LABARINA SEASON 9 EPISODE 9 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • КиноКино

Комментарии • 265

  • @Yawale_fulani
    @Yawale_fulani 3 месяца назад +43

    ❤Masoyan annabi muhammad S A W allah ya azurtamana duniya da lahira Ameen

  • @alarammabuhari252
    @alarammabuhari252 3 месяца назад +11

    If you allowed jamila win again, I'll not continue watching your movies

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 3 месяца назад +20

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

  • @AbdullahiFidausi
    @AbdullahiFidausi 3 месяца назад +15

    Masha Allah Aminu saira Allah y qara basira. Pls like my comments😢

  • @SamailaYusuf-l5z
    @SamailaYusuf-l5z 3 месяца назад +3

    Gaskiya yakamata anuna maigaskiya muntaredaku allah yaqarabasira amen

  • @MuhammadAbdullahi-e4y
    @MuhammadAbdullahi-e4y 3 месяца назад +3

    Gaskiya Aminu saira dut kabbarri yachi abinchinga wlh ka lalata Film din nan Ya muna bata lokachin mu da data din mu amma ana ta maida mu baya, Yanzu fa idan Yacchi abin chin Nan da maryam da Mamarta dut sun shiga suspect kaga ko film Ya lalache wlh.

    • @MaryamUsmanZabo
      @MaryamUsmanZabo 3 месяца назад

      Wnnn gsky ne wllh allah dai yakyauta

  • @RabiDjire
    @RabiDjire 3 месяца назад +21

    Agaskiya dey lokacin Jamila ya yi,dole ne wannan karon agane ta.kar abata muna data da lokaci.allah ya qara basira

    • @shafaatuibrahimlimanchi
      @shafaatuibrahimlimanchi 3 месяца назад +3

      wannan hakane abin yayi yawa haba

    • @madinahsaudia98
      @madinahsaudia98 3 месяца назад +2

      Wlh kuwa adaina jinkirta mata jinkirin yayi yawa 😮😮😮

    • @salisushehuraminkura9194
      @salisushehuraminkura9194 3 месяца назад +1

      Ai ba'aci abinchi ba kuma kamar uwar Maryam din taganta agdan

    • @RabiDjire
      @RabiDjire 3 месяца назад +2

      @@salisushehuraminkura9194 Allah ya sa a ganta din

    • @salisushehuraminkura9194
      @salisushehuraminkura9194 3 месяца назад +1

      @RabiDjire ki lura da kyau camera ya hasko kofar kitchen din sannan kuma abinchinma Maryam ta tsaya da zubawa, akwai dai wani Abu daya faru wanda yasa baichi abinchinba

  • @ADAMUMBUNIYA
    @ADAMUMBUNIYA 3 месяца назад +1

    Gaskiya malam Aminu Saira Yakamata Ayi Abu danya Allah yaqara basira

  • @Nigeria380
    @Nigeria380 3 месяца назад +2

    Gaskiys Saira kar a Kara zumasa guba please 😂❤

  • @hassanumar3187
    @hassanumar3187 3 месяца назад +23

    Malam Aminu Saira is the best Director of all

  • @yacoubaBauda
    @yacoubaBauda 3 месяца назад

    Taa Allah batakuba❤❤

  • @HauwauBashar-d1f
    @HauwauBashar-d1f 3 месяца назад +5

    Agaskiya Bai kamata mai nasara ya qara cin wata gubaba yakamata asirin jamila ya dan tonu koh da wanine ya ganta ba sai anje wurrin hukumaba habba😢

  • @MaryamUsmanZabo
    @MaryamUsmanZabo 3 месяца назад +12

    Kai ja'ama saira yazakayi mana hk gudai so akeyi muyi ta dauwama cikin hospital tsakani da allah har in asirin jamila baitonu ba har yaci wnnn abincin bazan kara kallon film dinka ba😢😢 allah yakara basira

  • @umarabubakar1418
    @umarabubakar1418 3 месяца назад

    Allah ya nuna mana Ranar Friday

  • @bawaganasheriff7476
    @bawaganasheriff7476 3 месяца назад +5

    Am sick and tired of seeing mai Nasara in hospital, not this time pls

    • @aishatuseidu7854
      @aishatuseidu7854 3 месяца назад +1

      Same here. It's actually becoming annoying now🙄🙄 we've literally been watching the same thing from the first episode and now we're on episode 9 with 4 more episodes to end season 9.

