yau dai munsamu sauki tunda maryam bata cigaba da damun mai nasara akan ya kara aure ba,munsamu sauki yau,duk film dinnan ba wanda ya kai doctor Asiya iya acting wallhi ko kusa babu irinta,Allah yakarawa Annabi(SAW)daraja.Amin.
Aslm Ina jajintawa mutanen jahar borno akan ifata'in ambaliya ruwa,Allah ubangiji ya maida musu alkhairi ya jikan Wanda su rasu,Allah Kuma ya maida musu alkhairi.
Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah Allah ya kara muku karfin guiwa idan kai masoyin annabi ne kayi min like.
اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد
@@MaryamAhmad-dv9ptWlhy kam sis,and this will just happen in film not reality fah,because she's the one to be and bear with his bad character not the mother🙄🙄🙄
Allahumma salli ala muhammadin wa,anzilhum mak,adan mukarrabi indaka yaumil kiyama. Jinjina ga doctor Asiya, gaskiya naso da kin rama marinda mujahid ya miki, kuma ki ki aurenshi.Amma dan Allah Aminu saira karkace mana doctor Asiya ta mutu, gwara mujahid ya mutu so that ta auri mai nasara nagode
Maganar gaskia yaya mujahid ya matsa haba wlh idan naga yana matsa mata kamar hakan nan haushi nakeji Allah yasa menasara ya aure tah se muga gaba ze komayi da mutan gidansu dr asiya ko yaya wanan jaraba har ina
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Muna murna da gabatowar 12 ga watan Rabbi'ul Awwal dai dai da ranar haihuwar farin Jakada Masoyinmu Shugabanmu Annabi Muhammadu SAW❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah kara wa annabi muhammadu S A W Daraja ❤❤❤❤❤❤❤muhammadu Rasulullah s a w ❤❤❤❤❤❤
Ameen
🎉😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊😊😊😊😊
La marina
Amin suma Amin ya rabbi ❤❤❤
yau dai munsamu sauki tunda maryam bata cigaba da damun mai nasara akan ya kara aure ba,munsamu sauki yau,duk film dinnan ba wanda ya kai doctor Asiya iya acting wallhi ko kusa babu irinta,Allah yakarawa Annabi(SAW)daraja.Amin.
Gaskia tayin😢kokari
Zuwansu goggo da kawu ne 😂
Gaskiya ta yi kokari
To Ai Nawa ha sashe ya nunamin doctor Asiya Zainab din mainasara CE datayi hadarin mota
wallahi duk duniya ba'atafayin mutum irin Muhammad Rasulullah ﷺ ba kuma baza'atafayiba har abada 💔😭💔 allah kara mamu kaunar Annabi Muhammad ﷺ ♥️🤲😔😔
Saw❤
S a w ❤❤❤❤
S a w❤❤❤❤
S❤a❤w❤❤❤
Amin ya allah ❤😢
Aslm Ina jajintawa mutanen jahar borno akan ifata'in ambaliya ruwa,Allah ubangiji ya maida musu alkhairi ya jikan Wanda su rasu,Allah Kuma ya maida musu alkhairi.
Amin yarabbil Alamin mungode Allah yasaka da Alkari.
Ameeen ya allah 😢
Ameen summa Ameen muna godiya
Ameen thummah Ameen muna godiya😢
Ameen ya Allah
Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
Allah ya kara muku karfin guiwa
idan kai masoyin annabi ne kayi min like.
Macha hallah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya wannan dattijon Sun ishe Mutane tir
Wallahi
سبحان الله والحمد لله ولا اله الا الله والله اكبر ❤😊
❤❤❤😮🎉🎉🎉
❤❤
Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 🤲
SAW😊❤😊❤❤ alhmmdllh Muna ganin farin ciki a dadinsa🥰🥰
Ameen ya Rabbal alameen
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم و على آله حق قدره و مقداره العظيم ❣️❤️💖❣️😍🤩❣️
اللهم صل على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد
الّلهم صلّ على نبيّنا محمّد وعلى آله وأصحابه وسلّم تسليما كثيرا.
