Yadda wasu mata ba sa son yin girki - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 268

  • @officialharuna5697
    @officialharuna5697 Год назад +1

    Mgn Aisha no bbc Hausa 🙏

  • @marindousman9598
    @marindousman9598 2 года назад +2

    Don Allah BBC kkudinga samo me ilimin addini

  • @slmmamadasofatanalkayri6411
    @slmmamadasofatanalkayri6411 2 года назад +2

    Gaskiya mazan kasasan mune basa temakawa mata agirki gashi akasar saudia dusati jummaa mijine ze dafa abinci kuma akullum zaacire mata hutun girki daya kona rana ko na dare

  • @nurudeenabdulfatah2842
    @nurudeenabdulfatah2842 Год назад +1

    To alhamdulillahi a gaskiya bana goyan baya saboda tunasali mata kewa mazajansu girki har matan annabi S A W.... Gawata kissa Watarana yar annabi Muhammad S A W nana fatima Allah yakara mata yarda taje wajan annabi tanemi a bata baiwa saboda tsabar aiki hannayanta sun kumbura amma annabi yace da ita zaibata abundayfi baiwa
    Sai yabata zikirin Allah
    SUBHANLLAHI WALHAMDULILLAHI........ Amma zan iya yadda dake saboda soyayya sai yace yau ki huta kada kiyi girki outing zamu futa amma gaskiya a shawarce ki sake tunani

  • @khadeejanayayasani
    @khadeejanayayasani 2 года назад +3

    Murjanatu kinyi Gsky 👍🏼

  • @slmmamadasofatanalkayri6411
    @slmmamadasofatanalkayri6411 2 года назад

    Kuhuta lfy inajin dadin shirye shiryen ku😍❤

  • @umarsaaminu6751
    @umarsaaminu6751 Год назад

    MASHA Allah munajin dadin shiye shirye naku Allah yakara daukaka

  • @habbebaharunawase4992
    @habbebaharunawase4992 2 года назад +3

    Wallahi most right
    Murjanatu gsk you are very educated
    Wallahi masha Allah 👏👏

    • @ibrahimhano2090
      @ibrahimhano2090 2 года назад

      Wane education na Boko ko, amma ba na addini ba Kam.

  • @hariramalhassan6824
    @hariramalhassan6824 2 года назад

    Masha ALLAH, shiri yayi dadi

  • @Unclebbash
    @Unclebbash 2 года назад

    Inaga wannan Murja Bata iya girki bane shiyasa. She's slay queen. Kina ruwa.

  • @Sanikanda
    @Sanikanda 6 месяцев назад

    A gsky baxan iya xama da macen da baxatai min girkiba 😎

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv 2 года назад +22

    Gaskiya Murja bana bayan ki. Duk da a wasu parts din gaskiya kika fada, amma al'adar mu za ki duba ko da addini ban farlanta ba, nima nakan so ana fita wasu lokutan ana ci a waje, amma hakan bai hana ni girkawa. Ai ko dan yaran ka kayi girki bare kuma ga miji. Abin da gajiyawa watarana, amma mu cigaba da jumrewa, watarana sai labari inshaa Allah. 😀
    Allah ya kara mana hakurin zaman tare.
    Itako dayar dai gyara kasuwar ta take 🤪😅😅😅 ban ga laifin ta ba tinda sana'arta ce. Allah ya karo kasuwa mai albarka 😀🙌

    • @6terswati.327
      @6terswati.327 2 года назад +1

      Duk Abinda bai zama dole a addiniba Al'ada ba abin dubawa bace itama ai tace Adinga uxiri wasu lokutan baya zama Babu daga qafaba kullum abu daya babu sassauci

    • @adamusafiyanu9543
      @adamusafiyanu9543 2 года назад +2

      Akwai dai rashin zurfafa tunani tabbas a wurin mace mai tunanin cewa girkin da zaa ci a gida wani kayan gabas ne.
      Idan har namiji zai fita ya nemo dan a rufa asirin iyalinsa,meyasa mace baza tayi na cikin gida dan rike gida ba?
      Girki a gida yana da alfanu economically.
      Maganar da take yi na girki ba hakkin mace bane,amma addini ya umurci mace ne tayi wa mijinta biyayya akan duk abinda bai sabawa Ubangiji ba,ma'ana namiji yana ikon ya umurci matarsa tayi masa duk abinda yake so matukar ba sabon Allah ba ne.
      Hmmm!
      Akwai dai aiki tabbas.

