GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 9 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi
HTML-код
- Опубликовано: 29 июн 2024
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next.
Gidan Badamasi fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Ahmad A. Dorayi
#GidanBadamasiSeason4
#episode9
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Usaini Sule Koki
Adam A. Zango
Ibrahim Yala
Ado Gwanja
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... Развлечения
Masha Allah ❤️✅😊❤🎉
Macha allah 🎉🎉❤
Bosho is something else 😂😂😂
Macha Allah film yayi sosai ❤
Masha Allah
Macha allah ❤Adam azango❤director falalou❤
Yaya dankwambo duniya 😂😂😂
Muna godiya sosai
This is so far the best ever Hausa series I’ve watched 🇬🇭🇬🇭🇬🇭
So glad you enjoyed it
Thank you 👏
Kayiwa Allah kayiwa manzon Allah, kaci gaba da film dinnan .
Verygood❤❤🎉🎉😂😂😂
❤❤😂🎉🎉 merci boutoir fém
😂😂😂😅Allah kar yahanami data kallon gidan badamasi
Masha Allahu barkan ku da dawo wa
Madallah 😂🎉
❤❤❤❤❤❤🎉
❤❤❤
Super bien 🎉😅
Macha Allah yayi kywo ❤❤
😂😂😂😅😅😅 taska you very acteur😅😅😅
Ma sha Allah 😍😂😂😂😂😂😊
❤❤❤❤😊😊😊
Macha Allah da kyau
Masha allah ❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂
Good
I want to see Alhaji badamasi on his fit again😂😂😂 🇺🇸 🇺🇲 🇬🇭 🇬🇭
Macha allah ❤
Very interesting
Yane ❤❤❤dadamd❤❤❤
Icen kabari
استغفرالله العظيم
😂
Bazouka ❤❤❤❤
gaskiya film dinna wanna wajen yasani dariya kamar babu gobe naji kamar adinga Sakin shi kullun 😂
Masha Allah 😂
Masha Allah fatan alkairi
❤❤❤❤❤❤❤❤
Very very fantastic
MASHA ALLAH WANNAN EPISODE YAYI KYAU SOSAI😅😂😂
Merci
❤Hhhhhh
Mâcha Allha 🎉🎉
Macha Allah, Allah kara basira
Tasker namu 😅😅😅
Nagaba dan uwa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉godeya mouke
😂😂😂😂 gaskiya falalu ka iya directing wasa..samun irinka sai anbincika
Masha Allah 🥰🥰🥰
Akwaikourapa🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤩😍🥰😃
🎉🎉🎉🎉🎉 am so happy to this video 📷
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Well done
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉inainku
Falalu wlh muna godiya sosai allah dai yabiya Inna yinka kana nishadantar damu sosai Allah yagara lafiya da bassira
Allahumma ameen. Muna godiya mu ma.
ماشاءالله 😂
Masha allah gidan badamasi😘😘😍😍
Mu na godiya
Very impressive 💯
Wai dan Allah yaushe ne
Gaskia ana sanyamu nishadi❤😂😂😂
I waiting
❤❤❤🎉🎉
Good luck ❤❤❤🎉🎉🎉
شكرا
Mashan Allah 😊
❤❤❤😂😂
Hhhh hauwa😅😅😅
❤❤❤❤❤😂😂😂😂
😂😂😂❤🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤
Very good story well done
😂😂😂😂😂❤❤❤دد
🎉🎉🎉
Dan Allah a taimaka a canza lokoci mu anan lagos lokocin sallar magaribace
Zaka iya kalla a Duk lokacin da kake so, ba lallai se a lokacin da aka dora ba
Gaskiya
A sashi karfe 9:30pm dun Allah
Yanzu an samu goal. Shin Burema zai dawo cikin yan uwansa don su raba arziki?
😂😂❤
♥️🇸🇩🇸🇩🇸🇩🤲🤲
I never guessed they could find those minerals so soon😂. I miss AS. 🇬🇭❤
Ma cha Allah
❤❤😂😂
❤❤❤❤🎉🎉😂
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Masha allah ❤ 3:31
These alhaji badamasi marriage and junagiya will make our young girls to start going for older men
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤🎉😂😂😂😂😂
Yai
❤❤❤❤🎉🎉😢😮😮😮
😅😅😂😂😂❤❤❤❤
😂😂😂😂❤
Ohhh God people they I swear 😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉🎉❤❤
😂😂😂😂😂😂
🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤
😂😂😂😂😂😂😂
❤
😂😂😂
😅😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤
😂😂Alhaji badamasi😂😂