  • @SumaiyyaMuhammad-n5l
    @SumaiyyaMuhammad-n5l 3 месяца назад

    Gaskiya mln aminu saira ana Jan mana rai da yawa asirin jamila bai tunu ba still zata kara saka masa wani magani Haba a duba mn 😢😢

  • @faizamuhammadumarumar5655
    @faizamuhammadumarumar5655 3 месяца назад

    Film yazama Izzarso kullum a asibiti😊

  • @HassanUmar-s4n
    @HassanUmar-s4n 3 месяца назад +2

    Malan aminu kakulafa infa Jamila tasamu nasara zamima zanga zanga

  • @DawoodMovies-q8q
    @DawoodMovies-q8q 3 месяца назад +1

    Ita dai Jamilan nan dakikiya ce wlh taya zaki saka guba bayan kin san kekadaice a kicin din gashi daman hukuma tana zarginki wan nan ai jahilci ne

  • @hanifa3966
    @hanifa3966 3 месяца назад

    Magana ta gaskiya indai ba'a kama Jamila ba wannan lokacin to bakuyi adalci ba wlh😢😢😢

    • @EstherYohanna-t5h
      @EstherYohanna-t5h 3 месяца назад +1

      Maybe a na son a daura mahaifiyar Maryam laifi kenan

    • @hanifa3966
      @hanifa3966 3 месяца назад

      @@EstherYohanna-t5h wlh kam,Amma abun da baiyi dadi ba sam.

  • @shamsiyya391
    @shamsiyya391 3 месяца назад +4

    Gaskiya yakamata asiri jamila ya tono

  • @gamer-py2vz
    @gamer-py2vz 3 месяца назад

    Saire 😂😂😂 again woooo

  • @hausaversion2023
    @hausaversion2023 3 месяца назад

    Is possible lokacin tonan asirin jamila ne yayi

  • @kabiruisah2229
    @kabiruisah2229 3 месяца назад +2

    Mudai lokaci yayi dazamu bar barnatarda datanmu haba kodayaushe ace zalunci akan mutum guda

  • @BASHIRABUBAKAR-r4f
    @BASHIRABUBAKAR-r4f 3 месяца назад +6

    In shaa Allah asirinki ya kusa tonuwa jamila kina bani haushi

  • @MakkhaMakkha-wx6uz
    @MakkhaMakkha-wx6uz 3 месяца назад +5

    Ni wllh har naji haushi dan ya yar da allah kullun cuta ah kanshi zata kare ya kamata ah daya masa yarda da allah bata sah mutun kullun ya dauwama cikin jarabawa ah rayuwa kubarshi yaji dadi mana don ya san duk wanda ya rike allah yana cikin nasara ah rayuwa

  • @bantoumonbutu4650
    @bantoumonbutu4650 3 месяца назад +1

    I'm disagree about the way the still giving Djamilah a chance to put poison in Mainassara Food and the police are not doing their job they should be able to listen to Djamilah calls because she is the primary suspect

  • @abubakarahmadaliyu781
    @abubakarahmadaliyu781 3 месяца назад +2

    Wai kai daracta da producer film din nan mai yake damun ku ne kun takura sai an kashe mai nasara haba dan Allah yakamata acanza salo😔😔😔

    • @mayakihadizadjibo9232
      @mayakihadizadjibo9232 3 месяца назад

      Gaskia dai,ba wani abun sha'awa tunda a ka fara wanan seson 9!kullum makirci iri guda kuma a likita?bassu da wani rayuwa sai wanan!😢