    • @6terswati.327
      @6terswati.327 2 года назад +2

      Maza dayawa n taqamada cewar suna fita sunemo kudi. Wan nan hakkin kune kuma Addinin shiya wajabta muku
      Mukuma Hidimar Gida kuna tsammanin qaramin abune komaifa akanmu yake Tindaga dawainiyar mijin yaransa da dakuma sauran aikace aikacen Gida
      Girkin nan ayi safe rana dare wani dan isama baya cin abinci da rana yakuma ci da dare. mufa bamuda Wata rana t hutu kullum kuma kowane lokaci a cikin abu daya muke
      Al'adace irinta hausawa kawai Amma Duk wanda ya tsallaka sauran qasashen da aka cigaba yasan an wuce wan nan dabi ar
      Yakamata koyaya adinda daga mana kafa lokaci zuwa lokaci
      Wani mijinma banda hidimar gida kullum cikin gayyar abokai yake

    • @aminuabdullahi2492
      @aminuabdullahi2492 2 года назад +1

      Masha Allah Allah yasa matanda zan aura tazama irin ki mai sanin yakamata

    • @adamusafiyanu9543
      @adamusafiyanu9543 2 года назад +2

      @@6terswati.327 Anty Aishatu!
      Hakkin namiji ne tabbas ciyarwa,tufatarwa,kiwon lafiya,abubuwan amfanin yau da kullum na iyali kama daga sabulun wanka da wanki,na tsaftar muhalli da na sauran abubuwan da suka shafi cikin gidan da kuma uwa Uba muhallin kansa.Wani haya yake yi,wani na aro ne wani kuma nasa ne.
      Dan Allah a wadannan abubuwan akwai da kika taba ji namijin kwarai(responsible husband)yana korafi Akai?
      Daga ranar da aka ba da ke ga mijin da kika zaba ko aka zaba miki an tabbatar miki da cewa shine shugabanki,shin ashe ba wajibinsa bane ya tabbatar da Shugaban cin nasa a gare ki?To meye dagarar aciki?
      Kodayake nasan akwai mazan marasa kyautawa,to amma anan fa maganar mazan kwarai(responsible ones)ake.
      Al'adunmu fa suna da nasaba da addininmu,wani abun idan kikayi kokarin kore shi sai haramta wata halal din baki sani ba,amma dai a kasashen da suka cigaban akwai Nigeria acikinsu?in babu,to yakamata mu jira lokacin cigaban namu.

  • @aabdulatifuzakari1496
    @aabdulatifuzakari1496 2 года назад +1

    Gaskiya murja Babu Batu ga bakin ki Allah ya haɗa ki da wanda bai cin abincin sayarwa
    Sai na gida

  • @ElninoDprince1
    @ElninoDprince1 2 года назад

    Ke murja ga muni ga kiwuya, ga san banza
    Kina da matsala da dama Wlh
    Gwara kiyiwa kanki karatun tanustsu

  • @munzaliharunaabubakar9278
    @munzaliharunaabubakar9278 2 года назад +1

    Zantaya tawa dai girki

  • @jemmaab3383
    @jemmaab3383 Год назад

    I enjoyed this episode

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 2 года назад +9

    I miss Madina Mai shanu 😭🔊

  • @nabilavlogs2008
    @nabilavlogs2008 2 года назад +2

    Grills101 ya haduuu🤝🤩

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 2 года назад +3

    Assalamualaikum
    Masha'allah Mace Mai Addini Tayi 🧕♥️
    Murjanatu Allah ya Baki miji nagari. From Egypt 🇪🇬

    • @ibrahimhano2090
      @ibrahimhano2090 2 года назад

      Ina addinin yake a nan, wallahi jahilci dai ta nuna anan. Kaje ka tambayi Malamai akan matsalar mace tayi girki a gidan mijinta danuwa.

