Nafisa Abdullahi tayi fito-na-fito da dokokin musulunci a sabuwar hirar da tayi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 янв 2025

Комментарии • 210

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 6 часов назад +2

    Ashe nayi kuskure, wallahi na dauki Nafisa mutum harda rabin mutum, ashe itama fasikace, Allah ya kiyaye mana zuriyar mu dama musulmi baki daya ameen

  • @Ummeeghaladima.Mrsmusa-kv4no
    @Ummeeghaladima.Mrsmusa-kv4no День назад +6

    Allah sarki ubangiji kayimana afuwa ,kashiryarda xuqatanmu ,
    amma gaskiya nafisa duniya tanabugamaki gangar shedan
    Ka ka axurtamuda tuba kafin mutuwa Ameen

    • @RukayyaadoSaska
      @RukayyaadoSaska День назад

      Allah ya fahimtar Dake, ya sa kina da rabon shiriya, I pity you (inji wata 6ter na)

    • @thedeenwithasib
      @thedeenwithasib 6 часов назад

      Amin dai

  • @zalihayusura193
    @zalihayusura193 День назад +5

    Hmmm duniya budurwar wawa komai nada lokacin shi wata rana wlh ko ace kuyi wlh baza kuyiba asannan ne zakuyi nadamar abunda kuka nabaya Allah kara bamuda shagalliyar rayuwa Allah ya qara shiryar da mu 😢😢😢😢

  • @sumayyamansur
    @sumayyamansur 8 часов назад +1

    Hmmmm
    Allah kashirya mana zuri'a.
    Amen.

  • @AsmauBello-wn5lb
    @AsmauBello-wn5lb 23 часа назад +5

    Allah ka tsare mana imaninmu da mutuncinmu

  • @محمدمحمد-ف4و6ب
    @محمدمحمد-ف4و6ب 19 минут назад

    Allah mun tuba Kayafe mana badan halinmu ba kqara shiryar damu hanya madaidai ciya #alhmdlllh

  • @AminuDanjumaumar
    @AminuDanjumaumar День назад +5

    Allah ya azurtamu da tuba kafin mutuwa

  • @nafiuadamsidi440
    @nafiuadamsidi440 День назад +2

    Allah yakyauta Allah ykiyashemu rudin duniya
    Allah kashiryar damu shirin addini
    Wllh da inason nafisa amma wllh yanzu kqm tafita araina

  • @abubakarhauwa4954
    @abubakarhauwa4954 День назад +5

    Nafisa ke wawuya ce wallahi.The more they talk to u the more you do it.Idan kin shiga kabari,zakiyi bayani.

    • @princebk1986
      @princebk1986 20 часов назад

      Walahi kam, Allah yasa ta gyara.

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  13 часов назад

      Allah ya sa ta gane kafin shiga kabarin, muma ya sa mu dace

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx День назад +6

    Wllh nafisa in kika mutu a haka allah baxai barki ba allah ya shirya ki tafarki mai kyau ameen

  • @SadiMuhammed-s1f
    @SadiMuhammed-s1f День назад +4

    Badamuwa lokachi ne⌚ Kuma zaiwuce yanmata💃

  • @MUAZUMUHAMMAD-w4p
    @MUAZUMUHAMMAD-w4p 23 часа назад +1

    Innalillahi wa inna ilaihiraajiun, Nafisa, wai amsoshin da kike fada dai-dai ne? Wallahi ki ji tsoron Allah, kudi da duniya sun rude ki! Bayanan ki Babu maganar tsoron shari'a. Allah Ya shirye mu. Wallahi kin bamu kunya, Allah sarki duniya, a rika tuna kwanciyar kabari da haduwa da Allah gobe kiyama. Allah Sarki duniya me dauki ki yar.

  • @yusufabubakar9553
    @yusufabubakar9553 19 часов назад +3

    Duk wanda bai sami tarbiyya ta musulunci gaskiya yayi harasar rayuwa. Yaa Allah ka shirya mana zuriyya.

