I’ve never commented until today. Out of all the interviews I’ve been watching on this channel this is the most interesting one. I love people that add more insight on things Very educative and I hope one day I’ll be able to have a conversation with him Allah ya saka da alkhairi
This is the most great interview ever made on this platform, so insightful and informative. The man knows much better about the industry and filming in general
One of the best interview.. seems the gents r more knowledgeable abt their industry n if given the chance Yadda yakamata kamar Yadda matan ke samun chances ta connections, kudi zasu gyara abin. Wishing you all the best
Kaji maganar ilimi da kuma dattako tunda kika fara shirin nan baki daba gaiyato mai ilimi akan masanartar kannywood ba domin yayi bayani a takaici da ya kamata yan masana'antar su gyara. Domin cigaban su da kuma al'umma da suke kallon su. Keep up hadiza gabon Allah ya kara dauka.
I can’t deny the fact that, this is the most informative and productive interview on this channel. Never commented till today Shehu Hassan is a brilliant man 🎉
The most interested interview you made so far on this your RUclips channel, the man highlighted some points that kannywood should look at this present time and start looking for the way out. Thank you Hadiza Gabon keep up the good work 😊
Hajiya hadiza,wannan mic din da kikayi anfani dashi a wannan video din is better than the other one,gaskiya muryar yafita sosai,yafi na sauran video ki na baya
Wow what a composure this man is really deep into kannywood and he knows the way forward and solutions to the problem kannywood is facing,but which sa hannu is he even talking about pls 😂😂
Bonsoir ma sœur on n'est très heureux d'entendre tes interview la prochaine fois il faut nous invite Falalou A Dorayi Merci et bonne chance pour la suite
Salam, Gaskiya Malama HADIZA naji dadinyin haka da kikayi sabi da ganin anzauna turke daya lafiya masha Allah. Ubangiji Allah ya gyara mana ya kuma sa sugane cewar daga gida daya suka fito, magana ta gaba ya Alkawarin cigaba da MANYAN MATA?. @YAHAYA GARKUWAN MATASAN KAURU
To Hajiya Hadiza kinji daddy yace "Katafta Hannu" ake cewa😂 sai ki gyara😅 Mashaa Allah, ya bada ilimi Sosai Harda labarin gizo gizo mai fitila. Muna godiya. 🙏
C'est la meilleure interview jamais organisée Dije. Sans surprise tout de même car c'est le Légendaire Shehu Hassan Kano. Bon vent!
I’ve never commented until today.
Out of all the interviews I’ve been watching on this channel this is the most interesting one.
I love people that add more insight on things
Very educative and I hope one day I’ll be able to have a conversation with him
Allah ya saka da alkhairi
Allah sarki my best elder actor Shehu Hassan Kano.
Allah ya karawa rayuwa albarka 🙏
Ameen
This is the most great interview ever made on this platform, so insightful and informative. The man knows much better about the industry and filming in general
Gaskiya, he's an asset to them
Of course
So insightful , this man knows 'everything' about Kannywood
Invite Nafisa Abdullahi on next show
Shehu hassan kano is the most funny and intelligent actor u will ever come across
Gaskiya kanada ilim wanan harkan.. Allah ya kara basira
To wanen gaskiya kudai gayamusu
Fantastic
Sir shehu baba Kano, proudly with ur interview and I'm really apriciate it 🙏
Truely if kannywood can follow the strategy that the humble gest said they will achieve so many goals, what a nice interview
One of the best interview.. seems the gents r more knowledgeable abt their industry n if given the chance Yadda yakamata kamar Yadda matan ke samun chances ta connections, kudi zasu gyara abin.
Wishing you all the best
The most intellectual and interesting show with Alh. Shehu hassan kano
Kaji maganar ilimi da kuma dattako tunda kika fara shirin nan baki daba gaiyato mai ilimi akan masanartar kannywood ba domin yayi bayani a takaici da ya kamata yan masana'antar su gyara. Domin cigaban su da kuma al'umma da suke kallon su.
Keep up hadiza gabon Allah ya kara dauka.
😊 the most great interview ever with baba Hassan wise and intelligent old man 🥰🤌 I really appreciate that interview and I've learned more 😊😊
I can’t deny the fact that, this is the most informative and productive interview on this channel.
Never commented till today
Shehu Hassan is a brilliant man 🎉
The most interested interview you made so far on this your RUclips channel, the man highlighted some points that kannywood should look at this present time and start looking for the way out.
Thank you Hadiza Gabon keep up the good work 😊
Actually, wannan hirar da Shehu Hassan Kano itace ribar bin wannan shafin.
He really made my day. I like listening to intellectuals.
My best elder actor, i respect you baba Shehu Hassan Kano much love
Ma shaa Allah.. this should be eye opener to film directors and kannywood at large
Wow ma cha allah allah ya kara lafiya chehu Hassan kano ❤❤❤
Masha..allah..hadiza...alliyu...gabo..
Uhm
My favorite actor !!! Thanks once again sis' may Allah bless your continue🙏
Merci bocoup hadiza gabon aliyu l love my love agaskiya inamatikar son ki yazayi❤❤❤❤. nagode my love 💕💕💕
This guy, he gave us a courageous and educational words as an advices. He's very talented
Tu as un esprit d'analyse ❤
Wowo Yaya Masha allah ❤❤❤
Merci 🥰
On attend toujours Rahma Sadau Aunty dan Allah ou encore Nafisa Abdoulaye
Allah Yaqarawa Rayuwa Albarka Babammu Shehu Hassan Kano
Masha Allah ya baba Allah bless you Gaskiyan 😊❤❤❤❤
Very educative interview 👏such a great actor
Shaye shayne duk inda suke haka sukeyi ko nan Togo haka meke fama dasu in har kana son ka taimakawa wani wagen lalacewa tau a siya mar a deydeyta😎
First view first comment
this is the intalligence person in the kannywood shehu Hassan Kano is the best
This Is the most insightful interview so far om this platform. Kudos hajiya. Keep making us proud. Allah ya sa albarka, Ameen.🤲
Wow masha ALLAH ❤❤❤
Akawo mn sadin sani sadik Dan annabi Muhammad S a w
Masha ALLAH ALLAH yakara lpy malam baba shehu anty hadiza ALLAH yakara lpy
Munji dadin wannan shirar kwarai da gaske Allah yakara basira Shehu Hassan kano
Nafisa Abdullah ❤❤❤
Much love hadiza. God bless you.
