Комментарии •

  • @SamiraYakubu-q4w
    @SamiraYakubu-q4w 3 дня назад +2

    Dan Allah farinwata tv kutemaka kuyimana koke akan garina na faskari local government,munacikin mawuyacin mugun halin Yan binga.yanzuma anakashema mutane,Yan vigilant damukesamu sanadan temaka mana,muna samun saukin hare hare😢

  • @bashirsaidu5248
    @bashirsaidu5248 2 дня назад

    Muna Jin Dadin Shirye Shiryen Ku

  • @SamiraYakubu-q4w
    @SamiraYakubu-q4w 3 дня назад

    Babusan inda zamusa kammuba.garin faskari kewaye muke da barayi masu kashe mutane