Me ke haddasawa mutane yawan fushi? - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 53

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +5

    oyo yoooooooooo MADINA 🙋‍♀🙋‍♀🙋‍♀🙋‍♀🙋‍♀

  • @Neesatou
    @Neesatou 2 года назад +4

    Allah sarki badriya zamuyi missing dinki. Dama kuyi collabo Dan this episode is my Favourite so far because both of you are in it

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 Год назад

    Assalamualaikum
    Bana Fushi Ni Sai Dariya. Alhamdulillah Wannan Baiwa Ce Daga Allah. Daga Egypt 🇪🇬

  • @mdtv9164
    @mdtv9164 2 года назад

    BBC kenan

  • @munzaliharunaabubakar9278
    @munzaliharunaabubakar9278 Год назад

    Masha Allah dama sai wani yamatsa wani kansamu gurin zama mungode badar

  • @uwaisumuhammad1902
    @uwaisumuhammad1902 2 года назад

    Taurari na a bbc may Allah keep bless you

  • @حفصهمحمد-ط1ط
    @حفصهمحمد-ط1ط Год назад

    سبحان الله والحمد سبحان العظيم

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад +2

    MASHA ALLAH

  • @zainabm286
    @zainabm286 2 года назад

    I enjoyed watching this very entertaining and educative. Will miss you Badriyya. Allah ya bada sa’a

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683

    Marhaba da madina dahiru mai shanu

  • @tthg9302
    @tthg9302 Год назад

    Wow ykk zuwairat

  • @buharilawan1969
    @buharilawan1969 2 года назад

    Welcome back madeenah 💪💪miss you badariya😭😭

  • @abubakarkhadija7522
    @abubakarkhadija7522 2 года назад +1

    Masha Allah

  • @yusufmuhammad3654
    @yusufmuhammad3654 2 года назад

    masha allah bbc da kyau

  • @rabiumar8
    @rabiumar8 2 года назад +3

    Ina yiwa madina barka da dawowa, kuma gaskiya zamuyi missing din Badar😭😭😭

  • @Nassgold354
    @Nassgold354 2 года назад +1

    Masha allah , welcome back madina

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 года назад +1

    Allahkkauda muna abinda ke kaimu ga fushi

  • @jofsssbbdhdbd8767
    @jofsssbbdhdbd8767 Год назад

    🙌🙌🙏🙏🙏

  • @habiboualakos4937
    @habiboualakos4937 2 года назад

    Wallahi hakane susai

  • @mansirmagaji9486
    @mansirmagaji9486 2 года назад +2

    Annabi S A W yace kada kayi fushi s a w

  • @abdulkadirlabaran6205
    @abdulkadirlabaran6205 2 года назад

    Alllah yasaka miki da alkairi coach Jeddah

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 2 года назад +1

    Allah yayimin wata baiwa idan raina ya bace nakan daina magana ku waya nake naji kamar ka fara shirme zan katse waya dan kad magana tai sawu

  • @TaskarWakokinHausa
    @TaskarWakokinHausa 2 года назад

    Wow! Madina Maishanu barka da dawowa.
    Mun yi kewar ki Madina, yanzu kuma we're gonna miss Badar. Thank you so much.

  • @habibamujittaba7788
    @habibamujittaba7788 2 года назад

    Allah sarki kema zamuyi kewarki

  • @naimaabdulrahman655
    @naimaabdulrahman655 2 года назад +1

    Really enjoyed this topic because inada saurin fushi welcome back madina

  • @ahmedmuhammed6206
    @ahmedmuhammed6206 2 года назад +1

    we will miss you madam

  • @ahmedmuhammed6206
    @ahmedmuhammed6206 2 года назад

    i wish you success

  • @marindousman9598
    @marindousman9598 2 года назад +2

    Wallahi Ina fama da yawan fushi sosai

  • @malikahussain4507
    @malikahussain4507 2 года назад

    Welcome back Madina.

