Omooohhh, sai ka ce majnoon laila. Wanda ya ce ko mutuwa yayi, laila ta zo kabarin sa sai ya tashi. People dey love sha. But, in her own case she needs serious prayers wallahi. Akwai azkars and akwai rubutu da a ke let her look for help and her parents should not leave her like This. (1)Ta dinga azkar kaman su, Rabbana Wala Tuhammilna Ma La Tagata Lana Bihi. (2) Allahumma As'alukal-huda, Wattuqa, Wal-afafa, Wal ghina. (3) Allahumma Rahmataka Arju Fa La Takilni ila nafsi tarfata aynin wa aslih li shani kullahu, La ilaha illa anta. (4) La ilaha illallah Al Alimul-halim. La ilaha illallah Rabul-arsh-al-azim, La ilaha illallah Rabbussamawati wa Rab-ul-ard, Rabul-arsh-al-karim. (5) Rabbi innee limaa anzalta ilaiya min khairin faqeer (very important).
Subhanallah what a heart touching story yayi shige da nawa but for me na shawahala kafin na cire shi araina amma na cire don Allah tayi kokari ta manta dashi tayi aurenta
Allah sarki Allah yayayemiki son wanda be damu dake ba yabaki miji nagari wanda zai mantar dake da wanda kikaso abaya insha Allah watarana sai labari, kema Sis Hadiza Allah yakawo wanda zaiyi wuf dake domin aure shine mutuncin mace.
Allah sarki 😢Rakiya so domin Allah haka yake amma kiyi tunani da ayar alqur'ani mai girma da take cewa zakaso abu babu alkhairi agareka da abun kuma zakaqi abu shine alkhairi Rakiya ina kaunarki don Allah kiyi hakuri kinji Allah miki zabin abin dayafi alkhairi inshikinnne Allah dawo miki dashi cikin sauki Rakiya j t'aime bcp nima macece y'ar uwa Niger 🇳🇪 kasata Damagaram Gida
Wallahi kam abin akwaitausai wallahi har,araina banji dadin hakanba kuma munagodiya mlm hadiza aliyu Gabon da wannan tattaunawar inason inyianfane da wannan dama gayan uwana musamman Maza da ciwa mujitsoron Allah gadar kachuci wane ko wata karkabari wane yachutu ko wata tasana diyarka murinqa tunawa daciwa bayan wannan rayuwa akwai watarayuwa lokacin da alkalen alkalai zaiyihukunci kukuma mata yakamata wannan yazama darasi agareku
Aslm, gaskiya is really touched me because I know the pain ko Ince nima hakan yafaru dani amma nibazan sake soyayya dashi koda shikadai yarage amazajen aure.
Wow agaskiya natausayamata akan soyayyarta Allah ya bata wanda yakesonta sakanida Allah wannan gidan shiryeshiryennan kuma Allah yakara daukaka kema hadiza Allah yakara girma
Babban kuskuren da zata tafka a rayuwarta shine komawa gareshi Maza nagari wallahi tallahi suna nan Legit, Kullum media na portraying mazan assha, kuma wlh ba haka muka taru muka zama daya ba Komai mai sauqi ne, yanda ya shiga ranta haka zai fita Insha Allahu, kawai lokaci take buqata💙💯
Banbancina da ita shine Ninamijine ita Kuma mace Kibiyar ajali kenan soyayya Allah yasa mudace Akawomana gwani na gwanaye Asnanic ko Ali nuhu Nima Watarana inason azauna dani awani episode in thank you
This is one of the most impressive episode ever because of the way rakiya speak her pain from the bottom of her heart, may god keep your beloved one beside you and makes you a happy couple (amin) well done you Mrs Gabon!
Kinaji wallahi bahaka yabarki ba yy yimiki asiri saboda hk ki karyar wannan asiri tahanyar gayanmargarya.da ayuyin allah.zakici nafada miki ni bani da interest a kan yanfilm Amma natausayamiki .
Hahhahaah if you have true love 4 someone even if he is toxic like 🐍 u can only be away from him but ur ❤️ still there bro careful on who u trust in life
Allah sarki safiya,wlhy har naji badadi akan abinda yasameki a soyayya,Ina Miki fatan alkhairi Kuma da adduan zabin alkhairi.dije pls ki gayyato mana hamisu breaker
Assalamu alaikum warahmatullah. This is one of the best show because the guest, Rakiya, has spoken from her heart. I salute her for her sinere love and I pray to Allah SWT to give her the best husband who will became her best friend. May her future husband be upright, loyal, pure, sincere and noble, amin Ya Rabbal Alamin.
bonsoir ma sœur chérie ça va cmmt vs allez bien et Les activités allah sarki soyya Masha allahou anty hadiza merci Beaucoup que dieu vous bénisse longue vie j'aime beaucoup longue vie à vs
One thing I love the most about this chat show is the act of pressuring artists into vomiting the venomous substance that is killing them softly thereby getting partially relieved of some pains. I’m sure Rakiya is a bit relieved and I am very much sure the message will send signal to many, I am also sure the arrow will hit the shooter at the right spot. Hadiza, kudos for a job well done!