    • @Laughtracktoons
      @Laughtracktoons 16 часов назад

      Amin

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  13 часов назад

      Ameen ya Allah

    • @kudiratlasisi6727
      @kudiratlasisi6727 8 часов назад

      Allah ka rabamu da Boko akida, wanda ya bar kitabu wa Sunnah fa karshen sa bakyau. Allah ya sa mudace kashir ya mana zuria

  • @hamzashamatsayi5804
    @hamzashamatsayi5804 8 часов назад +1

    Gaskiya duk ubanda ya auri nafisa yadibo ruwan dafa kansa

  • @adamouissoufou6841
    @adamouissoufou6841 День назад +3

    Allah yasa mu cika da imani

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 День назад +4

    Allah mai hakuri, Allah Ka gafarta muna

  • @ImranMuhammadTahir
    @ImranMuhammadTahir 14 часов назад +2

    Aunty Nafee is my best actress of all the actresses in Kannnywood. I have a soft spot for her to the extent that siblings in my home can't call her by her first name without adjectivising it as I did above. Am worried as to the way she sells herself to the public space!!! It's obvious that she has forgotten much of her identity and has preferred Western culture than her's.
    A wrong is always wrong❌ irrespective of the number of people in it. Most of those things she is saying is wrong religionwise with Christianity inclusive. What baffles me more is the insinuation without remorse that she can do whatever she likes not minding its position in her deen. May the Most High continue to guide us on the right path!!!
    I pray she figures her mistakes and work on rectifying them.
    Lots of love❤❤❤

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  13 часов назад

      Yes observations Sir

    • @asmau5363
      @asmau5363 10 часов назад

      Ai bata san deen ba
      Kada kiga lefinta

  • @prettymarufat
    @prettymarufat День назад +3

    Amma gaskiya nafisa abdullahi da rahama sadau Allah yashiryeku muma ya shirye mu Baki daya. Bawai ina nufin sauran Yan film ko mu sauran bayi Bamu laifi bane Amma duk musulmin kwarai Yana da kunya( saboda alhaya'u minal imann ) Amma duk mutumin da zaiyi laifi kuma Yana taqama da yayi abunkirki ya Zama yanai wa Allah isgili kuma da sannu zaiga isgill. Gwarama rahama sadau banida wata masaniya da irin zuri'ar da ta fito qila basuda tarbiyar addini. Amma
    Someone like nafisa abdullahi gaskiya kinbar tarbiyar inda kika fito wallahi bamu San Yan gindin akwati( ex-land ) barikin ladi jos plateau state da wan nan halin ba. Nafisa karki mance inda kika fito😥 Allah ya shiryemu Baki daya ya jikan mahaifa🙏

  • @user-gw8wm6xf1f
    @user-gw8wm6xf1f 23 часа назад +2

    Nacan baya nayi sporting dinki nafisa amma yanzu,saidai muce Allah ya shiryaki

  • @zainabumar8997
    @zainabumar8997 День назад +7

    Gaskiya duniya tamiki dadi amma akwai ranar qin dillanci..

  • @AdamIssah-xr5he
    @AdamIssah-xr5he 4 часа назад

    Dr hussaini yayi gaskiya

  • @muhammadharuunah
    @muhammadharuunah 9 часов назад

    Allah yashiryeta

  • @MurtalaIbrahim-u5j
    @MurtalaIbrahim-u5j 6 часов назад

    Allah yashiryamu baki daya amma wanna yarinyar tayi nisa

  • @ZakariyauIbrahim-h2d
    @ZakariyauIbrahim-h2d День назад +2

    Haba tan uwa kufayihakuri dan zance waniabu dan ALLAH yam matanmu na arewa inkin isa fitsararru kurinka yomana yawo tsirara batare DA dankyalle ajikinkuba shine kinkai wayayya

  • @UmarAbubakar-o8h
    @UmarAbubakar-o8h День назад +5

    Allah ya shiryeki sabida kin saki layi

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk 8 часов назад +2

    Kai gaskiya masu wannan hirar kun birgeni Allah yayimuku Albarka Kuma kawai kukyaleta kawai domin shedani yayimata huduba Kuma tayarda domin tanayima kanta kallon wayayya danhaka koabu yasabama addininta da al'adarta zatayi Kuma kokun lurara da itabazata ganeba sairanar nadamar domin komi tadade zatayi danasani lokachinda bashida amfani gareta Allah yasauwaka amin

  • @dmamatv5092
    @dmamatv5092 7 часов назад

    Gaskiya wallahi hakane dai

  • @MustaphaIbrahim-l7b
    @MustaphaIbrahim-l7b День назад +3

    ALLah yai mana da kyau

  • @MaryamMuhammad-d9m
    @MaryamMuhammad-d9m 9 часов назад

    Allah yaganar dake gaskiya

  • @abdulrahamanbubakwacham6272
    @abdulrahamanbubakwacham6272 День назад +2

    Wannan fa duniya ne agaban ta. Bare kuma ita machi chi ita. Yewanchi yaran talakawa ke irin wannan abu. Allah sauwake

    • @SaidaMAdam-vx2rg
      @SaidaMAdam-vx2rg День назад

      Wallahu kuwa daga sun samu yan chanji shikenan ..kuma fa DA dabata da KO Sisi ba haka take ba..Allah dai ya kyauta..yanzu dai kaga yarinyar dangote tana irin wannan abun duk da kudin da baban ta ke dashi.

