Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah Allah ya kara muku karfin guiwa idan kai masoyin annabi ne kayi min like.
Well done malam Aminu Saira 🎉Amma gaskiya adakayar da maganar auren Zaituna nan kwai Maryam ta Haifa mana yara masu cike da koshin lafiya ya kamata tauhidi ya shigo cikin lamarin 💯
Masha Allah ❤️ Masha Allah ❤️ agaskiya ina'matukar djndadin kallon wannan shirrin na labarina and i swear to God yana birgeni sosai wlh saboda haka inai'muka kyakyawan fatan alkhairi arayuwa insha Allah kuma inai muku fatan nasara and Always and at All Times ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Akwai rashin biyayya a lamarin maryam, domin duk abin datazo dashi,bai isa ya canzata ba, kuma hakan a Al,adar malam bahaushe Rashin Tarbiya ne domin mata ita take bin miji ba dole, miji yabi umarnin ta ba, malam Aminu saira fatan Alkhairi
Aminu saira anan kayi kuskure bisa sharadin mmn maryam koka manta haihuwa ikon Allah ce pls buba da mumusalmine bae kamata mudingaja da ikon Allah ba Dan Allah aduba
Dan allah atabbatar da auren zautuna snnn asa masa soyayyar zautuna sosai.. muna so akoyawa mrym hnkli tunda ita bt yarda da allah acikin lamarinta b kuna bt bin mgnr mahaifiyata
Yane guys yi la'akari cewa wannan fim din gaba ɗaya ya ƙare ne kawai a talla aminu saira ka zaba ko mu 'yan kallo ko kuma talla un yan kallo ko kuma kudin da ake baka yafi kudin da muke kallo kuma to
I don't like the way this couple are going through. They have the money,even if their children turn out to be sickle cell, they can do bone marrow transplant.
Salam agaskiya malan aminu najidadi wajen hana auren doctor asiya da saurayinta nabil dakuma kinyardarbabar maryawajen auren kawarta malan aminu saira Allah y karadaukaka daga naka nazifi Musa dake gwarzo jihar kanot
Ya Allah kacika zuciyarmu da qaunar annabi Muhammad Saw Ameen ya Allah 😊
Allah yasa muga Annabi Muhammad SAW ❤❤❤
Ameen ya Allah
ameen ya Allah ❤❤
❤❤Ameen thumma ameen
S a w
Ameen sunma ameen
Wanda yaji daɗin marin da aka ma Maryam ya min like😂
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ، وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، وَبَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ، وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، فِي الْعَالَمِينَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ
❤❤❤
عليه افضل الصلاة والسلام على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ❤❤
Dukk wanda matar mai nasara tabashi haushi ya min like 😂
Wlh kamar na zira hanuna cikin waya na masge ta wannan wacca irin Yar' wahala ce 🙄
Allah ya kara wa Annabi Muhammad daraja dukkan nà Annabi Yace Amin.
Allahumma Ameen
S A W
Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
Allah ya kara muku karfin guiwa
idan kai masoyin annabi ne kayi min like.
