Kai rayuwa Muji tsoron Allah,wai dolene aikin sojan ba navy kawai ba wallahi akowane aiki burin nagaba ya zalinci nakasa dashi tayaya zamuji dadin zaman duniyar Nan kowa zalunci Allah yasa mudace
Innalillahi WA inna ilaihi raju'u wai me manyan sojoji sukeso su zama ne wlh danasan yadda zanyi Yan uwana sai sun fita mutane ba Imani Kuma nakasan su sukewa mugunta Kuma wlh kananun sojoji suna da biyayya Allah ya shiga lamarin mu Dan ya shafi kowa
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji"un. Nigeria 🇳🇬🇳🇬 ta gama rubewa da mugayen wasu daga cikin shuwagabanni . Specially masu kaki. Allah ya kara bankado zalincinsu.
Allah ya kawo mana gudummuwa game da wannan qasa tamu zaluncin yayi yawa. Barkate da me bradi TV Allah ya saka muku da alkhairi game da taimako da fadakarwa da kuke yi ma bay in Allah
Assalamualaikum. Thanks bareketa family, what I want advice people is just to avoid joining any security services. Why because the more you joined to the service the more you losed your rights. Until when they corrected the sectors and appointed the right people in the right positions. Thanks and God bless you
I am scared for officers in Port, have been hearing so many bad stories, especially naval officers. A family friend's son was posted there early this year, he told his brother somethings he observed nd didn't like, he wasn't heard from after that information, next the brother had to go there, after some days, they said he drowned, that he was missing nd later the realise he drowned.
Allah yata maki oga Allah ya rufa maka asiri duniya da lahira ya rabbi Allah ameen❤
Kai rayuwa Muji tsoron Allah,wai dolene aikin sojan ba navy kawai ba wallahi akowane aiki burin nagaba ya zalinci nakasa dashi tayaya zamuji dadin zaman duniyar Nan kowa zalunci Allah yasa mudace
😢😢😢 asking soja beyi ba mussammam a Nigeria
Allah sarki maman haidar Allah yasakamiki yadawomiki da mijinki oga hamza mutumin kirki
آمين يا حي يا قيوم 😢
Ameen ya hayyu ya qayyum
Wallahi anazalinci a nigeria Allah yakawomana karshen azaliman nigeria
ORDINARY PRESIDENT, MAY ALMIGHTY ALLAH CONTINUE TO PROTECT YOU.
Ordinary president may Allah protect u n prolong ur life. Ke kumq Allah ya bayyana miki mijinki cikin koshin lfya
ALLAH ya tona asirin azzalumai.
Ameeeeen.
My ordinary president may God continue to protect you and shield you
Kukuma masu bankado gaskia Allah yasakamaku da Alkair su azzaluman kasarmu Nigeria ya Allah ya wulakanta su yaymana sakaiyar mugun abundakuke mana
Amin ya hayyu ya kayyum birahama tika astagisu
Allah yashiga cikin lamarin ku wnn bayin Allah yatona ashirin masu aikata ire iren wnn zalunci yarabb
Brekete family Allah yasakamuku da alkhairi
In sha Allah sai kagama lfy oga ordinary 😢
Abubuwan Da muke Gani a film Na zalunci shiyake faruwa a yanzu
Kaiwannan bawan Allah, allah yasakamaka da,alkairi sukuma,allah yaqaratonamusu asiri kekuma,allah yabaiyanamiki mijinki dagataku zainab,yunusa
Oh Allah sarki Nigeria! Allah ya bayana shi Don darja Annabi Muhammad salallahu Alayi wasalam Kai Kuma ordinary Allah ya saka maka da alkhairi
May God continue protect you my ordinary president evils people shall see you sir ❤❤❤
Allah yayimana jagoranci
Allah yasakamako sun fatamaki rayuwa gata da alama yarinci allah ya wulakanta su matsiya
Innalillahi WA inna ilaihi raju'u wai me manyan sojoji sukeso su zama ne wlh danasan yadda zanyi Yan uwana sai sun fita mutane ba Imani Kuma nakasan su sukewa mugunta Kuma wlh kananun sojoji suna da biyayya Allah ya shiga lamarin mu Dan ya shafi kowa
Gaskiya Berekete family kuna shan kuka a studio, wani labarin abun bakin ciki
Gaskiya malan ana zaluntan Al umma sannan ma aikatanmu ya Allah Ka taimake bayinka
Gaskiya sojojin Nigeriya azalumaene
Gaskiya akwai matsala a kasar nan fa, allah y kyauta amma wallahi a irin wannan zaluncin babu yadda zamuyi tunanin sauki 😢😢
Allah sarki Duniya!! Allah ya kyauta
Brekete family
Allah yabiya ko Allah daukaka
wallahi this just made me cry ,what type of life are we facing in Africa ?
Tabbb Nigeria akwai mugaye acikinta shiyasa bazantaba barin yarana suyi aikin sojaba tinda da mararsa imani acikinsu
Allah ya saka muku 😢
May the soul of my late brother Captain Chagga and other soldiers rest in peace. Nigeria Army may be the Lord have mercy on you all.
Kai Kai Kai 😭😭😭 dole mu fiskanci wuya a kasannan... Irin wannan zaluncin 😭😭😭
Allah ya saka miki
Allah sarki
Allah ya bayyana'chi
Ya Allah ya bayyana shi 😭😭😭😭
Nifa Ina bawa Yan Nigeria shawari Sudaina shiga aikin SOJA Subar manyan suci kansu da kansu.