    • @nasiraaliyu9212
      @nasiraaliyu9212 2 года назад

      Ameen

    • @imranabello4553
      @imranabello4553 2 года назад

      Point daya yarage malama Badriyya baki tabo mana ba, na matanda suke kishi idan mijinsu yaci abinci a waje wanda ba nasuba. Best wishes

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 2 года назад

    Dole ne amin girki wlh cox shine kawai xaman lfy

  • @musasani4339
    @musasani4339 2 года назад

    It's true for what she Said I really Love The session thanks

  • @creativityenthusiast
    @creativityenthusiast 2 года назад +5

    Am with Murja 100%

  • @AbdoulRaachid
    @AbdoulRaachid Год назад

    Gaskiya murja baki yiba Allah karya bani mata irinki🤔🤔🤔

  • @nawaradiakite9183
    @nawaradiakite9183 2 года назад +1

    Murja kissasawtama mijin dazaki awra dan allah sabo dayanayi

  • @mamannoor7287
    @mamannoor7287 2 года назад +10

    Gaskiya ya kamata a kama murja ayi mata duka wlh😅😂😂

  • @abdulkarimmahamat5970
    @abdulkarimmahamat5970 2 года назад +2

    Gaskiya kin mace da Wani abou a kace idan an umur ce ta yazama dole tayi Idan Muna magana mudai sa ra'ayi a ciki Dan Allah.

  • @maazouzaki3821
    @maazouzaki3821 2 года назад

    Gaskiya murja duk wanda ya aureki ya chiga uku tir

  • @nastourbanas5629
    @nastourbanas5629 2 года назад +1

    Tirkashi murja Mijinki Nada aiki

  • @mhdigital2611
    @mhdigital2611 2 года назад

    Wallahi kyawawan Maya Akwai Saukin Kai Allah Kabumu Mata Masu Tausayi Da Kuma Kyau

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +1

    Badariya bakiyi bisimillah kafin cin abincin bah 0:01

  • @emraanxayyad3262
    @emraanxayyad3262 2 года назад

    Akwai matsala... Dis Murja we wish you same miji

  • @SalmaSalma-tj8oc
    @SalmaSalma-tj8oc Год назад

    Gaskiya wannan murjar kinada aiki zaiyi wiya ki iya biyayyar aure

  • @ruqaiyaibrahim1468
    @ruqaiyaibrahim1468 2 года назад +4

    I just love this murjanatu 😃

  • @balarabemusa6645
    @balarabemusa6645 2 года назад

    Allah ya kyauta

  • @Mona_Binyamin
    @Mona_Binyamin 2 года назад +1

    مشاءالله ❤️

  • @soulemanesoulemane2642
    @soulemanesoulemane2642 2 года назад +1

    Macha Allah ha ha burjamato

  • @adamumabubakar6091
    @adamumabubakar6091 2 года назад +1

    Masha Allah mganarki hakane Amma shin kinyi aurene Dan Allah
    Badiriya, kuma kiyi hakuri da tambayata dana yimiki na gode daga adamu abubakar daga jahar adamawa"

  • @ummiabbo990
    @ummiabbo990 2 года назад +1

    Lallai MURJA ke shedaniya ce.kuma ya kamata ki koma islamiyya.Dan Allah BBC Hausa ku rinka sanin mutanen da zaku rinka inviting.Allah yasa mu dace Amin.

  • @zeebaby3493
    @zeebaby3493 2 года назад +7

    Agaskiya ni bazan iya barin mijina yakecin abincin siyeba gara nahakura da zuwa aikin tinda itadama mace anasone tayi aure akillaceta agida indai mijinta yada kokarin nema kumayana sauke nauyin da allah ya dauramasa nata alhmdllh dama haka akeso tokema kiyi kokari kisauke masa nauyinsa akanki mana gaskiya matan arewa asauya tinani nikam girki sai inda karfina yakare wllh

  • @agadeztanoutkabir8549
    @agadeztanoutkabir8549 2 года назад +2

    Wanna hakane

  • @aishaali3734
    @aishaali3734 8 месяцев назад

    Up votes for Murja, 100%!!

  • @hadhadi722
    @hadhadi722 2 года назад +2

    👍👍👍👍👍❤❤❤

  • @aishakabir8528
    @aishakabir8528 2 года назад +2

    Hmmmm murja batada hujja gaskiya duk da aganinta ba dole bane girkin Amma kyautatawa yanada dadi Kuma kowa da yanayin aljihunsa .pls mata karku dau maganar murja da alamun batada aurene shiyasa take wannan fallin😃

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 2 года назад +1

    Murja ki dena magana irin wanan a public zaki kashewa kan ki kasuwa a ki zuwa neman aurenki fa, nasan kina tausayawa matane mun gode, cewa zaki a dan’ sassautawa mata wataran ta dan’ huta ko idan ba mai temakwanta mijin wataran ya dinga temaka mata mana, kamar yadda Annabi SAW yake temakawa matansa, magana me dadi tafi jan hankalin mutane akan rashin taunata, hausawa sun ce zaman duniya iyawa

