An Bankado Wani Tsohon Karatun Dr Pantami Wanda Yake Magana Akan Abinda Ke Faruwa Yanzu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 14 янв 2025

Комментарии • 99

  • @abubakarabdurrahman574
    @abubakarabdurrahman574 3 года назад +4

    Alhamdulillah! Duba da yanayin rashin ilimin mahassada ba abin dazan iya ganar da Wadanda suka bace Saidai nayi masu addu'a Allah ya shiryesu mallam kuma Allah ya kara Bashi hakuri da Karfin gwiwa Akan dukkanin al'amuransa. Allah ya sakawa mallam da mafificin alkhairi.

  • @sulaimanabdullahi5061
    @sulaimanabdullahi5061 3 года назад +4

    Allah ya kara imani, ya baku ikon sauke nauyin jamaa, Allah ya taimakeku?.

  • @Djo_Badangone
    @Djo_Badangone 2 года назад +2

    الله اكبر كبيرا والحمد لا شريك له ☝️

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 3 года назад +2

    Yaa Allah kaqarawa Mlm lfy da imani ubangiji yakareka daga sharrin masu sharri

  • @ibrahimahmadkware7782
    @ibrahimahmadkware7782 3 года назад +6

    Allah yataimaki mallam yakuma kareka da sherin mashe ranta Ameen

  • @mamanemoutari7644
    @mamanemoutari7644 4 года назад +5

    Hausa top ku fadamana kuskuren malan issa fantami anan,.tunda kukathe ambankano ,toh me yafada na kuskure?

    • @lawansani9728
      @lawansani9728 3 года назад

      Allah yasaka alkhairi mal

    • @belloumar6842
      @belloumar6842 3 года назад

      Ba abin aka bankado fache Alkhairi malan Allah kiyaye amin

    • @hafsatabubakar240
      @hafsatabubakar240 3 года назад

      Sunyi hakane saboda arudu akallah sunyi aikin banxa nibanga laifinshiba kowame laifine amma kowayatakenashi Allah yashiryaddamu hanya madaidaiciya

  • @mrniceguy8622
    @mrniceguy8622 3 года назад +5

    So, whats the difference between Sheik Pantami of yesterday and the one of today?

    • @01delaw
      @01delaw 3 года назад +2

      None, he still preach like before, and we do not have any evidence of Pantami been involved in any scandal.

    • @mariyahassan5976
      @mariyahassan5976 3 года назад

      None

  • @abubakrsulaiman5763
    @abubakrsulaiman5763 3 года назад +6

    Sheikh professor Dr Ali Ibrahim is still on the right path of his preaching to some Nigeria how do you reasons?

  • @scryptoolzoninstagram172
    @scryptoolzoninstagram172 3 года назад +1

    *DEPLUGHACKS*
    *DEPLUGHACKS*
    May God bless you and your family.

  • @barrsanimusa286
    @barrsanimusa286 3 года назад +4

    Masha Allah, Allah yasa ka gama lafiya Malam!

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 5 месяцев назад

    Kadubeshi lokachin baisamu duniya Allah yakiyaye

  • @ibrahimabdallah6216
    @ibrahimabdallah6216 2 года назад

    allahu akhubar 😢

  • @mausaliss8555
    @mausaliss8555 4 года назад +5

    Ya Allah kasa mucika da imani

  • @ibrahimadam825
    @ibrahimadam825 3 года назад

    Allah taimaka wa Mallam yaba ikon gyarawa dai dai gyargyadon iko

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Год назад

    Kaga Yanzu Yasha jarmiya yayi shiru Lallai mulki Bala'ine

  • @sagiryahaya5522
    @sagiryahaya5522 4 года назад +2

    Malam alh yasaka da alkhairi kaikuma me ye kuskuren malam akan wannan waaxin

  • @gaddafinamalam553
    @gaddafinamalam553 3 года назад

    Allah ya kare mana kai malam

  • @bashirumusa3872
    @bashirumusa3872 3 года назад +1

    Allah Yakareka da mahassada ai gaskiya yafada

  • @auwaluibrahim9653
    @auwaluibrahim9653 4 года назад +5

    Kudai tambayesu mahasadane Daman sai sunyihakan sujidadi malam allay sakada alkairi

  • @hafizaminu7717
    @hafizaminu7717 3 года назад +1

    Dan ta adda kaima idan gaskiya kake Fadi sai ka hakura

    • @hafizaminu7717
      @hafizaminu7717 3 года назад

      @Abdullahi Aliyu ai saudiyyar can ake koyo taaddancin dama

  • @rajabmoussa6518
    @rajabmoussa6518 2 года назад +1

    Macha allaha

  • @abdulkarimmuhammadtanko4336
    @abdulkarimmuhammadtanko4336 3 года назад

    Gaskiya ya fadi kuma ai bashi yace an ba ba

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 5 месяцев назад

    Kaidai bakyiwa kanka hisabiba inkuma kayi to wane iri kayiwakanka?

