IDON MIKIYA 8 JULY 2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024

Комментарии • 23

  • @Chamaki-qb9eu
    @Chamaki-qb9eu 2 месяца назад

    Vive l'A.e.s🇳🇪🇧🇫🇲🇱❤️❤️💪💪💪

  • @BelloABala
    @BelloABala 3 месяца назад +2

    Gaskiya wannan abun kunyar da gwammanatin tarayya tabaiyana abun bantakaici ne sosai

  • @AminuAbubakar-f7v
    @AminuAbubakar-f7v 3 месяца назад +3

    😂😂❤❤❤😂🎉😢

  • @Chamaki-qb9eu
    @Chamaki-qb9eu 2 месяца назад

    Ubangiji Allah ya tsinema majilistar dunkin duniya Amin summa Amin harmada kukanku

  • @muhammadsanimuhammadmuhamm1338
    @muhammadsanimuhammadmuhamm1338 3 месяца назад

    Up up

  • @assoumanadjaoiri8407
    @assoumanadjaoiri8407 2 месяца назад

    Ala yawaduo wawaye

  • @yahuzamuhammad359
    @yahuzamuhammad359 3 месяца назад +1

    Gaskiya gwamnati ta kasa.

  • @mamansaadu5475
    @mamansaadu5475 3 месяца назад

    Kuji tsoron Allah zaku mutu 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @DanMani-xq3on
    @DanMani-xq3on 3 месяца назад

    Munagadi ikon Allah.

  • @MuhammadBello-cw3bx
    @MuhammadBello-cw3bx 3 месяца назад

    Allah ya ya tsayamina

  • @Ilibom
    @Ilibom 3 месяца назад

    Wannan shirin bana missing. Ina ganin ya kamata kuyi shiri akan matsin da daliban Nigeria ke fuskanta akashen waje sabida hwaduwa kudaden Nigeria. Me zai hana kudaden da ake kashewa dalibai asio kayan bincike, a inganta jami'o in mu. Wlh abin kunya ne idan ka shiga dakunan bincike jami'ar Nigeria. Shin ina anfanin fita waje amma muna kashe namu jami'oi

  • @faraatech6486
    @faraatech6486 3 месяца назад

    Walahi kunjikunya

  • @SalissouIssa-pn9zi
    @SalissouIssa-pn9zi 3 месяца назад

    Kudai akwai munafukai,

  • @mamansaadu5475
    @mamansaadu5475 3 месяца назад

    Baba badai DEMOCARADIYA irin tana negeria 😂😂😂😂😂😂😂😂😂To To Allah yasa mudace amma anji kunya wlh

  • @idrisumar7314
    @idrisumar7314 3 месяца назад

    Umar faruk yakamata kuyi programme akan embassies na nigeria a kasashen waje wallahi wallahi embassies sunacikin kunci babu kudi yin komai balle biyan salaries yau wata 9 sunazaube basuda komai gwamnati nigeria yakamata suturawa embassies kudin biyansu salaries