Wallahi tallahi bawai sankai ba maganar ka gaskiya nai domin Naka shi kai bada kai sabo duk Abinda kafa da dan uwa.gaskiya Allah yasa dai mudace amin.ku.. Ma Abu daya wallahi yakai bata Min rai yan mata kune.kuma anan Shawarata agareku abu ukune tak 1dan Allah dan annabi.sl.w.duk wanda Kukaga yazo gurinku to kuwa kanku Karatun tanutsu.kuga mai nufinsa Agareku tin daga farkon zuwansa. Idan bayodara Alamarinsa kinga yamiki to Alhamdulillah bawai ba dole Sai kin nuna kai sai mai shiba saboda Wallahi wani zai iya jiyamiki dadin Dawani mai halin ma bazai miki shiba Haka kazalika muma mazan musani Cewa manzan Allah tsira da amin cin Allah sutabbata agare shi yana cewa Yaku matasa duk wanda ya isa da yasa kuma yasayar to yayi aure domin Karekan sa daga dukkanin abin da zai Kaishi ga halaka Allah yasa mudace Akar she kuma ina mai bada hakuri Idan nabakanta wawani amagana ta Duk wanda yafadi wani abu akai na Koyayi yunkurin fadi inde yakunshi Nabatancine akai na wallahi nayafe Masa duniya da lahiri Alhamdulillah
الله يوفقك ان شاءالله
Masha allah allah yayimana zabina alkairi
Macha Allah dan ouwa Allah ya biyaka kuma Allah ya chriya mu
Masha Allah Gaskiya ne
Wannan gaskiya kafaɗa haka ne
Aslm masha allah
To ikon allah mi acikin baturiya da za adamou da awre ta sedai in in mousulma ce dama dama
😢😢😢
Nima ina son aure baturiya in har zansamu
Allah y saka d alkhairi 🙏
Hhhhhh ina gida
Masha allah yayana yayi kyau
👍👍👍👍👍👍👍👍👍
P 0:19
Thank you ✊😁
Macha allah yayi👏🏾👏🏾
Marsher allahu
Aslm bazala munagodiya
Allah yasakad
Allaheri
Hummm
Nidai baturiya nakeso namu mayau dara ne
Allah kayaye mana tallauci
😂😂😂😂
Kay gané torawa
Gaskiya abokina itadai tafi allah kairi aduarba
Kaji gaskiya Allah yakare Allah yabiya
Masha.Allah.labarin.yamini.dadin
Wallahi tallahi bawai sankai ba maganar ka gaskiya nai domin
Naka shi kai bada kai sabo duk
Abinda kafa da dan uwa.gaskiya
Allah yasa dai mudace amin.ku..
Ma Abu daya wallahi yakai bata
Min rai yan mata kune.kuma anan
Shawarata agareku abu ukune tak
1dan Allah dan annabi.sl.w.duk wanda
Kukaga yazo gurinku to kuwa kanku
Karatun tanutsu.kuga mai nufinsa
Agareku tin daga farkon zuwansa.
Idan bayodara Alamarinsa kinga yamiki to Alhamdulillah bawai ba dole
Sai kin nuna kai sai mai shiba saboda
Wallahi wani zai iya jiyamiki dadin
Dawani mai halin ma bazai miki shiba
Haka kazalika muma mazan musani
Cewa manzan Allah tsira da amin cin Allah sutabbata agare shi yana cewa
Yaku matasa duk wanda ya isa da yasa kuma yasayar to yayi aure domin
Karekan sa daga dukkanin abin da zai
Kaishi ga halaka Allah yasa mudace
Akar she kuma ina mai bada hakuri
Idan nabakanta wawani amagana ta
Duk wanda yafadi wani abu akai na
Koyayi yunkurin fadi inde yakunshi
Nabatancine akai na wallahi nayafe
Masa duniya da lahiri Alhamdulillah
Nice one
Habadai abokaina wai meye hakan aikin banza kwai amma da Allah kuyi hakouri su matan tourawa da me sukafinamu
Sounfi Matan mou iya Zaman Aure dan uwa
Masha'Allah
Masha Allah, godiya muke da wannan faddakarwa
Gaskiyan yayana
Bawani amfani a ganina🙄🙄
Wlh magarka hk take ka fadi gaskiya
Wlh abokina hakane muda kenan mune zamu gane abinda kake fada
Ka kyauta
Shin maigida kataba samun Wanda tacce Tana sonka?
Sosai ma
Amine ya rabbi
كلامك صحيح الله يختر لنا الي فيه الخير يارب
بارك الله فيك أنت مشتاق إلى المانية؟
Munagodiya
Amin
Bihiya
Good
Shi Dan Nigeria Alaji inaruwansa kawai Neman mafita suke, ko cikin wuta zata turasma ba da muwarsa bace
Gaskia 👍👍👍
Nice
Amine
Bro you don't know what you are talking about marriage is not about religion ka San maganan da zakafada de
🤝🤝🤝🙏🙌👍
Allah yasaka
Yo ai ni bana ma fatan samun matsala da su idan muka yi auren
Muna godia Dan ' uwa
🤣🤣🤣👍👍👍👍🤲🤲
gaskiya
Ameeee yarabil alamina
hmm wasu kedahaka
Haka yake
BASHIDA WANI ANFANI
zancin banza
Ta Yaya zanyi magana da Kai Ni Kai Nike so
Kamin ganana a Instagram
Ta Yaya zamuyi magana
Aebaki fadamae asalin sunanki na Instagram din ba. Abokina ne muna tare dashi inkinso xanbaki number dinshi
Gaskiya kasan abinda kake ka kuma fadi gaskiya, Allah yasaka maka da alkhairi, kayi dede muna godiya Bazallahi da kyau
Humm ni bandani Lauren baturya ok amafalci🤮🤮🤮🤠🇳🇪 way kai daga wake kassa kake?