LABARINA SEASON 9 EPISODE 9

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 июн 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV RUclips Channel:
    " / @sairamovies
    --
  • КиноКино

Комментарии • 862

  • @Yawale_fulani
    @Yawale_fulani 3 дня назад +109

    duk mebukatar ginagida da mota da samun zuria tagari maza da mata allah yabiya mishi bukata Ameen ya allah

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 3 дня назад +103

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

  • @matakinrayuwa830
    @matakinrayuwa830 2 дня назад +24

    Hasashe da hangen nesa gameda EPISODE Na yau!!!
    Auwal ya ɗauƙi abuncin ne bawai yana jin yunwa ba, yayi haka ne cikin hikima domin aje a gwada nagartar abincin gudun kada ya cutar da mai nasara 👍🥱😎
    A saramin idan nayi daidai.

    • @hafsatsuleiman2047
      @hafsatsuleiman2047 2 дня назад

      Aa shi daman ae munafikin ta ne baya son maryam se doctor

    • @RabiDjire
      @RabiDjire 2 дня назад +2

      Nima hakan nayi tunani da wiya al'ameen ya ci zogalenan,su Jamee day za'aji kunya da dukanin alamu asirin ta ya tonu

    • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
      @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA День назад

      ​@@hafsatsuleiman2047 Amma ai shi ita yakeso

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp День назад +1

      Very right,Allah sa hakane zai faru

  • @UmarAbdullahi-gd1bi
    @UmarAbdullahi-gd1bi 3 дня назад +73

    Da farko ALLAH YAKARAA wa annabi faraja 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Masha allah Masha allah Allah ya Kara basira

  • @MaryamChiso
    @MaryamChiso 3 дня назад +48

    Allahumma salli wasallim ala nabiyil umma

  • @estherblessing2658
    @estherblessing2658 2 дня назад +10

    Well d doctor she is doing her job but i think she love her patients, well done to all members. Watching from abeokuta

  • @Bigman13607
    @Bigman13607 2 дня назад +30

    Waye Auwal ya burgeshi Wajen abinci,, let's gatherhere

  • @GH0ST_1c0dm
    @GH0ST_1c0dm 2 дня назад +3

    Have u done ur zikir? No? Let's go it won't take more than 3 minutes
    Subhanallh×3
    Alhamdulillah×3
    La ilaha illallah×3
    Allahu Akbar×3
    Astagfirullah×3
    Subhanallah wa bihandihi×3
    Subhanallah 'azeem×3
    La hawlah wala quwata illa billah×3
    Astagfirullah wa atubu ilahi×3

  • @BATIJJANE_KAGADAMA_TV
    @BATIJJANE_KAGADAMA_TV 3 дня назад +62

    اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم ❤‍❤‍💘

  • @skbellodeeguy
    @skbellodeeguy 3 дня назад +25

    Don't forget to recite surah Al kalhf to protect yourself against any kind of fitnah❤ every Friday

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir 3 дня назад +18

    ALALLAHI TAWAKKALNA Ameen Allah 🔍🔎🔎🔍🔎🔎🔎🔍🔍🔍🔎🔎🔎🔍🔎🔍🔎🔍🔎🔎🔍🔎🔍🔎🔎🔍🔎🔎

  • @user-bn7qd3ye4m
    @user-bn7qd3ye4m 3 дня назад +39

    Don't forget to send salawat to our lovely prophet muhd SAW❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @annahamissou1462
    @annahamissou1462 2 дня назад +43

    Gaskiya, Dr. Hasia has crossed a professional line that she should have. She is too emotionally invested, which leads to clouded judgment and irrational behavior. As a healthcare provider, if I behaved the same way with my patients, I would lose my job! Watching from the USA🇺🇸❤️🙏🏾

  • @AishaIbrahimMoriki
    @AishaIbrahimMoriki 3 дня назад +26

    Aslm wai miyassa matar Mai nasara Maryam batasa kaya masu tsada yakamata ta ringa sawa gaskiya kunsan sa kaya masu tsada suna Kara girma tunda matar Mai kudi ce ,yakamata don Allah

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 2 дня назад +5

      Nima dai na dauka dai Zata dan sa kaya masu kyau!
      Har na jamila matar Direba yaafi nata 🤣

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 2 дня назад +3

      @ Aisha shine kawai damuwar ki dake da maryam😂

    • @Aeshertou
      @Aeshertou 2 дня назад +2

      Batasa Kaya yadda kkasañ mai aiki

    • @shamahaske319
      @shamahaske319 2 дня назад +3

      Dont forget, bai mata laife ba...And all this incidents happens from their first day of marriage.

