Ya Alla Dan soyayyar Ka da Annabi Muhammad Sallahu Alaihi wa sallam ❤️. Ka dauke balai da yake najeria. Ka shiryar da malaman mu Ka tabbar da soyayyar Annabinka a zukatansu. Ammen ya Allah ❤❤❤
صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا عدد كل شيء اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق و الهادي الى صراط ك المستقيم وعلى ءاله حق قدره و مقداره العظيم
صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا عدد كل شيء اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق و الهادي الى صراط ك المستقيم وعلى ءاله حق قدره و مقداره العظيم
Finally su kawu danjuma anyi gaba, Maryam ta san ta kan iyayenta cikin ruwan sanyi😂😂😂😂 Yauwa safina aikin ki yayi matukar kyau😅 kin buge aiki a wuni daya👍 Ayya dr asiya da mujahid😢😅
Ikon Allah Ikon Gaske😂😂😂🤣🤣🤣 toh tsakanin kawo dan juma da mai nasara waye baije Islamiyyan ba🤔🤔 Maryam kin birgeni fah a scene dinan,Tace kudin yana hanuna na in kuntashi tafiya sai nabaku🤣🤣😂😂😂
Mal.Aminu! ALLAH yakara basira,aikinka yana kyau sosai.ina Qatar amma koda yaushe indai nashigo Nigeria birnin kano,zankawo maka ziyara,nima yakamata insamu role,ayi casting dina,kasan mun taba haduwa dakai 2018 ah office dinka har munyi pix.
Ni kam da ganin kalan daurin da safeenah tayi, nasan da cewa yadda ta tayar da dayan gefen nan, nasan zata iya tayar da komai…ALLAH dai ya biya uwar tsugudidi😂
Ya Alla Dan soyayyar Ka da Annabi Muhammad Sallahu Alaihi wa sallam ❤️. Ka dauke balai da yake najeria. Ka shiryar da malaman mu Ka tabbar da soyayyar Annabinka a zukatansu. Ammen ya Allah ❤❤❤
Amen y rabb
Amen 🙏
Amine y rabbi 🤲♥️
RABBI A UZU BEEKA MIN HAMAZATI SSHAYADEEN WA A UZU BEEKA RABBI ANYAHRURUN 🤲🤲🙌🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
S, a, w
Maulid Nabiyina Muhammadu sallahu allaihi wasalam Masha Allah Tabarakallah Jazakallahu Khairan shukuran
Waini aminu saira sai yaushe zàakoma labarin su sumayya ❤
Happy Maulud ga dukkan Musulman Duniya baki Daya Allah ya karawa Annabi Muhammad daraja Amin 🎆
S a w
Gaskia Yau LABARINA films is de best series naji Dadi da Aka fasa Auren Doctor Asiya da ya Mujahid💃💃💃
Gaskiya nima naji dadi sosai wllh
ألهم صلى وسلم وبارك على سيدنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه وسلم
Masha Allah Allah Kara wa Annabi muhammadu S A W daraja ameen ❤❤❤❤❤
MUHAMMADU RASULULLAH S A W ❤❤❤❤❤❤❤
Amen ya rabi
Amin Ya Hayyu Ya Kayyum
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا إلى يوم الدين ❤❤
صلى الله عليه وسلم ❤️ ❤️❤️
Ya allah ya karamana soyayyar annabi muhammadu S ❤️ A ❤️ W
Ameen ya RABB
SAW❤❤❤❤
Ameen
Dr Hasiya wed Mai Nasara we are expecting this sir mal saira🤗❤
Allahuma inni asaluka al jannah
Amin ya Allah
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
SALLALLAHU ALAYHI WA SALAM
Ameen
صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا عدد كل شيء اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق و الهادي الى صراط ك المستقيم وعلى ءاله حق قدره و مقداره العظيم
SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM ❤❤❤❤
صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا عدد كل شيء اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق و الهادي الى صراط ك المستقيم وعلى ءاله حق قدره و مقداره العظيم
Wanigun yabaka dariya😂😂😂😂 wanigun yabaka haushi 👌
In kika Bani yanzuma zantafi dama kayana hade suke😂
Masah Allah Watching from Ibadan Oyo state❤❤🎉🎉🙏🙏🙏🙏🇳🇬🇵🇸
Allah karawa annabi daraja❤❤
آلُُلَُُّہُــمَّ صٍٍَلُُِّ ۆَسَـــلُُِّمْ ۆَبَْْآرِگْ علُُﮯ نَْْبِْْيََِّنَْْـــآ مُحٍٍمَّدِِ ﷺ🖤🦋: اللهُم صّلِ وسَلّمْ وبارك عَلَى نَبِيْنَا مُحمَد ﷺ🤍🍃.
YA ALLAH YAKIYAYE MANA WANNAN BALA'IN AMBALIYAN🌊 RUWANNAN DA MUKECIKI, PRAY FOR MAIDUGURI🙏🙏🙏
Àmenn ya Allah
Allah yakiyaye gaba
Amen ya rabbi
سبحان الله وبحمده ❤ سبحان الله العظيم ❤
Ina yinki Maryam hundred percent
Mujahed yyi murabus wai jama'a tuba sai arne mazariya maza maza mutanenmu😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Safina kena dauri ki ne fa ya na burge ni wlh 😂😂😂.
I like that.
If you like Doctor Asiya should be continue her work, pls gather here.
A bar mana kayan mu 😂😂😂
Masha Allah.
Allah ya saka muku da Alkhairi Aminu saira, da sauran ma Aikata Baki daya.
