MAFARKIN KARE

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 48

  • @ShuaibuNuhu-f8f
    @ShuaibuNuhu-f8f 23 дня назад

    Assalamu alaikum ya shek Allah yasaka Wanda yayi mafarkin gawan kare fa ya shek

  • @muhammadahmadmayere7128
    @muhammadahmadmayere7128 2 года назад +3

    MashaALLAHU
    ALLAH YAsaka da mafificin alkhairi

  • @MallanMallan-yz6gl
    @MallanMallan-yz6gl 5 месяцев назад +1

    Allah care

  • @abdulrashid320
    @abdulrashid320 Год назад

    Allah yasaka allah ya qarawa malam lfy nayi mafarkin kare yana neman cizona sai nakarya kafansa1

  • @IbrahimDanmalam-ry8pu
    @IbrahimDanmalam-ry8pu 4 месяца назад

    Assalamu Alaikum ya sheikh ALLAH SWT yajikan iyaye yasa agama lafiya. ALLAH SWT yasa annabin rahama ya cecemu. Bayan haka malam nayi mafarkin Farin kare ya cijeni kuma har jini yafita amma a karshe ALLAH yabani iko na kasheshi na yanyankashi da wuka kuma ya mutu Allah yasa mudace yakaremu sharrin makiya da mahassada Aameen

  • @saidouboukariada
    @saidouboukariada 6 дней назад

    slm malam nayi mafarkin kare ya shigoni ama na kasheshi da wuka

  • @MallanMallan-yz6gl
    @MallanMallan-yz6gl 5 месяцев назад

    Allah tsare

  • @alhousseiniagali5967
    @alhousseiniagali5967 2 года назад +2

    ماشاء الله

  • @babssankara1
    @babssankara1 День назад

    Mallam nikuma nai mafarki da Karya da danta suna bina sunaimin biyayya ban san karyarba amma kamar yadda ka fada ina wasabda ita har riketa nake ta shayar da karamin danta

  • @mahmudabdullahiibrahim5027
    @mahmudabdullahiibrahim5027 Год назад

    Assalamu alaikuma malam muna godiya allah yasaka d alkhairi to ammn malam wnda karen yabiyo amman baya ganin karen kuma karen bai cijeshib shikumafa mal mun bara allah yaska da alkhairi

  • @mubarakabubakar3195
    @mubarakabubakar3195 Год назад +1

    Wallahi malam munajin dadin fassarar mafarkin kah

  • @usmansalihu8590
    @usmansalihu8590 2 года назад

    Assalamu Alaikum.
    Dapatan Malam na lapiya. Allah yasaka wa Mallam da alkhirai. Mallam nine nayi mafarkin kare ya biyoni nikuma sai na cigaba da gudu Amma dai daga karshe sai da na kashe Karen. Na sokeshi Da sanda ar sai da na Rabajikinsa biyu da sandanan. Malla nayi wanna farkin misalin karfe 10 zuwa shadai na dare. Dafatan Malam zai fasaramini wanna mafarkin tawa! Wasalam

  • @naziribrahim8905
    @naziribrahim8905 2 года назад +1

    Masha Allah

  • @muhammadharuna5097
    @muhammadharuna5097 Год назад

    Allah yasaka Da alkhairi mlm

  • @ZainabYakubu-nm9bo
    @ZainabYakubu-nm9bo 2 месяца назад

    Assalamu alaikum Malan ni budurwace Kuma nayi mafarkin jan kare ya cijeni. to Amma a fassarar naji cewa Wani ne Zai shiga rayuwarka Ko kuma Shi Zai Zama fitina agareta to shidin Zai Zama mijinta Ko wanine daban zai Zama fitinar

  • @abdoulraoufoumarou4317
    @abdoulraoufoumarou4317 Год назад

    ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI MAI YAWA

  • @kadersaidu6643
    @kadersaidu6643 2 года назад

    Slm Allah gafarta Malam nayimafarkin shanu Sungangara kware inatafe nanufacesu saiga kare UKU yanayin kalarsu qasa qasa saidai dagacikinsu yayimin gurnani yanufato zuwagaran Yakama hannuna yaciza sanafarka Allah yakarama Malam ilimi

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Год назад +1

    Sadaukinfa sadaukine

  • @belloousmane2192
    @belloousmane2192 Год назад

    Aslm barka da assuba malam nayi marking kare ya yakushe ni karya ce fara ina neman qarin bayani nagode

