Abdul Amart this series is an example of what is going on presently in global, the series is connected to any condition/situation wanda currently muke ciki Masha Allahu, and also it's teachs many lessons ❤❤❤
Nima dai Laila ta sani kuka😭 Mijinki ba zai rabu Dake ma, muma Yan kallo Muna tare Dake, Na Gaisheku Abdul Amart 👍 Ali Gumzak 👍 Aikin ku Yana kyau Allah Ya taimaka,
Irin wannan kukan na Laila wlh ya ban dariya 😂😂😂 Abban nadiya prop ya iya acting lallai ya'u kacika namiji namiji qanan ajali 😮su zayyid ansha duka da haka akewa munafiqi da anzauna lafiya manyan mata muna gdy😂😂😂😂😂❤❤
Laila tasani kusa😭duk mace mai hankali da tunani bataso mijin ta yace zai rabu da ita wanna kallam akwai zafi..we love you Abdul Amart Allah kara basira❤️
Kukan Laila taheer ya tabamun zuciyata sosai I'm also crying😢. And she shouldn't torture her father like that tunda ba itake da hurumin yafiya ba wannan hurumin ubangiji ne inyaso yyi masa azaba inyaso ya yafe masa.
Allah sarki laila😩💔💔kaii jama'a 💔💔 namijii, gsky ya'u be kyauta wa fatima ba😢💔ita m kyan zuciyar ta yakai chab zagada zagadan yan mata ki bari a gidanki ba dangin iya ba na baba
Gaskiya this is the best hausa series so far,mai kwashewa you really try.kudos to all the cast. Amma dan Allah kada a kara daukar lokaci mai tsawo ba'a saki next season ba
Gaskiya laila Koh me mahaifinki yayi baiyi deserving wannan abubuwan da kikeyi masa ba haba Allah ma muna masa laifi ya yafe mana Kuma Koh me yayi dai mahaifinki ne bijirewa a gareshi saiya sakaki a tashin hankalin da bakya tunani
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
Amiiiiin
Amin yaa Allah
Allahumma salli alah sayyidina Muhammad wa sallim 😅😅😅
S a w
Dan soyayyar da kuke yiwa annabi Muhammadu ayi min liking
Allah Ubangiji yakaramamu ❤
Soyayyar Annabi Muhammad (s.a.w) Allah kyautata karshan'mu duniya da lahira 🤲🤲
Ameen ya Rabbi ❤
Amine ya rabbi
Sallallahu alaihi Wasallam
Sallallahu alaihi Wasallam
Mashaa Allah Bantaba ganin film mai ma'ana da basira irin wannan ba Hadiza Gabon karshe ce a iya acting
Kaiiii gaskiya Gabon kinyi acting na masifaaaaa wlh
Kaiiii gaskiya kinchi best actress a iya wannan scene din kukan wlh🎉🎉🎉🎉❤❤
One love
Ya Allah Muna rokonka kabarmu da soyayyar manzon saw. Amen🙏
Amin
Amine ya allah
Wanda yaji dadin dukan da akama mijin Nadia yamin like😂😂😂
😂😂😂😂😂
Marin nan kuma ya shiga fa😂😂😂
Sosaima kuwa😂@@Mallambantaje1011
😂😂😂😂
😂@@hadizaprincess7108
Give Layla her flowers 💐 when it comes to acting, she is too good 🙌😊
Wallahi, she's a good actor ❤❤❤
Wallahi her acting looks so real
Abdul Amart this series is an example of what is going on presently in global, the series is connected to any condition/situation wanda currently muke ciki Masha Allahu, and also it's teachs many lessons ❤❤❤
Allah karawa Annabi. daraja da Ahalin gidansa da sahabbansa Ameen
Duk wadda Laila tabawa tausayi yamun like
Ya allah marasa aure allah kabasu ikon yi masu shi allah kabasu zaman lpy dakuma rufin asiri
اللهم آمين يارب
Amin
Hadiza gabon, she makes me cry for real. She is such a good actress
Same here
Ehhhhh😂😂😂
This series deserved some award 🎉 Abdul amart u really try... My best hausa series so far...
Am watching Manyan mata only bcos of Hadiza Gabon wllhi she's the big goat here❤❤❤
Same here
anma meyasa kikace mata haka?
anma meyasa kikace mata haka?
no doubt wllhi
Same wlh
Nima dai Laila ta sani kuka😭 Mijinki ba zai rabu Dake ma, muma Yan kallo Muna tare Dake, Na Gaisheku Abdul Amart 👍 Ali Gumzak 👍 Aikin ku Yana kyau Allah Ya taimaka,
Allah
Yakrawa
Annnabi daraja
Ameen ameen❤❤❤
Amine ya allah
wato kowani gida yau a manyan mata akwai kura
baban laila ya mutu
sadiq sani sadia
an fidda tsiraicin matan da zai aura
© mijin
rayya yana son auran yakaka
mijin jamila
nagudu ma zai auri mahaukaciyar nan.
