Rashin shugabanci a Najeriya shi ya kawo matsin rayuwa a Najeriya - Aminu Wali

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 июн 2024
  • Tsohon ministan harkokin waje kuma jigo a jam’iyyar PDP Aminu Wali ya ce “ba a taɓa samun lokacin da ake kokawa kan matsin rayuwa ba a Najeriya kamar shekarun baya-bayan nan.

Комментарии • 3

  • @ABASAKEBBIZARMBOYTV
    @ABASAKEBBIZARMBOYTV 29 дней назад +1

    ❤❤❤

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 29 дней назад +1

    Assalamu alaikum warah matullah,BBC Hausa muna godiya kuma muna jin dadin yadda kuke kawo mana abu buwan da suke wayar mana da kai Allah,ya saka muku da alkhairi,

  • @ibrahimlawalimarafa9601
    @ibrahimlawalimarafa9601 29 дней назад

    🥹🥹🥹