    • @hafsalamido2713
      @hafsalamido2713 2 дня назад +1

      Wlh haka ne sosai ba wasu kayan arziki ajikinta

  • @MardiyyaAliyualmizan
    @MardiyyaAliyualmizan 3 дня назад +42

    Gaskiya mlm aminu saira tallace tallace tanayin yawa al kur'an haba talama har yafi film din yawa😮😮😮

    • @JamsiSalama-md4sr
      @JamsiSalama-md4sr 3 дня назад

      haka nima nagani

    • @MardiyyaAliyualmizan
      @MardiyyaAliyualmizan 3 дня назад

      @@JamsiSalama-md4sr toh shine ai pls mlm aminu saira a duba lamarin Nan agani ko 🤗🙈🥳

    • @user-nq2cj3xw4j
      @user-nq2cj3xw4j 3 дня назад

      Dama haka suke idan fim yafara dadi sai sudauko talla su fake da ita

    • @user-sz4we3hd7r
      @user-sz4we3hd7r 3 дня назад

      Every week this is everyone's complaint but he doesn't seem to care or reduce the adverts

    • @itz_abdelmalik
      @itz_abdelmalik 2 дня назад +3

      Y'all are ignorant about movie making. Idan ba talle ta ina kuke so ya mayar da kudin shi? An ce muku gwamnati ne ta zuba kuɗi don nishadin ku? Kuɗi suka zuba kuma sune neman riba. Ta hanyar tallace tallace zasu mai da kudin su

  • @AminaSalihu-j3o
    @AminaSalihu-j3o 3 дня назад +17

    Pls next week akama jamila

    • @hannyabubkr726
      @hannyabubkr726 2 дня назад +2

      Ai kuwa da alamun haka ,domin a nawa mahangar abincin da Auwal ya diba doctor Asiya zaikaiwa domin ta duba idan akwai guba Koh babu ,baci zaiyiba

    • @AishaMuhammad-bt8wd
      @AishaMuhammad-bt8wd 2 дня назад +3

      ​@@hannyabubkr726wayyo danaji dadi Allah yasa wllh har hankalina yatashi danaga Auwal yadiba harna fara tunanin kar arasa Auwal 😢

  • @ameenahrabiuadam7553
    @ameenahrabiuadam7553 2 дня назад +3

    اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد 💚

  • @user-rh6nb1gl7f
    @user-rh6nb1gl7f 3 дня назад +21

    I'm watching from Cairo (Egypt)

  • @FatimaBalarabe-x5o
    @FatimaBalarabe-x5o 3 дня назад +15

    Mtsss fisabilillah wannan irin tallane haka kuma Dan masifa mutum sai ya gani 😢GA shegen tsayi wlh naji labarina ya fita A Raina haba

    • @salmaidrees4078
      @salmaidrees4078 3 дня назад +2

      Ki dinga bari se 9:30 zuwa 10:00 se ki fara kalla duk wani talla zaki iya wucewa amma in kka fara kalla kmr 8 to kmr live ne dole se kin kalli komai

    • @itz_abdelmalik
      @itz_abdelmalik 2 дня назад +2

      ​@@salmaidrees4078Abun da nake yi kenan. Sai an gama nake fara kallo. Ko kuma 30mins after

    • @idrisbadamasi7259
      @idrisbadamasi7259 2 дня назад +4

      Idan babu waɗannan tallace tallacen wata rana shirin tsayawa zai y saboda babu kuɗin gudanarwa.Kasuwanci suke kuɗi suka zuba saboda haka kin ga dole suna neman riba.Kuma ta hanyar wannan tallace tallacen suke mayar da kuɗi har su samu riba.

    • @umarmusa6431
      @umarmusa6431 2 дня назад

      @@idrisbadamasi7259 Zancenka Gaskiya ne Idris 👍

  • @ZakiyouOumar-ll8dq
    @ZakiyouOumar-ll8dq 3 дня назад +18

    Masha allah dafatan kowa yayi juma a lafiya allah ya karamana soyayyar annabi muhammadu S ❤A❤W

  • @jabirmuhammad5115
    @jabirmuhammad5115 2 дня назад +4

    Masha Allah Godiya ta Tabbata Ga Sarkin da Babu kamar sa very wonderful day Friday night for the best in action watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘

  • @hafizumuhammad2387
    @hafizumuhammad2387 3 дня назад +15

    Gaskiya tallace - tallace yayi yawa wlh

    • @Gff-pb9ft
      @Gff-pb9ft 3 дня назад

      Tunda a RUclips kake kallo saikayi tarayya mana

  • @tambuwalmathsclass
    @tambuwalmathsclass 3 дня назад +23

    Gaskiya idan ya sake cin guba, bazan sake kallon Film dinnan ba. Abun ya zamo shirme..

