...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 июл 2024
  • Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
    A wannan kashi na 89, BBC ta tattauna da Maryam Booth, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Комментарии • 118