Aslm hajiya hadiza gaskiya saurayin rakiya ya gama sa a irin ta ake nema tazama abokiyar zama walhi gaskiya Allah ya daidaitaku. Allah yasa ki manta idan bashi bane mafi alheri a gareki rakiya.
This episode really touch my heart😢 But I don’t know why people take advantage of those that loves them for the sake of Allah. Ubangiji Allah Ya yaye miki, ya kuma baki miji na gari.
This was the most heart touching live story I ever heard .... Don't worry A.Rakiya success is yours. May the Almighty Allah heals all your pains and may he grant you more sabr.
Il n mérites pas ton amour j t'assures si non quelqu'un qui t'aime réellement n va jamais te quitter qu'elle qu'en soit les circonstances tu mérites mieux que lui courage
Sister Hadiza this is the first time i became so emotional and baffled in your program,i am you fan ever since I came into the industry but i must confess this is a very heart touching,very sympathetic situation,Rakiya sorry "FA INNAMA AL YUSRI YUSRA", don't be sad pls(LA TAHAZAN,) just turn to God,He Is The Only cure to your heart problem😭😭😭
wallh j'ai larmes aux yeux , mais sache que DIEU à dit {tu peux aimer quelque chose mais c'est un mal pour toi et tu peux déteste quelques choses c'est un bien pour toi vous vous ne savez pas DIEU seul le sait} qu'Allah nous facilite la vie. "nigérien 🇳🇪 depuis Libye 🇱🇾"
This is the most emotional and straight to heart episode in your Talk Show series. But the most educative episode was that of “Alan Waka” and the most calm episode was that of “Sani Danja”. The interview with “Momo” is one that promotes giving others opportunity to thrive while that of “Yakubu Muhd” and “Soja Boy” are teaching how one should pursue his passion and the importance of checking your inbox. “Namenj” will teach you to keep trying. The episode of “Baba Dan Audu” is just comical, nothing to learn from. Lastly, the episode of “Safa Safa” will teach you how to manage criticisms and it will teach you that some mistakes are avoidable and trust no one.
Salam,this is my first time commenting on ur shows I just wan her to know that she will be fine is just a matter of time 😢she should keep praying for Allah’s best because sometimes wat we want is not wat we get and am pretty sure Allah has a beautiful plan for her
🥺😭 j’ai aussi versé des larmes Rakiya sache que s’il est destiné à toi il reviendra mais s’il ne revient pas c’est qu’il n’est pas fait pour toi. Qu’Allah te fasse le meilleur choix. Soit heureuse. Vive le Niger 🇳🇪
This really touched me,maybe because i know the pain,i know the tears,i know the heartreaching feeling ,i have felt it and still feeling it to a point ,maybe not as much as before because i have asked Al Jabbar to heal me and i know he will me without crack and grant me the best spouse,So Rakiya inshaAllah,He Allah will heal you,He will grant you the very best of spouse because obviously this guy do not deserve you,Sabr dear,Tawaqul dear,Allah will give you much morethan you could ever imagine.May Allah heal us all 🤲🏼
❤ masha Allah ❤ nadji dadin wannan story love din sosai amma dan allah inaso a'kira hamisu breaker shima yazo yabada love story sa dan Allah inada bukatar hakan Please Please Please hadiza Gabon
Muna godiya sosai Allah ya Biya Allah ya kara daukaka da nisan fatan Ansha ruwa lafiya Allah ya bamu albarka wannan wata da muke ciki 🙏 rakkiya musa Allah ya Biya Miki bukatarki Alhurmar annabi s a w🤲🤲from côte d'ivoire 🇮🇪🇮🇪mun gode sosai wlh
Love! Allah kenan wanda kake Kallonshi as .... ashe ba haka yake ba Allah shi yasan abunda yake tsakanin sa da bawansa, inason kallan soyayyan dinnan but banaso ayi mun saiddai ni ace ni nakeyin ta...,
Wallahi Duk Soyayyar Daba ta Allah Da Manzonsa bane wasa da Hankali ne gami da chutuwa a tattare da ita. Ki Nemi yardar Allah da Soyayyar ManzonAllah(S A W), Natsuwar Ruhi, kwanciyar hankali, farin ciki.Kina nisa cikin Soyayyar kina kara samun farin ciki gami da natsuwa.
She's has clearly expresses true love for a person that does not know its value. Let's brighten the life of those that truly love us by accepting them. True love are very hard to find nowadays. If you get one, please accept and allow it to grow.
