Mahangar Zamani Kan Bodyshaming Tare Da Madina Maishanu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Me ya sa wasu ke jin dadin zagin halittar mutane?
    Bodyshaming babbar matsala ce a al'ummarmu kuma yau zamu ji illolinsa da kuma dalilin da ya sa mutane ke aikata hakan.

Комментарии • 201

  • @johndeo2394
    @johndeo2394 2 года назад +24

    They are mistakenly accusing him and he doesn’t know how to defend himself! He supposed to tell them straight to the point that he’s not body shaming he is roasting people regarding how they exposed theirselves! Shikenan!

    • @umarbnnaseer
      @umarbnnaseer 2 года назад

      That's it!

    • @madabotv01
      @madabotv01 2 года назад

      Fact

    • @bashiribrahim5588
      @bashiribrahim5588 2 года назад +1

      Brother that's what hehas been struggling to say but he couldn't do. Though he made his point but he couldn't make a strong case. He convinced me being a very good comedo..

    • @mynumberimam9889
      @mynumberimam9889 2 года назад

      They don’t understand the meaning of body shaming

    • @mustaphaibrahim2897
      @mustaphaibrahim2897 2 года назад

      Wallahi koh ba body shaming dinsu take yi ba

  • @Umwakilee
    @Umwakilee 2 года назад +10

    The guy is right, because this girl or guys didn't understand wa'azi. If they stop he would stop if they don't let continue kawai😂😂😂

  • @aminamensyy1337
    @aminamensyy1337 2 года назад +11

    Wato koke kikayi wannan ragajeje din wlh saina fada🤣🤣🤣🤣ahhhhhh😹😹nyc episode.👌👍👍👍

  • @ashafanuradeen
    @ashafanuradeen 8 месяцев назад

    Hundred percent with U on this

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 2 года назад +7

    Masha Allah Shirin nayau harda Nisha dantarwa Amma ashiru bakushe halintar mutum yakeba idan kun fahimce shi Yana Mika sako ne ta hanyar dayaga mutane zasufi saurin ganewa

    • @ansarinwakatv
      @ansarinwakatv 2 года назад +1

      toh ai gaskiane ba aso

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

    • @ZAINABYAKUBU-qt7ud
      @ZAINABYAKUBU-qt7ud 6 месяцев назад

      Ashiru zagin halitta bashine mafitaba tunda mutum ko Dan yatsa mutum baya aiyawa

  • @حواءفلاته-ث5ص
    @حواءفلاته-ث5ص 2 года назад +5

    ماشاء الله جميل جدا جدا جزاكم الله خيرا

  • @salisulawan622
    @salisulawan622 2 года назад +11

    Shifa Ashiru ba Body shaming yake ba da Yaren da suka fi ganewa yake musu bayani

  • @HindatuAliyuAhmad
    @HindatuAliyuAhmad 7 месяцев назад

    Mash Allah

  • @abubakarsalmanu1714
    @abubakarsalmanu1714 2 года назад

    Ashir abinda kakaye jahadi Allah yataimaka yabaka karfen gwiwa Kuma kafi bilkisu gaskiya

  • @Mss_summy_
    @Mss_summy_ 2 года назад +9

    Wannan mutanen ba body shaming yakeyi ba fa,nashi form of waazi ne which kuma in a wrong way 🤣

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад +1

    Hanyandayabi shinedede dan wlh yarannan basajin nasiha lnnagoyon bayanshi 💯💯

  • @salihaidrisbaba1361
    @salihaidrisbaba1361 2 года назад +3

    Masha Allah, Allah ya kara basira madina.

