Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu ygd ykm harkoki Allah yataimaka
Allah ya saka da Alheri , malam inna yawan mafarki yarinya ko na taimaka mata ko na ganta, wani lkcn kuma xaa cutar da ita sai na taimaka mata kuma na rasa yarinyan wace ce, bana sanin lkcn da take tafiya, kuma idan na farka cikin dare sainayi nafila nayi addua, Allah ya karama malam lfy
Assalaamun Alaikum Sir. May Almighty Allah Bless And Reward You. Please Sir, I am from Ghana so I can't type in Hausa. Please Sir, I had two dreams in which I will like you to tell me the meaning. A. I dreamt that I was washing my old sandals. B. I dreamt a mint or Ananas germinated in my room. I need to know the meaning. Please Sir.
Assalamualaikum Malam idan Maci batada juna biyu taiye mafarki tana shiyer yar'maci Kuma nono har zubuwa yake .pls malam menene ma'ana wanna nagode sosai If a married woman dream of breast feeding a baby girl and the milk is linking and the woman is not pregnant.
Amine muna godiya sosai
Allah yasaka da alkairi
Allah ya Kara daukaka
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu ygd ykm harkoki Allah yataimaka
Masha Allah malam munyi tanbayoyi sosai baa yimuna fasara ba
Allah Ya Saka d Alheri Sayyid
masha allah muna godiya sosai
Allah ya saka da Alheri , malam inna yawan mafarki yarinya ko na taimaka mata ko na ganta, wani lkcn kuma xaa cutar da ita sai na taimaka mata kuma na rasa yarinyan wace ce, bana sanin lkcn da take tafiya, kuma idan na farka cikin dare sainayi nafila nayi addua, Allah ya karama malam lfy
Masha Allah Malam muna godiya sosai Allah ya saka da alkari 🙏🙏
ALLAH YASAKA DA ALKHAIR
Allah ya biya malam
Jajakallahukairan MLM Inigodiya sosai Allah sakada alkairi
ALLAH yasa muji alkhairi
Bismillahi rahmanir raheem.assalamu alaikum malam.Dan Allah meye fassarar mafarkin da mutum yayi na karanta ayatul kursiyyu acikin barcin shi.
Barka dai
ALLAH YASAKA DA ALKHAIR
Assalamu alaikum muna ziyara kace in kira nayi takira baya tafiya number afuwan wallahi ina so inyi maganah da dan girman annabi
👍👍👍👍
MashaAllah, malam shi tufafin idan kawai gani kayi kasa sabbin tufafi fa. Bakasaniba siya kayi,? Baka akayi? Kadai kawai ganinshi kayi ajikinka. Shima duk dayane? Jazakallahu bikhair, nagode
Assalaamun Alaikum Sir.
May Almighty Allah Bless And Reward You.
Please Sir, I am from Ghana so I can't type in Hausa. Please Sir, I had two dreams in which I will like you to tell me the meaning.
A. I dreamt that I was washing my old sandals.
B. I dreamt a mint or Ananas germinated in my room.
I need to know the meaning. Please Sir.
Maulana to idan Mafarki kayi an Haifa Maka macen fa??
Assalamualaikum
Malam idan Maci batada juna biyu taiye mafarki tana shiyer yar'maci Kuma nono har zubuwa yake .pls malam menene ma'ana wanna nagode sosai
If a married woman dream of breast feeding a baby girl and the milk is linking and the woman is not pregnant.