    • @imeerah1324
      @imeerah1324 3 дня назад +1

      Wallahi kuwa
      Sun Raina mana wayo

    • @Nannahgirei
      @Nannahgirei 3 дня назад +5

      Watakila a asibiti film in zai kare😂😂😂😂

    • @fatimamuhammadnuhu3358
      @fatimamuhammadnuhu3358 3 дня назад +8

      ​@@NannahgireiDa alama fa auwal doctor zai kaiwa abincin nan ayi test a kai bazaa taba bari ya ci ba sbd already ae sunci da farko da sanin sa

    • @Nannahgirei
      @Nannahgirei 3 дня назад +1

      @@fatimamuhammadnuhu3358 keda kikasan na hannun daman Dr ne. AI ya Zama wasan yara ma in ya sake cin poison kam

    • @umaraliyuibrahim9645
      @umaraliyuibrahim9645 2 дня назад +1

      ​@@fatimamuhammadnuhu3358Sharp brain people, kudos to us, wannan shine abunda na Fara kawowa, babu yadda za'ayi yaci zogalennan fa.

  • @user-xq5kx5iz5b
    @user-xq5kx5iz5b 3 дня назад +17

    Masha Allah ubangiji muna gdy agareka daka qara nunamana wannan rana ta jumma'a mai albarka ubangiji kaqaramana son ma aiki s❤a❤w❤❤❤❤

  • @user-pb1wx4wv1z
    @user-pb1wx4wv1z 2 дня назад +5

    Allah ya tsinewa wannan Jamila, saira ka fara bani haushi akan wannan mitsiyaciyar wallahi duk da film ne naji na tsane ta

  • @FatimaMohamadou
    @FatimaMohamadou 3 дня назад +8

    Muna nananen muna jirah allah ya kaymu🎉🎉

  • @zaraou235
    @zaraou235 3 дня назад +8

    Macha Allah Allah ya Gara basira malam Aminu Saira ❤💪🤲👌👍

  • @habibbabama6473
    @habibbabama6473 3 дня назад +4

    أللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله 😊

  • @Its_Aminullahi_jega_1
    @Its_Aminullahi_jega_1 2 дня назад +9

    Wallahi indai yakara cin guba nadena kallon film dinnan Saboda abin zai Debe shaawa Wallahi

  • @raphaeltonda8818
    @raphaeltonda8818 2 дня назад +1

    Vraiment une belle serie, NIGERIA KANO IS GOOD. I am gaboneses

  • @JamilaMaidoki
    @JamilaMaidoki 3 дня назад +12

    Allah ya muna mana juma,a allah ya yayidadi

  • @musaadamu3080
    @musaadamu3080 2 дня назад +2

    from what I know, police officers are required to show their ID cards before approaching a victim or suspect. It's a protocol to identify themselves as law enforcement agents. They need to display their badge or ID card, stating their name and badge number. This procedure is in place for accountability, safety, and transparency. It's a standard practice to ensure the public's trust and protection
    Please just advise because he just said follow me to station

  • @ibrahimMoussa-mf4ym
    @ibrahimMoussa-mf4ym 2 дня назад +2

    allah ye roufa asirin al amin❤❤❤

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 3 дня назад +5

    Macha Allah amma ya kamata a ce akwai CCTV camera a cikin guidan mainassara

  • @user-gb3jf2he1q
    @user-gb3jf2he1q 3 дня назад +4

    Sallahu alaihi wasallam

  • @abdoumahamane6870
    @abdoumahamane6870 3 дня назад +6

    Gaskiya bakamataba likita tana wuce Shari a agyara plus

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp 3 дня назад +10

    Jama a am i the only one da Dr asiya take kaini iya wuya take bani haushi😢

    • @mrsabdullgraphics7638
      @mrsabdullgraphics7638 3 дня назад +3

      Wallahi Ni tsabar haushin ta da nake sai in ji kamar na buga waya ta da kasa haba abin yana wuce gona da iri, har cewa nake akwai fa irin wadannan a gaske wallahi idan ta min irin wannan sai na gaura wa banza mari wallahi😂