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 2 года назад +3

    Thanks 🤲🤲🇧🇴

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Danna wannan link din ku kalli shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @usmanmikail9239
    @usmanmikail9239 2 года назад

    Gaskiya wannan bashi akekira da bodyshaming Yana magana akan mata marasaji

  • @almoerhomh4698
    @almoerhomh4698 2 года назад +2

    ماشاء الله تبارك الله 💕🌹😍

  • @Brainer_channel
    @Brainer_channel 2 года назад +2

    😆😆 the best interview so far

  • @tsayabumukutar9512
    @tsayabumukutar9512 2 года назад +4

    Allah yasaka maki da alkairi madina dan alfarmar annabi Muhammad s.a.w

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +1

    15:45 kamar ta na mai fada koh ? 🤣🤣🤔🤔🤔🤔🤔🤔

  • @mansouridi4283
    @mansouridi4283 2 года назад +1

    Aslm gaskiya muna matiqar jin dadi wannan chirin bbc kuci gaba muna tare daku hajiya madina ina maki fatan alkairi allah ubangiji ya qara basira

  • @maryammustapha9863
    @maryammustapha9863 2 года назад +3

    Assalamualaikum gaskiya Ina bayanka sabuda inba haka bah zasu ganeba Dan bakai kadai katafa fadamasu Allah annabi bah basujibah

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @hadizasani6073
    @hadizasani6073 2 года назад

    Gaskiya abunda mata hausawa keyi na rashin mutunci a social media bedace ba,gara dai a gyara.

  • @idrissmuhammadmele429
    @idrissmuhammadmele429 2 года назад +1

    Gaskiya ni fahimta ta shi wannan Idres din ba body shaming yakeyi a tik tok ba shi yana magana ne akan matan da suke bayyana tsiraicinsu akwai matan sukeda kiba sosae wanda har mutane suke magana akansu amma bai tabayin magana akansu ba saboda sun suturta tsiraicinsu

  • @ahmadgambo9592
    @ahmadgambo9592 2 года назад

    Yau naga queen ɗin mu. Ma sha Allah

  • @shatuful
    @shatuful 2 года назад

    Wannan hira yana da tasiri a wannan zamanin. Kuma ni a nawa matsayin na uwa kuma kaka, ina son in wa masu bude nonukan su cewan ba zagin nonon yake yi ba, aa yana criticsing din wannan bude jikin ne ba wai wulakanta halitta bane. Abin tsoro shine an kai zamanin da har ake ganin laifin mai waazi cikin raha game da nuna tsiraici. To gaskiya bai kamata a ji haushin shi ba. Yana kokari. Allah Ya Bashi lada. Shi dan zamani ne. Yana kuma aiki da zamani.

  • @salmaimam8629
    @salmaimam8629 8 месяцев назад

    Allah sarki ashe ashiru yanada hankali

  • @habbebaharunawase4992
    @habbebaharunawase4992 2 года назад +1

    Allah ya raba lfy
    anty madina

  • @fatimanasirpakeefatimanasi9974
    @fatimanasirpakeefatimanasi9974 2 года назад +7

    Gayen Nan bala,I ne😭🤣🤣🤣🤣🤦🤦🤦🤦🤦
    Allah matan yanzu basajin mgn
    Gwara adunga musu hk
    Ko Allah zaisa suji haushi
    Nidai Allah y Isa wannan TikTok din😭😭😭duk yamaida mutane mahuakata

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @hauwaalbasheeralbasheer425
    @hauwaalbasheeralbasheer425 2 года назад +1

    Shifa Ashiru bafa kushe halitta yakeba mata masu bayyana surarsu yake kushewa inma mace ta bayyana tsaraicinta ne dan aganinta taburge to shikuma zai nuna abun be wani bugeba

  • @samailatankomahuta2491
    @samailatankomahuta2491 2 года назад +3

    Gaskiya body shaming baida kyau, maganin body shaming, waazi da Kuma jawo hakalin mutane akan illolin hakan.
    Kuma gaskiya shi Ashiru bawai body shaming yakeyi ba.