  • @fateemaumar5174
    @fateemaumar5174 2 года назад +1

    Wlh gaskiyarki murjanatu

  • @falaluali2893
    @falaluali2893 2 года назад

    Wlh karyakaki dole tayi Girki matukar ba tana da larura ba

  • @nafiuumarahmad6870
    @nafiuumarahmad6870 2 года назад

    gaskiya BBC kunaganin mutane kala kala
    gaskiya kalar wannan
    kam kai aa

  • @junaidmusajili7509
    @junaidmusajili7509 2 года назад +1

    Allah yanzu namiji yaje yagama fafutukar abinda zakuci yakawo muki Kuma sannan akara shiga kicin dashi ai girki Anya akwai adalci anan kuwa?

  • @faisalmuhammad2082
    @faisalmuhammad2082 2 года назад

    Nifa yanxu gara nasamo wadda secondary school kawai tayi muyi auren mu muxauna lfy
    Amma wadannan waisu sun waye gsky badaniba wlh
    Kaji wai yarjejeniya ba Allah a lamarinta

  • @monsofsibaiti2618
    @monsofsibaiti2618 2 года назад

    Kinaruwa yarinya

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683
    @chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 года назад +4

    Badarriya tijani kalarawi gaisuwa mai yawa da fatan alheri

  • @ibrahimdiallosafia1750
    @ibrahimdiallosafia1750 2 года назад +1

    Murja 😰

  • @ggvgg8889
    @ggvgg8889 2 года назад

    Ai kodan neman lada kagirkawa mijinka

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +2

    This Murja na cruise 🤣🤣🤣🤣🤣

  • @hadhadi722
    @hadhadi722 2 года назад +1

    😍😍😍😍😍😍😍

  • @salehibrahimsaleh1232
    @salehibrahimsaleh1232 2 года назад +1

    Da farko dai murjanatu tayi kuskure dama fa aikin Allah rabawa yayi, ba wanda yace mace sai tayi aiki wajibi ne namiji ya kawo abinda za'a dafa ita kuma mace ta girka ta kula.......
    Murjanatu mijin da zai aureki sai ya dage ni kam ba zan iya ba don a yanzu haka na fi son abincin mahaifiyata ina yin aure kuma mamata sai ta maye gurbi...

  • @yusufyasas3171
    @yusufyasas3171 2 года назад

    Ai tace Bata taba ganin wata Mai Ra,ayi irin nata a gidan miji ta samu matsala ba..
    Hmmmm....
    Wannan ra,ayin naki Ai zai iya jefa ki wani hali..
    Allah ya Kyauta.

  • @musasani4339
    @musasani4339 2 года назад

    Agaskiya badariyya wannan shiri yana matukar burgeni sosai

  • @nabilavlogs2008
    @nabilavlogs2008 2 года назад +1

    Wani kuma😂kawai Kazar grills101 yikeso yaci. Kazarnan ya hadu🤩

  • @abutalatu7877
    @abutalatu7877 2 года назад +4

    Indai biyayya wa miji Dole ne, to Dole mace ta yi wa miji girki in yace tayi masa.
    Dukkan Wani aiki da mace zatayi Yana bayan biyayya wa miji ne.
    Daga nan a rage kyiwa da son jiki.

  • @ameenaahmad5962
    @ameenaahmad5962 2 года назад +3

    Gaskiya Hausawa mu gyara halin mu, if you don’t like someone’s opinion why insult him/her? Ba jahilci ba ne ku kama zagin wanda/wacce ba ta zage ku ba? Haba jama’a why? And you all think kuna da ilimin adini kenan?

  • @Khaireeimam
    @Khaireeimam 2 года назад +10

    Wannan muhawara yayi, ni a fahimtata,murjanatu tana magana ne bisa la’akari da zamani na yanzu wanda mata are kind of more occupied da aiki ko sana’a compared to zamanin iyayenmu. Kuma musulunci yayi emphasizing kwarai da gaske akan being compassionate to one another.
    A saukaka wa juna in da so da kauna. Ban ga aibun ra’ayin murjanatu ba.

