Duk dattijon da bai goyi bayan Tafiyar Matasa ba, zai zo ya ji kunya - Rabi'u Sabo Bakin Zuwo

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • Duk dattijon da bai goyi bayan Tafiyar Matasa ba, zai zo daga baya ya ji kunyar abin da ya aikata - Muhammad Rabi'u Sabo Bakin Zuwo

Комментарии • 24

  • @dawodawotech87
    @dawodawotech87 15 часов назад +3

    ❤ gaskiya naji dadin haka Allah ya dafa muna, alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah

  • @BashirRayyanu-mf4og
    @BashirRayyanu-mf4og 16 часов назад +6

    Dattijon arziki allah sakamaka da alkairi

  • @Memory_Alkali
    @Memory_Alkali 12 часов назад +1

    Allah ubangiji ya sakawa dattijonnan da alkhairi 🎉❤

  • @habibumustapha3681
    @habibumustapha3681 15 часов назад +4

    Allah yabada nasara

  • @jibrinisa1868
    @jibrinisa1868 16 часов назад +3

    Allah ya arbaci rayuwa

  • @IliyasuAbubakar21
    @IliyasuAbubakar21 15 часов назад +1

    Ya Allah yasaka maka da alkairi

  • @UsmanbalaDole
    @UsmanbalaDole 13 часов назад +1

    Munatare da wannan tafiya 100% dayardar Allah. Kuma zamuyita ba ko shakka, lokaci yayi. Lokacin shine yanxun nan

  • @HassanBello-f2b
    @HassanBello-f2b 13 часов назад +2

    Masha Allah

  • @comrdsani3700
    @comrdsani3700 15 часов назад +2

    Allah Ya bamu nasara

  • @AbdurahmanSaad-y7c
    @AbdurahmanSaad-y7c 8 часов назад

    Allah yakara lapiya baba

  • @NuraMusa-x1h
    @NuraMusa-x1h 15 часов назад +2

    Wannan gaskiya ne babana

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 4 часа назад

    Allah yashiga lamuranka dattijon arzi

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 16 часов назад +5

    Ashe akwai stofi irin wannan a' Nigeria?

  • @basharidris9230
    @basharidris9230 7 часов назад

    Allah ya sakama da alkhair

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 12 часов назад

    Allah ya ida nufi da Alkhairi

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 14 часов назад +1

    ❤❤❤❤❤

  • @malashatima
    @malashatima 14 часов назад +1

    Gaskiyane

  • @YauOil
    @YauOil 16 часов назад +2

    Walahi bazamukar sayasr fulani ba jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi

    • @comrdsani3700
      @comrdsani3700 15 часов назад +1

      Ka koma makaranta idan ka koyi rubutu saika dawo Hajilin banza.

    • @smtdigitals
      @smtdigitals 13 часов назад

      @@comrdsani3700 Ai tunda Allah yasa ba'a iya karanta rubutunsa komi yazo da sauki don bazaka iya aika ko wane irin saqo a rubuce ba.

  • @aabsanka
    @aabsanka 11 часов назад

    ALLAH ya saka maka da mafificin Alkhairi

  • @M-ky2yx
    @M-ky2yx 10 часов назад

    Hi

  • @Insaa-qb6ig
    @Insaa-qb6ig 14 часов назад

    🫡🫡🫡🤲🤲

  • @HassanAbdulkarim-t7b
    @HassanAbdulkarim-t7b 12 часов назад

    Masha Allah