Mahangar Zamani tare da Sadiq Ango, wandan aka sace daga jirgin kasa na Abuja - Kaduna - BBC Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Shirin Mahangar Zamani na wannan makon ya tattauna ne da wani matashi wanda aka sace daga jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna. Sadik Ango Abdullahi, ya yi bayanin halin da ya samu kan shi a ciki lokacin da aka sace shi da kuma bayan an sake shi.

Комментарии • 23

  • @__emsu
    @__emsu Год назад +5

    He is still traumatized you can see it in his eyes and hear it in his words ,he is so careful with his words..Allah ya kara kiyayewa

  • @malimaallahyabadaladakfjsj9169
    @malimaallahyabadaladakfjsj9169 Год назад +1

    Gaskiya muyi kewarki sosai antyna

  • @okachahamiss4926
    @okachahamiss4926 Год назад +2

    Welcome back madina

  • @shamsudeenummar2142
    @shamsudeenummar2142 Год назад +1

    Allah she kawo mana dauki

  • @baffaalhassangundutse2735
    @baffaalhassangundutse2735 Год назад

    Barka da dawowa Hajiya Madina.
    Munyi kewarki sosai, you are highly welcome back

  • @Derta436
    @Derta436 Год назад

    Masha Allah Madina barkanki da zuwa muyi ķewarki sasai

  • @muhammadmaigari309
    @muhammadmaigari309 Год назад

    Hajiya tun diga kika tafi nakama kewa sannun ki da dawowa i miss U siter

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 Год назад

    Allah sarki

  • @optimism-personified
    @optimism-personified Год назад

    Gaskiya ka yi kokari da ka zama mai mayar da al'amari ga Allah. Allah ya bada ladar jarabawa. Allah ya tsare gaba. Allah ya bamu zaman lafiya.

  • @tsayabumukutar9512
    @tsayabumukutar9512 Год назад +1

    Gaskiya ne mal.madina munyi kewarki sosai wlh Allah

  • @SalmaaTsadu
    @SalmaaTsadu Год назад

    Subhanallah!! This is so sad ! Ya Allah.. Allah ya dadda karemu gabaki daya!😭💔💔

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 Год назад +2

    ♥️♥️♥️💯💯💯🥰🥰🥰

  • @muhammadyusuf3979
    @muhammadyusuf3979 Год назад +2

    Your welcome Madinah

  • @kbmamankb3147
    @kbmamankb3147 Год назад

    Allah karmu bakidaya

  • @NazifinaRabiura
    @NazifinaRabiura Год назад +2

    Dannah Hajiya kirufe jikinki 😏😏

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683

    Slm madina dahiru mai shanu gaisuwa mai yawa da fatan alheri barka da dawowa a isar men da gaisuwa mai yawa zuwa ga badarriya tijani kalarawi ina yinku bbc hausa

  • @adammustapha1291
    @adammustapha1291 Год назад +3

    Yana da kayu a *dunga kiyaye ka'idojin harshenmu na Hausa, "Mental Health", Kidnapping duk basu da kishiyoyinsu a Hausa ne?

  • @abubakarsani2780
    @abubakarsani2780 Год назад

    Welcome Madina munyi kewarki sosai

  • @ismaelfoullo2066
    @ismaelfoullo2066 Год назад

    ka war

  • @aichahassan4394
    @aichahassan4394 Год назад

    You are addressing a topical issue. Unfortunately, the guest doesn't talk about his trauma, preferring to talk about God...which is fine. But we know it's not just that.

  • @abdulfatahameerashehu2971
    @abdulfatahameerashehu2971 Год назад

    Akwai waensu celebrity wainda basusan darajan mutaneh bah natafah haduwa da wata a social media, naga alaman Tana dauke da juna biyu namata fatan Allah yaraba su lapia kawai ban ankarabah ita wanan mata tafara zagina 😢Kash Naceh tunaninah ke musulmaceh shiyasa namaki fatan Allah ya rabaku lapia Ashe u re Christian 😅 don Allah ku dinga wayar da kanku a wajen mutaneh fa, zaka iya mutuwa at any time kayima wani aibanci ya fada wa dunia wanan Mara mutuncin neh tarasu …

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 Год назад

    wonan kidnapping dake à kasar ku Nigéria saboda dan ayi magudi zabe