  • @TanimouneMahamadou-r2f
    @TanimouneMahamadou-r2f 3 месяца назад +1

    Gaskiya director ya kamata asiri Jamila ya tonu 😢

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir 3 месяца назад +11

    Rabbi habli hukuman wa alhiqni bissaliheen waj alli lisana siddqin fillakireen waj alni minwarasati jhannatti Nna im ❤

  • @mzauresakaba368
    @mzauresakaba368 3 месяца назад

    Yakamata kudaina Kamanta Rai haka Nan inzaku kashe Mai Nasara kikashe shi Mana intona asirin Jamila zakuyi ku tona Mana a wuce gurin kawai kowa ya huta Kar kazama kamar irin izzar so Mana masu yin season Daya akan Abu Daya yaqi ci Yaqi cinyewa

  • @nasiruyunusa4421
    @nasiruyunusa4421 3 месяца назад +1

    Gaskiya sai Allah ya tsinewa jamila 😂

  • @JamcyyBabyy
    @JamcyyBabyy 3 месяца назад +8

    Masha Allah watching frm muscat 🇴🇲🇴🇲🇴🇲🎉🎉🎉Allah yaqarawa Annabi darajah S. A. W🥰🙏

  • @g_adam_official
    @g_adam_official 3 месяца назад +2

    Gaskia dae kunsa Jamila tayi bakin jini yasin koni haushinta yafara kamani... Ko ganinta nayi a hanya bazan kalleta bah😊

  • @DaudaB-l4s
    @DaudaB-l4s 3 месяца назад +1

    Pls Maryam need to be more calm when ever she's talking
    To Mai nasara
    She's so over confident

  • @AbouGali-u8o
    @AbouGali-u8o 3 месяца назад +6

    Ma sha allah 🙏 yakara basira da kokari malan aminou saïra 🎉🎉🎉🎉

  • @EdinaSilas-jn6nr
    @EdinaSilas-jn6nr 3 месяца назад +2

    Please Aminu Saira don't let Jamila win this time around please

  • @abubakarsaminu5772
    @abubakarsaminu5772 3 месяца назад

    Sakarcin zaiyi yawa mana haba😅

  • @manirouabdoulaziz8431
    @manirouabdoulaziz8431 3 месяца назад

    Niday nadayna batawa Kayna lokaci,agaskiya director bakuyma masoukallo adalci,yakamata anouna maygaskiya sannnan anouna maykarya Amma kullun saykuttaba masu kallo hawchi.

  • @musaadammusa9536
    @musaadammusa9536 3 месяца назад

    Haskawa ta karshe a trailer episode 9 zata zamo haskawa ta karshe a episode 9 🤣🤣

  • @anasmusaadam3592
    @anasmusaadam3592 3 месяца назад +1

    gaskiya ya kamata asirin jamila ya tonu, kar mai nasara yaci abincin nan

  • @fiddausysidi4382
    @fiddausysidi4382 3 месяца назад +2

    Kaii!! This Jameela is so wicked

  • @usmanabubakar3820
    @usmanabubakar3820 3 месяца назад +3

    Wallahi indai mai nasara yaci gubarnan nadena kallon labarina

    • @madinahsaudia98
      @madinahsaudia98 3 месяца назад

      Gaskiya ne wlh ba,akyauta ba idan,yachi 😢😮

  • @MaimounaBizo
    @MaimounaBizo 3 месяца назад

    Allah day yasa wani Abu ya hanachi cin tuwon

  • @HauwauAbbas
    @HauwauAbbas 3 месяца назад +1

    Gaskiya indai baa ganotaba nadaina wasting data na

  • @gamboyunusamohammed8846
    @gamboyunusamohammed8846 3 месяца назад +1

    That's the role the director wants her to play but these issues of poison from jamija is the worst and worst.