Allah ya biyawa kowa bukatun sa na alkairi dan alfar mar fiyayan halita annabi Muhammad s a w 😭
Ameen ya rabb ❤
الهم صلي وسلم على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم
❤s
A
W
Gaskiya naso acie hasiya ta rama Marin da yaimata
I swear wallahi, ko yayi setti kadan, haba she's needs courage and support not being stressed
Bari kawai Yaya Oumar dah nine wallahi sai na rama
Salati goma goma ga annabi muhammadu rasulullhi sallallahu alaihu wasalam
S
A
W
❤❤❤❤❤❤❤❤
Sallahu Alayhi wassalam
Allahumma salli wa Salim ala nabiyina muhammad saw ❤
Annabi Muhammad s a w ❤
RABBI ANNEE MASSANIYA RRURRU WA,,,, ANTA ARHAMU RAHIMIN 🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟🤟
Annabi Mouhamaid ❤
❤
@@MaryamAbubakar-cn9zb merci beaucoup 😊
@@MaryamAbubakar-cn9zb ddm ko ya jindadi
I shared tires for Asia's scene, haba, abin yayi yawa
nima dai wlh,abun ya isa haka me ake da namiji irin mujaheed
Am not the only one kena 😢
I swear
@@MaryamAhmad-dv9ptWlhy kam sis,and this will just happen in film not reality fah,because she's the one to be and bear with his bad character not the mother🙄🙄🙄
Allah Sarki Maryam tana bani tausai Allah yarabamu Da halin dan juma Da goggo ramatu❤❤❤😂😂😢
Ni dai alkur'an ina son n'a rinka ganin dan juma 😂😂😂
@@hamaelyusuf6696 tohhhh 😅😅
😂
😂😂😂
Nima haka😂😂me lefe don sun kamu da son me Nasara shi da goggo Ramatu😂
اللهم صل عسيد محمد وسلم
Allahumma salli ala muhammadin wa,anzilhum mak,adan mukarrabi indaka yaumil kiyama. Jinjina ga doctor Asiya, gaskiya naso da kin rama marinda mujahid ya miki, kuma ki ki aurenshi.Amma dan Allah Aminu saira karkace mana doctor Asiya ta mutu, gwara mujahid ya mutu so that ta auri mai nasara nagode
Muhammadu Rasulullahi
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
we know, cause u say that like every labarina series (I am saying it in a **good way**)
@@sufisadisu
amen
❤❤❤
S A W
Allah yakara wa annabi daraja albarka wanan watan Mai albarka
If i catch my self marrying such guy,i rather stay single than marrying such guy fah,Allah sarki😭😭 such is life
Allah kabarmu dasan annabi S L W amen 🎉🎉🎉🎉
Gaskia asiya baki burgine ba wallahi da baki Rama Marin daya miki ba
Leki ❤ masoyan Annabi ❤❤
😂😂😂😂😂
Wadan tsofafiin fah daalamu sune matsalar Maryam
Agaskiya suntakura
Allahuma inni asaluka al jannah
Macha Allah muna jira
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد السيد السادات رفيع الدرجات وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا ❤
S
A
W
Tabara kalla Masha Allah
Allah sarki😢
Dr Asiya
Allah kai mana da kyau dan alfarmar annabi Muhammad
Dan Allah a kashe mana mujahid👏👏
Ameen summa Ameen 🙏🏻
@@SadiyaDangawo1 gaskiya ba
Allahumma Salli Ala sayyadina muhammad wasallim,Allah kacigaba da bamu Albarkacin shugaban Halitta Annabi muhammad (S. A. W. )
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم استغفر الله العظيم الذي لا اله الا هو الحي القيوم و اتوب اليك
😂😂Maryam Baki Mori kawun nai bah na kwarai😂😂
Allah sarki maryam ❤Dr Asiya kin burgeni da baki rama marin daya miki ba allah ya baki mafita 😥
Maganar gaskia yaya mujahid ya matsa haba wlh idan naga yana matsa mata kamar hakan nan haushi nakeji Allah yasa menasara ya aure tah se muga gaba ze komayi da mutan gidansu dr asiya ko yaya wanan jaraba har ina
Allah sarki Dr Asiya 😢 wlhy tabani sausayi😢🥺
😂😂😂 am just laughing through out the series
Gaskiya tallah tayi yawa wlh😢😢
Jinjina da fatan alheri gareku all the best 👌🙏 ❤❤❤❤
S.A.W. Ameen ya Allah
Gaskiya iyayan ki basidakouya
Du Allah Abar Labarin Mai Nasaran Nan Haka, Kodai A Dawo Muna Na lookman Ko Ayi Wani Daban.