9ans je ne suis pas guérir de ma blessure le temps passe mais mon cœur n'arrive pas donc je ne pensé pas que le temps peut faire quelque chose pour nous
Assalamualaikum warahamatullah Allah ya Kara daukaka hajiya Hadiza Gabon gaskiya na ji tausayin rky Allah ya kawo mata mafita Saidai abunda ya ban mamaki shine Daman haryanzu ana irin wannan soyayyar Allah ya bamu irinsu Amman fa kar mujuya musu baya
SubhanALLAH!!! This is something greater than love, this is sublime, this is ecstasy. I don't like telling people about my personal life, However! it seems we are in the same boat with her. May Allah SWT heal what's beneath our heart. a very sympathetic life lesson experience. i really understand your situation, same with mine. heartaches, sleepless nights, loss of appetite, e.t.c😭😭😭
I'm touched with this story... And as I'm watching i was having same memories of my past relationship which i still have the feeling and didn't think it will go soon.. Love 💕
allah sarki rakiya na tausaya miki wallahi Matsala irin tawace saidai kuma zuciya kowa da irin tashi ni da nayi hakuri na juri gashi shi yake bibiyata amma wallahi sai na rama insha allah kuma wallahi inna san shi saidai bazan aure shiba
Allah sarki wlh saida tasani nayi kuka saboda yanayin yanda ta shiga da akazo mata da maganan tayi hakuri nima irintane wlh gashinan haryanxu nakasa yin aure saboda ina ganin kaman zan cutar da wacce zan sone a yanxu kawai saboda an rabani da ita kai abindai ba a cewa komai allah yasa mudace anty hadeeza munajin dadi shirin nan naki allah ya kara daukaka wannan shirin naki ya kuma kare mana ke aduk inda kike.
Kai You Guys really impressed me with such Vibes wlh, the way you're speaking French makes me feel like ina na nine, kuma naji ina tsananin son in koyi French as a result of this beautiful and memorable interview. I salute ya'll ✌👍
Kiyi hakuri Allah zekawo Miki wanda yafi shi Kuma wanda zekula dake Rakiya Musa in Sha Allah Innakalleki kina ban tausayi in naji mewannan sunan ko banganta nikanji hawaye yacikamin ido Thanks kadija G
,,😭😭😭gaskiya natausamata wlh wanga bachida hankali duniyar yanzu kasami wanda yake ma wanan soyayyar to kai wazakaso zai hadu da wace batasonchi ta cutardachi rakiya itace yakamata dakai
Allah sarki! Idan da alkhairi Allah ya cika mata burin ta na aurar wannan bawan Allah. Amma tabbas, ita kadai tasan yanayin da ta shiga da wanda take ciki yanzu.
That's good Sister Rakiya in Sha Allah you will achieve your ambition ❤. I wish to get a woman like you sister ❤ Additionally, I respect to you for that
Hadiza dan Allah bani Adree yarinyar nan pls kai sai kace annabi ke Wallahi kige ki nemi kudi Wannan hauka ne manzon Allah dai zan yiwa irin Wannan soyayyar Haba baki adduar ne sosai kisamu lokaci kiraka salati ga annabi baki salati sosai shiyasa bani Adree nata ko Ina take zan ne meta InshaAllah hu sai ta sauka a Wannan haukan
Ayya this is unforgettable story of love may almighty Allah bless her life because she’s try to make what AlLaH love in life love someone for fudge love and I wish her prosperity and bless her life
“L’amour c’est comme la guerre, facile à dêmarrer, difficile à finiret impossible à oublier.” Allah ya kyauta ya baki wanda yafi shi. Mais ce qu’a lie l’amour même, le temps ne peut le delier. 😢
I don't know why, before rakiya isn't among kannywood actresses arouse my attention toward anything in relation to they film activities. But today she touches my heart with such memorable love phenomena. She gives to one who hasn't valued the relationship. Pls take heart may almighty heal your wounds
This is the first Hausa emotional & touch heart conversation i have ever seen.. Sorry Rakiya, Allah ya sauqaqa miki.. Tabbas tana cikin damuwa, dan face dinta ya nuna 😢
Idan har RAYUWA rubutacciya ce, ƘADDARA da JARABAWA ma a rubuce suke. A duk sanda ka riƙe da ƙarfi, sai ka miƙama mafi ƙarfin iko da ikonsa da RAHAMARSA sai ya ƙarfafa ka sama da gazawar rauninka. Fatan alkairi ga zukata masu soyayya domin ALLAH. Fatan shiriya ga zukata masu jin ƙarfin raunanawa ga abokan halittarsu. Soyayya gaskiyace, miƙa komai ga UBANGIJI ba gazawa bace. ALLAH yasa jarabawoyinmu su zama tsananin nasararorinmu bisa tafarkin tsoron ALLAH.👏😍
Omooohhh, sai ka ce majnoon laila. Wanda ya ce ko mutuwa yayi, laila ta zo kabarin sa sai ya tashi. People dey love sha. But, in her own case she needs serious prayers wallahi. Akwai azkars and akwai rubutu da a ke let her look for help and her parents should not leave her like This. (1)Ta dinga azkar kaman su, Rabbana Wala Tuhammilna Ma La Tagata Lana Bihi. (2) Allahumma As'alukal-huda, Wattuqa, Wal-afafa, Wal ghina. (3) Allahumma Rahmataka Arju Fa La Takilni ila nafsi tarfata aynin wa aslih li shani kullahu, La ilaha illa anta. (4) La ilaha illallah Al Alimul-halim. La ilaha illallah Rabul-arsh-al-azim, La ilaha illallah Rabbussamawati wa Rab-ul-ard, Rabul-arsh-al-karim. (5) Rabbi innee limaa anzalta ilaiya min khairin faqeer (very important).
