsara ba. Al'amarin kyau kuwa, comment section ya isa amsa😂
Shirgui wai shekara 20 gareta sheguiya karya wan nan ta rena mutane
Mugun raeni ma 😂
Madina don Allah kibamu lambar wayaki
Yo kema kin fita kyau Madina
Ko mai gabatarwanma tafi shatun kyau 😁
Allah yaisa sakaninada nigeria 😢😢😢😢😢
Wlh wlh matar bbc tafita Kyau nesa bakusaba
Gaskiya babu laifi tana da kyau daidai ita amma gaskiya idan tayi dariya batada kyau
Wlh madina ke kin fita kyau
Saikaton goshi
Amen
Masha Allah inatayaki murna ❤❤❤❤🎉
Ina tayaki murna
Assalamu alaikum
Malama madina mai shanu
Mufa Musulmai ne, dan Allah
A Ringa Yin Shiga Ta Addini ❤
Ina son shirinki, domin kina burgeni sosai fiye da Kowa A bbc hausa. Daga mai Kallon shirin Kullum, allah yasa mu dace
Wai ahaka tafi Kowa kyau
Ba ana nufin tafi kowa kyau bane it’s just a competition koh wadda tafi kowa muni Idan dai tana da skills dinta ake so she will win
Wlh Koh Ni nafita kyau
Wlh Ni banga kyau din ba kin ma fita kyau 😂😂😂😂😂
Nidai a tambaya min ita shin shatu ta iya kunu
😂😂😂😅
Allah ya shirya
MashaAllah, she's so beautiful
المذيعة كمان حلوة
Idan ana maganar hijabi addini ake komawa ba wai ra'ayi ba, rashi/karancin ilimin addini shi yasa like fadin haka. Allah ya shirye mu baki daya, Allah ya kare mu daga sharrin yahudawa da 'yan koransu.
the journalist is much more beautiful
Masha Allah
Shatu Garko😊❤
Aikin banzan gaskiya kam nidai banga wani abin kwo garetaba wannan shatukin hum madina dahiru mai shanu kinfita kwa dari bisa dari wlly
Nidai gaskiya abinda nakeso a wannan shekarar na kice kina sona
😊
Masha Allah ❤,
Gaskiya ne amma, madina naga ko ke dai kin fita kyau sosai ma sosai sosai,
Ni gaskiya madina nake so kuma ina addua Allah ya bani ita
Matar aure ce wallahi
Wai sarauniyar kyau😏
Well done
Masha Allah
❤
My favorite 🎉
Wannan karyane gaskiya ko kusa bata dace da wadda yakamata a zaba a gaskiya wannan incorct ne
Ashe kinayi ba don Allah ba.
Aipa gashi nan se zuba take
she is beautiful 😍 🤩
Ai ko ke kin fita kyau gaskiya,kuma da akwai mutanen da suka fita ko a layin gidan suma amma saboda tarbiyar su ne ba za su shiga ba kawai
Wlhi koni danake namiji nafi Wannan kyau Tab Gatsoriya kenan😂
Ina maqaryatan Kaduna masu ikirarin wayewa? Ga Uwarku nan har abada ba za ku iya ba
Shirmen banza English da ta ke jefawa a speech nata shine wayewar ko me? Kuma me gabatar da shirin ma ta fita kyau.
@@sailubaalhasan1911wlh hakane 😂😂😂
Aslm,dan Allah ina d tambaya!
Shatu garko Musulma ce?
