Martanin Malam Murtala Sokoto Akan Yan Takarar Shugaban Kasa Atiku Da Bola Tinubu
HTML-код
- Опубликовано: 14 янв 2025
- To enjoy more of our services join our Telegram Channel by clicking on the link below
t.me/arewarmutv
Muna muku marhabun da zuwa wannan channel namu me albarka, wanda yayi fice wajen kawo muku abubuwan masu amfani wanda ke fadakarwa, ilimantarwa game da nishadantawar.
Haka zalika a madadin kwamatin gudanarwa na wannan tasha me albarka muna muku godiya da kasancewa tare damu a koda yaushe.
Sannan a karshe dan Allah kada ku manta kuyi Subscribe na Arewarmu TV channel domin ci gaba da kallon videos namu masu matukar muhimmaci a rayuwar yau da kullum ta hanyar danna link dake kasa.
/ arewarmutv
Please Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
Zaku iya ziyartar shafikan mu na sada zumunta da kuma website namu me suna arewarmu.ng
Domin samun labaran duniya da dumi-dumin su, kiwon lafiya, wakokin hausa, labaran kannywood, da sauransu.
Ku biyomu a shakufanmu na sada zumunta:
Facebook: / arewarmutv
Twitter: / arewarmutv
Instagram: / arewarmu_tv
Telegram:
t.me/arewarmutv
Email:
arewarmuconcepts@gmail.com
Mungode da ziyartar wannan channel
Please don't forget to Subscribe to Arewarmu TV channel:
/ @arewarmutv
--
#ArewarmuTV #Arewarmu #Hausa #Arewa #Tafsir
#ArewarmuConcepts #HausaMusic #HausaFilms #NigerianMusic #Pantami #BelloYabo #Binusman #AbdallahGadonKaya #HausaEntertainment #MentaMusic #ArewarmuAyau #babaBuhari #MalamanSunnah #Ahlussunah #KabiruGombe #Pantami #Kannywood #Bardensunnah #HausaComedy #Wa'azi
Ameeen ya Rabbal, alamin. Allah yakara tsare mana ku yakara muku lafiya da jajircewa.Jzk khairan.
AMEN YAHAYYU YAQAYYUM YA ALLAH MAY ALMIGHTY ALLAH ACCEPT OUR PRY AMEN YAHAYYU YAQAYYUM YA ALLAH
Masha Allah jazakallah khairan. wannan gaskiya ne tabbas Allah zai tambayesu agobe qiyama. Ameen ya hayyu ya qayyum.
Babban matsalar shine, ba tsarin Allah yake jagoran cin Alummar Musulmi ba , Allah ya kawo muna lokacin da za'a jagoran cemu a Tafarkin Allah
Ameen y Allah
Amin ya Allah 🙏
Allahuma ameeen. Jazakallahu khairan mallan
Masha Allah
Malam jazakallahu kairan
Allah ya kara nisan Kwana Mai amfani malam Allah ya zab,Amana mafi alkairi
Gaskiya ne wanan
{S. A.W}
S a w
Masha allah allah ya kara karfin imani
Ameen ya Allah. Allah ya kara karfin gwiwa malam. Ubangiji ya kara daukaka.
Masha allah malam ba storo allah ya kare ku
Truly in awe of your bravery.
Allah yaka ra Nisan kwana da kaariya da rufin asiri. Mal. Ameen 🙏
Gaskiya mamala,Allah yakara,lafiya
شاكر ومقدر لك الأستاذ الله يكثر من امثالك
🙏🙏🙏
wannan gaskiya mallam,Allah ya saka maka da Alkhairi
Gaskiya ne mallam
Allah yaqarawa malam lfy
Allah ya saka da alkairi malam
Gaskiyane malam ubangiji yasaka da Alkairi
Al mutafa is our next president INSHALLAH.
Allah ya karawa malam lfy
Amiin Yah Allah..Allah ya Saka da Alkhaerii Mallam, Allah ya qara taimaka muku bakii dayan malaman mu..