Subhanallah what a heart touching story yayi shige da nawa but for me na shawahala kafin na cire shi araina amma na cire don Allah tayi kokari ta manta dashi tayi aurenta
Allah sarki Allah yayayemiki son wanda be damu dake ba yabaki miji nagari wanda zai mantar dake da wanda kikaso abaya insha Allah watarana sai labari, kema Sis Hadiza Allah yakawo wanda zaiyi wuf dake domin aure shine mutuncin mace.
Allah sarki 😢Rakiya so domin Allah haka yake amma kiyi tunani da ayar alqur'ani mai girma da take cewa zakaso abu babu alkhairi agareka da abun kuma zakaqi abu shine alkhairi Rakiya ina kaunarki don Allah kiyi hakuri kinji Allah miki zabin abin dayafi alkhairi inshikinnne Allah dawo miki dashi cikin sauki Rakiya j t'aime bcp nima macece y'ar uwa Niger 🇳🇪 kasata Damagaram Gida
vraiment yer uwa ke ma Allah ya biyaki da chawara ki, ainsi va la vie nigérien🇳🇪depuis Libye 🇱🇾
A heartfelt story!
May Allah take a better decision for U Rakiya.
Wow Amma gaskia kinada ilimi kuma kinhadu wlh kozamu daidaita😂
Wannan gaskiya ce
Allah Sarki rky na tausayamiki kuma Allah ya tabbatar da mafi alkairi
Wallahi kam abin akwaitausai wallahi har,araina banji dadin hakanba kuma munagodiya mlm hadiza aliyu Gabon da wannan tattaunawar inason inyianfane da wannan dama gayan uwana musamman Maza da ciwa mujitsoron Allah gadar kachuci wane ko wata karkabari wane yachutu ko wata tasana diyarka murinqa tunawa daciwa bayan wannan rayuwa akwai watarayuwa lokacin da alkalen alkalai zaiyihukunci kukuma mata yakamata wannan yazama darasi agareku
Barka hadiza Gabon sadai mutane suna cewa wai Hamissou breaka ne Wanda y yawdareta dan Allah y gaskiyar maganar take ina bukatar amsa🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Aslm, gaskiya is really touched me because I know the pain ko Ince nima hakan yafaru dani amma nibazan sake soyayya dashi koda shikadai yarage amazajen aure.
Gaskiya wannan Hira, ta famamin raunin sama da shekara ashirin,❤❤❤❤ domin jiya kasa bacci nayi, amma dai nayi😢😢😢
🎉
Wow agaskiya natausayamata akan soyayyarta Allah ya bata wanda yakesonta sakanida Allah wannan gidan shiryeshiryennan kuma Allah yakara daukaka kema hadiza Allah yakara girma
My hausa crush Rakiya was the first person to cry on ur program,.I'm crying for her too😭😭😭 so pitiful and emotional
Abu kawar gado
😂😂😢
Werey😂😂
😢😢
Soit fière de toi ma belle car vaut mieux être trahi que de trahir.n'est pas honte d'afficher ton amour propre ❤❤❤. bsr e bne rupture
Nice Gaskia na Tausaya Maki Rakiya Allah Ya Maye Maki Gurbinshi Da Wanda Zai Zame Maki Alkhairi Sama Dashi
Anti Adiza aliu thank you very much may God bless I like what you're doing from Saudi Arabia 🇸🇦
Thank you soo much God bless you
❤️ hajiya hadiza aliyu Gabon iloveyou kinaburigin hadiza my So
Babban kuskuren da zata tafka a rayuwarta shine komawa gareshi
Maza nagari wallahi tallahi suna nan Legit, Kullum media na portraying mazan assha, kuma wlh ba haka muka taru muka zama daya ba
Komai mai sauqi ne, yanda ya shiga ranta haka zai fita Insha Allahu, kawai lokaci take buqata💙💯
❤❤❤
Insha Allah
This is the first time Danake kara jin chewa zanchi gaba da kara hakura da masoyiyata kumah mai kaunata ❤✊
Subhan Allah hajiya hadiza Banso kikamatsamata hakaba natausaya Mata Amma Allah yabata nagari
Banbancina da ita shine
Ninamijine ita Kuma mace
Kibiyar ajali kenan soyayya Allah yasa mudace
Akawomana gwani na gwanaye Asnanic ko Ali nuhu
Nima Watarana inason azauna dani awani episode in thank you
Masha Allah ❤️ Allah yabata Wanda ke sonta kuma ya canza labarinta 🙏
Gaskiyar lamari naji dadin wannan hira hadiza.Allah ya kara taimako.
This is one of the most impressive episode ever because of the way rakiya speak her pain from the bottom of her heart, may god keep your beloved one beside you and makes you a happy couple (amin) well done you Mrs Gabon!
Really interested discretion ✅
Kinaji wallahi bahaka yabarki ba yy yimiki asiri saboda hk ki karyar wannan asiri tahanyar gayanmargarya.da ayuyin allah.zakici nafada miki ni bani da interest a kan yanfilm Amma natausayamiki .