  • @IbrahimIsah-m5x
    @IbrahimIsah-m5x 22 часа назад +1

    Nafisa allah yasa kigani kidai ji suran allah akan kalamuki

  • @nazifisanisambo2031
    @nazifisanisambo2031 17 часов назад +2

    😢 inatausayinki wlh kikoma kinema ilimin addininki

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 День назад +2

    Allah sarki ai wanda yayi nsa baya jin kira itafa duniya ta nema kuma Allah ya bata ita fa rabi hausane rabi kabila a wurinsu ba lafi bane

  • @AsmauBello-wn5lb
    @AsmauBello-wn5lb 23 часа назад +1

    Allah ya shiryar daku damu Baki daya

  • @ZainabSalihu-t4o
    @ZainabSalihu-t4o День назад +2

    Allah ya kyauta .

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y День назад +3

    Allah ya halicce ki ya baki lfy ya baki ci da sha yace kar kiyi alfasha kin ce sai kin yi too gaki ga allah nan😢

  • @LaoualiAlassane-o3s
    @LaoualiAlassane-o3s 19 часов назад +1

    Allah ya chiryar da mu

  • @saadatuabdurrahman1875
    @saadatuabdurrahman1875 13 часов назад +1

    Ashe baki yarda da abinda Alqur'ani yazo dashi ba kenan tunda kince ba a sa ki ba a hana ki to Allah ya shirye ki yasa ki gane wallahi ina tausayawa kai ina tausaya miki duniya budurwar wawa

  • @AdoAbdullahi-i5r
    @AdoAbdullahi-i5r День назад +1

    Tab Allah ya shir yemu

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p День назад +2

    Wannan hakayake duniya ce but Amma zasuhadu dawanda yayi dukar Allah kenan

  • @AdamuAbdulkadir-y8n
    @AdamuAbdulkadir-y8n День назад +1

    Allah yashiryamuna zuri'ar mu

  • @hamzeemohd30
    @hamzeemohd30 День назад +2

    Abun haushi. Allah ya shirya.

  • @UsmanAdamMuhammad-cx9xm
    @UsmanAdamMuhammad-cx9xm 11 минут назад

    Dacan a film ana ganin kamar ke mutumiyar kirkice ashe ba hakaba ya kamata kisan ko nawa kika Tara duniya ba natabbata bace me qarewa ce ki kula da kanki wallahi kada duniya ta rudeki kiyi fitona fito da Allah da dokokin da annabi saw yazo dasu,Allah ya shiryamana zuria

  • @aahmadadamu
    @aahmadadamu День назад +1

    Nafisa kin yi nisa, Allah ya sawwaqe.

  • @abdullahimuhammadamah3153
    @abdullahimuhammadamah3153 17 часов назад +1

    Abu Daya shine tayi lacking ilmin addinin muslunchi,batasan komai ba,sannan tanajin kanta,sannan Bata da wayewa 'yar kauye ce.

  • @halimasoba6482
    @halimasoba6482 День назад +1

    Hattara Nafisa.Allah ya baki lafiya da ji da gani da iya maganan ma.Da har kike amfani da bakin da ya baki din kike iya magana dashi kice baki ga dama ki rufe kanki ba da shi Allah yace al'aura ne ku rufe.Toh idan ma baza ki rufe din ba ba sai kinyi galari da izgilanci ba.A matsayin ki ta musulma ku rika kiyaye irin maganan da ke fitowa daga bakin ku.Kun fa yakun yanzu yanzu Allah na iya maida ki bebiya muga da bakin da zaki rika wani gadara da alfahari.Allahu taalah ya bamu ikon gyarawa gaba ki daya.

  • @kabiruumar235
    @kabiruumar235 День назад +1

    Allah yasa ki gane

  • @NasiruNuhualhaji
    @NasiruNuhualhaji День назад +1

    Shin chiyarwa da tsiraichi Shima addinine sannan Kai Mai kareta ka nemi hujja ka zuwa gaban Allah Sanna ke nafisa kiyi kokarin tuba Babu ganin dama a addini wayewa ba bahakabane

  • @abubakarhauwa4954
    @abubakarhauwa4954 День назад +1

    Allah ya shiryeku matan Kennywood

  • @jibrinaisha600
    @jibrinaisha600 День назад +1

    Dan Allah Ki rika yawaita yin istigfari,Allah ya gafarta mana

  • @ZainabSalihu-t4o
    @ZainabSalihu-t4o День назад +2

    Haba baiwa Allah.