    • @maryammustapha9863
      @maryammustapha9863 2 года назад +1

      Gaskiya kam

    • @samailatankomahuta2491
      @samailatankomahuta2491 2 года назад

      @@maryammustapha9863 👏👏

    • @shedrackpaul1944
      @shedrackpaul1944 2 года назад

      Mutane basa jin waazi

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @bangix1one495
    @bangix1one495 2 года назад +1

    Maganar Gaskiya Yadda Yakamata kayi shine kafadakar da su Ba saika zaki halittar suba please muma mugyara 🙏

  • @Officialharuna-z1s
    @Officialharuna-z1s 6 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @Slay_belless
    @Slay_belless 2 года назад +3

    Nidai I’ve never seen a video where he body shames

  • @aneesah_yazeed
    @aneesah_yazeed 2 года назад

    Both of them are right but the approach is their problem

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 2 года назад +1

    Allah Sarki Badar Kwana biyu na yi missing labaranki

  • @husaynmusamsm5655
    @husaynmusamsm5655 2 года назад

    Ni ina ganin mafita shine jamaah subdaena kushe halittan Allah sbd dae b amtmne ya halicci knasa ba
    Matslan damuwa kumaa ya kmata muzama bold enough and well expressive sbd tahakane zaasan damuwansu kaknga mace ackn damuwa amma zakuga baasa sin fada sae suce ba komae munaftan Allah ya bamu ikn gyarawa

  • @wailhousseini3767
    @wailhousseini3767 2 года назад

    Masha Allah Allah yasamugane

  • @harisumuhammad6623
    @harisumuhammad6623 2 года назад

    Masha Allah madina inasoki sbd wnnn shiri kuna kokari

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 года назад +1

    Babu uzuri ga macen da ta bayyana tsiraicinta gida,fahimta, environment da sauransu..... Manzon Allah yace masu yin haka yan wuta ne don haka ban goyi bayan ayi musu uzuri ba kamar yadda yar uwa{bilkisu} ta fada.....

  • @agadeztanoutkabir8549
    @agadeztanoutkabir8549 2 года назад

    Gaskiya

  • @rukayyaabdullahi8365
    @rukayyaabdullahi8365 2 года назад +1

    Aslm,shiri yayi kyau masha allah yayi ma ana,amma hajiya badariyya kode dau saurayi yayi miki naga kinata kallosa,hhhhhh allah ya kara basira

  • @Baban-Laila
    @Baban-Laila 2 года назад +1

    Nima ina jiran gaiyatarku bbc😄
    Allah ya kara jagora yasa jamaa su yi anfani da abunda suka ji

  • @muhammadibrahimkhalil6428
    @muhammadibrahimkhalil6428 2 года назад +6

    This guy has been misunderstood

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Gskia

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @umarbnnaseer
    @umarbnnaseer 2 года назад +1

    I think Arewa Queen is Sociologist, her points are from that perspective.

  • @ab.normal.
    @ab.normal. 2 года назад +3

    Arewa Queen seems to be insecure.

  • @sulaimanali9769
    @sulaimanali9769 2 года назад

    Gaskiya matarnan bakyajin tsoran allha kunsashi atsakiya ku Dole sekun doramai abunda beyiba

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 года назад

    Muna tare dakai idris 100% 💪💪🤜🤛

  • @yahayarabiuo4183
    @yahayarabiuo4183 2 года назад +1

    Wallahi ashiru kabirge ni

  • @samiraahmad8707
    @samiraahmad8707 2 года назад +1

    Masha allah mutanennah🤗😅😅

  • @zakariazeekodanniger2756
    @zakariazeekodanniger2756 2 года назад

    Macha Allah

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @lawaltukur6053
    @lawaltukur6053 2 года назад +1

    Akwai wani lokaci da wata don mijinta yace zai kara aure sai ta dunga body shaming din wadda mijin yake niyyar ya aura.

  • @asmauusmanaliyu4720
    @asmauusmanaliyu4720 2 года назад +1

    Madina ALLAH ya raba lpy

  • @northeasttv2047
    @northeasttv2047 2 года назад +1

    Slm BBC manager zamani program, gaskiya nikam innah tare da gayen nan 100% because bawani maganan ra ayi anan idan har itta musulma ce toh ra ayin iri daya ce kawai karma tayi kuskuren sake aikata hakan idan tayi toh ni zantura magayen nan data dan yayin posting din ta koh zata ji haushi ta daina, tunda itta bata gan darajan kanta ba toh ba wanda zaigani wslm

  • @hassanarabiu754
    @hassanarabiu754 2 года назад +2

    Shifa Ashiru ba body shaming yake ba, kawai yana takura musu ne su daina abunda suke mu kuma yana bamu Nishadi🤣😂

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Exactly

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @zilaihatmustafs9493
    @zilaihatmustafs9493 2 года назад +5

    Wai me wushiryane😂😂

    • @okochakanu1958
      @okochakanu1958 2 года назад

      Hhhh yanzu ke bakisan wushirya ba?