How can someone as elegant as her ..felt into this trap and still loves him... this is the meaning of true love...may God heal your wounds
انا ايضا مثلها وقعت ولم اتشافه بعد
Hahhahaah if you have true love 4 someone even if he is toxic like 🐍 u can only be away from him but ur ❤️ still there bro careful on who u trust in life
Mr6 beaucoup Hadiza tu ma fait bien parceque tu a récit mn bon amour Rky M grand mr6 a toi.
@@Alexa-yf8sp ربنا يكون في عونك حبيبتي حاولي تتقربي من الله أكثر ربنا يهدينا و يهديكي
@@sansangrl امين يارب الله يسعدك ما زلت احبه لكن قدرت اتخطاه بعد قلبي تسلمين
Allah sarki safiya,wlhy har naji badadi akan abinda yasameki a soyayya,Ina Miki fatan alkhairi Kuma da adduan zabin alkhairi.dije pls ki gayyato mana hamisu breaker
Assalamu alaikum warahmatullah. This is one of the best show because the guest, Rakiya, has spoken from her heart. I salute her for her sinere love and I pray to Allah SWT to give her the best husband who will became her best friend. May her future husband be upright, loyal, pure, sincere and noble, amin Ya Rabbal Alamin.
Best com me
This will hurt her more in the long run
amen ya rabb
Ameen Ya Allah❤
Ameen❤
So painful 😣 may Almighty Allah accepted our ibadah during this month of Ramadan
Amin
❤❤❤
Ameen ameen
Hm
Amin summa Amin 🤲
bonsoir ma sœur chérie ça va cmmt vs allez bien et Les activités allah sarki soyya Masha allahou anty hadiza merci Beaucoup que dieu vous bénisse longue vie j'aime beaucoup longue vie à vs
One thing I love the most about this chat show is the act of pressuring artists into vomiting the venomous substance that is killing them softly thereby getting partially relieved of some pains.
I’m sure Rakiya is a bit relieved and I am very much sure the message will send signal to many, I am also sure the arrow will hit the shooter at the right spot.
Hadiza, kudos for a job well done!
So sad feel very bad for her ya Salam her story was so touched may Allah see her true ameen
Am with u brother
To oga bmb wayashe wannan B.F en nata
That's very good
You said exactly what I want to say
Ameen sorry for that But take it easy with love is blind
I commend her courage. Not everyone can expose their pains for the world to see. I wish her a more fulfilling love life in the future.
Aslm hajiya hadiza gaskiya saurayin rakiya ya gama sa a irin ta ake nema tazama abokiyar zama walhi gaskiya Allah ya daidaitaku. Allah yasa ki manta idan bashi bane mafi alheri a gareki rakiya.
This episode really touch my heart😢
But I don’t know why people take advantage of those that loves them for the sake of Allah. Ubangiji Allah Ya yaye miki, ya kuma baki miji na gari.
Amin summa Amin🤲
Ameen Ya Allah
This was the most heart touching live story I ever heard ....
Don't worry A.Rakiya success is yours.
May the Almighty Allah heals all your pains and may he grant you more sabr.
Allah yasa mudace rakiya Allah ya baki hakuri anty hadiza muna godiya
Gaskiya na tausayamiki Allah ya dawo d hankalinsa a wajanki
Toutes mes salutations meilleures à vous Rakiya Musa et Hadiza Aliyu Gabon, bonne rupture merci. Salut les peuples nigerien, gabonais, Nigerian.
ça c'est pas possible
So sorry dear Rakiya musa, it's almost the same problem that is happening with me.
Ya Allah make things easier for us
Il n mérites pas ton amour j t'assures si non quelqu'un qui t'aime réellement n va jamais te quitter qu'elle qu'en soit les circonstances tu mérites mieux que lui courage
Wannann Fira naku, is very interactive. Keep it up..