    • @mrsabdullgraphics7638
      @mrsabdullgraphics7638 3 дня назад +2

      Wallahi Ni tsabar haushin ta da nake sai in ji kamar na buga waya ta da kasa haba abin yana wuce gona da iri, har cewa nake akwai fa irin wadannan a gaske wallahi idan ta min irin wannan sai na gaura wa banza mari wallahi😂

    • @NassirAli-dc1st
      @NassirAli-dc1st 2 дня назад

      Kishi phone store 😂​@@mrsabdullgraphics7638

    • @NassirAli-dc1st
      @NassirAli-dc1st 2 дня назад

      Mata kishi

    • @NassirAli-dc1st
      @NassirAli-dc1st 2 дня назад +1

      Ke duk inda na shiga sena ganki awurin zulu😂😂

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 2 дня назад +4

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi ❤😊

  • @user-zk9ul8sr6z
    @user-zk9ul8sr6z 2 дня назад +2

    I love diz episode of labarina, mainasara, I love ur part more than any other. Keep it up. You are my best actor.

  • @kashfulltv7860
    @kashfulltv7860 3 дня назад +74

    SHIFA'UN ISLAMIC MEDICINE is the best among the best

  • @jamilaharuna5718
    @jamilaharuna5718 3 дня назад +12

    What Dr hasiya is doing is not doctor work

  • @AishaMuhammadAwwal-r3y
    @AishaMuhammadAwwal-r3y День назад +1

    Allahumma salli ala Muhammad

  • @MisbahuNasiru4679
    @MisbahuNasiru4679 2 дня назад +2

    Allah Yaqarawa Annabi Muhammad S a w Daraja❤❤❤

  • @AdamuHassan-t1e
    @AdamuHassan-t1e 3 дня назад +5

    Tabarakalah

  • @shehuusman1864
    @shehuusman1864 3 дня назад +1

    as much as adverts are necessary to generate resources, it should be structured to not obstruct the viewers interest. it should either be at the beginning and end or better structured. Someone should please translate it to Hausa

  • @mustaphaaaji9897
    @mustaphaaaji9897 2 дня назад

    It shall be noted; there are some acts, characters and behaviors that are not supposed to be in the movie due to their are totally prohibited and by showing it in the movie some would practice it and would lead them to sin. So such acts should exclude. Such as: act of Jamaila that wanna kill MD and those whom put her to do so, an evil act. We, in particular Nigerians all movies suppose to be Moral teachings accordance with Islam and Christianity point of view; this is what we're lacking that makes Nigerians to not progress in all terms of worldly life compare to others geographical countries. Never....... we're always complaining about HARDSHIP, without knowing that we the citizens also contributed to Nigerian's HARDSHIP in one way or another. Not only leaders, each Nigerian should go back to his or her RELIGION to fine out causes of our HARDSHIP and it's Solutions.

  • @BelloHashimu-zd4ls
    @BelloHashimu-zd4ls 2 дня назад +2

    I'm watching from Bangladesh

  • @FatimaHessin
    @FatimaHessin 2 дня назад +1

    وين السودان ي جماعة

  • @usmanbuba954
    @usmanbuba954 2 дня назад +1

    Doctor hasiya ce ta aiki Auwal yazo yadebi sample na duk Abincinda Aka kawowa MD wato Mainasara, tabdijam Asirin Jameela yatonu..
    ..

  • @user-kf3eg9tb7c
    @user-kf3eg9tb7c День назад +1

    saira yakama ta salon tafiyar nan yazo tsakiya mufah haryanzu muna jira przdone sumayya season12 ❤

  • @user-nq2cj3xw4j
    @user-nq2cj3xw4j 3 дня назад +5

    Dan Allah ku kache al'amin mu huta haba 😢jarabawar ta isa haka nifa nagaji😟

  • @AminataThiam-xu9iv
    @AminataThiam-xu9iv 2 дня назад +2

    Kai aminu saira inhar mainasara yasake ciin gobarnan gaskiya baka iya films duk abinda kayi tunfara film dinka yazama nabanza kanaso ka maida films shirme kamar izzar so shekara 7 gabanza asirin azalumai baya tonuwa

  • @AhamedLamki-eu8yb
    @AhamedLamki-eu8yb 3 дня назад +1

    Watching from constantine (Algérie)