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Danna wannan link din ku kalli shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

    • @ameerah-bh5xb
      @ameerah-bh5xb 2 года назад

      Nimadai haka nagani me wishiryane fa linkafa taci gaba 🤣🤣🤣

    • @junaidmusajili7509
      @junaidmusajili7509 2 года назад

      @@ameerah-bh5xb lallai kunraina me wushiryannan

  • @bilkisubellojibia240
    @bilkisubellojibia240 2 года назад

    Su da ke cema shi yana body shaming basu ma san miye body shaming din ba yaushe mutun xai fitar da tsiraici ae mashi magana ya xama body shaming in kowa da tunanin shi aeda ba ace malama suyi waaxi da sai ace kowa yayi rayuwanshi tunda kowa da irin tuninshi wish I was in this interview wlh

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 2 года назад

    Idanma mutum Bai daina kushe halittar da Allah yayi bayinsa akai ba Shima zaigani a kwaryarsa

  • @asmauibrahim4293
    @asmauibrahim4293 2 года назад

    Duk fah wanda yayi abunda bai dace ba yasani.
    Duk macen da tayi abunda bai kamata ba tasa a social media dan an zageta bai kamata taji haushi ba, saboda ita tashiya da kudinta.
    Abunda ashiru yakeyi ba body shamming bane, da masu wulakanta kansu yakeyi.

  • @munzaliharunaabubakar9278
    @munzaliharunaabubakar9278 2 года назад

    Munsani akwai ƙiba wacce Allah yasawa wasu bayinsa sannan akwai wadda suka kirkira da kamsu, zakaga mace tayi fakin domin body shmm wata bilitin fuskar tayi kuraje suyi baki, shima wann ba lefine ba

  • @ابراراالاابرار
    @ابراراالاابرار 2 года назад

    slm bbc nema ainah jiran kyt ku aina makufatan allkahri

  • @Sadiqmazaji
    @Sadiqmazaji 2 года назад +1

    Hakan yayi saboda wannan yarin na malam ashiru sunfi fahimata hakan

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 года назад

    Ashiru gaskiya yake fada domin tsuntsun da ya ja ruwa shi ruwa kan doka,wallahi baza su fahimci komai na wa'azi ba don saboda dai dai ne

  • @suleimanyunusa4871
    @suleimanyunusa4871 Год назад

    1. Ku rinka banbanta body shaming da TikTok

  • @Almahy
    @Almahy 2 года назад +2

    Allah ya taimaki me baranda da hushurya 😂🤣😂🤣

  • @Slay_belless
    @Slay_belless 2 года назад

    Why is this woman backing up the ones he’s abusing? Shi fah bawai zagin halitta yake ba. It’s like sm sort of embarrassment yakeyi. Sedai ki fadakar dashi akan embarrassing mutane bt nt body shaming.

    • @ansarinwakatv
      @ansarinwakatv 2 года назад +1

      duk yanda akayi tana cikinsu ne

    • @Slay_belless
      @Slay_belless 2 года назад

      @@ansarinwakatv 😂😂😂😂

  • @مروةمحمد-ن6ض
    @مروةمحمد-ن6ض 2 года назад

    Wallahi kayi

  • @moussamoussa2443
    @moussamoussa2443 2 года назад

    نحبك كتير يا قمر

  • @ajiddojigawa9346
    @ajiddojigawa9346 2 года назад

    wlh yau nasha dariya sosai allah ya kara basira bbc hausa😂😂😂

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @abdulrahmanmohammednamtari5974
    @abdulrahmanmohammednamtari5974 2 года назад +1