Tu m'a donné les larmes aux yeux quand tu lui a dit de ne pas oublier le passé 🥺 mais mon conseil passe à autre chose rekiya🙏
Oublie le et à autre chose construit ta future avec la personne qui connait ta valeur et la valeur de l'amour c'est mieux j'espère
Slm🎉
wahali ce passe facile ma sœur Qu'Allah te donner le courage de passer à autre chose j subir ça
Even me dear I bought tears in my eyes she make me cry again
Sister Hadiza this is the first time i became so emotional and baffled in your program,i am you fan ever since I came into the industry but i must confess this is a very heart touching,very sympathetic situation,Rakiya sorry "FA INNAMA AL YUSRI YUSRA", don't be sad pls(LA TAHAZAN,) just turn to God,He Is The Only cure to your heart problem😭😭😭
Barka da safiya hajiya hadiza gabon akawomana musa mai sanaa dan Allah
Allah na rokeka yan da tachiga halin soyaya Wanda yaga abin maganane chima ya chiga
Vraiment se vous faite se très intéressant et toutes mes encouragements madame
The best episode ever. I'm whatch it for the several times, and I'm not tired.Take heart rakiya 😭😭
wallh j'ai larmes aux yeux , mais sache que DIEU à dit {tu peux aimer quelque chose mais c'est un mal pour toi et tu peux déteste quelques choses c'est un bien pour toi vous vous ne savez pas DIEU seul le sait} qu'Allah nous facilite la vie. "nigérien 🇳🇪 depuis Libye 🇱🇾"
Banjou la mansi
0#
Vraiment les mots me manquent
@@abubakarnmusa7068exactement c la tristesse
@@abjorobb5751 wallh c rare
Allah ya baki miji na gari insha Allahu Wanda zakiso kamar zaki mutu .ki manta da wancan insha Allahu
Merci maman merci beaucoup vous avez invité la fille de notre pays Niger 🇳🇪 virement merci beaucoup 😘😘😘😘😘😘😘
Nice my fan
This is the most emotional and straight to heart episode in your Talk Show series. But the most educative episode was that of “Alan Waka” and the most calm episode was that of “Sani Danja”. The interview with “Momo” is one that promotes giving others opportunity to thrive while that of “Yakubu Muhd” and “Soja Boy” are teaching how one should pursue his passion and the importance of checking your inbox. “Namenj” will teach you to keep trying. The episode of “Baba Dan Audu” is just comical, nothing to learn from. Lastly, the episode of “Safa Safa” will teach you how to manage criticisms and it will teach you that some mistakes are avoidable and trust no one.
It's impressive that you've watched all and also understood the message each was trying to pass.
You nailed it.
you just did an awesome thing i think you made me felt i must watch all now...let me see how .Thank you
🙌🙌
Beautiful analysis
Gaskiya nah tausayamata soyayya da yahala sosai allah ya zabamiki alheri
Salam,this is my first time commenting on ur shows
I just wan her to know that she will be fine is just a matter of time 😢she should keep praying for Allah’s best because sometimes wat we want is not wat we get and am pretty sure Allah has a beautiful plan for her
Aslm yane dadama yakwana biyu
🥺😭 j’ai aussi versé des larmes Rakiya sache que s’il est destiné à toi il reviendra mais s’il ne revient pas c’est qu’il n’est pas fait pour toi. Qu’Allah te fasse le meilleur choix. Soit heureuse. Vive le Niger 🇳🇪
J’ai vie la même chose
Hadiza dieu te bénisse et protéger
Wow
Masha Allah bien parlé
@@nenependa oh là là soit courageuse ça va passer avec le temps incha Allah
Allah sarki baiwar Allah kiyi hakuri insha Allah Allah zaiyi miki sakayya
Muna rokon Allah insha Allah zaiyi miki zabi na gari
Barka Rakiya nusa ma cha Allah godiya 🙏🙏🇳🇪🙏🙏 i love you rakiya
This really touched me,maybe because i know the pain,i know the tears,i know the heartreaching feeling ,i have felt it and still feeling it to a point ,maybe not as much as before because i have asked Al Jabbar to heal me and i know he will me without crack and grant me the best spouse,So Rakiya inshaAllah,He Allah will heal you,He will grant you the very best of spouse because obviously this guy do not deserve you,Sabr dear,Tawaqul dear,Allah will give you much morethan you could ever imagine.May Allah heal us all 🤲🏼
😢😢😢me too
Sister your touchable story will be impregnable just stay strong your labour shall never be in vain
Kai masha Allah, very emotional, I couldn’t stop my tears from dropping 😭
Le Niger et le gabon en personne,,fière de vous mes chéries 🥰
Vraiment ❤
Kaji gabon wai kamar india 😃😃😃
Binciken Kwakwaf kan Soyayyar Hamisu Breaker Da Rakiya Musa 👇
ruclips.net/video/uKHVVn9FTUQ/видео.html
Allah Sarki , Rakiya Allah yakawo miki mafuta😂
Aslm ykk hadiza aliyu y aiki marhaba
❤ masha Allah ❤
nadji dadin wannan story love din sosai
amma dan allah inaso
a'kira hamisu breaker shima
yazo yabada love story sa
dan Allah inada bukatar hakan
Please Please Please hadiza Gabon
Muna godiya sosai Allah ya Biya Allah ya kara daukaka da nisan fatan Ansha ruwa lafiya Allah ya bamu albarka wannan wata da muke ciki 🙏 rakkiya musa Allah ya Biya Miki bukatarki Alhurmar annabi s a w🤲🤲from côte d'ivoire 🇮🇪🇮🇪mun gode sosai wlh
Aslamou alaykoum anti hadiza ina kamnarki sosay nicé nafissa daga nan garin kotonou ina cha awar yin film
Ameen nayi kuka sosai
I like the way Rakiya speak French and i love her. I'm a Cameroonian too but best in Nigeria,May Allah (S.W.T)bless you with a righteous husband
Okay you're nice
Allah sarki
Ameen
Le Cameroun est fière de vous
I like u too Aisha Hamza for wishing her the best
Gaskiya ne Aunty @hadizatou Allah ya bata lfy
I can't even stop cry
I really really like this interview 💓
We love you aunty hadiza please keep it up 💁
Rakiya has a unique talent in her personality. She is cute, humble, open-minded and intelligent. Her love life is special.