Alhaji
songo kuma ana murna laila ta janye takara sannan nadiyata tayi nadama
Akwai kura
😂😂sosai fa
🤗🤗🤗🤗😰gskya ne halara tayi girgixa
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
S.a.w❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wassallam 💓💓💓💓💓
Sallallahu alaihi wasallam❤
YAA GAFARU ❤️ SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
SAW❤❤❤😢
you touch my heart Laila Tahir, tunda da akafara season din Nan dix ix the best episode.
Hadiza Gabon Duniyar acting, Ina qaunar acting dinki wlh😘
Ai daga ita sai Jamila Nagudu
Da alama amaryar garba bataji kenan
KAI HADIZA GABON TA IYA ACTING WLLH❤❤🎉🎉😊😊
Allah sarki Laila 😢 my tears flow today,nice episode.Aminu Saira Allah ya kara karfin hikima
Gaskiya baidace ya'u ya auri ya kaka ba hakan zai karawa mata soron taimako
Wallahi nima ya ban haushi
Wlhy sosai fa
Maza kenan ae haka halinsu yake
Allah ya keuta kawai
@@MaimunaMustapha-g3p😂
gaskiya hadiza gabon duniya ce ba banza ba aka bata wannan rôle ❤❤❤
Niikam ma bbu wani series da nake kallo yanxu idan ba manyan mataba
Allah y qara basira
Gaskiya nj dadin dukun da a kayiwa zayid kwana biyu bn da lfy amma wlh nayi dariya sosai wlh
To Allah yasa mudace
Allah ubangiji yakara sauki
😂wlh ko
Mugunta phone store😂😂
Allah ya baki lafiya
Allah sarki garba😭😂I feel your pain.
This particular lady hadiza Gabon my love for you is endless😭😭❤wollah I love her too much😂😂
Don't be like that😂😂😂😂, Wllh nima I feel his pain, kai😂
Shirin akwai matukar ilimantarwa" Allah yasa mudace dunia da Lahira.!
Irin wannan kukan na Laila wlh ya ban dariya 😂😂😂 Abban nadiya prop ya iya acting lallai ya'u kacika namiji namiji qanan ajali 😮su zayyid ansha duka da haka akewa munafiqi da anzauna lafiya manyan mata muna gdy😂😂😂😂😂❤❤
Sannu da kokari kekuma irin wannan bayanai haka
Laila tasani kusa😭duk mace mai hankali da tunani bataso mijin ta yace zai rabu da ita wanna kallam akwai zafi..we love you Abdul Amart Allah kara basira❤️
Allah Sarki.laila.kinbani.tausa.i.wllh❤wllh❤Allah🙏🙏karabasira
Gaskiya neeee wllh yes Good thanks so much 😅😅😂😂
Mausa allah ALHAMDULILLAH oui bonsoir da nuhu shareef ceto ďlvoire merci merci ❤❤❤❤🎉🎉
Barakalallah abnur Na inuwa Mai Baiwar waqa wadan da suka San aiki,
a gsky nayabama gabon akan roll din da take
Duk Wanda yaji dadi an daki mijin Nadiya ya mun reply 😂😂
Gaskiya yau Babu korafi kome fatan alkairi akoda yaushe
Salati goma ga annabi s ❤ a ❤ w ❤
S.a.w
S.a.w
Sallallahu alaihi wasallam
SAW❤❤
Wallahi ina matukar son kallon Shirin manyan Mata.
😂😂😂😂 Wan na zaini ne😂😂😂😂🤸🤸🤸🤸🤸🤣🤣🤣 Gobe Sai adinga rigesirrifa
Allahumma ameen malama zahriyya
Allah s.w.a yashiga lamuranmu aduk inda muka shiga Allahu ya kyautata karshenmu❤❤❤❤❤❤
Good to watch 1000 love ❤❤❤
Gaskiya banso lailah ta janyeba naso taninama sanqo soyaiyah gaskiya tana ga mutane kirki❤❤❤
Kukan Laila taheer ya tabamun zuciyata sosai I'm also crying😢. And she shouldn't torture her father like that tunda ba itake da hurumin yafiya ba wannan hurumin ubangiji ne inyaso yyi masa azaba inyaso ya yafe masa.
Ma sha Allah 🥰🥰🥰🥰
Allah sarki laila Allah ma aiyana yafe lefi kuma yagoge ko alahira baya tayar da maganar kiyafe masa kinsani kuka wlh
Mijin nadiya yasha kafra😂😂😂wayyo cikina zai fashe 😂😂😂😂😂
Wlh sauran mijin na'ima
Ubangiji Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan 🇳🇬 da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali 🤲
The best series of kannywood ❤🎉
❤wow! Very nice episode.