  • @faisalmuhammad2082
    @faisalmuhammad2082 2 года назад

    Sai anyi magana kuce maza suna da yawan sakin mata
    Toni in baxakiyi girkiba mexakiyi agidana

  • @nuraventolaventola3613
    @nuraventolaventola3613 2 года назад +3

    Ke ba kyauba ba kuma bakya san yin abinci Allah ya sawake

  • @uwaisumuhammad8698
    @uwaisumuhammad8698 2 года назад +6

    Kai murjanatu allah sauwakei Amma wanan bah magana bace ko a abaibul bare a musulince yakamatah amatah Saban karatu gaski

    • @thgh6521
      @thgh6521 2 года назад

      🤔🤔🤔

  • @abbanfatima9659
    @abbanfatima9659 2 года назад +1

    Mahaukaciya kawaii 🤔🤔

  • @umarbakura4477
    @umarbakura4477 2 года назад

    Dan kunje aiki tare bazaki girki ba. Duk abinda yasameki ba'akanshi yake ba. Shiyake da nauyin gida kuma bazakiyi ba gsky kinbani haushi. Allah yashirye ki.

  • @zakariasoba9461
    @zakariasoba9461 2 года назад

    Matsalarku kenan mata kaine zakayi abinda kowa yagani zaice soyaiyace amma ina wasu matan zasuce anrenasune alhalin bahakabane

  • @Sanikanda
    @Sanikanda 6 месяцев назад

    Malama badriya wannan fa ba son zaman aure take ba

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 2 года назад

    Lalle kam Akwai Kura kam wasu zasudade A gidajen iyayensu kuwa... Kam

  • @Tantabara_TV
    @Tantabara_TV 2 года назад +5

    bazaki dafa abinci ba to meye anfaninki agidana
    Kawai gidan ku zaki koma da saki 3 kije ki zauna inda mahaifiyarki zatana dafaminki kina ci ko koma babanku yaringa sayo miki daga waje wllh

    • @saifullahiidris9388
      @saifullahiidris9388 2 года назад

      Kaga wata wawiyar mentality na typical bahaushe dan’arewa💔

  • @meetpals9740
    @meetpals9740 2 года назад

    Da alama murjanatu bata iya girki bane.

  • @muhadararmalamansunna1574
    @muhadararmalamansunna1574 2 года назад

    Wannan ai shirmene كيف baza kiyi girkiba

  • @agadeztanoutkabir8549
    @agadeztanoutkabir8549 2 года назад +1

    Ha

  • @ibrahimmadaki2708
    @ibrahimmadaki2708 2 года назад

    Aslm.M.Badariyya wnnn batu Yana da sarkakiya sosai.

  • @ayeeeshbello1277
    @ayeeeshbello1277 2 года назад

    Gaskiya murja ariqa fadin gskiya dai🤣🤣🤣🤣

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 2 года назад +1

    maganar waga mata batada dadin sauraru mace bazata yi girki ba ayi sai ahankali mata gidan aure ake neman aljanha

  • @Ms_kyari
    @Ms_kyari 2 года назад +7

    Hajia Aisha cikakkiyar yer kasuwa ce tace tafi son mata masu raayin murja😂. A nawa bangaran Allah tsare mu da auren mata irin su murja.

  • @BestPrankPage
    @BestPrankPage 27 дней назад

    Wannan qaramar yarinyar mahaukaciya ce

  • @georgespapi48
    @georgespapi48 2 года назад

    Hum murja kin san gaskiya ai har auren ma wa su sun fahimce shi ne kan matar su aikin Gida musuman Girki kodan girki su ke aure mata saboda a gare shi ba zai bar uwar shi ta cigaba da yi massa girki

  • @habibouhassaneabdoulnasser5806
    @habibouhassaneabdoulnasser5806 2 года назад

    chi namiji dake kawowa kouloun kouloun bawaneh ?

  • @maryambadamasi3512
    @maryambadamasi3512 2 года назад +1

    Nikuma wllh ina da gorin akulum mijina ya kasanci nizan masa girni amma wannan bazan tunanine daren keshe kai

  • @al-aminibrahim828
    @al-aminibrahim828 2 года назад +2

    Toh wai shi namiji idan an tashi yin chefene da Biyan kudin makarantar yara matan shi tana tayashi ne,.

  • @harisumuhammad6623
    @harisumuhammad6623 2 года назад

    Amma gaskiya a wanann topic kamata yayi ace ansamu macen aure kokuma mace wadda ta fahimci harakar addini a wanan topics ba mai saida abinci ba.