Love! Allah kenan wanda kake Kallonshi as .... ashe ba haka yake ba Allah shi yasan abunda yake tsakanin sa da bawansa, inason kallan soyayyan dinnan but banaso ayi mun saiddai ni ace ni nakeyin ta...,
Real definition of true love , I felt your pain RMP , Allah ya yayemiki
I believe this particular episode is one of the most emotional episodes I’ve watched lately in a talkshow.
Gaskiya Indeed very emotional
bonsoir a tous
Wannan kowayene allha yaisa yachucheta allha yashiryeshi gaskiya hamisu bakakeutaba Dan allha mumasoyankane Dan Allah kadawo kaaureta kataimakawa rauwanta
❤❤❤aslm ykk ddm
@@GarbaMadu kana lpy
Wallahi Duk Soyayyar Daba ta Allah Da Manzonsa bane wasa da Hankali ne gami da chutuwa a tattare da ita.
Ki Nemi yardar Allah da Soyayyar ManzonAllah(S A W), Natsuwar Ruhi, kwanciyar hankali, farin ciki.Kina nisa cikin Soyayyar kina kara samun farin ciki gami da natsuwa.
so really I highly appreciate with this episode and we will pray for any that in love problems ❤😂
She's has clearly expresses true love for a person that does not know its value. Let's brighten the life of those that truly love us by accepting them. True love are very hard to find nowadays. If you get one, please accept and allow it to grow.
I believe this particular episodes is the most emotional episode of this talk show, I feel for you😥
This Love the Touch me 😭
Wallahi Wannan Shine Asalin me SO 💔 yake Nufi Allah yasa ya gane 🙏
An embodiment of true and unconditional love. I wish to know more of her story. A beautiful and and captivating damsel.
Il n’y a que le temps qui guérira cette blessure. Patience et prière InshaAllah ❤
Tu a vraiment résonne ma chérie
J pitié d'elle vraiment😥😭
Allah sarki Allah yaye mata edanba rabonta bane' hajia hadiza harda tsokana wai Juliet 🤔😂😂😂
9ans je ne suis pas guérir de ma blessure le temps passe mais mon cœur n'arrive pas donc je ne pensé pas que le temps peut faire quelque chose pour nous
Salut la seul solution à faire est de prier Dieu je pense bien que ça va marché ma soeurqui
gaskiya gaskiya Aunty hadiza kowaye wannan ya cutar daita wlh Kuma wlh Allah ze saka mata Dan ubansa🥺🥺
ALLAH SARKI 🥺😰Allah ya yaye Miki Dan alfarmar watan Ramadan😣🙏Kai Innalillahi 😭😰
Amin ya Allah
Rakiya u are extra ordinary their are few of u now a days I wish all the best ur story is really heart touching.
had I za.inasoisigaharikafilim❤❤🎉
Assalamualaikum warahamatullah Allah ya Kara daukaka hajiya Hadiza Gabon gaskiya na ji tausayin rky Allah ya kawo mata mafita
Saidai abunda ya ban mamaki shine Daman haryanzu ana irin wannan soyayyar Allah ya bamu irinsu Amman fa kar mujuya musu baya
Love watching this program..kudos to Gabon
SubhanALLAH!!! This is something greater than love, this is sublime, this is ecstasy. I don't like telling people about my personal life, However! it seems we are in the same boat with her. May Allah SWT heal what's beneath our heart. a very sympathetic life lesson experience. i really understand your situation, same with mine. heartaches, sleepless nights, loss of appetite, e.t.c😭😭😭
May Allah heel u both
I was once in her situation.. i healed through words and prayers.. I
Read and write and it really helped me may Allah heal you.
@@ameerahnaseer201 Ameen Summa Ameen for the sake of His beautiful Names 🙏😢
@@___Mimis_collection Ameen Summa Ameen for the sake of His beautiful Names 🙏😢
I'm touched with this story...
And as I'm watching i was having same memories of my past relationship which i still have the feeling and didn't think it will go soon..
Love 💕
allah sarki rakiya na tausaya miki wallahi Matsala irin tawace saidai kuma zuciya kowa da irin tashi ni da nayi hakuri na juri gashi shi yake bibiyata amma wallahi sai na rama insha allah kuma wallahi inna san shi saidai bazan aure shiba
Ramadan Mubarak
I love you gabun do you love me❤I am from Sudan 🇸🇩🇸🇩
انا من السودان 🇸🇩
We are here waiting
Allah sarki wlh saida tasani nayi kuka saboda yanayin yanda ta shiga da akazo mata da maganan tayi hakuri nima irintane wlh gashinan haryanxu nakasa yin aure saboda ina ganin kaman zan cutar da wacce zan sone a yanxu kawai saboda an rabani da ita kai abindai ba a cewa komai allah yasa mudace anty hadeeza munajin dadi shirin nan naki allah ya kara daukaka wannan shirin naki ya kuma kare mana ke aduk inda kike.
Diz gal is so cute and doesn't deserve to be hurt🥺
Yh
thanks
Indeed!