  • @saddiqadam5159
    @saddiqadam5159 3 месяца назад

    Yakamata Aba jamila tafara cin abincin😂😂don abin Yayi kyau 😏😏

  • @yusufnura1043
    @yusufnura1043 3 месяца назад +1

    Gaskiya SAIRA idan baka tona asirin Jimila ba tabbas mundaina kallon film dinka

  • @ZainabAbubakar-it5jj
    @ZainabAbubakar-it5jj 3 месяца назад

    A gsky wannan lkcn da ba'a ganee jamila ba to ana son a raina mana hnkl ne

  • @ibrahimabdullahi4868
    @ibrahimabdullahi4868 3 месяца назад +2

    Great Mallam Aminu saira, Dan Allah adawo mana da Nafisa Abdullahi

  • @HafsatMuhammad-st7xq
    @HafsatMuhammad-st7xq 3 месяца назад

    gskydai aminu saira acanxa taku kM mungaji d asarar lokaci d kudi

  • @abdulmuminiusman3915
    @abdulmuminiusman3915 3 месяца назад

    Wai me Aminu Saira yake Nufi Ne Kam🥹

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 3 месяца назад +5

    Masha Allah munatare daku daga Algeria

    • @SherifNajat
      @SherifNajat 3 месяца назад

      Macha hallah ❤❤❤

  • @ismailaliyuadam1314
    @ismailaliyuadam1314 3 месяца назад +2

    Gaskiya yakamata ace akwai dan barbashin imani azuciyar jamila Wallahi. haba itakenan amakirci koyaushe Aminu saira maike faruwane itafa musulmace kokadan bata nadama a abun datakeyi yakamata asamu sauyima.

  • @ibrahimharunasalisu5809
    @ibrahimharunasalisu5809 3 месяца назад +1

    It is not going to be encouraging at all. Idan akace zaa sake bashi guba yaci gaskiya.

  • @maizikiri1964
    @maizikiri1964 3 месяца назад

    Wallahi if u allow Jamila to win against this whole stories ur going to lost alot of viewers and people will disappoint in u.
    Aso ur prestige will run dawn.
    Haba dai!!!!!!! Ya zamu tsaya ga Abu daya kusan wata daya. Put professional ethics more then long awaited activities.

  • @Husa8128
    @Husa8128 3 месяца назад +3

    ماشاء الله تبارك الله ❤

  • @sa.idumusasa.idumusa3323
    @sa.idumusasa.idumusa3323 3 месяца назад +1

    A gaskiya abu yayi yewa ace wai ka baiwa wanna yarinya kawai tana abubuwan da take so na sawa mai Nasara magani acikin abinci ai Allah baya arawa dan Adam irin wannan damar asiri sa Bai tonu ba Allah ya kewta Aminu Saira kayi wani abu game da Jamila Saboda har film din ya fara fita daga raina saboda damar da ka bata wanda ko Allah ma bai baiwa Wani mahaluqi irin wanna haba dai❤

  • @AdamuMaryam-pu2dx
    @AdamuMaryam-pu2dx 3 месяца назад +1

    Haba haba haba yazakayi mana haka gsky inba'akama Jamila ba abu ya bace

    • @mayakihadizadjibo9232
      @mayakihadizadjibo9232 3 месяца назад

      Haba a ce seson guda duk a likita?Gaskia dai Malan Aminu Saira a gjara

  • @AmeenatuAbdulqader
    @AmeenatuAbdulqader 3 месяца назад +1

    Kardai ajuya lamarin nan dan ALLAH kar azargi uwar maryam😢

  • @zuma0132
    @zuma0132 3 месяца назад

    Nadia Guba
    Charity Guba
    Jamila 1st attempt Guba
    Jamila Second attempt Guba
    Why always Guba

  • @MfHfgg
    @MfHfgg 3 месяца назад

    ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉

  • @MuhammadSaminu-qs8mp
    @MuhammadSaminu-qs8mp 3 месяца назад +2

    This action of jamila is getting boring

    • @Babangida-Bello
      @Babangida-Bello 3 месяца назад

      For sure no any Dana sani on her

    • @shuaibubala1117
      @shuaibubala1117 3 месяца назад

      Wlh 😢

    • @itz_abdelmalik
      @itz_abdelmalik 3 месяца назад

      Very boring and that scene will be the last scene for the episode tomorrow. Very predictable

