Mahangar Zamani kan rayuwar ɗalibai a jami'a

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 15

  • @AliyuAbdullahikrm9
    @AliyuAbdullahikrm9 6 месяцев назад +3

    BMufara da
    gaisheda
    Fiyayyen Halitta
    Muhammadur Rasulullah
    {S A W}

  • @MalikiibrahimMalikiIbrahim
    @MalikiibrahimMalikiIbrahim 5 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @adamualiyu1495
    @adamualiyu1495 6 месяцев назад +1

    Congratulations Madina, more wins 🏆💪

  • @muhammadkabir8166
    @muhammadkabir8166 6 месяцев назад +1

    Gaskiya hira yayi kyau. Kuma antattauna akan real problems da suke damun students. Nima student ne a jamiar ina karatun part-time, duk da part-time ne amma mukan zauna kuma mukan fuskanci virtually all matsalolin

  • @HALIMAABDULKADIR-ve4ql
    @HALIMAABDULKADIR-ve4ql 5 месяцев назад

    Gaskiya na ji dadin wanna Jira becos an tattauna problems da muke fuskatana a universities musanmman a BUK👍

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 3 месяца назад +1

    To anyi watsi da ilimin addinin Allah anwa karatun duniya gata, fiye dana addini, kuma Allah ya halicci duniya dan mu bauta masa ba don ilimin boko ba kadai
    Jibi Almajirai inda suke watangaririya memakon gov ta temaka ta bude musu suma makaratun dasu da mallamansu a dan san musu albashi suma amma ba wnn gatan sai qalilan a wata hajar ko masu contribution ko mu tsofaffin dalibai sai ka ji ana wani tara temakon school ko na schoolmates etc, amma da wuya kaji mutum ya tuno da yan' makaratar Allo ko Islamiyya ko Mallaman a temaka musu, shi isa Allah ya barmu da halinmu shima gashi na duniyar yana shiriruncewa. Allah ya nufemu da shugabanninmu mu da mu gyara ta kowaca hanya
    Shi

  • @hafizbashir2180
    @hafizbashir2180 6 месяцев назад +2

    Dan Allah shirin Mahangar Zamani ya kamata suyi irin wannan shirin da daliban jami'ar jahar kaduna (KASU). Saboda irin mawuyacin hali da suke ci wajen saka lokacin karatu (lectures) da sakin sakamakon jarabawa. Yanzu haka da waya daga cikin daliban da suka gama shekaran data gabata basu san halin da suke ciki ba.

  • @SAFIYYUMASUD-eu1qw
    @SAFIYYUMASUD-eu1qw 6 месяцев назад

    Allah yasa korafin yaje kunnuwan wadanda ya dace su tallafa.

  • @MahamadouFadalou
    @MahamadouFadalou 6 месяцев назад

    Inabadagaisuwa gasashenhausa bbc,adalilin madina maishanu: ALLAH yakaramuku kokari

  • @umarauwalu9736
    @umarauwalu9736 6 месяцев назад

    Well done

  • @amsadiq32
    @amsadiq32 5 месяцев назад +1

    They all forgot one the big problem in our universities. The problem is toilets facilities and clearness. Is biggest problem.

  • @sadiyamuhammadadam3473
    @sadiyamuhammadadam3473 6 месяцев назад

    Weldone

  • @Insaa-qb6ig
    @Insaa-qb6ig 6 месяцев назад

    👍👍👍🇱🇾🇱🇾

  • @junaiduisah5772
    @junaiduisah5772 6 месяцев назад

    Well-done

  • @adamabukarmuhammad-qg3fk
    @adamabukarmuhammad-qg3fk 6 месяцев назад

    Weldone