Shirin Mahangar Zamani kan rayuwa da cutar HIV

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 22

  • @MahamadouFadalou
    @MahamadouFadalou 4 месяца назад +6

    ALLAH yakare dukanmusulmi gaisuwa dubu dubu gamadina maishanu

  • @Abdouissa-jq4mi
    @Abdouissa-jq4mi 3 месяца назад

    MashaAllah

  • @rashidaadam9422
    @rashidaadam9422 4 месяца назад +3

    Allah ya kaare mu

  • @daoudatoure414
    @daoudatoure414 4 месяца назад +2

    Thank you i love you

  • @salmaimam8629
    @salmaimam8629 4 месяца назад +2

    Allah sarki na tausaya miki Allah ya jibinci lamarin ki

  • @kabirsani2698
    @kabirsani2698 4 месяца назад +5

    Babban maganin wannan cutar shi ne alumma su daina kyamatar masu dauke da cutar. Kyama da tsangwama na tada hankalin masu cutar sosai. Allah ya kyauta ya kiyaye mu ya bama masu dauke da cutar lafiya, amen.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 4 месяца назад +2

      Amin, da masu Zina da dangiginta suma su dena, daukan hanyar tsautsayi Allah ya karemu Amin

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 4 месяца назад +1

    Allah yarufa asiri

  • @lurwanuhamza8514
    @lurwanuhamza8514 4 месяца назад

    Na tausaya miki sosai ALLAH ya yafe miki kura kuran ki duniya da lahira

  • @AuwalYahaya-sp8xl
    @AuwalYahaya-sp8xl 4 месяца назад

    Malam hanza nayi muku fatan alheri bbc hausa.

  • @JamilaHabubakar-pq6wu
    @JamilaHabubakar-pq6wu 4 месяца назад +1

    Walahawla walaquwata illabillahil aliyul azim Allah kiyaye

  • @shamahaske319
    @shamahaske319 4 месяца назад +1

    You should have invited someone from NACA and APYIN...There are prophylaxis, PEP and PreP, so much advancement for the prevention of HIV transmission.

  • @الة-ف8ظ
    @الة-ف8ظ 2 месяца назад

    ❤❤❤

  • @Abdul_Wagini_official
    @Abdul_Wagini_official 4 месяца назад

    Allah ya kyauta

  • @hussainiubali892
    @hussainiubali892 4 месяца назад

    Yanzu shi wannan Likitan zai yadda ya auri Mace da take dauke da cutar HIV?

  • @Omar-wp6ij
    @Omar-wp6ij 4 месяца назад

    ❤❤❤❤❤Habibi

  • @Sadiyadanmaliki-d7t
    @Sadiyadanmaliki-d7t 4 месяца назад +1

    Wayyo allah

  • @abdulfatahabubakar6075
    @abdulfatahabubakar6075 4 месяца назад +1

    Ftn alheri BBC Hausa

  • @Omar-wp6ij
    @Omar-wp6ij 4 месяца назад

    سلام sunana Omar your name is Salama I like Carolina can I better get me some say malama ❤❤❤❤عمر

  • @kmmdtib3535
    @kmmdtib3535 4 месяца назад +1

    😂❤❤❤😂😢