Inda harke Musulma ce to kin samu damar da zaki wa addini hidima amma kin gagara.wlh tir da ke
Inajidai yar me kudice sosai ko yar shugaba shiyasa saikace ba kyawawa a nageria Tam kyahu fastom
Amma dai ba kyau na halitta ake amfani ba ko ?don ko ke kin fita kyau
Yahudachi phone store
Kagani koh wlh
Kagani koh wlh
Wannan sede tafisu futsara amma akyau a a wallah
😢😢😢wai ni bazaku kirani ba😢😢
Akan me za a kiraki
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Yo ai keda ke tambayar kin fita keu kin
Ko ke kinfita kyau
Wlh batada kyau da baqi kamar gawai Wlh nafitakyau
Nifa ban yadda da shekarunnan nata ba gaskia 😂
Maichanu kece sarauniyar kyawo kin fita sosai
Masha Allah but malama or young lady shatu let me correct you wearing hijab is a religion order by our prophet SAW when he asks his wives & all the wives of believers to cover their bodies not the way you understand it that you wear it because you feel like.
2. we Arawa,s from the prospective of Qur,an we are wearing long hijab in order to cover everything like was instructed.
3. your hijabs are too short because it doe, snt cover your chest and your back which is wrong because anything that will bring out a woman sharp is not a hijab you just cover your hair. May Allah continue to guide & protect us Amin.
Kin iya kunuuu?
Allahumma barik May Allah put blessing in your future endeavors.I agree with you not to listen to naysayers and pursue your dreams *as long as* Allah is pleased with it. Just a clarification that hijab should cover one’s chest as seen in the quran
The conditions of hijab Shayk Al-bani:
should not be seethrough,should not be tight,
should not be fragranced by hijab, should not resemble the clothing of men,
should not resemble clothing of disbelieving women,
should not be a garment of fame and vanity
O Prophet! Tell your wives and your daughters and the women of the believers to draw their cloaks (veils) all over their bodies (i.e. screen themselves completely except the eyes or one eye to see the way). That will be better, that they should be known (as free respectable women) so as not to be annoyed. And Allah is Ever Oft-Forgiving, Most Merciful.”
Allah ya sa mu dace
Well said however is the dreaded so-called westernised filthy 'beauty pageantry ' which in must cases leads to women undressing/semi-dressing for the world to see part of a dream worth pursuing? The naysayers? Really ?
What pleasant to Allah in this Nonsensical Shaytan Tradition?
offcourse
Thank you for your true advice. I hope she reads through! This her achievement is nothing but a displeasure to Allah but a pleasure for shaytan.
Amman Hajjia Garko, a harkan kyau ai yan kanana are of more advantage.
Da naji tace a lagos take yanxu meyakaeta lagos
Au kano
To bismillah munxo karanta comment 😂😂😂😂😂
🙇♂️
Allah wadaran naka ya lalace kincuci Kano da qabilar Hausa Fulani.
Akwai wanda suke abunda yafi wannan amma you are here saying nonsense about her Allah ya kyauta
@@muktarasiya9922 So tunda dakwai masuyin sama da abinda takeyi shikenan sai baza ayi inkarin abinda yake ba daidai ba ko a ke irintaki makauniyar fahimtar KO? Ayi qoqari akoma islamiyya tunkafin lokaci yaqure miki.
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته
Diyata hajiya madinatu Allah yayimiki jagoranci ya kama hannuki zuwaka alhairi.
Wallahi wannan shirin naki Yana cikin shirye shiryen da suke kara jamana musiba wallahi sharrin turawane haramun ne haramunne diyan mu ba abun nunawabane KO da hijabi KO bahijabi haramunne hajiya akoy wani aykin da Bana BBC ba badai
Kigayama yarinyata hijabi namuslu ci sharadi gareshi KO ainaakeyinshi a arewane ko ainane .mahangar zamani Allah Kumar shine zamain kuyi hankali zaa mutu zaayi hisabi.kuma KO bamutuwa yayi n'a karewa ka so kayi gara Ama قد فات الأوان in kun fahimceni alhamdulillahi in baku fahimceniba Allah yasakugane kuyimin gafara'
Allah yakre Al ummar arewa daga sharineda yadargafosu kuma basu fagaba'
Please shatu where is your hijab miss Nigeria
🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻❤️❤️❤️🤲🏻🤲🏻✅🤙
😂 to wlh kinfi wannan kyau
❤❤❤❤❤