    Ashiru yayi gaskiya wasu basa karban gaskiya saida kaifin tokobi inba haka ba bazasu fahimta ba

  • @djhikimarmawaka24tv
    @djhikimarmawaka24tv 2 года назад +1

    hi hello

  • @hadhadi722
    @hadhadi722 2 года назад

    😍😍😍😍😍😍😍

  • @ukashatumahmudahmad5836
    @ukashatumahmudahmad5836 2 года назад

    Ita yar duma duma din nan tana da aure ne shine questions dina akanta

  • @abubakarsalmanu1714
    @abubakarsalmanu1714 2 года назад

    Ashiru ba bodyshaming yakiye fadakarwa yakiye Maci tasaki nunuwa ku duwawu yakamata bakushi hallitaba kugani

  • @kabiruabdullahianka5068
    @kabiruabdullahianka5068 2 года назад +3

    Ni Kabir Anka nagoyida bayansa sabida matan tiktok basajin nasiha gwara a masu abinda yake masu

  • @khalidgarba
    @khalidgarba 2 года назад

    Ina tamhar ba kwa gane ma juna
    Shi yana manar cewa du macen da ta bayyanar da tsiraicin ta zai managa akai
    Amma kekuma hajiya kina managar wulakantar da halita mutun.

  • @duniyardanautatv519
    @duniyardanautatv519 2 года назад

    Kayi dede

  • @zainabmusa2119
    @zainabmusa2119 2 года назад +3

    Kema Bilkisu kin wani sa matsattsan kaya da karamin gyele kinyi wani ragajeje Wata shabatete😂💔

    • @ayeeshchuchu
      @ayeeshchuchu 2 года назад

      ..and you called yourself a woman? Tirr

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      @@ayeeshchuchu Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @hajiyaaminanijeriya5110
    @hajiyaaminanijeriya5110 2 года назад +1

    Ke Mai ya sa kika rufe kijin ki

  • @yakubuumar8934
    @yakubuumar8934 2 года назад

    To shi wannan yayi fada da masu guga ne???

  • @hauwamuhammad9402
    @hauwamuhammad9402 2 года назад +2

    Amma aidukansu bayara sunsan mesuke gaskiya babu batun uziri annan sbd akwai abinda mutun zeyi amai uziri amma banda shigar banza sbd kida nawa ne mutanan banza seke haihuwa amma sekaga yaransu sun kaucewa shiga hadari ba rashin hankalibane wlh iskancine toh ai bawai kushe halitta yakeba gaskiya atawa fa himtar akwai wa anda suke lalata kansu kidansu ba kyan gani su suka bata kansu dan ita mace dole seda kyaura yanzu kebagashiba inadajiki da ace bakya kulawada jikinki wlh ragaja zakizama

  • @szazzautv3729
    @szazzautv3729 2 года назад

    Wannan gayen kwata kwata bai iya amsa abin da ake tambayar shi ba yasin. Ana gabas yana yin yamma.

  • @abubakaradam5183
    @abubakaradam5183 2 года назад

    Maganar gaskiya tanka halitta ba daidai bane amma abin takaici mutane sunfi fahimtar irin wannan kalar waazin fiye da su saurari malamai. Yana musu da yaren da suka fi ganewane fa

  • @husaynmusamsm5655
    @husaynmusamsm5655 2 года назад

    A mahangatafa abnda ashirubyake ba kushe hakinta yake ba kuma ni aganina duk wadanda suke wanann abn sun sanfa misukeyi kuma sunayine sbd agani shikuma yataemakmsu mama kusani dayawansu sunfi fahimtar yarensa fiye da na lalama da bada uzury ina ganin dae shi ba vangarensa

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 2 года назад +1

    Duk da cewa hanyar da Ashiru ya dauka Dan jawo hankalin mata masu tabara a TIKTOK Bai dace ba Amma Muna iya cewa ita ce hanya daya tilo da ka iya sa wasu matan da ba su Yi Nisa ba su dawo hayyacin su. Dan haka ni a raayina Ashiru ya cigaba da yin irin wannan video laAllah a samu wasu su hankanltu.

