Abacha: Jarumi ko Azzalumi?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 окт 2024
  • A wannan shiri mun yi bayanin yadda mulkin Sani Abacha ya gudana. Mun bayyana dalilan da ya sa wasu ke masa kallon azzalumi da kuma dalilan da ya sa wasu ke masa kallon mutumin kirki

Комментарии • 12

  • @UsmanAbdallah-p8u
    @UsmanAbdallah-p8u 6 месяцев назад +1

    Allah yajikanka gwanina nigeria muntafka rashi wallahi ina sonka

  • @nuhuusman8243
    @nuhuusman8243 Год назад +1

    Ameen Ameen

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 Год назад +2

    Allah yajiqanka general Sani Abacha gwanina
    Nigeria tayi rashin dan halak

  • @ahmedaliyuyarosabo6412
    @ahmedaliyuyarosabo6412 Год назад +3

    ABACHA JARUMINE💪💪💪.

  • @DeenSaad
    @DeenSaad 5 месяцев назад

    Allah ya gafarta masa, Allah yakawo mana irinsa awanna zamanin

  • @ahmedaliyuyarosabo6412
    @ahmedaliyuyarosabo6412 Год назад +2

    Jarumine💪💪💪

  • @alhassanyahaya9956
    @alhassanyahaya9956 Год назад +2

    Allah ya jikansa da rahma

  • @kasimjr10
    @kasimjr10 Год назад +2

    Jarumi

  • @muhammedmanager1003
    @muhammedmanager1003 Год назад +2

    𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙟𝙞𝙠𝙖𝙣𝙨𝙝𝙞 𝙙𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙖𝙢𝙖😭😭😭

  • @shafiumohammed7868
    @shafiumohammed7868 Год назад +2

    Mungode sosai munajin dadin wannan shiri na tarihi. Idan ansamu lokaci akawomana tarihin dogon yaro. Mungode.

  • @isaado4870
    @isaado4870 Год назад

    Akace Babangida me ya Gina AKTH. Kano.