  • @user-hn7vl8cw8k
    @user-hn7vl8cw8k 3 дня назад +2

    Masha allah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

  • @haidaraissoufabdoulaye1231
    @haidaraissoufabdoulaye1231 3 дня назад +2

    Mâcha allah ❤❤❤❤❤

  • @user-sy6gy7yn5t
    @user-sy6gy7yn5t 3 дня назад +2

    Allah y'a kara Bassira

  • @user-kd9ve4ep4w
    @user-kd9ve4ep4w 2 дня назад +1

    Don Allah ku dena tsinewa wani film ne, sai dai kuce Allah ya tsinewa mai irin halinta

  • @muhdimran6617
    @muhdimran6617 День назад +1

    Labarina Best Series Ever❤❤❤😊😊😊💯💯💯

  • @mubarakmusa32
    @mubarakmusa32 2 дня назад +1

    Dr ce zata yi noticing abincin nan yana dauke da guba ko kuma tazo ta dakatar da MD cin abincin sabida daman he is under her's care.

  • @muhdimran6617
    @muhdimran6617 День назад

    I Love Auwal Ma Wallahi Naki Zanci Nasan Idan Naci Bazai Bata Min Ciki Ba Auwal And Dr ASEEYAH I Love Us❤❤❤❤❤😊😊💯💯💯💯💯

  • @ikilimabello2152
    @ikilimabello2152 3 дня назад +5

    Gaskiya advert yana yawa malam aminu saira

  • @AishaIbrahimMoriki
    @AishaIbrahimMoriki 2 дня назад +2

    Ko mahaifiyata tafita sa kaya masu kyau ko bamai tsada ma Amma tayi acan acan abunta kamar Yan mata Kuma kayan ba inda Basu shiga ,kunsan mata dason kaya masu tsada masu kyau ,sutura itace mutu bana wasa da sutura gaskiya ,yakamata ta rinka sa kaya masu kyau da tsada ko jinya takeyi ay yamata tasa kaya masu ayi acan acan tafito matar Mai nasara

  • @alimibrahimtv1210
    @alimibrahimtv1210 3 дня назад +2

    Masha Allah ❤❤❤

  • @AminaLawal-hu4gj
    @AminaLawal-hu4gj 3 дня назад +3

    Jamila zata kashe auwal da mai nasara yakamata ace asirin jamila yatonu kafin mai nasara yaci

  • @abdulrazakmohammed5
    @abdulrazakmohammed5 19 часов назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @musahabdulkarim5147
    @musahabdulkarim5147 2 дня назад +1

    Kabiru,ka fah shiga ruwan zafi,fitowarka sai Allah!

  • @AbdulsalamHabeeb-i2e
    @AbdulsalamHabeeb-i2e 2 дня назад +1

    Ya Allah yakarama wa Muhammadu rasurullahi daraja s w a

  • @isahyusuf7928
    @isahyusuf7928 3 дня назад +2

    Masha Allah doctor aikinki yana abinci yatafi wajen gwaji ko akwai poison

  • @muhdimran6617
    @muhdimran6617 День назад

    Wuhuhu Dr Aseeyah This Is Best Series Forever❤❤❤❤😊😊😊

  • @AminaAlkali-p8g
    @AminaAlkali-p8g 3 дня назад +4

    Waiwaiwai allah yakaimu next week

  • @algaibutv2959
    @algaibutv2959 2 дня назад +1

    Allah yasa auwal yakai zogala din nan lab a gwada agani asirin Jamila ya Tonu

  • @musaashiru4997
    @musaashiru4997 2 дня назад +1

    Anawa nazarin doc. Asiya che ta turo awwal yazo ya ibi abinchin da aka kawo kowanne daga chiki sbd tayi gwajin inganchin abinchin tunda akwai zargi achikin daman shiyasa ya hada hadda zogalen

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 2 дня назад +2

    Abinda JAMILA 🙆 take yi 🤔
    Na Kisa Ba dan Kudi take yi Ba
    Hassada 😬 ce Kawai
    Allah Ya Kare mu Daga Hassada da Sharrin Masu Hassada

  • @AuwalHaruna-zd3ck
    @AuwalHaruna-zd3ck День назад +1

    Maganar Gaskiya Wallahi Banasan Ganin Dr Asiya

  • @user-fq2po6bp4k
    @user-fq2po6bp4k 2 дня назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @user-sz1zd9lp5z
    @user-sz1zd9lp5z 3 дня назад +1