Finally su kawu danjuma anyi gaba, Maryam ta san ta kan iyayenta cikin ruwan sanyi😂😂😂😂
Yauwa safina aikin ki yayi matukar kyau😅 kin buge aiki a wuni daya👍
Ayya dr asiya da mujahid😢😅
To ina prof.mlm.dr.alh.mai girma. aminu saira gamu cikin class😂
Kun san nine class rep 😅😂
Wow Masha Allah ❤️✅
Muna jira fahh😁
may the peace Marcy And blessince of Allah be upon your best wishes ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Asslamu Alekum barkamuda zagayowar wananrana Mai albarka
Allah ybarmu da iyayenmu ubangiji Allah ybasu iKon cigaba da fahimtarmu
Allah made and❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊😊
Amen ya Allah
Big really appreciated
Kawu
Dan
Jumma sai
A
Hakali❤❤🎉🎉😂😂
Muna kan layi 🎉🎉
MUHAMMAD RASULILLAH🙏💐
S.A.W🙏🙏
S A W
Labarina sabuwar gwamnatin mune
Allah yakara basira
Masha Allah, Allah ya shiryi masu hali irin su kawu dan jumma.
Wow kinyi wlhy Maryam
masha Allah ,ubangiji Allah yakara basira
Amma gaskiya director talla yanayin yawa.
I agree with with you
Good job safeena kin burgeni
Allah sarki Doctor kina bani tausayi
Ikon Allah Ikon Gaske😂😂😂🤣🤣🤣 toh tsakanin kawo dan juma da mai nasara waye baije Islamiyyan ba🤔🤔
Maryam kin birgeni fah a scene dinan,Tace kudin yana hanuna na in kuntashi tafiya sai nabaku🤣🤣😂😂😂
Kana samana abinda yake faruwa agaske kawu Dan juma bai kamata su zauna agidan sirikiba gwara ma gogon
Allh ya KARA BASIRA OG AMINU SR
Allah biya bakin wake Allah yatsarema mutuncinka 😂😂😂
Kayy! Poor Asiya😭 I really pity her, Asiya's mother😡
🎉ma Sha Allah
Masha Allah ❤
Salam a gaskiya haukan da su kawun Maryam suke yayi yawa haba dai aguera dan Allah
Well done malam Aminu Saira 👍 Allah ya kara basira🙏tab safeena tashiga tsakanin uwa da 'yarta 😢
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
God bless mallam Aminu Saira
Yau kam safina kin biyani daga abuja direct sai wurin umma😂
😂😂😂😂 kedai bari yaruwa
Wow Masha allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Alhamdullah Allah yanuna mana wani sati
Safeena an iya daurin kallabi😅
labarina best film in the world
Karyane wlh
Wlh karyane
Best episode 😂😂😂😂😂❤❤❤
Dan Allah adawo da labarinsu sumayya
Barka da you ❤❤❤
I love labarina ❤
Mufa bama amfani da wannan talla kudai na Saka Muna ita don Allah
Gsky ba
Nima zanshiga makarantarnan
Saira Movies bystanders please like❤❤❤
Labarina tafara tapar tapar fah sabada talla tayi yawa
Allah yakara basira oga saira
masha Allah❤
best series ever.
🎉🎉❤❤masha Allah
Watching from Burkina Faso
Wlh najima banyi Dariyaba kamar episode Na yau Alhassan kwalle duniya ne ayi sauri abashi 5M dinnan kada ayi tashin duniya bai riqasuba😂😂
Ba ya wasa da kudi 🤣
مشا الله
Dr fadeel yana qoqari sosay the role fits him
Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa sallim
Masha Allah muna godiya wllh 🎉🎉🎉❤❤❤
Very very amazing Saira
Annabi Muhammad ❤
Marsh boku 💪💪💪✅🙏
Lallae Kun gane mu da yawa, se abu ya dena kyau mutum na kokarin dena gani se kawae kuyi 1 episode da zesa mutum dole yaci gaba da kalla😂
🤣🤣🤣🤣🤣
Hiiii 🎉
Wllh nima inasan shiga film Dan Allah Wana hanyar zanbi Aminu saira gareka pls inama zantaka rawar daya dace inshallah
Kin mun magana ta email
Mal.Aminu! ALLAH yakara basira,aikinka yana kyau sosai.ina Qatar amma koda yaushe indai nashigo Nigeria birnin kano,zankawo maka ziyara,nima yakamata insamu role,ayi casting dina,kasan mun taba haduwa dakai 2018 ah office dinka har munyi pix.
Maganar gaskiya, wannan sin ya burge ne, dakin ishak da bakin wake
Masha Allah
Kuyi like👍 na comment Ina zanyi SUBSCRIBE a na tashanka💐
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha alla
Kutttumar durin uwanan kayyasa yau nasha dariya faaaaa😂😂😂
Buro ubancen kayyasa
Happy mauludi All musulmi duniya
Don Allah kurage daura mana tallah
Muna godiya aminu saira😂😂😂
Good
Kawu sunki komawa gida
Alhamdulillah su yy mujaheed Allah yakiyaye hanya
😂😂😂 Yaya Dan juma kala
Masha Allah 😂❤❤
Ni kam da ganin kalan daurin da safeenah tayi, nasan da cewa yadda ta tayar da dayan gefen nan, nasan zata iya tayar da komai…ALLAH dai ya biya uwar tsugudidi😂
Kar kenci anmanar maryam fah da Allah
Agaskiya wannan satin naji dadin kallon labarinku