ALLAH yasaka da Alkhairi, ALLAH yakaremu inda bama nufin kowa da Sharri Allah Ka karemu daga duk Wanda yake nufin mu da Sharri, Subihanallah Hasbunallahu wani'imal wakhil. MLM Cikin Satin Nan nayi Mafarkin Kare sau 2 Ranar Lahadi nayi mafarki Kare ya cijeni a Hannu yau kuma nayi mafarki yacije ni a Al'aura ta duk da yana kokarin cizona ina fadi Lahaula walakuwwata Illabilla Amma Sai da ya cijeni shiyasa ina Dawowa daga Sallar Asubah nahau kan youtube domin nasan Fasasarar mafarkin Kare. Ina maka fatn Alkhairi
Jazakallahu bi khair malam nayi mafarkin macizai suna shigowa dakina ko biyu ko kuma uku ko daya Amman dana gansu sun shigo cikin daki na zan karanta hasbunallahu wani'inal wakil ina tofa musu sai su tafi, ina bude kofa sainaga kare jaa( normal kare ) yana haushi sai na karanta innalillahi wainna ilaihi rajiu sau uku na tofawa Karen sai ya bace , sai naje wani babba malami yana fassaran mafarki ( malam Abbas) nace mishi Dan Allah kashigo daki na akwai matsala , sai ya shigo ya zauna akan kafet namishi bayanin mafarkin danakeyi ina kuka ina masa bayani sai yace min inshallah ba komai tunda kina addua,sai nace yabani magani yacemin nasamu tsakin kuka na karanta ayatul kursiyyu nayi hayaqi dashi, sai yace mufito ina fitowa sainaga matan gidan mu suna raha, suna ganina sai kowa ya bata Rai, sai yacemin kiyi abun danace kiyi , kiyi hayakin sai nacemishi nagode 🙏, kuma aranan natashi da axumin alhamis, bayan nayi sallah asuba ne nakwanta shine nayi mafarkin, kuma aranan nashi cikin dare nayi sallah nayi addua, Wanda nagani babban malami ne yana fassaran mafarki a RUclips , niba matan aure bane mijina ya rasu, Dan Allah malam zan iya yin hayaqin . Nagode 🙏
ALLAH yasaka da Alkhairi,
ALLAH yakaremu inda bama nufin kowa da Sharri Allah Ka karemu daga duk Wanda yake nufin mu da Sharri, Subihanallah Hasbunallahu wani'imal wakhil.
MLM Cikin Satin Nan nayi Mafarkin Kare sau 2 Ranar Lahadi nayi mafarki Kare ya cijeni a Hannu yau kuma nayi mafarki yacije ni a Al'aura ta duk da yana kokarin cizona ina fadi Lahaula walakuwwata Illabilla Amma Sai da ya cijeni shiyasa ina Dawowa daga Sallar Asubah nahau kan youtube domin nasan Fasasarar mafarkin Kare. Ina maka fatn Alkhairi
Ameen muna gdy
Jazakallahu bi khair malam nayi mafarkin macizai suna shigowa dakina ko biyu ko kuma uku ko daya Amman dana gansu sun shigo cikin daki na zan karanta hasbunallahu wani'inal wakil ina tofa musu sai su tafi, ina bude kofa sainaga kare jaa( normal kare ) yana haushi sai na karanta innalillahi wainna ilaihi rajiu sau uku na tofawa Karen sai ya bace , sai naje wani babba malami yana fassaran mafarki ( malam Abbas) nace mishi Dan Allah kashigo daki na akwai matsala , sai ya shigo ya zauna akan kafet namishi bayanin mafarkin danakeyi ina kuka ina masa bayani sai yace min inshallah ba komai tunda kina addua,sai nace yabani magani yacemin nasamu tsakin kuka na karanta ayatul kursiyyu nayi hayaqi dashi, sai yace mufito ina fitowa sainaga matan gidan mu suna raha, suna ganina sai kowa ya bata Rai, sai yacemin kiyi abun danace kiyi , kiyi hayakin sai nacemishi nagode 🙏, kuma aranan natashi da axumin alhamis, bayan nayi sallah asuba ne nakwanta shine nayi mafarkin, kuma aranan nashi cikin dare nayi sallah nayi addua, Wanda nagani babban malami ne yana fassaran mafarki a RUclips , niba matan aure bane mijina ya rasu, Dan Allah malam zan iya yin hayaqin . Nagode 🙏
Eh kiyi Kigani insha Allah
@@ShaikhMuhammadlawan nagode 🙏 sosai
Assalamu alaikum
Ni karen yanayin haushi sosai sannan yana hana wani abu yazo gurina yana haushi sosai sosai yana wancan abun zuwa inda nake
Wanda yaga biri yana yana jimai da kare da akuya