  • @HamzatMusa-ke4ob
    @HamzatMusa-ke4ob 12 часов назад

    Allah waderai naka ya lalace

  • @saluhusaadu160
    @saluhusaadu160 День назад +1

    NAFISA ABDULLAHI NAKASANCE INA ME KAUNARKI AMMA WANNAN ABIN DA KIKAYI BE KAMATA ❤❤

  • @saadatuabdulrahman914
    @saadatuabdulrahman914 День назад

    Both our religion are kicking against indecent dressing. For both men and women. Allah yshiryemu bki daya❤

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 День назад

    Bafah duniyance ta kasance hakabah mutanen duniya suka kasanje, Allah y ce wanda bai kunya aikata alfasha a gaban mutane bai kunya ta , kuma komai mai namiji yy mai saukine amma ita mace kuma uwace kuma duk abunda zaa samu ta gun uwa saboda y kamata mace ta kasance kamila kwarkwadon ikon ta , Allah dai y kara shiryar d mu zuriyanmu d yanuwa musulmai Ameen

  • @aliyuibrahim2406
    @aliyuibrahim2406 8 часов назад

    Gaskiya da ina yin ki nafisat Amma wannan kalamai naki banji dadi ba sam

  • @yahayashuaibu2920
    @yahayashuaibu2920 14 часов назад +1

    LAANATULLAHI ALAIKI

  • @GidadoAhmed-u1q
    @GidadoAhmed-u1q 21 час назад +1

    Kai jama'a wai mutum baida encin rayuwa yanda yake'so don allh kubarta kowa yajidanashi

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  13 часов назад

      Ya kamata dai a gudu tare a tsira tare dai ɗan uwa

  • @hammaadamaliman7417
    @hammaadamaliman7417 14 минут назад

    G-Fresh zo nan ga mata irin ka.

  • @nazifisanisambo2031
    @nazifisanisambo2031 17 часов назад +1

    Toko rahama sadau tasan bude Kai baida kyau a addini

  • @umarIbrahim-lu5wh
    @umarIbrahim-lu5wh 23 часа назад +1

    Nafisa wadtakullah kullinafsin zaikatul maud

  • @AbdulSale-w5p
    @AbdulSale-w5p 13 часов назад

    Kibi duniya sannu lipiya ko kacikagoshi shiyake mattad kai da Allah

  • @AnasAbdullahi-bc2de
    @AnasAbdullahi-bc2de День назад +1

    Allah ya samu daci

  • @FatimaAlhbukar-i6y
    @FatimaAlhbukar-i6y 14 часов назад +1

    Anya ita muslimace abunciketa please

  • @IbrahimAhmad-md5wy
    @IbrahimAhmad-md5wy 2 минуты назад

    Hmm
    Duniya kenan

  • @basharbello237
    @basharbello237 15 часов назад +1

    Ni tinda na kalli wannan episode din nasan zaija cece kuce nafisa tana da girman kai domin girman kai shine a gayama gsky ka qi dauka kace zakayi radin kanka wai tana mgn the more ake mata magana the more zata ci gaba da yi indai dunia ce ga kinan gata zaki koma ga Allah ne ai

  • @minyusuf7477
    @minyusuf7477 День назад +2

    Wane addini take yi ne wannan matar?

  • @YauAlhasan
    @YauAlhasan День назад +1

    To kaki kace rawa Da damammun kaya kawai kace zage zage son rai

  • @UmarAbubakarMuhammad-g9f
    @UmarAbubakarMuhammad-g9f 10 часов назад

    Allah.yashirya

  • @husainimusa6369
    @husainimusa6369 15 часов назад +1

    Rashin isasshen ilimi na addinin musulunci da nuna wayewa irin ta yahudawa ke damunta. Bata san hadisin da manzon And yake cewa ko kamshin Aljanna irinsu ba za su ji ba. Allah ya shirye ta

  • @ShamsiyyaBamalli
    @ShamsiyyaBamalli День назад +1

    Bakida imani bakida hankali
    Se karyan turanci wanda hausa ta yayeki. Kinji kunya kin wulakanta kanki da aladanki, addini kuwa daman babu shi. Shashasha😂

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e День назад +1

    Allah ya shirye mu Ameen

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 День назад

    Wai wannan nafisar yar,inace don ALLAH.