  • @MaimounaDida
    @MaimounaDida 3 месяца назад

    ❤❤❤❤❤❤

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 3 месяца назад

    Ya Allah Ka Kare mu
    Daga Sharrin Makiyan mu 😢
    Mu Gaye irin su JAMILA 🙎
    Addu'a ce Kawai Mafita 🤔

  • @KBMTv-ee8kl
    @KBMTv-ee8kl 3 месяца назад

    This indicated that Jamila will win again? Chai! She supposed to be caught up this time. Saira don't kill Mainasara

  • @zamaniboy684
    @zamaniboy684 3 месяца назад

    Dan Allah kubani adireshi gidan suja mila naje naja mata kunne takiyayeni ita dole saika kashe shiwai a fim dinnan?

  • @samirasuleiman8071
    @samirasuleiman8071 3 месяца назад

    Very nonsense series.ah ina ake wannan wawancin in real life?wani irin Quack doctor ce wannan,ah wani duniyar ake wannan?and this Awwal is a very useless boy.i rate this series 2/10

  • @abdullahiyahaya619
    @abdullahiyahaya619 3 месяца назад

    WanN jamilar jahilah ce wlh, ita Bata hkr 😏

  • @isashuaibu2479
    @isashuaibu2479 3 месяца назад

    Wannan ai shirme ne, tunda dan kallo yasan wanda yasa guba, menene amfanin yin sati kusan 6 a guri daya, haba malam, you are dragging the suspense too much

  • @maryammamman1932
    @maryammamman1932 3 месяца назад

    Haba daii mun gaji anataja yachi ache yanzu kam asirinta yatonu ,kullum asibiti abu daya pls achanza sarin, asirin jamila yatonu plsssss Saira

  • @AdamAisha-j9z
    @AdamAisha-j9z 3 месяца назад +2

    Please Aminu Saira don't let Jamila win this time

    • @madinahsaudia98
      @madinahsaudia98 3 месяца назад

      It's true wlh 😢😮

    • @bodmazyusuf4683
      @bodmazyusuf4683 3 месяца назад

      Dayan biyu... Ko dai Maman Maryam ta ga sanda take zuba gubar, ko kuma a kawo wani sanadin da za a ce Jamila ta ci abinci kafin Mai Nasara.
      Amma ban tsammani zai sake cin gubar... 🤔
      Wannan nazari na ne 😁👌🏽

  • @umarusman7197
    @umarusman7197 3 месяца назад

    Shit! why some women behave like they don't value the 'life'😅

  • @KasimuZakson
    @KasimuZakson 3 месяца назад

    Ina Gani kamar afara batawanna fiem soboda mezaisa ayi anfani da mahaifiyar Maryam da abinchi da takawo Dan indai harkunason muchi gaba da kallonta asirin Jamila ya tonu in kuma bahakaba to lallai barinku zamuyi

  • @fatimamatori8457
    @fatimamatori8457 3 месяца назад

    In ya sake cin guba kuma ko wani yaci, to ya tabbata abun naku ya zama shirme wallahi. Very annoying

  • @shuaibuyahaya2381
    @shuaibuyahaya2381 3 месяца назад

    GASKIYA MLM AMINU SAIRA KADA KACE ZA,A KARA ZUBA GUBA SABODA MUN GAJJI WLH KAWAI IN ASIRINTA ZAI TONU KAWAI YATONU PLEASE KAYI HAKURI

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 3 месяца назад

    Amma Ya Kamata Ace An Sallami Mai Nasara Ya Bar Asibin nan Mungaji da Kallon Guri Daya da Abu daya🙄

  • @HafsatoAbubakar
    @HafsatoAbubakar 3 месяца назад

    Masha Allah da xanyi mgn amma nayi shiru saboda bansan Shirin kaba saira🤐 yaa ubangiji kaqaramana son ma aiki s.a.w❤❤❤

  • @saiduabdulmalik9883
    @saiduabdulmalik9883 3 месяца назад

    Ya kamata maganar gubar nan ta kare, film din yaci gaba, an dade a wuri daya (rashin lafiya da guba, ba ci gaba. Tun daga asibiti ya kamata asiri ya tonu.