  • @saidousman7617
    @saidousman7617 2 года назад

    baybay badariya

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_ 2 года назад

    Gaskia Nima Ina daya daga cikin masu yawan fushi na Rasa yadda zanyi wlh

  • @habibamujittaba7788
    @habibamujittaba7788 2 года назад

    Oyoyo madina💃

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 2 года назад +1

    Halima we like you ♥️

  • @saifullahharuna3749
    @saifullahharuna3749 2 года назад

    Naji dadin wannan shirin naku
    Kuma na ilmantu sosai Allah sakada alkairi

  • @nasseribrahim3858
    @nasseribrahim3858 Год назад

    Da Allah madina tanada Aure wlh ina san ta

  • @hausa_tv_
    @hausa_tv_ 2 года назад

    Amma Kuma Ina da saukin sauka Idan nayi fushi

  • @habeebahharuna9680
    @habeebahharuna9680 2 года назад

    gsk Wallahi Nima Ina da yawan fushi
    the last one shi na ko one week baka ba sai dana suma

  • @suleimanabdulmumin8628
    @suleimanabdulmumin8628 2 года назад

    Allah yasa mudace fishina yana bani wahala sosai idan mutum yabata min Rai bana iyahakuri harsainarama nake samun sauki

  • @ahmadsani959
    @ahmadsani959 2 года назад +2

    Hajiya Badariyya, nikam ban iya fushi ba. koh nayi, nandanan Zan manta da abinda yasani fushin. fushi Bai taba saka ni wani haliba.
    Fushi remedy ne wajen samun fresh kwakwalwa. Watau if u discharge fushi, tamkar kana clearing kanka from malicious tendencies ne

  • @salihouyahaya583
    @salihouyahaya583 2 года назад

    gasakiyane bariya tujani kalarawuye

  • @ibrahimy.ibrahim7816
    @ibrahimy.ibrahim7816 2 года назад

    Badariyya kam kinyi kokari wajen riqe shiri yadda yakamata, barkanki da dawowa madina

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 года назад

    Munyi kewarki madina kuma muna mar haba da dawowarki Allah bada sa,ar aiki cikin nasara Ina bébénki

  • @chipkao905
    @chipkao905 2 года назад +1

    Fushi daga shedan ne

  • @ibrahimhamissou5558
    @ibrahimhamissou5558 2 года назад

    To badariya ina zakiyi

  • @AishaMuhammadali-y8k
    @AishaMuhammadali-y8k 7 месяцев назад

    16:29 pls anty madina kiyi topic akan people that used to make comments on people post, sai suyi bullying na mutum without knowing anything about mutum..wasu abubuwan da suke fada is too harsh please su daina zasu iya pushing na mutum into depression..because wlhy in wani ya fada maka wani abu sai ka dade baka manta.. plsss anty talk about this topic..I'm not an influencer or anything close to this but I just hate yadda wasu suke commenting a pages na mutane

  • @samiraahmad8707
    @samiraahmad8707 2 года назад

    Anty madinah haihuwa kikayi

  • @نعيشمعالقرآنالكريم
    @نعيشمعالقرآنالكريم 2 года назад +1

    Bari nayi muku summary na Menene Fushi.
    Shi Fushi abune mara kyau a addini domin yakan Jirkitama mutum normality din Rayuwar shi domin galibin Fushi bashi da amfani kuma Musulunci baya son shi, duk da cewa Fushi ko da dan Allah yakiyi shi Toh shi akarankanshi fushin ba’a bada lada acikin shi saidai Allah yana bada ladane sabida anyi Fushin dan Allah ne dan haka Annabi ya bada Shawara Idan kana Fushi kayi shiru in kana tsaye kazauna idan kana zaune ka kwanta ko kuma kaje kayi sallah domin ganawa da Allah yana saraitar da Fushi.

  • @zailaniibrahim4682
    @zailaniibrahim4682 2 года назад

    Darasin yau yanada muhimmanci sosai musanman a zamantakewa a rayuwar yau da kullum, mungode sosai malamai.

  • @ameerah-bh5xb
    @ameerah-bh5xb 2 года назад

    Barka da zuwa madina

  • @iiii8286
    @iiii8286 2 года назад

    Masha Allah