  • @AhmedIbrahim-i2y
    @AhmedIbrahim-i2y Год назад

    Kai da ka je wurin har ka sauka za ka ga annabi?

  • @ADAMUBALI
    @ADAMUBALI 3 года назад

    Ikon Allah mlm yanzu shima yahakura kena Allah sa muchikada imani

  • @aminayusufbayero8880
    @aminayusufbayero8880 3 года назад

    Allah yakara fasaha Malam yakareka daga sharrin makiya

  • @bashirbukar1025
    @bashirbukar1025 3 года назад

    Godiyamuke mallan Allah Yasaka

  • @abdulgora2866
    @abdulgora2866 3 года назад

    malam fa Allah ya wuce tunanin mahassadi

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 5 месяцев назад

    Shege matsiyaci yanzu yayakake?

  • @mammankebbi5132
    @mammankebbi5132 4 года назад +4

    Macha allahou

  • @alaminslyksauri6478
    @alaminslyksauri6478 3 года назад +1

    Allah ya bada lada

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 5 месяцев назад

    Izala sunshiga uku daneman duniya

  • @maryamaminu8135
    @maryamaminu8135 2 года назад

    Ikon Allah

  • @yamanuzaifa9062
    @yamanuzaifa9062 4 года назад +2

    Allah saka

  • @hausaafricarastafreedomwan5465
    @hausaafricarastafreedomwan5465 3 года назад +1

    R I P 🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐🤐💔💔💔👈😁

  • @galidahirhabou8940
    @galidahirhabou8940 4 года назад +2

    ماشاء الله

  • @sadiqmohammedjega1676
    @sadiqmohammedjega1676 3 года назад

    Minene amfanin wannan tone tonen?

  • @Abbamustapha-qh3fp
    @Abbamustapha-qh3fp 3 года назад +1

    Allah kara wa fantami lpy

    • @naserabbakar252
      @naserabbakar252 3 года назад

      Wai shi fantami meyakai shi shiga siyasa bayan yasan chacha che

    • @hafsatabubakar240
      @hafsatabubakar240 3 года назад +1

      Waidan Allah menene laifinshi saboda yashiga siyasa saboda yana malami bashida damar yinsiyasa kuna bani mamaki wlh

    • @jamilaidris1633
      @jamilaidris1633 3 года назад +1

      @@naserabbakar252 mallam bai shiga siyasa ba appointment aka bashi har gobe yafi son zamansa a madina dan abinda yake samu yafi wanda yake samu a yanzu kuma bai taba zuwa taron siyasaba

    • @Abbamustapha-qh3fp
      @Abbamustapha-qh3fp 3 года назад

      @@naserabbakar252 Abun DA kuke yi aqidah ne ba akan gaskiya kuke magana ba

  • @mamanyaralarai8750
    @mamanyaralarai8750 4 года назад +1

    Masha Allah

  • @nafiumuhammad7930
    @nafiumuhammad7930 3 года назад

    Ban sani ba ko Malam Yana ganin Alerts haryanzu ko ya dena gani

  • @Mrdansudan
    @Mrdansudan Год назад

    Ashe fantami yanzu baka so kaga annabi

  • @yakubujungudo842
    @yakubujungudo842 Год назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @yaboddo
    @yaboddo 3 года назад

    Toh harshe kenan.

  • @yusufwanke4786
    @yusufwanke4786 3 года назад

    Mashaa-Allah

  • @hassandanuwa2580
    @hassandanuwa2580 4 года назад +2

    🤔😱😵

  • @hajjabawa1584
    @hajjabawa1584 3 года назад

    Masu bankoda asirin mutane da abunda yawuche ku shiryawa kanku Aranan gobe. Kiyama

  • @hashimuhaladu3121
    @hashimuhaladu3121 3 года назад

    Allah ya Kara tonawa munafikan malamai asiri

  • @zeebodycareremediestv2719
    @zeebodycareremediestv2719 3 года назад +2

    Rayuwa jarabawa ce

  • @osmanht1327
    @osmanht1327 3 года назад

    Allah ya sirya ko kunya 😂 shiyasa mukaga kayi dumur-mur

  • @ayubaasheshe4454
    @ayubaasheshe4454 3 года назад

    Query at the gate of stardom!