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w День назад +1

    Allah kada yasama kidena Ina ruwan wani don Allah kada kidena idan kin iya ki fito tsirara

  • @muhdisahrabilu6079
    @muhdisahrabilu6079 День назад +1

    Yaran nan duk jahilaine akan ilimin addinin musulunci. waisu wayewa sun waye suna kwaikwayon Turawa shine wayewa

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 День назад +1

    Ashe wawiya ce

  • @BilkisuNuhu-mq7xh
    @BilkisuNuhu-mq7xh День назад +1

    Ikon Allah
    Duniya tamiki dadi

  • @AmalikAmalik-o4t
    @AmalikAmalik-o4t День назад +1

    Rayuwa kenan

  • @IsmailMahamane-g6u
    @IsmailMahamane-g6u День назад +1

    Girman kai ne dake kar allah Isa ma kibari dan wa kikayi saarè. !?

  • @SodikAbubakr
    @SodikAbubakr День назад

    Assalamualaikum warahamatulahi wabarakatuhu gasakiya duniya tazokarase soboda abun yanaimini zafisosai saidai muyi fatan Alahairi Allah yasamudace alabaraka kin annabi Muhammadu SAW Allah yasamudace alabaraka kin yahayu yakayumu

  • @NuruYau-lq2jh
    @NuruYau-lq2jh Час назад

    Kowani da yanason uwa tagari

  • @NasiruMuhammadTukur-e8i
    @NasiruMuhammadTukur-e8i День назад +1

    Baka da hujjan kareta

  • @muhammadkamal7073
    @muhammadkamal7073 День назад +3

    ku kyale ta Allah yasa tayi blue film ma, duka rayuwar ta ce ko Kuma daga yau kada ta sake Saka kaya ajikin duka rayuwar tace, we don't care.

  • @FatimaAlhbukar-i6y
    @FatimaAlhbukar-i6y 14 часов назад +1

    Laifin iyayenki nakalla domin susuka bari kikafi karfinsu Kuma sukabaki irin wanna tarbiyar

  • @ibrahimshehu5980
    @ibrahimshehu5980 День назад +1

    Hmm

  • @abdullahimuhammad7200
    @abdullahimuhammad7200 День назад +1

    Jahilar BANZA, ae bakece kika yiwa kanki rayuwa ba.
    Jakar BANZA, kije ki nemi ilmin addini.

  • @MARYAMADAMUSMAN-y1d
    @MARYAMADAMUSMAN-y1d День назад +1

    Shegiya ni inabata shawara dan ubanta tafara blue film idan batafaraba ita tsinanniyace

  • @hamisuabdullahi1342
    @hamisuabdullahi1342 День назад +1

    Ada kina burgeni Ashe bakisan abinda kike bansaniba

  • @SuleAbdu-w8e
    @SuleAbdu-w8e 16 часов назад +1

    Arniya ce ke

  • @AbdousalamOumarou-y6r
    @AbdousalamOumarou-y6r 6 часов назад

    Kudena hira da ire'iren wannan mutane mara lis'safi

  • @SaniMustaphamuhd
    @SaniMustaphamuhd 14 часов назад +1

    Wannan me turancin jakine saiwani hauka yake

  • @mahmudmuazu3451
    @mahmudmuazu3451 День назад

    Allah yatsine miki idan bakifara Blue film ba

  • @shayonsimon9897
    @shayonsimon9897 28 минут назад

    Cute i like you

  • @youngster2614
    @youngster2614 5 часов назад

    ZSOHUWAR KARUWA

  • @mahmudshuaibu3264
    @mahmudshuaibu3264 36 минут назад

    Kuma kuna bawa kanku wahala da wannan itafa se munje can kawai

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 День назад +1

    'yar iska

  • @mahmudibrahim-i7y
    @mahmudibrahim-i7y День назад +1

    Abeg ga ayoyi da hadisai nan dasukayi magana akan abinda takeyi bame kyau bane Kun tsata Kuna mata wani kwana kwana guy tell her the truth she is rong wether she like or not is rong an prohibited

  • @YusufMusa-kh1hj
    @YusufMusa-kh1hj День назад +1

    Ana gaya miki addini ya haramta kina sekinyi. Allah ka shiryemu

  • @ibrahimismail753
    @ibrahimismail753 День назад +1

    Amma ni kin bani mamaki dama ance in baka jinkunya sai ka aikata abinda da kaso kiyi ahankali wannan rayuwa batada tabas

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p День назад +1

    Gaskiya ne Wanda yake laifi yabayyana yafi azaba