Gaskiya kuzu muyi Zanga Zanga tanlan Yayi yawa❤❤❤
😂😂😂
wallahi Abokina hakane
Ki dinga tarewa
Ki dinga tarewa
Wane gaskiya ne, talla ya sa ni na rasa mai ne ke kalla
Duk wanda yeke haushin tala tala nan da akesakawa a film dina yamin like 👍👍👍
Kaiii Allah dai yabiya maman Maryam ina son uwa ha❤❤
Wallahi Yakamata Acire Su A Film Nan Munafukan Banza Kawai
Well done malam Aminu Saira 🎉Amma gaskiya adakayar da maganar auren Zaituna nan kwai Maryam ta Haifa mana yara masu cike da koshin lafiya ya kamata tauhidi ya shigo cikin lamarin 💯
Kinyi mgn me keu wlh❤
Eh wlh
@@saadatumuhammad3525 gsky ne sister
@@aminaAli-p7h 👍
Hafsat kin ban dariya
😂
Wanda yaji haushin dahir korie yamin like😂
😂😂😂😂
🤣🤣🤣🤣
Macha hallah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wallahi wannan rainin nifa zandena ganin film aminu saira yafara samun matsala baya damuwa da masu following dinshi saidai masu bada talle
😂😂😂😂
Allah ya karawa annabi daraja ❤
❤❤❤❤❤
in Allah yayarda maryam saikin shiga damuwar datafi tabaya sakamakon rashin bin shawar mahaifiyarki darashin dogaro da Allah
Haba kaikuwa bahaka bane gskiya Allah yakiyaye
Wlh kuwa se taurin kan masifa
wannan wace iriyar magana ce
One like for our lovely prophet Muhammad 🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤ S A W
❤❤
RABBANA ATEENA MINLLA DUNKA RAHMAh WAHAYYI LANA MIN AMREENA RASHADA Ameen ya Allah amen ya arrahmana 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
❤❤❤❤❤❤❤❤
🙏🙏🤲
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم
Ma cha Allah ❤❤
Hanee B spa nd more ❤🥰💃💃 shagon da bbu kamrsa 💃💃💯
Mashallah barka❤❤❤❤ Cameroun Garoua❤❤❤🎉🎉🎉
Ina son maman maryam din nan. Tana burge ni. Iron lady ce
I swear 😊
Nima hKa
Tell me you’re from Zee world
I swear wlh ❤❤❤
Macha allah ✊💯
Mâcha allah ❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤️ Masha Allah ❤️ agaskiya ina'matukar djndadin kallon wannan shirrin na labarina and i swear to God
yana birgeni sosai wlh saboda haka inai'muka kyakyawan fatan alkhairi arayuwa insha Allah kuma inai muku fatan nasara and Always and at All Times ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Maryam tanata haukanta watakila ma cikine da ita wawiya wallahi kina burgeni kina bani haushi duc wanda Farouk yake burgeshi yamin like
Allah yasa muga annabi Muhammad Saw ❤❤❤🎉🎉
Gaskiyya maryam bakida hankali,maganar mahaifiyarki ce za'a ajiye hmmm lallai kinhau keken bera yarinya,u will regret it wlh
Nima ina tausaya mata a gaba
alhamdulillah Masha Allah
Wow Masha Allah ❤️✅🇸🇦☑️💦
Akwai rashin biyayya a lamarin maryam, domin duk abin datazo dashi,bai isa ya canzata ba, kuma hakan a Al,adar malam bahaushe Rashin Tarbiya ne domin mata ita take bin miji ba dole, miji yabi umarnin ta ba, malam Aminu saira fatan Alkhairi
Aminu saira anan kayi kuskure bisa sharadin mmn maryam koka manta haihuwa ikon Allah ce pls buba da mumusalmine bae kamata mudingaja da ikon Allah ba Dan Allah aduba
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤Alhamdulillahi for another opportunity to witness this day again. 🎉
❤❤❤
👍👍❤️✅✅
Mâcha allah
Yne ya kuke Masoya ❤️🥰
Dan allah atabbatar da auren zautuna snnn asa masa soyayyar zautuna sosai.. muna so akoyawa mrym hnkli tunda ita bt yarda da allah acikin lamarinta b kuna bt bin mgnr mahaifiyata
Masha Allah❤❤❤
