Assalamu alaikum malam inamaka fatan alkhairy, Malam ganin kwai dayawa anfasasu acikin kwano kamar za asoya Amma ba asoyaba,ma'ana ba yi komi dasuba, kawai mutum yagansu acikin mafarki
Nayi mafarkin naga kwai guda hudu acikin turmi?kuma nibazawarace,dan Allah ina bukatar ansarka malam sbd ina yawan mafar kin nagar kwai din kokuma anbani kwai din
Jazakumullahu khairan Sayyadi
Allah Ya Kara Lpa Imamu, Ma Sha Allah AlhmduLLIHI 🌺
Macha Allah
Jazakallahu khairain ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Soyayen kwai fah
Masha Allah, malam nayi mafarkin anbani kwai dayawa a cikin riba fari
Jazakallahu bihairan ya sayyidi
Masha Allah
Allah ya Saka da alkairi
Ameen tuma ameen
❤❤❤❤
Sadaukinfa sadaukine
Muna godiya Amma Dan Allah ka rinka Sawa da matan aure a fassarar Nan taka
Aslm cin kwanduwar kwanfa?
6ararre da faffe kamar 2 ko 3.
Nani d Aure.
😊😊
Mlm nikuma nayi farkin wani mutum yana fasa kwai danye
Idan kuma budurwa tayi fa
Salam malan nayi mafarkin
Matatun Kaji
Agric ne nagani amace kuma suna wari
Assalam. Malan ya Wanda yayyi mafarkin yayan budurwarshi ya bashi kwoi amma daga Kwon daguda ya fashe
Salam,malam idan soyayyen kwai ne fa. Ina barka da warhaka
Slm
Dan Allah minene ma'anar, mace tayi mafarki wata mace doke da kwai da uku a hannu?
Assalamu alaikum malam inamaka fatan alkhairy,
Malam ganin kwai dayawa anfasasu acikin kwano kamar za asoya Amma ba asoyaba,ma'ana ba yi komi dasuba, kawai mutum yagansu acikin mafarki
Alheri ne da arziki da yin aure ga mara aure
Nayi mafarkin naga kwai guda hudu acikin turmi?kuma nibazawarace,dan Allah ina bukatar ansarka malam sbd ina yawan mafar kin nagar kwai din kokuma anbani kwai din
Amma kuma idan mutum yayi mafarkin yayi kyautar kwai
Idan Mace Tayi mafarkin an bata kwai guda biyu a leda fari
Malam mafarki nayi an bani shinkafa da kwai dafaffe an bare shi sai na dauki kwan kawai naci banci shinkafar ba
To MLM soyyan kwai fa
Gfg