  • @umarabdullahi8324
    @umarabdullahi8324 2 года назад

    Musulichi Bai yarda namiji yy girki

  • @abubakaryakubu9131
    @abubakaryakubu9131 2 года назад

    Meyasa baza ayi magana akan mutanenda sukafi yawa a Kasarmu Nigeria bane wato (talakawa) sufa wannan suna magana akan masu rayuwa a Abuja ne miji na office Mata na office instead of a Duba su waye ne sukafi yawa a Kasarmu Talakawa da suke Nemo shinkafa da kyar kokuma masu kudi ne sukafi yawa an dauko wata da Batasan addininta ba wai tana cewa ba inda akace a kawowa mace danyen Abinci ta dafa Ina ta bar tarihin sahabbai da magabata ko iyayenta Sayo musu dafaffe Taga akeyi

  • @abutalatu7877
    @abutalatu7877 2 года назад +1

    Gaskiya kamata yayi Ku gayyato wadda raayinta yasha banbam Akan kin Yin girki Sai Ku hada su da Wanda basa son Yin girki.
    Amma kun gayyato kusan masu raayi Daya ne fa harma talla aka Mata a fakaice.
    Dafatan a episode na gaba zaku na saka masu bambamcin raayi.

  • @nurausmanyau6523
    @nurausmanyau6523 2 года назад +4

    Please kudinga nemo mata wadan da suka san addini daidai fahimta domin ansa muku tambayoyi irin wadan suka shafi zaman takewa. Bawai wadan da agidajen Su baa fahimtar dasu darajar miji ba

  • @yusufsaniyusuf7211
    @yusufsaniyusuf7211 2 года назад +1

    Hmmm to miye anfanin mace bata girki axaman aure sai tagadama aikawa akai matsala yakama malama murjanatu ki gyara

  • @samailaumar9843
    @samailaumar9843 2 года назад +1

    Yahudanci ne kawai A tare dake, Amman babu wani Namiji dazai juri wannan shirmen naki, Dan ko a shirin film kika dauko wannan salon To hanyar bazata 6ulle ba.

  • @creativityenthusiast
    @creativityenthusiast 2 года назад +2

    Murja: ya shiga ya tayani ko yanka albasa ne, yana hawaye ina hawaye🤣🤣🤣🤣

  • @salisuusman7460
    @salisuusman7460 2 года назад +1

    Wannan isa ta kyawawan matane ba irinkiba ni akan abinci zan iya bada read card ♦️

  • @ahmedmuhammed6206
    @ahmedmuhammed6206 2 года назад +5

    no wander she is not married that's why she is talking like that

    • @adildad8848
      @adildad8848 2 года назад +2

      That's why she's talking rubbish 🤓🤓🤓😃

  • @aminuabdullahi2492
    @aminuabdullahi2492 2 года назад +4

    Bbc dan Allah a ina kukasamo wannan murjanatu gaskiya yakamata kubata shawara ta koma makaranta

  • @ahmadbello3235
    @ahmadbello3235 2 года назад

    Ita wannan murja Bata shiryawa zaman aure ba.

  • @nafisatabdullahiibrahim2712
    @nafisatabdullahiibrahim2712 2 года назад

    Uhmmm

  • @redsniper327
    @redsniper327 2 года назад +2

    Amma gsky murja kinyi Rashi babba wlh tunda har manzon Allah yace duk macen da zata yiwa mijinta girki har tana cikin yin wannan girkin sai ta manta da albasa sai taje dankowa wannan zuwan da zatayi taje ta Danko sai an rubuta mata ladan Umrah and me for my opinion I like to help my wife some little work in house if I'm not doing anything I like that but murja this your opinion is not clear seriously.

  • @fatymatsofo_
    @fatymatsofo_ 2 года назад +1

    Maganganun murja na kan hanya, kawai bata da nutsuwa ne...

    • @samailaumar9843
      @samailaumar9843 2 года назад

      A,a Hajia Fatima menene yahau Hanya a mganar ta ta?

  • @sadiqabdullahi875
    @sadiqabdullahi875 2 года назад

    Murja baki da da,a. Ba ki San samun mijin ma arziki ne ba.Ni ko a maid ma baki yi ba.

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 2 года назад

    Murjanatu akwai baki 🤣 ba'a kadata a magana kin birgeni wallahi sosai