Allah ya ƙara miki Basira Deejah 👌🏻 💖 💖 💖
masha Allah muji dadin tattaunawar da kukayi da baba shehu hassan kano Allah ya Karamai lfy ❤❤❤❤
Muna Jin dadin wannan show, please invite Sadiq sani Sadiq,on your next
Allah sarki baba shehu hassan kano ina son acting dinshi na film da drammer na radio👍🥰
Him and that of yakubu Muhammad are the greatest for me
One of my favorite actor, mutuminnan inason ganinsa a cikin shirin fim 😂🙏🙏🙏🙏
Very interesting session, there's a something caught my attention that is removing of ur image with red dress that's good too.
Hajiya hadiza,wannan mic din da kikayi anfani dashi a wannan video din is better than the other one,gaskiya muryar yafita sosai,yafi na sauran video ki na baya
Wow what a composure this man is really deep into kannywood and he knows the way forward and solutions to the problem kannywood is facing,but which sa hannu is he even talking about pls 😂😂
A dattawa shine best actor na I love him
Muna bukatan ganin Rahama Sadau da nafisa Abdullahi ,Jamila nagudu da sadiq sani Sadiq👌👌👌👌...eheee.
Slm Gaskiyane Alh Shehu, duk Al,ummar da batada ilimi zata haduda kakubalai ikala kala, Allah yakara Daukaka.
Yayi dadi irin sosai dinnan...Allah yakara basira Amin
Anty Hadiza Dan Allah agayyato Mana GENERAL BMB PLS idan da hali muna godiya sosai
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
Masha Allah gaskiya yabada shawarar kwarai Allah ya sa ayi amfani dashi
Ok merci beaucoup masha Allah 🔥💯
Bonsoir ma sœur on n'est très heureux d'entendre tes interview la prochaine fois il faut nous invite Falalou A Dorayi Merci et bonne chance pour la suite
My boss my mentor
Salam,
Gaskiya Malama HADIZA naji dadinyin haka da kikayi sabi da ganin anzauna turke daya lafiya masha Allah. Ubangiji Allah ya gyara mana ya kuma sa sugane cewar daga gida daya suka fito, magana ta gaba ya Alkawarin cigaba da MANYAN MATA?.
@YAHAYA GARKUWAN MATASAN KAURU
Gaskiya naji dadin wannan shirin ya fadakar sosai
Really literate and decent person, nice show
Wai me yasa Aunty Hadiza ba kya hira da marubuta su ma? Musamman yadda suke taka rawa a rayuwar masu yin film.
We kannywood all stars 🌟❤😊
Best interview
Muna Godiya 🙏🙏 Anty Hadiza
Allah Ya Ƙaro Yawon Nasarori
Keep doing the good job dije🎉🎉🎉❤
Slm barkammu dawannan lokaci Masha Allah Allah yasamudace kauyawa sune asalin birni akiye kalamai
" Ban sani baa ne daa na shigoo gidan kaa na shigo nee ban nasso Ganin kaa " Vieux sage!!!!
Macha Allah soeur bon courage soeur
Gaskiya ba'a taɓa tattaunawa mai amfani irin wannan ba, a wannan channel ɗin.
Salm
Barka da kokari. Pls akawo Mana buzo Dan fullo(algaita) thanks
Watching from anchau township
To Hajiya Hadiza kinji daddy yace "Katafta Hannu" ake cewa😂 sai ki gyara😅
Mashaa Allah, ya bada ilimi Sosai Harda labarin gizo gizo mai fitila.
Muna godiya. 🙏
Respected and composed man
Mashaallah anty hadiza a gayato mana dan yarbawa
masha allah nafisa abdullahi
Good job adizatou❤❤
Ma Shaa Allah
Masha Allah Fatan ALKAIRI dije 💙
Masha Allah mgn cikin ILIMI
Gyara turancin nan don Allah:Gabon's talkshow room shine dai-dai,Gabon's room talkshow kuskure ne a turanci
My fav actor
Interesting, really enjoyed the interview. Keep up the good work.
Hadiza loss some weight, or is it my eyes 😊
Slm Nana Hadiza barka da warhaka ya aiki dan Allah yaushe Zaki kawo Saratu gidado
Please nafeessa Abdoulaye please❤
Masha Allah ya kara lfy da daukaka
It's sensitive and truthful thought 👌
Masha Allah
Hdz wlh je t'aime ❤❤ aikiki yanakai🎉🎉
Le vieux à tout dit d'une manière de sagesse
Hadiza you are very right about adedeta sahu,as if they have spare life
Sona nan fani da kawu na mace shi ya sa ba kwa ce gaba
Legend!
we are waiting for tanimu Akawu
Very educative
Allah yakarawa rayuwa albarka gabon❤❤❤❤
Masha allah remaind nafisa abdullahi an nazifi asnanic
This man is intelligent
Wallh hadiza gabon kinyi muni sosai da kikaje kika sanja halittar allah
As-salamu alaikum, gaskiya Aunty Hadiza kin fi kyau da jiki sosai,
give us a hint on ur weight loss remedy