Masha Allah 👍❤❤❤🇸🇦🇸🇦
MASHA Allah Allah y Kara b sira
Gaskiya Dr Asiya wannan sherin nakine Dan wadancen in Banda shir me ba abin da sukeyi gondada umma ta wanka mata mare
❤❤❤❤aslm kabirou saidou 🤲🤲🤝🤝🤝
Peace of Allah and blessings be upon our beloved prophet Muhammad (S W A)❤🎉❤❤❤❤
Gaskiya talan yy yawa asake
Allah y temaka 🎉
may the peace Mercy And blessince of Allah be upon you how are your ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Vous avez very good 🎉🎉❤❤
Masha Allah mlm ubangiji yakara basira Amma Dan Allah adaina saka wannnan tallan Swiss air freshener din nan wlh badadi sam
Toh sai kibiya kudi a daina talla
Wallahi nima natsani wannan yawan tallan me sunan Qanwata
SLM ykk
God bless us❤😊
Gaskiya talla yayi yawa😢😢😢😢😢😢😢
Allah yayi wadai da halin matar mainasara wawiya batabin shawarar mamanta Mtcheww
Allahumma inni As alukal Janna
Allahumma Ameen ya rabbi,
Masha allah
Macha allah yayi 😢😢😢😢😢
Good job maman Maryam
Gaskiya maman maryam tanabuegeni wlh
❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Masha allah 😊😊😊
Masha allah wow 😊😊😊❤❤❤
Masha Allah Allah y taimaka fatan alkhairi
❤❤❤❤. Mar sha Allah
MUHAMMAD SAW❤❤
🎉🎉🎉🎉
We really appreciate for this season 🙏
Allahumma salli ala sayyidina Muhammad wa salim
Salât da annabi Muhammed SAW❤❤❤❤
Alla kara basira🎉🎉🎉🎉
Alahamdudillah Mashallah Ina Godiya Mai Yawa
Yane guys yi la'akari cewa wannan fim din gaba ɗaya ya ƙare ne kawai a talla aminu saira ka zaba ko mu 'yan kallo ko kuma talla un yan kallo ko kuma kudin da ake baka yafi kudin da muke kallo kuma to
Masha Allah 🥰 Mallam nima zanzo a sakani a matsayin matar Dr Fadeel ko kuma Amaryan Muhammad Hassan. Allah ya kara basira.
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Do not pretend as if you don't this comment I said you will be successful
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم و على آله حق قدره و مقداره العظيم ❣️😍🤩❣️❤️💖
Pls wanda maryam tafara batama rai yamin like
I don't like the way this couple are going through.
They have the money,even if their children turn out to be sickle cell, they can do bone marrow transplant.
Remember this is just a tale
is true according to HEALTH there's bone marrow transplant,steam transplant and Crespy
Masha Allah 🥰🥰🥰❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Sai godiya 🤲🙏💯🎉🎉
Mash allah❤❤❤
gaskiya tauhidi yashigo cikin well done sai Allah yakara daukaka
Masha Allah Umar Alhamdulillah wowed die sind ❤❤❤❤❤Allah awlmk
Up up up aminu saira moving forward u have done well
Salam agaskiya malan aminu najidadi wajen hana auren doctor asiya da saurayinta nabil dakuma kinyardarbabar maryawajen auren kawarta malan aminu saira Allah y karadaukaka daga naka nazifi Musa dake gwarzo jihar kanot
Allah yaba mairabo sa,a
Gaskiya tallanku yayi yawa
Sadiq sani Sadiq duniya ne 😂😂😂😂😂😂😂😂😂 yace kaina yayi himmm
Fatan Alkaire 🙏🏻🥰
Gaskiya ina yinku sosai❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah yayi 😊😊😊
❤❤❤ i love this video
Dahir curry😂
Macha allah ❤❤
Gaskiya yayi
ماشاء الله ❤❤❤❤❤❤
❤ما زل❤❤❤
Macha Allah ❤❤🎉🎉😂😂
Gaskiya nayawo yayi dadi ❤❤ Animou saira ❤❤❤
Masha Allah malam Aminu Allah ya ƙara basira
😢😢😢kindness
ما شاءلله ❤❤
Barka da you ❤❤❤
Masha Allah ❤
Dan Allah malam Aminu Saira, ka qarasa film din LABARINA kar ayi tashin duniya bamu kalli karshen bah !!!