Ong. She looks innocent, subtle in her speech and caring
Is what I'm about to say, she's very beautiful my name sake
Kai You Guys really impressed me with such Vibes wlh, the way you're speaking French makes me feel like ina na nine, kuma naji ina tsananin son in koyi French as a result of this beautiful and memorable interview. I salute ya'll ✌👍
nice programs
😁Bonne chance bro !
Kiyi hakuri Allah zekawo Miki wanda yafi shi Kuma wanda zekula dake
Rakiya Musa in Sha Allah
Innakalleki kina ban tausayi in naji mewannan sunan ko banganta nikanji hawaye yacikamin ido
Thanks kadija G
Macha'allah 😭😭 RAKIYYA.ama'naji.taosayiki'akan'hamisu.berka
,,😭😭😭gaskiya natausamata wlh wanga bachida hankali duniyar yanzu kasami wanda yake ma wanan soyayyar to kai wazakaso zai hadu da wace batasonchi ta cutardachi rakiya itace yakamata dakai
True love never dies😢❤
Believe me this video us definitely gonna be the most viewed video on this channel 🔥🤯
Allah sarki hadiza barka da kokari
I really really like her accent 🥺
Pls continue your show without adverts
Yes wlh
U go sponsor her? 😂😂😂
@@auwalmohammed6717 hhh gaskiya kam
Even if she didn't place advert RUclips will put
Why?
She has to make money while entertaining you, except if u're willing to sponsor the show at the appropriate price.
Allah sarki! Idan da alkhairi Allah ya cika mata burin ta na aurar wannan bawan Allah.
Amma tabbas, ita kadai tasan yanayin da ta shiga da wanda take ciki yanzu.
That's good Sister Rakiya in Sha Allah you will achieve your ambition ❤.
I wish to get a woman like you sister ❤
Additionally, I respect to you for that
Wallahi I can’t hold my tears Anty hadiza am from Nasarawa state Nigeria
♥️👍👍
Me too 😢😢
Hadiza dan Allah bani Adree yarinyar nan pls kai sai kace annabi ke Wallahi kige ki nemi kudi Wannan hauka ne manzon Allah dai zan yiwa irin Wannan soyayyar Haba baki adduar ne sosai kisamu lokaci kiraka salati ga annabi baki salati sosai shiyasa bani Adree nata ko Ina take zan ne meta InshaAllah hu sai ta sauka a Wannan haukan
What an emotional episode really petty her condition may Almighty Allah heal your condition, thanks hadiza for making her to express her pain
I come back to watch it again and again and again I feel your pain sweetheart 😪😪😪😪
Me too wlh
Ayya this is unforgettable story of love may almighty Allah bless her life because she’s try to make what AlLaH love in life love someone for fudge love and I wish her prosperity and bless her life
“L’amour c’est comme la guerre, facile à dêmarrer, difficile à finiret impossible à oublier.” Allah ya kyauta ya baki wanda yafi shi. Mais ce qu’a lie l’amour même, le temps ne peut le delier. 😢
Ça c’est la vérité
Exact 😢 c'est quelque chose d'inexplicable en un mot.
Wallahi Nima haryanzu ina cikin wannan yanayin ba ita kadai bane kawai jizakai kowa baya ranka idan ba shi ba😢😢😢😢😢😢
Haba
@@Abdul_SmallTV sosaii wlh hmmm
Allah yana gani
Hello everyone good day I watch this video from Canada is the best hadiza gabun
So kenan ❤ Allah ye hada kowa da masoyinka 🙏
I don't know why, before rakiya isn't among kannywood actresses arouse my attention toward anything in relation to they film activities. But today she touches my heart with such memorable love phenomena. She gives to one who hasn't valued the relationship. Pls take heart may almighty heal your wounds
Aunty hadiza ya ibada Dan Allah a gaiyato mna khadija mainunfashi
Wayyo Qu'Allah te guérisse Rakia! Hadiza tu es empathique ce qui est bien
This is the first Hausa emotional & touch heart conversation i have ever seen.. Sorry Rakiya, Allah ya sauqaqa miki.. Tabbas tana cikin damuwa, dan face dinta ya nuna 😢
Idan har RAYUWA rubutacciya ce, ƘADDARA da JARABAWA ma a rubuce suke. A duk sanda ka riƙe da ƙarfi, sai ka miƙama mafi ƙarfin iko da ikonsa da RAHAMARSA sai ya ƙarfafa ka sama da gazawar rauninka. Fatan alkairi ga zukata masu soyayya domin ALLAH. Fatan shiriya ga zukata masu jin ƙarfin raunanawa ga abokan halittarsu. Soyayya gaskiyace, miƙa komai ga UBANGIJI ba gazawa bace. ALLAH yasa jarabawoyinmu su zama tsananin nasararorinmu bisa tafarkin tsoron ALLAH.👏😍
Please Hadiza, dis à Ali Nuhu de nous faire un film romantique sur la personne de Rakiya... Merci et force à toi RMP🤜❤
Wi vraiment El est romantique 😅
Of course it will be romantic film wlh