Matashin ɗan kasuwar da ya samar wa manoma 18,000 aikin yi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 июл 2024
  • Aminu Murtala Nyako, matashin ɗan kasuwar da ke samar da aiki ga manoma aƙalla 18,000 ya bayyana sirrin samun nasara a fannin noma a Najeriya da kuma yadda ya samu cimma nasarorin da ya samu.

Комментарии • 8

  • @zakariyauabdulrasheed3139
    @zakariyauabdulrasheed3139 26 дней назад

    Alhamdulillah Masha Allah
    Allah ya yi jagora ameen
    Fatan Alkhairi Ameen

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 27 дней назад

    Ma cha Allahu amma naji dadin wanan ma tachi

  • @your_majesty__
    @your_majesty__ 26 дней назад

    Maa shaa Allah.

  • @user-xj8cy2xh3l
    @user-xj8cy2xh3l 27 дней назад

    Masha Allah Allah ya Karomana irinsu a arewa

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 25 дней назад

    MashaAllah❤❤❤❤

  • @ibnu-taimiyahtv3994
    @ibnu-taimiyahtv3994 27 дней назад

    Allaah ya saka mishi da alkhairi ya kuma sa albarka gareshi da iyalan shi da dukiyar shi. Hakika muna fatan Allaah ya yawaita mana ire-iren shi.

  • @GaddafiSaadu-ht8eo
    @GaddafiSaadu-ht8eo 27 дней назад

    Allah ya kara t

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 27 дней назад

    Masha Allah What A Advancements