  • @ameerah-bh5xb
    @ameerah-bh5xb 2 года назад +6

    Wanake gani a BBC kodai idonane 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

    • @Hajia_Reza
      @Hajia_Reza 2 года назад +1

      Wannan Dan rainin sense din ne🤣🤣🤣🤣

    • @nasirhusaini5451
      @nasirhusaini5451 2 года назад +1

      fatima kin santa ne

    • @ameerah-bh5xb
      @ameerah-bh5xb 2 года назад +2

      @@nasirhusaini5451 aa mutumunmu me wishirya fa 🤣🤣🤣

    • @ameerah-bh5xb
      @ameerah-bh5xb 2 года назад +2

      @@Hajia_Reza 😅😅

    • @nasirhusaini5451
      @nasirhusaini5451 2 года назад +1

      @@ameerah-bh5xb wlh na dauka kawarki ce ince zan biyo ta gida ☺☺

  • @nabilaosman6962
    @nabilaosman6962 2 года назад

    Even in Islam there is rules to advice people and the thing he is doing is not nasiha but rudeness,he put himself as judge judging others, forgetting we are all human and we mistake sometimes.
    Everyone is free to post what they want and it is our duty to advice them"بالحسنى" if they listen ok and if not we shouldn't go that far.

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @madabotv01
    @madabotv01 2 года назад

    Karen bana zomon bana Kenan, ka yi daidai in sun ji haushi su dena

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 2 года назад

    ashiru wlh Dan duniya ne 😂
    Daman ashiru Kai bakane Ashe camera ne hanun naka yafi ko inama

  • @abdulsmart189
    @abdulsmart189 2 года назад +2

    Gayamata gaskiya

  • @hausatimenews
    @hausatimenews 2 года назад

    gaskiya munyi chilling 😂😂😂😂😂

  • @ibrahimalfa5653
    @ibrahimalfa5653 2 года назад

    Slm.amloery

  • @hafsatyahaya5591
    @hafsatyahaya5591 2 года назад

    It's dai Mai Ash abaya kaman batanan. Annata magana ba tare da ita ba

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 2 года назад

    Bbc nima Ku kirani a shira dani dan allah

  • @babaindomi1269
    @babaindomi1269 2 года назад

    Shine maganinsu in malami ne yaimusu nasiha bazasu daukaba

  • @hadizasani6073
    @hadizasani6073 2 года назад

    Kuma dai shiga ta mutunci shine alheri

  • @legendaryhafsahG
    @legendaryhafsahG 2 года назад

    Abunda Mai baranda yakai gaskiya ba body shaming bane, yau Yan TikTok sun ma raina Malamai toh wa ze musu wa'azi haka yakamata tunda gaskiyar ce basuso. Su kansu su Aunty Madinar su gwada yimusu wa'azi su gani in ba'a kafa musu nasu zagin ba😂😂 Sai bango fah ya tsage kadangare ke samun wurin shiga, da basu nuna ba da bazai musu wannan abun ba

  • @nasirhusaini5451
    @nasirhusaini5451 2 года назад

    Wlh ni kece kika burgeni inama zakiyi wuff dani

  • @faisalmuhammad2082
    @faisalmuhammad2082 2 года назад

    Ni abinda xance anan shifa ba kushe halittar mata yakeba yana kokarin nunawa wadanda basusan mutuncin kansubane saboda mata nagari bazasuso mata yan uwansu sudinga nuna tsiraiciba to wannan yayi daidai saboda sudaina

  • @safaabdalwahaf3587
    @safaabdalwahaf3587 2 года назад

    Masha allah 😂😂😂

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin A tunani na ep1| muhimman tambayoyi da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure. ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html

  • @issakkamagarawa3425
    @issakkamagarawa3425 2 года назад +1

    KO

  • @kabiruibrahim4289
    @kabiruibrahim4289 2 года назад

    Mai wushirya kayi daidai