  • @UmmulkhairiMuhammad-w1p
    @UmmulkhairiMuhammad-w1p 3 месяца назад

    If you allow jamila win again,i will not continue watching this movie

  • @abdussamadshuaibusaminu4742
    @abdussamadshuaibusaminu4742 3 месяца назад

    Aminu Saira zami maka tsallan baɗake muddin baka tona asirin Jamila ba gaskiya 😂😂😂

  • @FatmaHamza-x7q
    @FatmaHamza-x7q 3 месяца назад

    Kai jamaa jamila me al amin yamata

  • @hashidubaba4325
    @hashidubaba4325 3 месяца назад

    gaskiya yanxu kam shirme nashiga film naka mallam Aminu yakamata wani prove yasamu

  • @umarabdallahibrahim
    @umarabdallahibrahim 3 месяца назад

    Jamila you're so incredible 🤔😂😂

  • @hamzaassoumane1802
    @hamzaassoumane1802 3 месяца назад

    Gaskiya yakamata ace asiri jamila ya tono gaskiya yalumaci jamila😢😢😢😢

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 3 месяца назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @abdulsamadauwalu4283
    @abdulsamadauwalu4283 3 месяца назад

    Wlh indai jamila tayi nasara a nan k maida mu Mahaukata bamu san me muke yi ba. Kullum ayi wahalar d mutum 1 Ina ake haka ne wai

  • @AïssaIbrahim-r7t
    @AïssaIbrahim-r7t 3 месяца назад

    Anma Jamila makirata🧐🥶👻😈👿👽

  • @HamishMuhammad
    @HamishMuhammad 3 месяца назад

    Gsky malan AMinu saira karka bari Jamila tayi nasara a wan nan karon SBD kana son kamaida fim kamar izzar so haba

  • @yusufnuramuhammad8194
    @yusufnuramuhammad8194 3 месяца назад

    Gsky baikamata Jamila tayi nasaraba zaka zare mana sha awar labari na kuma yakamata mai nasara yabar asibiti haka haha saira

  • @hashimudahirumuhd8048
    @hashimudahirumuhd8048 3 месяца назад

    Idan bakabi ahankaliba munkusa mudaina kallon wnn film din haba ayi ta abu daya har yaushe

  • @mauludkabiru7504
    @mauludkabiru7504 3 месяца назад

    Nifa akoma mana bangaren can nandai kallo kawai nakeyi amma can yafi kayatar dani gaskiya

  • @DanladiAbu-j8t
    @DanladiAbu-j8t 3 месяца назад

    Dazaran asirin jamila ya tonu ai film ya bar janyo hankalin yan kallo. Thanks

  • @munzaliaminu5019
    @munzaliaminu5019 3 месяца назад

    To fa mun gaji da ganin abinda Jamila take, idan yau ba'a gano ta ba, mum dena kallo

  • @adamamuhammad1398
    @adamamuhammad1398 3 месяца назад

    Haka daya labarin lokacin da akasace sumayya andade ana bu1 haba mtsww

  • @sharifmuhammaddasuki2886
    @sharifmuhammaddasuki2886 3 месяца назад

    Haba dai Aminu Saira, me yasa kake baiwa Jamila damar da ta wuce hankali?

  • @Nasihamha6365
    @Nasihamha6365 3 месяца назад

    Na daina kallon shirin ku idan har kuka bari yaci abincinana😡😡😡

  • @SurajoIliyasu-b1w
    @SurajoIliyasu-b1w 3 месяца назад

    Aini dama tuni nadena kallon series dinnan sbd anata ba Jamila Nasara

  • @aliyuhaidar4608
    @aliyuhaidar4608 3 месяца назад

    Hmm' nikam Na gama tsinkewa da lamarin JAMILA

  • @Ďâŷŷàb-p6k
    @Ďâŷŷàb-p6k 3 месяца назад

    Gaskiya nafara raina aikin aminu saira haba kaman karamin darakta