Gaskiyane mlm
Masha Allah tabarakalla
Ina son ka don Allah wallai Allah ya kiyaye ka malam
Gaskiyane malam Allah yasaka
Ameeen ya hayyu ya Qayyum 👉🤲🤲🤲🤲
Masha Allah
Bala Tanimuu
Ameen suma ameen🤲🤲🤲
Jazakallahu hairan malam
Ameen yahayyu yakayyimu birahmatika'astagisu
Allah yatsare manakai yakareka daga sharrin masu sharrai 💖
ALLAH yaqara nisan kwana
Gaskiya ne
Wallahi daskiyane
Allah ya tsare ka Malam, Allah shiyima jagora
Allah ya tsareka malam ya baka kariya
Malan Allah Ya qara daukaka Ya qara basira Ya qara lafiya. Amin
Allah yasaka maka da alkairi
Allah humma ameen 🤲 ya hayyu ya qayyum Allah ya kareka malam
Hm muna godiya malam Fadi maganarka kanka tsaye
Bakayi karyaba kuma munanan muna addua akansu Allah yawulakanta duk wanda sukemana ta addanci amma duk abunda akeyi da sanunsu Allah yasakamaka da alkhairi Allah yatsaremu baki daya
Macha Allahu Allah ka karemonako
Allah ya taimaki mallam
Allah ya Issa tsakanimu da Kai ,da kazafinda kayi ma Atiku
Kai wawane aiba qarya yayiba
Atiku bazai Ta6a samun chigabanci Nigeria ba sam
Allah saka da alheri malam
Masha Allah Allah kamana zabin Alkhairi Amen thumma Amen
Mtsw malamin maqaryacin banza ne ..
Wawa kaima bakada amfani ALLAH ya chanza ka.
Wannan gaskiyane Malan Allah ya saka da alkairi
Wannan gaskiya ne
Allah yasa ka da alkairi
You are always talking true
Allah saka da Alkhairi, yanzukam kan mage ya waye
may Allah reward you may Allah bless
gaskiyane malan kagaye
Gaskiyane wlh malam
Machallah
My God bless you 🙏 👍👍👍👍👍
God bless you for Nigeria
Allah Kara Lafiya
Allah saka da alkairi
Malaney Allah karbach adu a yasakama da alkhairi
Allah yasaka malam
Allah yakaremunakai mallam
Allah yabaka da alkhairi malam
Ubangiji ALLAH yakaramalafiya danisan kwana haka yakamata kutafadamusu
allah yakara baka iko dadamar kwatanta gsky
ASLM Bark kwana2
The problem of Nigerian 🇳🇬 is social media 👍 god bless 🙏 you imam
Amin Summah Amin.....!!!
Allah yakarawa annabi daraja
Hakane mallam
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
One love malam
Allah ya qara lafiya
Dagaskiyaka mallam
Allahumma amin mal
Allah ya saka maka da mafificin alkairi Allah ya kare manakai Allah yabamu irinku muma Allah yaganar damu
Gumno nin arewa wannan zalici bazaku fita daga zargiba musamman gumnonin da sukasawka
One love Mallam
Aiko ba komai yan arewa kuyi dafifi ku kifar da wadannan tsofaffaffun azzaluman shugabannin nigeria kuzabi matasa
Ameen
Slm
Allahu akbar
Subhannal
Allah yamana jagora
Salam to make meye mafita
Allah yaqara lafiya
Allah ya shirye ka. Allah kadai ya san cikakken musilmi.
Masha Allah 🇱🇾👍
Emeen
MALAM MURTALA KAI MALAMI NE NA GASKIYA.
Allah ya kara lafiya
kaji gaskiya munafukan Gwamnoni
Wannan gsky ne mallam
Wannanan gsky ne mlm
A gayamusu kuwa ya mallake katin zabe magana ta gaskiya
Malam ya akayi a baya kuka ce mu zabi Buhari, a gani nah abar kowa ya zabi wanda yake ganin ya dace
Bakada tunani malamai hasken Al umma ne wasu wannan wa,azi ke wayadda kanshi
aiba malaman dukane sukace muku azabi buhari ba ka tabbatar yana daga cikinsu ne?!
Sbd.acikinsu wadanda sukafito neman shugabanci bawanda yafishi cancanta.shine dalilan malamai
Maganan Mal. Gaskiyace yan takarkarun nan 2 basu dace da suke mulkemu ba in har munason mukin kwarai to muzabi Hamza Almustafa ko kuma Rabiu Musa kwankwaso