Kafiso christian sitashiga suna kashe mana yanuwa ko?
Muslim dai ake wulakan tawa a wannan aiki na navy
So Touching heart😢
Mutum ace ya bace kamar allura ta bace hummm wllhi ku daina aikin sojan Nan wllhi aikin zalunci ne
Allah ya kyauta,aikin ai badole bane sai abar musu kayansu
What is the military turning into ?
Subhanallah!
This is touching 😢😢😢
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji"un. Nigeria 🇳🇬🇳🇬 ta gama rubewa da mugayen wasu daga cikin shuwagabanni . Specially masu kaki. Allah ya kara bankado zalincinsu.
Allah ya Kara tona asirin azzalumai
آمين يا حي يا قيوم 😢
😭😭😭😭😭Allah ya kawo muku mafita
Inalilah wlh Nigeria ta rushe DA miyagun gurbatatun mutane wlh Allah kakwo mana mapita Allah kakwo mana shuwagabni nagari ya Allah amin
Allah yasa mudace
آمين يا رب العالمين 😢
Allah ya kawo mana gudummuwa game da wannan qasa tamu zaluncin yayi yawa. Barkate da me bradi TV Allah ya saka muku da alkhairi game da taimako da fadakarwa da kuke yi ma bay in Allah
Ordinary president God go bless you!!?
Allah sarki 😭😭😭😭 ya shiga cikin lamarin ya bayyana miki mijinki
Allah ya bayanashi 0:56
Innalilahi wainna ilaihi raji un Allah ya bayanashi-ya kuma saka muku
😭😭😭😭😭In nalilahi wainnailayhi rajiu allah yaba
yanashi
Wai nikam shiga aikin sojan nan dolene sekun shiga????🥺💔Kuma haryanxu akawai masu sha'awar shiga aikin soja ko??Wallahi kutafi kunemi sana'a aikin salary bashida amfani Sam,gwara kayi sana'a katara
Assalamualaikum.
Thanks bareketa family, what I want advice people is just to avoid joining any security services. Why because the more you joined to the service the more you losed your rights. Until when they corrected the sectors and appointed the right people in the right positions. Thanks and God bless you
May the Almighty bring solution to anything that comes our way. Ameen
Hmmmm Allah kasa mugama lafia,
This is such an unfortunate story. This naval ratings wife deserves justice
Allah ya Tona asirin azalumai
To wadannan azzaluman jami'an su ne zasu kare talakawa
Ya Allah kawulakanta Wanda yakulatan wadannan bayin allan
Aameen Ya Rabbi
Ameen ya rabbi
Amin 🤲
Allah yabayyanashi cikin amincin ubangiji mmn haydar 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Ya Salam
Wallahi wallahi ku jara wallahi
allah kaimuna maganin masuyimana keta wllhi wannan labarin yasa ni kuka kuka kuka kuka😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
آمين يا حي يا قيوم 😢
😢 Allah ya baiyanashi sorry
Allah kashige musu Gaba wajan warkaza masu hali irin nasu
Allah ya kyau ta😭😭😭
Innalillahi wnn wacce irin rayuwace haka muke ciki
Innalillahi wa inna ilaihi raji un
Innali lahi wainna lilahi rajuun 😢😢😭😭
😢😢😢
Inananillahi Allah yasaka muku
😭😭😭🤲
I am scared for officers in Port, have been hearing so many bad stories, especially naval officers. A family friend's son was posted there early this year, he told his brother somethings he observed nd didn't like, he wasn't heard from after that information, next the brother had to go there, after some days, they said he drowned, that he was missing nd later the realise he drowned.
iKon Allah nikam Nigeria Allah ya Kamuna sauki
Dan Allah Ku Bani number mutumin nan
Watched number ki ke so ta Waye?
Subhanallah
Allah ya isa
Very sad. God forbid my my generation to be a military.
Sojoji Nacikin Wani Hali
Nigeria kasata sudai manyan sojoji sun maida yaran su kamar karnuka Allah ya saka maku
See wahala what is happening to Nigerian Navy Forces can you imagine
Allah ka tuna musu asiri 😂😢
Innanullahi wainna ilaihir rajuun😢
Manya suna yawan zalunci a wajen aiki bama a iya aikin soja ba
Allah ya kawo muku mafita mafi alkhairi 🤲🤲🤲
Allah nanan
❤
Na so Una dey do for Navy this is getting too much
Haka ake cutarmana da mutane ,kai Allah ya isa
Innallilahi wainna ilaihirajiuna 😭😭😭😭😭😭😭
Abeg ordinary president, help dig into forces work, let it be sanitize pls, this is too much, and only God knows how many of them.
Aduniyarnan Idan kana zaune lapiya karka zaci kowa hakanan yake.😢😢😢
Allah ya gyaramana kasarmu Nigeria 🇳🇬🎉
Wallahi haka zaisa kowa yatsani aikin soja
Wanda yake bautatama kasarshi ankasa yimai adalci Waye za'ayima adalci to?
wallahi wannan gaskiya allah yasa mudace
Ikon Allah
Akon Allah
Nigeria hum
Ai wllh wannan kasar ba kasaba ce firaunaci kawai akeyi
Ya Allah
😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
Lallai akwai kallo a kabari da ranar hisabi