Ina Yinka menasara ❤❤❤
Du Allah kuraba asiya da mujahid basudaceba
Dan qabila😂
Gaskiya kuna renamu
Allah yarabamu damasu Hali,irrin nasu baba danjuma da goggo ramatu
Maryam kiyi hakori kiji ku❤❤
Alhamdulillah ❤❤❤ jummah Mubarak ❤❤❤
Dir Kashi😢
Yaya Mujahid yanada namijin kishi😢😂😂😂 ya fini ma wallahi
Wannan ba kishi bane wautane
😂😂😂
Macha Allah yayi Allah yakara bassira ❤
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
Macha Allah Allah yakara basira aminu saira Allah yajazamaninka seyday munason ahanama mujahid auren asiya
Always loving dr aşıya fighting 😂
سبحان الله والحمد الله ولاإالله الاوهو العظيم 😢
Dr. Hasiya she’s the best
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم
الله مستعان 😢
Who with Doctors Asiya gather here ♥️🙏
Allh yakarawa annabi muhd daraja
Wannan episode gaskiya baiyi kyauba
Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa sallim
Ya Allah kaqarawa annabi daraja ameen❤😍💕💘
Kai wannan fa salon sata ne wlh
Gaskiya ma'aikatan asibiti da likitoci suna kokari 👍
Maryam❤❤😂🎉🎉😂😂😂😂🎉🎉😢😢
Allah karabamu da abun kunya😂
😂ameen
Aikuwa dai🤣🤣😂
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Muna murna da gabatowar 12 ga watan Rabbi'ul Awwal dai dai da ranar haihuwar farin Jakada Masoyinmu Shugabanmu Annabi Muhammadu SAW❤❤❤
“Asiya yar budurwata Asiya 😢” Allah sarki Tana ban tausayi
Malam aminu saira
Allah Kara suttura
Mungode mungode
Allah Kara daukaka
Allah tsinewa ya mujahid😂😂
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Justice for Asiya😢
Kawu danjuma da anty ramatu baza ku kashi ni bah 😂😂😂💔
Haka ya kamata Yaya sudinga yin magana da iyaye idan suna musu fada
Wallahi, Haqun ❤❤❤❤ S , A, W
mu ku sa shan bikin faruq da naima Allah ya karawa annabi (saw] daraja amen ya rabbil alamin Allah ya ammsa ♥️📿👠
❤❤❤❤
Masha Allah fatan alkairi
Ina tambaya da Allah wai asiya likidace azahiri kokuwa afilm ne
Afin ne balikita bace
A film ne
S.A.W❤❤
Allah kara bamu da nan sunkan
Wayyo zahara diamon
I love her acting skills wlhi
Oh! Yau Kuma harda su Hon. Bello Hamza ne Aminu Saira.
Dan Allah tacanza dankunne
oh. duniya suu Mujaheed sarkin karya
Macha Allah Muna jira ku
Allah ka bani mata mai irin halin hassia
Dr Asiya is really going through emotionals
Gàskiya
yayai kau
Always loving dr aşıya fighting with her habibi 😂
Dr asiya Allah dai yasa ba mutuwa tayi ba daman tace zata mutu
Indai saira ne kam yaga damar ya sheketa😂
@@nafissamohammed9234 a a don allah kar yayi mana haka zamuyi babban rashi 😂
Masah Allah Watching from Ibadan Oyo state ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Dr Aseeyah 🙌
ya kuke ❤️😍
Masha Allah Alhmdulilahi Allah yasaka da Alkairi