  • @jibrinmusa9907
    @jibrinmusa9907 3 года назад

    Dan ta adda kawai

    • @hafsatabubakar240
      @hafsatabubakar240 3 года назад

      Za'atsayar dakai agaban Allah xaka maimaita abinda kafada

    • @jibrinmusa9907
      @jibrinmusa9907 3 года назад

      Malama mun sanshi since before now duk mutuminda yake goyon Bayan al-Qaeda meyeshi? al-Qaeda suwaye kije ki bibiyi tsofin karatunshi

    • @jamilaidris1633
      @jamilaidris1633 3 года назад

      @@hafsatabubakar240 kwarai kuwa

    • @jamilaidris1633
      @jamilaidris1633 3 года назад +1

      @@jibrinmusa9907 kaima kace nada ayanzu kaji yana yi kuma da daban yanzu daban idan har anayiwa mutum hukunci da abinda ya wuce ashe wadanda suka musulunta za'a yi musu hukunci da abinda sukayi da,
      Kuma idan mutum yayi wani laifi ya tuba sai ayi masa hukunci da laifin?
      Ka fadi alheri ko kayi shiru shine abinda annabi ya koya mana

    • @hafsatabubakar240
      @hafsatabubakar240 3 года назад

      @@jamilaidris1633 Allah yayimiki albarka my sis inkikalura yanada qarancin ilimi shiyasa yakirashi da danta'adda

  • @سلمانالسلمان-ط8ث
    @سلمانالسلمان-ط8ث 4 года назад +1

    😭😭😭

  • @idrisibrahimgonimaji6528
    @idrisibrahimgonimaji6528 3 года назад

    Babban kalo balene a gare mu لا اله الا الله

  • @assoumanlibya8397
    @assoumanlibya8397 3 года назад

    💞💞💞🇳🇪

  • @usmanabdullahi5318
    @usmanabdullahi5318 3 года назад

    Kallo ya koma sama

  • @yalamaga8934
    @yalamaga8934 3 года назад

    What is ur aim 4 dis video

  • @hhh-jd9lf
    @hhh-jd9lf 4 года назад

    Haha malam isa

  • @halimatuaadam6775
    @halimatuaadam6775 3 года назад +1

    Wayyo cikina,😂😂

  • @aminualiyu3997
    @aminualiyu3997 3 года назад

    Harshe linzami....zuciya bata da kashi

  • @jamiluabubakarsaidu2671
    @jamiluabubakarsaidu2671 3 года назад

    Kaji tsoron Allah fentamy tunda ka kafawa kanka hujja. Allah ya ganar damu gaskiya.

  • @nawafhawsawi6910
    @nawafhawsawi6910 3 года назад

    🤣🤣🤣🇸🇦🇸🇦🇸🇦

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 3 года назад +3

    Ina da tambaya mallam . Kana Jin alert yanzu kuwa

  • @rabiudauda5381
    @rabiudauda5381 3 года назад

    Magana zarar bunu

  • @sulemantijjani4070
    @sulemantijjani4070 3 года назад +1

    To Malam kai.yakenan

  • @umarumele3215
    @umarumele3215 3 года назад +1

    Yanzude kaima kana kallon alert

  • @abubakarabdulrahaman4604
    @abubakarabdulrahaman4604 3 года назад

    To kaima dai gaka kaje kaga idan kanason ganin annabin saika sapka

  • @roufaiadamou9478
    @roufaiadamou9478 3 года назад

    Äéo

  • @IBRAHIMali-rz6ql
    @IBRAHIMali-rz6ql 3 года назад

    malam mai tabka da warwara

  • @naserabbakar252
    @naserabbakar252 3 года назад

    To Kai meyakai kawajen

  • @ibrahimahmadkware7782
    @ibrahimahmadkware7782 3 года назад +4

    Allah yataimaki mallam yakuma kareka da sherin mashe ranta Ameen

  • @scryptoolzoninstagram172
    @scryptoolzoninstagram172 3 года назад +1

    *DEPLUGHACKS*
    *DEPLUGHACKS*
    May God bless you and your family.

  • @sabisabi5656
    @sabisabi5656 4 года назад +2

    Masha Allah

  • @anasdikko1337
    @anasdikko1337 3 года назад

    Masha Allah