    Amma gaskiya Aminu saira karka bari mai nasara yaci zogalen nan... idan yaci zamu daina following dinka

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 2 дня назад +2

    Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @jamesaudu7447
    @jamesaudu7447 3 дня назад +1

    Weldone awal 🎉🎉

  • @Henkababy_
    @Henkababy_ 3 дня назад +1

    Kanasonta tanason yayanka 😂😂😂😂😂

  • @gghh5594
    @gghh5594 2 дня назад +1

    Masha Allah ❤️✅😊🎉❤

  • @user-vu2tz4we8k
    @user-vu2tz4we8k 2 дня назад

    Allah ya kanra wa Annabi daraja ❤in ❤

  • @ahmadhussaini7382
    @ahmadhussaini7382 2 дня назад +1

    Assalamualaikum aminu saira Gaskiya labarina yanxu batada wani ma'ana ka sake dubawa

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. День назад

    Mashaallah wannan shirin yana dada burgeni matuka aikinku yana kyau matuka allah yataimaka

  • @danbaamirke3222
    @danbaamirke3222 3 дня назад +4

    Allah ya karawa annabi daraja SAW

  • @ladidizakari3941
    @ladidizakari3941 3 дня назад +1

    Awwal bazaici abincin maryam ba,dama yana jin haushinta kuma yariga da yaci abincin dr. A nwa harshashin, inaga zaikaiwa dr asiya ne tayi testing a lab

  • @HakiluNamanna
    @HakiluNamanna 2 дня назад +1

    Masha Allahu ❤❤❤❤

  • @aishamuntaqarashmee
    @aishamuntaqarashmee 3 дня назад +1

    Masha Allah Amma Ina tausayi lawan ingaskiya tafito ya zayyi

  • @Harounaabdou-cf7xl
    @Harounaabdou-cf7xl 2 дня назад +1

    Zarah diamant best actrees Masha allah

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 2 дня назад

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

  • @suleimanabubakar2721
    @suleimanabubakar2721 День назад

    Director yakamata ka gane a healthcare profession akwae akwae abun da ake kira da ethics. There’s no option a doctor having personal interferes with patients

  • @cheezotv5502
    @cheezotv5502 2 дня назад +1

    Akwai gyara wajen da suka zo arresting mai 406 din nan, kamata ye ace sun nuna id card kafin arresting dinshi a matsayin shi na wanda yasan enchin shi

    • @mustaphasharif2671
      @mustaphasharif2671 2 дня назад +1

      Walh a daidai wurin ina fadar to taya zai yarda hukuma ne ba evidence of car, id or uniform sai naga this comment and i just smiled what a coincidence 😊

  • @sagirlawanmika2341
    @sagirlawanmika2341 2 дня назад +1

    Tunani ya takarkare a waje daya!!!, allah ya kauta

  • @nurasalihu
    @nurasalihu 2 дня назад +1

    I'm watching from UK

  • @Gemma-j6e
    @Gemma-j6e 3 дня назад +7

    Assalamaleku masoyamu managirahiranlabarina❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @autanmomee4682
    @autanmomee4682 2 дня назад +1

    Aminu film din in baka kaimuna shi karche ba ka Daina haskamana shi

  • @AISHABUHARIYUSUF
    @AISHABUHARIYUSUF 3 дня назад +1

    Gaskiya,doctor aikin ki,ya fara ban haushi sosai

  • @usmnotime7774
    @usmnotime7774 День назад

    wannan app na cool data plug makaryatane wllhi suna da matsalar network kuma idan baku gyaraba sai sun kure customer dinsu

  • @MominAryan-v5y
    @MominAryan-v5y 3 дня назад +2

    Masha allah

  • @abdulhamidabdulmuminidauda
    @abdulhamidabdulmuminidauda 2 дня назад

    Can't wait to watch the fore week episode😮. But please, don't it happen that mai nasara eat this ruined foot poisoned by this dangerous woman Jamila.😢

  • @ibrahimubale2182
    @ibrahimubale2182 2 дня назад +1

    Wlh Director indai ka bari mainasara yaci zogalen nan wlh ka lalata firm din ka ,sabo da Maryam tana cikin zargi,Kuma kaga maman Maryam ma ta shiga zargi , sabo da za a dauka sune suke son kashe mainasara sabo da su mallaki dukiyar sa, bai kamata yaci zogalen nan ba .