  • @AnnassirAnnassir
    @AnnassirAnnassir 8 месяцев назад

    Aslm malan ya ibada TO MALAN IDAN KAGA KARE YABIYUKA AMMA KAKACHE KARE FA

  • @_KUDDAMU_INYASS
    @_KUDDAMU_INYASS 6 месяцев назад

    ❤❤❤❤

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 Год назад

    Jazakallahu bi khair malam Allah ya saka da Alheri ya Kara basira. Malam biyu nayi lkc guda daren alhamis da kuma bayan nayi sallah asuba na kwana ta bacci, na farko nayi mafarkin macizai suna shigowa dakin danake kwana, wani lkcn gudu,ko biyu ko daya, kuma kofana a rufe yake, ina kallonsu suna shigowa ko ta window ko ta kofan daki , idan nagansu sai nayi addua ina karanta ayatul kursiyyu ko hasbunallahu wani'inal wakil ina tofa musu sai su fita, ina tashi ina bude kofa sai naga kare yana haushi, sai nace auzu billahi minasshaitanin rajin, sai karen ya bace, inata kuka wa wajan,saina nazo wajanka nacema Dan Allah kazo inada matsala sai kabiyoni daki na,sai kazauna a kafet kacemin maike damuna, sai namaka bayanin mafarkin danake yi da kuma Karen dana gani yana haushi normal Karene (Jan kare) duk namaka bayanin addua danake yi dana gansu, daikacemin inshallahu bakomai tunda ina addua ,sai nace malam kabini magani dazan musu hayaqi sudena shigo min daki Sai kacemin mufito waje,sainaga matan gidan mun suna waje suna raha, sai kacemin nakara fada maka Abinda nake gani a bacci, sai nafadama ina kuka babu wanda tayi magana a cikin su, sai kacemin nasamu tsakin kuka na tofa ayatul kursiyyu nayi hayaqi dashi,sai dukan su matan suka daure fuska harka fita, saina farka nayi nafila rakaa biyu kuma nayi sallah, nanemi tsarin wajan Allah, kuma natashi da zaumin yau alhamis,dama ina yauwan yin axumin Monday da Thursday , ni ba matan aure bane mijina yarasu ina gidan mune, kuma wayanda nagani a cikin matan gidan mu yan hayan gidan mune, Wlh malam Kai nagani zahiri duka a farkin danyi yau alhamis , wanda mamana bayani yanzun nabiyu ne bayan nayi sallah asuba na kwana bacci ne, na farkon ban maka bayani ba sbd inaso na kiraka ne ta wayanka inshallah. Nagode 🙏 sosai malam

  • @mohammedhalidu7903
    @mohammedhalidu7903 10 месяцев назад

    Mallam nabarka baya tafiya

  • @marakisiyyaaliyu8258
    @marakisiyyaaliyu8258 5 месяцев назад

    mlm nayi mafarki naga karnuka wasu bakake andauresu asama sannan naga wasu jajajaye suna bacci se guda daya da yarta tana bawa yar nona mlm se tataho inda nake nikuma sena shiga gida nakulle mlm pls adubamin me yake nufi 😢

  • @maimunaibrahimsanta-th5lx
    @maimunaibrahimsanta-th5lx Год назад

    Mun gode sosai

  • @bintaahmad4817
    @bintaahmad4817 2 года назад

    Assalamualaikum warahmatullah,ni mafarkin da nayi jiya mage ce da kare suke fada sai magen ta ciji Karen kuma Karen Kamar na gidan mu ne Dan ya biyo ni Yana dingishi,ban dai tsorata da shi ba

  • @fatamaal1741
    @fatamaal1741 2 года назад

    Maki yane Kai stare Allah ya staremu muna godiya🙏🙏

  • @madinazaria7990
    @madinazaria7990 Год назад

    Shukran jazilan

  • @hafsatfodio8647
    @hafsatfodio8647 Год назад

    Jazakhallar Khairan 🙏

  • @bashirmuhammad6544
    @bashirmuhammad6544 2 года назад +1

    Abas sadauki inajin dadinka sosai

  • @ummeemuhammad995
    @ummeemuhammad995 2 года назад

    Allah ya saka da alkhyri malam nidai banji irin nawa mafarkin ba
    Nayi mafarkin muna zaune da wasu maqiyana wayanda nasansu dama can bama ko zumunci dasu yanzu sai karnuka dayawa suka shigo inda muke suka wuceni sai suka tinkaresu nikuwa sai na buya kuma basu tinkari inda nakeba

  • @khadijatmusa2046
    @khadijatmusa2046 Год назад

    Salamalaikum wurahamatullah,na ye mafarki ce Kare na saduwa de Juan su,har na mece yamutu,ayinmu fasara.daga kogi state ba hausa

  • @rabium251muhammad5
    @rabium251muhammad5 Год назад

    Malam nayi mafarkin kare yanaso yachi jeni ammara hakurinshi ya kasa fasa min hannu

  • @marakisiyyaaliyu8258
    @marakisiyyaaliyu8258 10 месяцев назад

    Allah yakaremu daga sharrin makiya 😢

  • @yusufmusa7010
    @yusufmusa7010 2 года назад +1

    Alhamdulillah

  • @mahamatadams5558
    @mahamatadams5558 Год назад

    Asslm malam gaisuwa da fatan alhairi

  • @yahayamamman7961
    @yahayamamman7961 2 года назад

    Assalamualaikum mallam,na kasance nakan samun kaina a wani yanayi na nannadewar kayan ciki,nakan ji hakan kamar a mafarki amman Ina jin ciwo shin irin wannan want irin nau,in mafarki NE ko me?

  • @rabilususmantv8532
    @rabilususmantv8532 10 месяцев назад

    Barka da war'haka

  • @SandraShafiou
    @SandraShafiou 6 месяцев назад

    Nayi mafarkin kare sunadayawa dani ina dawaniqa
    ni amma karnan walahi nabugeshe akai sosai
    to shiminni fassarar

  • @mustaphasafiya9355
    @mustaphasafiya9355 Год назад

    Salam koda mafarkin da rana ne

    • @Saray2Sharaaldel
      @Saray2Sharaaldel 7 месяцев назад

      Mafakin Rana since yafi saurin tabbata

  • @SoulemaneSoulmane
    @SoulemaneSoulmane Год назад +1

    Fasar mafankinb karo

  • @xoxo7504
    @xoxo7504 2 года назад

    Ko an yi muku magana a watsapp din ai bayayi

  • @gombochako425
    @gombochako425 Год назад

    Kana da alula sai Kate ya taba da ba kisa

  • @MallanMallan-yz6gl
    @MallanMallan-yz6gl 5 месяцев назад

    Allah care