Za mu yi kokarinmu don ganin aikin hajji bai kai Naira miliyan 10 ba - Farfesa Abdullahi Pakistan

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 окт 2024
  • Za mu yi iya kokarinmu don ganin aikin hajjin 2025 bai kai Naira miliyan 10 ba - Sabon shugaban hukumar NAHCON, Farfesa Abdullahi Pakistan

Комментарии • 4

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 11 часов назад

    Kukaishi million 10000 ma Wanda Allah yayi zaije zaije. dama annabi S A W yayi magana akanku tsinannu

  • @IsaMustapha-u1s
    @IsaMustapha-u1s 4 часа назад

    Allah yayi jagora

  • @HalimaIsa-nh5wo
    @HalimaIsa-nh5wo 4 часа назад

    Amin ya Allah 🤲🤲
    Abban

  • @adamumuhd2968
    @adamumuhd2968 15 часов назад +1

    Malam Banda wani yanayi da muka shiga a wannan kasar kaji wai a geamnatin daza aje Makkah aikin hajj naira million kusan Goma sbd rashin tsoron Allah Na shuwagabanni mu wallahi tallahi harku da kuke Iya Biya kuje indai acikin million Goma din akwai Sisi Na haram Allah yace bataiba Amma kaga Yan siyasa suyi ta Biya ana zuwa babu komai wallahi baku yadda akwai Allah ba shiyasa kuke Iban kudi idan Kuka mutu babu abunda Allah zaimuku haka Kuka dauka shine din baku yadda akwai Allah ba... Allah duk wani shugaba a Nigeria da ya cucemu wallahi bamu yafeba ya Allah kacire mana Rabonmu Da yaci a gidan jahannama