😂 potiskum yau Kuma harda garinmu a film din 🤗
mekuma yafaru da potiskum garina
Allah sarki laila😩💔💔kaii jama'a 💔💔 namijii, gsky ya'u be kyauta wa fatima ba😢💔ita m kyan zuciyar ta yakai chab zagada zagadan yan mata ki bari a gidanki ba dangin iya ba na baba
عليه افضل الصلاة والسلام على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ❤❤❤
Wlh Series dinnan duniyane
ga tsayi ga dadi.
Allah yakara wa Annabi daraja
Laila kin kwabsa meya kaiki wajen sango😂😂😂Koda yake gsky ya fada Miki kinada taurin Kai Kuma kinqi mahaifinki saboda wani abucen
Masha Allah nide har yanzu har kullin babban buri na shi ne hajiya Laila atai Maka a sakani a film din manyan mata pls ❤❤❤❤
Gaskiya this is the best hausa series so far,mai kwashewa you really try.kudos to all the cast. Amma dan Allah kada a kara daukar lokaci mai tsawo ba'a saki next season ba
Hadiza Gabon you are trying Allah ya karawa annabi daraja amin❤
Masha Allah,Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤muna gdy🎉🎉🎉
ماشا اللھا❤❤❤❤❤
ما شاء الله 👌
Jesus is coming soon, accept him to be ur Lord and Savior.amen
Allah yakare mu da miji irin zayyid
Laila taban tausayi wlh saidanamata kuka😢😢 45:21
Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Taji zafin kalmar rabuwar wlhi mata da tsoran saki😂😂😂😂😂
Wllh kuwa 😂😂
Gskia Lukman yasha tafi,ji kake kauuuuuu😂😂
Gaskiya Gabon kukan ki ze sa mutun shima yai kuka😢
Indai acting ne,an bar miki kayan ki😂👍
Allahumma salli alan naby alaihi sallatu wassalm
I really love this movie really ❤Nice one 😊
Gaskiya Kinyi acting sosai laila keep it up ❤
Wllhi prof kana burgeni 🤣🤣🤣
Ayi wa annabi salati❤
Masha allah gaskiya manyan mata shirin nan yanayin kyau sosai gaskiya innafara kallonsa banso yakare Allah yarayamu zuwa wani satin ameen
Masha Allah allah 🙏 yakara basira
Gaskiya laila Koh me mahaifinki yayi baiyi deserving wannan abubuwan da kikeyi masa ba haba Allah ma muna masa laifi ya yafe mana Kuma Koh me yayi dai mahaifinki ne bijirewa a gareshi saiya sakaki a tashin hankalin da bakya tunani
Nima idan ana son zaman lafiya a dena wulakanta Rabi'atu kurfi😮😮
My best Hausa Series🥰😍
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤❤❤
Ya kaka tace Alhmdllhy nima na samu miji😂😂😂
Kadakijanyelela kibarwaallazabi habalela❤❤
My favorite well done ✅ crews
I like you HADIZA GABON❤
😂😂😂😂 wato namiji Dan babansa mijin Jamila duniya
🎉
Allah saraki laila wllh inasonaki kiyihakuri kidinakuka 😭😭
Gaskiya hadiza kin iya film wllh saida nayi hawaye saikace dagaske abdul amat kakai maye darikata
Masha allah❤❤❤
Allah sarki Gaskiya neeee😢😢😢😢
Just wanna see karimas reaction after knowing how her husband spent the money 😂😅
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢😢😢😢😢❤❤❤❤❤
😂😂😂
Gaskiya abinda lailatayi baidaceba iyaye ba awasa dasu kuma yanadakyau tazama maiyafiya allah dakansa hiyace muzama masuyafiya toh maiyasa itabazatayafeba
gashi ya mutu ba
Film ne ba reality bane abinda akace tayi shi zatayi
Toh labari mijin na'ima@@fatimabatulah
@ Ahh wanchan ai ba kura tayi sa a ai.
@@AbdulahadSamaila to daman wayace reality ne??
Allah ya karawa annabi daraja ❤
Watching Live From Nigerian Embassy in islamabad, Pakistan 🇵🇰🇵🇰
Well done
Saboda Duk alumman da Maci tasugaban cesu toh A addenince wannan alumma Allah ya sinemusu
Allah yakarawa annabi daraja ❤
Aminu saira please stop hurting laila😭😭 stop making her cry
Hadiza gabon to the world 🎉🎉🎉
Hearts are broken 💔💔💔
Nadeeyah 💔
Laylah💔
Their fathers 💔
Laylah’s mum💔
Fatima Rayya💔
Even Nadeeyah’s husband Zayyed😂
HADIZA Gabon duniya ne, Wallahi duk kannywood daga maza har mata indai acting ne a bar miki
Nice hadiza gabon❤❤